Sashe 55
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
karaso tana k'okarin hawa saman gadon ta fixgota gbdy ya rungumeta tsam tsam ajikinsa daga haka bacci ya d'aukesa wanda hakan ya samarwa maryama natsuwar yin nata bacci ."basu suka farka ba sai karfe biyar da rabi suka tashi sukai sallah bayan sunyi sallah asuba sunyi azkar sake komawa bacci sukai . karfe goma adamcy ya tashi yayi wanka ya shirya kanshi cikin kananan kaya riga brown mai dogon hannu da wondon blue jeans ya fita zuwa parlour'nsa ya danna bell din dake isar da sako zuwa kitchen sannan ya d'auki jarida ya dawo d'aki ya zauna akan kujera yana fuskantar face din maryama yana duba jaridar ." bayan kamar mintuna sahabiyar ta farka tana wata irin shegiyar mika wanda yasa dole sai da adamcy ya bar abinda yake ya tsura mata idanun shi yana jin yadda jijiyarsa take harbawa ta had'e hannuwanta duka waje d'aya tana shafa fuskarta duk kwayar idanunshi na kanta,jikinta ya bata ita yake kallo dan haka taki kallonsa sann an taki cire hannuwanta akan fuskarta ta cigaba da zama a yadda take har sanda ya mike ya fita zuwa parlour'n tana kokarin saukowa taga ya dawo hannunsa rike da glas cup ya hau gadon yana cewa "my princess ga tea!"ya fad'a yana hura mata tea din tare da kokarin kai wa bakinta tasa hannu ta kar'ba tana cewa "na gode !"sannan ta kai bakinta ."numfashi ya sauke yana cewa "bi ahankali akwai zafi fa "bayan ta kur'ba kamar sau biyu yaga ta runtse idanunta "sorry ya koneki ne !"ta yatsuna fuska "kad'an ba !"ya kai hannu ya kar'bi cup din ya kai bakinsa ya cigaba da hura mata . sai daya fahimci tea din ya d'an yi sanyi ya sake Kai wa bakinta ahankali ta dinga kur'ba har ta shanye ya ajiye cup din a gefen bed side ya yaye bargon dake rufe da rabin jikinta ya dawo ya zauna kusa daita tare da zagaye bayanta da hannunsa ya rungumota yana kallonta."Itama kallonsa take tana jin wani irin son shi da kaunarsa na shigarta yace "fatan kin tashi lafiya !?tace "Alhamdulillah kai fa ?"ta fad'a tana yin kasa da kanta.kiss yayi mata a goshinta har uku ajere sannan ya kai wa kumatunta kiss yana sauke wani wahalallen numfashi ahankali yayi kasa yana kokarin kamo bakinta ta janye tana sauke numfashi da ajiye zuciya atare ya sake matsota tai saurin dakatar dashi da hannunta tana cewa "stop yalla'ba!yace "sorry !tare da yin shiru na second goma sannan ya juya mata baya can ya mike tsaye yana jin wani iri ajikinsa babu abinda ke bashi haushi kamar yadda bata son yana ta'bata ko shan bakinta bayansa tabi da kallo zuciyarta na wani irin bugawa dan tasan yaji babu dadi." ahankali ya juyo ya fuskanceta tare da rungume duka hannuwansa a kirji ya tsareta da idanunshi "a zahiri gasky ba da gaske nake baki hakurin nan ba ,me kike so daga gareni ?kuma me nayi miki?" Shiru tayi kawai tana kallonsa "har yanzu kina ganin kawai ina son jikinki ne ko kuma Ina son na kwana dake ne ko me ?"nifa sonki nake wai ma me kike son nayi ki fahimci ke nake so kuma tsananin sonki ne yaja bana iya nesanta kaina dake ?"nan take yanayin fuskarta ta sauya saka makon ganin fushinsa ahankali ya soma taku yana kallonta har yayi kusa kusa daita wanda