← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 94

Sashe 80

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsaye tana mamakin "wato dai da gaske duk mafiyas aka tara a gidan kowacce da nata kalar iskanci Allah ka shiga tsakanina da wad'an nan mutanen jiki a sanyaye ta shiga kitchen ta soma aikinta ,tayi masa girki mai kyau sai dai ta hawo dashi sama dan ta fahimci kamar akwai abinda maryam take son aiwatar atare daita ta shige d'akinta ta kwanta ."da musalin karfe goma saura adamcy ya shigo ya zauna kusa daita sanye cikin bakar jallabiya yana kallonta tana sharar bacci hankali kwance yayi murmushi sannan ya kai hannunsa ya shafa fuskarta saukar hannunsa keda wuya ta motsa tana sauke numfashi "uwar bacci tashi kije ki had'a min breakfast naunauyen ajiyar zuciya ta sauke "ce maka akayi ban had'a maka ba ?"nifa na tasheki bacci yanzu ki wani ce kin had'a breakfast ta Ina ?"hamma tayi tare da yin mika ta gyra kwanciyarta tace "Allah nayi to cikin dare kikayi ko da asuba kikayi ?" "ya rigada ya zame min dole Kai kuma idan na biye maka da yunwa zamu karar da rayuwarmu tunda kafi bukatar .."sai tayi shiru ta kasa k'arasa maganr "tunda nafi bukatar me !"?tai murmushi kawai cakumota yayi gabad'aya ya dawo daita kan ciyarsa "idan baki k'arasa maganr nan ba zan baki bulala mai zafi .yayi maganar yana kissing dinta "dan Allah ka barni karka min komai "muddin bakya son nayi miki komai to fad'a min ta boye fuskarta a k'irjinsa taki cewa komai aiko yayi mata wata irin cafka datasa ta birkito ta dawo kasa ya dawo samanta da sauri tace "zan fad'a"!okay ina jinki "to kafi son sex.."sosai kuwa wannan gasky kika fad'a amman mai yasa kika tashi da tsakar asuba ni da wasa nake miki karki kara tashi yin girki da asuba "banason na bar mijina da yunwa ne "ta fad'a tana lumshe masa shayyun idanunta kissing goshinta yayi yana kallonta "komai yana parlour'n dan Allah bacci nake ji sosai to ai daman nima bacci bai isheni ba kawai dai na tashi ne naga banganki a kusa dani ba mur mushi tayi tace "Allah naki " wayon kawai kake s min ka barni nayi baccina iya bacci kawai zanyi bazan yi komai ba "babu yadda ta iya dashi haka ta barshi,sai dai baccin da batayi ba kenan ." karfe shabiyu daidai suka fito tare hannunsu tsarke cikin juna suna tafiya suna murmushi inda suka iske maryam zaune yayinda khaira ke kwance akan kujera tana wuntsil wuntsil da kafa funta maryam tana ganinsu kanta yayi mata wani irin mugun sara nan take zuciyarta ta kama karkarwa kallo d'aya tayi masu ta d'auke idanunta akan su cikin tsananin kishi da shiga tashin hankali ta kamo yatsun hannunta tana dubawa har suka sauko zuciyarta na lugud'en bugu da rawa take ita kuwa maryama ta sak damke hannunsa sosai cikin nata tana murzawa ahankali idanunta ya sauka akan khaira sanye cikin riga pinky touch of white and green kanta zagaye da band shima exactly kalar kayan jikinta an saka mata fidar roba a bakinta sai faman tsotsa take sosai yarinyar tai mata kyau ta tsaya tana kallonta wanda hakan yaja hankalin adamcy zuwa gurin khaira shiru yayi yana kallonta kafin ahankali ya kalli maryama "ya kika tsaya "? "wallahi khaira nake kallo tana min kyau sosai ina son d'aukarta amman Ina jin tsoro ko zaka d'auko min ita "?ya gyara tsayuwarsa tare da rungume hannunwansa duka a kirji yana cigaba da kallonta yasan halinta sosai da son yara muryarsa a tsarke yace "je ki d'auketa mana ."da sauri ta girgiza masa kai alamun a'a!"i said you should go and take her" yayi maganar murya a dake yana nuna mata inda khaira din take nan take jikinta ya kama rawa "ni wallahi tsoron mamanta nake ji"yayi shiru yana cigaba da kallonta ganin taki yasa ya taka ya isa inda khaira take kwance a kusa da maryam ya duka inda kamshin turarensa ya kai wa hancinta ziyara tai saurin runtse idanunta tana jin fad'uwa gaba mai tsanani yasa hannu ya d'auketa yana kallon face dinta da sauri maryam ta sauke wani ajiyar zuciya tare da d'ago kanta a daidai lokacin da khaira ke masa murmushi ,ya d'agata sama yana taku yana mata murmushi wani sanyi taji ya ratsa ko wani gaba na jikinta "wannan shine karo na biyu da khaira taji dumin mahaifinta adduarta kenan a kullum Allah ya ta'ba zuciyarsa akanta bata ankara ba taga har ya k'arasa kusa da maryama ya mika mata khaira. da sauri maryama tasa hannu ta kar'beta tare da cewa "yauwa na gode sosai ?"wani irin haushi ne ya mamaye gurbin farinciki da maryam ta tsinci kanta ciki a sakwanin data wuce ,kamar ta tashi taje ta amshi diyarta sai dai tasan wargi ma guri ya samu sannan rijiya ba gurin wasan makaho bane yanzu ne zai burkice ya zabga mata rashin mutunci." Ahankali suka nufi part din mami inda maryama ta juyo suka had'a ido da maryama ta sakar mata murmushi "wani mugun kallo maryam ta rakata dashi tana hura mata hanci ,a natse suka shiga d'akin mami tana zaune ganin maryama d'auke da khaira yasa zuciyar mami tai sanyi ta durkusa rungume daita ta gaishe da mami fuskarta a d'an sak ta amsa ta mike ta samu waje ta zauna tana cewa "mami ya karfin jiki Allah ya kara miki lafiya Allah baki tsawon rai mai albarka "ameen ta amsa mata tana sak jin sanyi aranta Wanda ganin haka yasa maryama ta d'an ji sanyi aranta ta kalli adamcyn tace "khaira sai kallonka take tana maka murmushi kamar tana son ka d'auketa ya kalleta yace "wannan kuma fad'ar ki ce "Allah kuwa kalli kagani aiko yana kallon khaira ta bud'e masa baki tace "ka gani gefen lip's dinsa ya kamo yana cizawa ta d'aura masa ita a cinyarsa ya kar'beta yana jan kumatunta yana cewa "da gaske auntynki take ko karya take? !"aiko khaira tasa dariya wayyo Allah dadi kashe mami azahiri farinciki mami ya bayyana dan haka itama ta sak sosai kamar baita ba." suna cikin wannan halin aunty khadija ta shigo da sallamarta turus tayi sakamakon ganin fuskar mami a sak suna hira da maryama da adamcy kallo d'aya tayiwa maryama da adamcy ta d'auke kanta ta gaishe da mami da jiki "khadija kece da safiyar nan haka?". safiya kuma mami shabiyu fa ta wuce , tun jiya nake son nazo na duba jikinki da fatan sauki ya samu ?"ta fad'a tana zama kusa daita.mami tace Alhamdulillah naji sauki sosai ya yaran da babansu ?"duk suna lafiya yace a gaishe ki !tunda aunty khadija ta shigo zuciyar maryama ta dinga bugawa da matsanancin karfi sai dai shi adamcy ko kallonta bai yi ba cigaba da jan kumatun khaira yayi ."murya a sanyaye maryama tace "aunty khadija sannu da zuwa Ina yini "mutun ce aljanna ce tayi magana haka aunty khadija tai mata banza hakan bai damu maryama ba idan da sabo ta saba kuma bazata gaji ba ko dan saboda mijjinta tunda yana kyautata mata kuma yana kaunar nata yan'uwan d'akin ya d'auki shiru baka jin motsin komai sai na ac dake aiki acikinsa ganin karta takura masu ko akwai maganar da zasuyi yasa ta mike tace "mami Allah ya kara sauki "ameen!"ta fad'a atakaice." maryama bata jima da fita ba shima adamcy ya ajiye khaira data soma bacci ya fice yana fita aunty khadija tace "mami a yaushe kika fara sakewa yarinyar nan ?"ai kuwa kwanan nan zaki ga raini iri irin su fa irin su ba'a sak masu ai kawai a cigaba a yadda ake gasa mata aya ,mami tace" aa ni ban sake mata ba amman yanzu fa na shigo naga kuna hira da ita kuma dan kinibibi har da wani cewa mami Allah ya kara sauki shegiya munafukar yarinya kawai ai daga ita har mijinta dai dai nake dasu halan ma maryam bata fad'a miki zagin kaskanci datai mana ba?a yaushe kenan ?mami ta tambaya "d'azu da safe wai anyi asarar biya mana kudin school da islamiyya ai wallahi ita da zaman lafiya a gidan nan har abada tunda bata da kunya zata gane kurenta dan zaman wahala kawai zatayi a gidan nan shi kuwa nida shi har abada yayi tsabgar sa nayi tawa ". Tunda ta fara magana mami tai shiru sai data kawo gurin ita da adamcy har abada tace"aa khadija karki yi gaba da danuwanki amman mami baki ga dana shigo ko kallona bai yi ba bare ya gaisheni ba dan iska mai mugun hali kiyi hakuri zan masa magana zai dinga gaisheki dan banason kuna samun matsala dashi ai shi wannan d'an naki ne bai da mutunci sam Sam hakuri duk zamu taru muyi dashi kuma mu cigaba da yi masa addua da wannna tautaunawar suka cigaba " Koda adamcy ya koma bangarensa ya iske maryama tana waya da umma kai tsaye ya kar'bi wayar ya duba yaga umma ce ya mika mata wayar ya zauna kusa daita ya d'aura kafafunsa akan cinyarta ta Kai hannu kan yatsun kafafunsa tana massaging ahankali tana lumshe idanunta alokacin da nasiha umma take ratsata idanu ya zuba mata kawai "maryama nasan ke ba yar kauye bace, kina da ilimi ta kowane bangaren ki natsu sosai ki bawa mijinki dukkanin kulawar data dace kiyi masa biyayya nasan ta bangaren abinci lafiya lau sai yayi tunbi maryama tai mur mushi tace Kai umma ki daina zugani babu wani zuga ai nasani ne abinci kam zaki fidda mijinki kunya, ta sake yin dariya wanda gurin karyar da kai tasa wayar a handsfree batasani ba sai ji tayi muryar umma ta bayyana, tana kokarin cire wayar a handsfree taji umma ta cigaba da magana "idan mijinki yazo kwanciya dake ki shimfida masa yanayin mai dadi ki masa duk abinda kikasan zai ji dadi ya gamsu dake "inna lillahi nan take maryama ta rikice ta kallesa shima ya kalleta tare da gyara zama "wallahi duk mutumin da yake gamsuwa da matarsa babu yanayin da zai sa ya kai kansa neman wata karki zauna kullum mijinki shi zai dinga binki dip ta cire wayar a handsfree tana sauke wani wahalallen numfashi "kin dai san wa kika aura mutun ne da idanunshi suke a bud'e mata babu irin wanda baya gani dan haka ki rike mijinki ki kuma
Chapter 80 · 0% Book details