tazaransu bai fi taku d'aya ba "menene dan na sha bakinki ko na ta'ba ki ?"ya sake jefa mata tambayr shiru tayi kawai tana cigaba da kallonsa tana jin wani matsfaffen son shi na bin jinin jikinta "ya kai hannu ya kamo ha'barta yana kallon cikin kwayar idanunta "ko kuwa hauka kawai adamcy yake yana ganin kamar maryama tana son shi alhalin ba haka bane ?"ya k'arasa maganar zai tsotsi lip's dinta ta sake janye bakin ta tana cewa "bazan sake shan bakin dake shan sigari ba "ta fad'a tana kawar da fuskarta . "bangane nufinki ba !?"ya tambayeta a d'an fusace yana sak tsare gida"Ina bukatar ki sake maimaita abinda kika fad'a yanzu "bayan kaji me yasa kuma zan sake maimaitawa?"ta fad'a tana hura masa hancinta "bazaki sake shan bakin dake shan sigari ba ?"ya tsinci kanshi da maimaitawa Kansa "daman baki san ina sha sigari bane ?".tana jinsa tayi masa banza tamkar ba daita yake magana ba sai ma sunkuyar da kanta tayi "da shan sigarina kika gani ko ba dashi kika ganni ba ?"ya sak tambayarta ta d'ago kanta ahankali ta zuba masa idanunta"kina kallona da shan sigarina kika gani ko ba dashi kika ganni wanda kece silar fara shansa"kara sanya kwayar idanunta tayi cikin nasa wani irin son shi mai tafiyar da ruhi ne ya dinga bin jininta " me yasa zaki fad'a min haka ?"still shiru tayi masa tare da saukowa daga kan gado tabi gefensa zata wuce ya biyota da sauri ya kai hannunsa ya riko cikinta ya juyo daita suna fuskanta juna sauran kad'an su had'e yace "magana nake miki fa!" still bata ce uffan ba ta soma kokarin zare jikinta "ya biyota yana cewa "shikenan kin dade bakiyi fushi ba ai nasan baki da abinda zaki ce tunda kinsan Ina shan sigari kika aureni "ya fad'a tare cigaba da binta har ta Kai bakin window ta tsaya tana kallon zanen labulen window ,ya kai hannu ya riko hannunta ta fizge tana buge masa hannu tana kallonsa fuskarta a had'e ta soma magana "ka fara shan sigari saboda ni yanzu kuma ka sameni me yasa zaka cigaba da sha ?" tayi masa tambayar tana tsaresa da shanyayyun idanunta ."shima shiru yayi yana kallonta "maganarta haka ne amman kuma ta haka take tunanin zata canzasa ya daina ko me ?"ka sani bazan sake yarda ka sha bakina da wannan bakin na.." fixgota yayi gbad'ya ya matseta ajikinsa wanda hakan da yayi ne ya katse maganarta "kinsan Ina sha sigari na aureki kuma dan zan sha bakinki zaki fad'a min haka? to ki sani bazan daina sha ba kuma shan bakinki dole ke sai na ma sha sigarin zan sha bakinki ".ya fad'a tare da had'e bakinsu waje d'aya ya fara sha yana lumshe mata tsumammun idanunshi." wani naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfi ahankali ya bud'e idanunshi yana kallon kwayar idanunta babu shiri ta lumshe idanunta ganin wasu abubuwa dake fitowa daga cikinsu suna shiga nata bata ankara ba sai ji tayi yana tsiyayya mata yawun bakinsa cikin nata har sun isa zuwa ga makogoronta ai ko nan take ta fara k'ok'arin had'e hakoranta amman ta kasa dan tuni ya danne mata hancin da nashi hancin take ta rasa wadataccen numfashin dole ta sakar masa jikinta ,kyakkwan riko yayi mata ya d'auki mintuna yana sarrafa bakinta har tsayuwa ya nemi gagararta cak ya d'auketa ya d'aurata akan gado ya zaunar daita yana kallon fuskarta dake had'e "wai duk dan na sha bakinki ne kike wani had'e fuska to bari nayi mai gabad'aya ?"ya fad'a yana janyo wuyar rigarsa zai cire tayi saurin rike masa hannu "ni dai kayi hakuri?"tsayawa yayi yana kallonta kafin ahankali ya mike tsaye ya koma kan kujera ya zauna ya d'auki jaridar daya ajiye ya cigaba da karantawa idanunta ta zuba masa ita dai bata san ranar da zai canza ba kullum da sabon salon wulakacin yake ." Tun daga ranar ya bijiro mata da wani sabon salon iskanci sai ya gama shan sigarinsa kuma a gabanta sannan ya hau jagwalgwala mata jiki har sukai kwana uku a haka,tana shan tattali sosai agurinsa sai dai shi akwanaki nan ukun matse yake sosai kamar zai ci babu gashi likita tace sai tayi sati uku kafin zata warke sumul ,yau da yamma ya shirya cikin riga da wondo kanana sun yi matukar masa kyau ,itama ya ajiye mata kaya riga da wondo ne irin nasa sosai tayi matukar kyau, simple make up tayi tasa takalma masu dan saukin tafiya, ta feshe ilahirin jikinta da turare masu sanyin dadi shi ya gyara mata kitson kanta ya tufke mata da ribbon ita kam mamaki yake bata idan akace mata zai yi duk abinda yake zata rantse karya ne kuma ace ba ita ya aura ba zatayi ta masa kallon wannan mr ata din mai jin kai da tsare gida mara d'aukar raini .bayan sun gama shiri ya d'auki abaya ya sa mata, tayi roling din mayafin nan take ta dawo tamkar wata balara biya tayi kyau sosai, shi kansa kasa d'auke idanun shi akanta yayi yaja hanunta suka fara tafiya cikin nishadi, sosai yake jinta ransa tabas aka raba su tamkar raba sa da ransa ne. " Hanuwansu sarke cikin juna taga ya nufi kofar fita "ta tsaya cak tana dubansa"Ina kuma zamu ?" banga ren mami gaisheta "ya bata amsa yana kallonta "kaje kawai !"saboda me? tayi shiru tana kallon wani bangare "na fa lura dake tun sheka ranjiya rabon da kije ki gaisheta ki sani bazan lamunci haka ba fa "numfashi ta sauke kawai dan tana jin zafin yadda take wulakantata "muje ko!ya fad'a yana jan hannunta bayan sun isa ta zube kasa shi kuma ya zauna akan kujera atare suka gaisheta.ta amsa fuskarta a had'e ."adamcy ya tsurawa maryama ido wacce kanta ke kasa sai dai jikinta ya bata ita yake kallo shiyasa ma taki d'agowa har sai da taji sallamar mai aikinsu tafisu sannan ta d'ago kanta tana amsa mata sallama aiko karaf idanunsu suka tsarke cikin juna kashe mata idonsa d'aya yayi yana aiko mata da sakon kiss ta hanyar turo mata bakinsa kamar ance mami ta kallesa taga abinda yake ."shiru tayi tana kallonsa gabad'aya adamcynta ya canza tamkar bashi ba ya wani dawo kamar bawa ." "Anya kuwa wannan yarinyar ta bar shi haka bata kama masa kuruwa ba ?tafisu tayi abinda ya kawota ta fice daga d'akin inda adamcy ya mike yana ma mami sallama ganin haka yasa itama maryama ta mike da sauri ta biyosa a parlour'n mami ya janyota ya makaleta yana kissing din wuyanta matsoraciya kawai tace "haba mana ka bari kar ta fito ta ganmu "to sai me dan ta ganmu "ni wallahi tsoro nake ji "matsalarki kenan sai dai karki damu zan cire wannan tsoron gabad'aya kowa ya huta." ya fad'a yana sak matseta "ka bari pls "aiko gama rufe bakinta batayi