← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 94

Sashe 41

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Page 15 Dishi dishi take gani acikin idanunta saboda wani irin hasken daya gilma a cikin kwayar idanunta cikin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa ta ware idanunta da kyar tare da kai hannu ta dafe daidai inda marin ya sauka tana kallonsa, wani irin tsoro ne yaga ya bayyana akan fuskarta yayinda zuciyarta ta dinga bugawa da karfi, kallonsa kawai take tana mamakinsa akan d'an wannan maganr zai zabga mata mari haka ?"mari d'aya yayi mata amman ji tayi kamar goma yayi mata saboda zafinsa .shima kallonta yake ranshi amatukar 'bace, sai dai sam sam bai ji dadin marin da yayi mata ba alhalin ita din duniyarsa ce wanda idan babu ita komai zai iya faruwa dashi .nan take ya fara bleming din kansa "me yasa na mareta?"why !!! i slap her ?abinda yayita fad'a kenan acikin zuciyarsa yana maimai tawa ,hawaye yaga ya zubo akan kuncinta cikin sanyi jiki ta sauke hannunta daga kuncinta tana mai k'ok'arin share hawayenta ." bayan ta share hawaye ta sake d'agowa ta kallesa ido cikin ido suke kallon juna kowannensu fuska cike da matsanancin tashin hankali muryarta cike da rauni tace "yalla'bai akan na fad'a abinda yake gaskiya shine ka mare ni ?"naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfi tare da sak tsura mata tsumammun idanunshi cikin kaukausar murya yace"har sau nawa zan fad'a miki ba jikinki nake so ba?"yanzu har wannan ya zama dalilin da zaka min irin wannan zazzafan marin mai barazana da lafiyata?"shiru yayi yana kallonta zuciyarsa na wani irin bugawa da sauri sauri ,dan kallo d'aya zaka masa ka fahimci a matukar fusace yake." cikin tsananin fushi ya shiga nunata da yatsan hannusa yana huci tamkar numfashinsa zai bar gangar jikinsa sannan yace "look at me maryama babu wasa a fuskarta ki bud'e zuciyarki da kunnu wanki da kyau ki saurareni wannan shine karo na farko kuma ya zamo na karshe da zaki sake furta min haka,"yana gama rufe bakinsa tace "kai ma ka sani wannan shine karo na farko kuma na karshe da zaka sake kai hanunka fuskata dan wallahi ka sake marina a bakacin aurenka dan bazan zauna da mutumin da zai dinga ta'ba lafiyar jikina ba, kana ganganci sake marina wallahi aurenka ka ma..."baki isa ki kafa min wannan dokar ba ." "ina mai tabbatar miki da baki isa ba."ko kinga nayi miki kama da wanda za'a kafawa sharadi ko doka ?"ki sani komai zai faru dole ki cigaba da zama akarkashina,"ko kin ta'ba ganin inda aka raba hanta da jini "?yadda ba za'ata'ba raba hanta da jini ba hk baza mu ta'ba rayuwa babu juna ba ,zaki rayu dani koda kuwa hakan zai zama silar rasa komai na rayuwaki "fuskarta a had'e take kallonsa kafin ahankali ta motsa lab'banta "zaka iya fad'ar komai amman kasani ba zanye magana ta ba "maryama ko kin shiga d'imuwa ne ko kuma nace ko kin haukace da har zaki amincewa kanki da rudin zuciyarki ?"kina ganin zaki iya kafa min sharadi akanki ne ?"ko dai har kin manta ko ni wane ne da matsayina agurinki?" idan kin manta ko ni wanene da matsayina agurinki bari na tuna miki ,ni mijinki ne ke kuma matar aurena ce me d'auke da igiyoyin aurena uku ras akanta dan haka idan hauka kike yi kiyi maza ki dawo cikin hankalinki? "idan kuwa dimuwa ce tasameki kike tunanin jikinki nake so ko kafa min wani sharadi kiyi hanzarin ki dawo cikin haiyacinki dan adam bazai ta'ba d'aukar wannan rashin mutunci ba." "babu ruwana da duk wani abinda zaka fad'a ni dai kaji abinda na fad'a karka sak marina kayi d'aya kayi biyu amman idan kana ganin wasa ne dan Allah ka sake mareni kaga abinda zai biyo baya tana gama fad'ar haka ta juya zata ra'ba ta gefensa tamkar wani zautauce ya fixgota ya rungumeta tsam tsam a faffad'an k'irjinsa gabansa na wani irin dokawa da sauri tamkar wanda yayi gudun tsare nadamar marin da yayi mata yake "me yasa na mari cikar burina?" why na mari zuciyata?."irin matsar da yayi mata yasa nan nake jikinta ya fara kyarma amman ta kasa kwacewa hular kanta ta zame kitson kanta da ya sauka a kan kafad'anta ya bayyana tamkar an jonata da wutar lantarki haka taji ,cikin sanyi murya yake magana" Allah ya sani princess Ina sonki ba dan jikinki ba dan Allah ki fahimci ke din nake so ba wani abu naki ba ." wani takaici ya kamata bayan ya gama wanketa da mari zai wani rungumeta yana mata maganar banza ?"fahimtat me zata masa ?"nan take ta soma kicin kicin kwance jikinta daga nashi sak matseta yayi gam yana cewa "da alamun hakuri kike son na baki sai dai ki sani adam bai yi laifin da zai iya bada hakuri ba saboda yasan bayan wannna tsoro kina da shiri akainsa, iya sanin shekaru dayawa nayi miki Ina jin da kinsan da haka da baki yarda anyi amfanin dake dan aga karshena ba "ya k'arasa maganar yana fesa mata hucin numfashinsa,tafiya ya soma yi daita zuwa bakin gado ya zaunar daita ya janyo karamar stood gabanta ya zauna tare da tsura mata idanu yana kallonta ." runtse idanunta tayi tana jin wani irin mummunar fad'uwar gaba sakamakon kai kawon da maganarsa ta karshe ta shiga yi acikin kwakwa luwarta"iya sanin shekaru dayawa nayi miki Ina jin da kinsan da haka da baki yarda anyi amfanin dake dan aga karshena ba "to me hakan yake nufi ?"anya kuwa bai san da zaman wani abu ba ?"ba tun yau take masa kallon wanda yasan komai akan shirin yan'uwansa ba kawai zuba mata ido yayi ,sake runtse idanunta tayi sosai kwakwaluwarta na sake bud'e wa tana fad'a da tunaninta dan dole tasan abunyi domin kuwa idan yasan komai bakaramin rigima hakan zai haifar ba ,shikenan ta zama silar da zasu samu matsala da yan'uwansa ya had'e hannuwansa cikin juna yana kallonta yana girgiza kafarsa kafin ahankali ya shafa gefen aljihunsa inda wayarsa take ringing ya ciro yana duba screen din wayar sunan bright ya gani yace "bright ya'akayi tun safe nake neamanka akan layi?" Jin sautin muryarsa yasa d'an ta bud'e idanunta tana kallonsa fuskar nan tashi a had'e ya dawo tamkar asalin mr ata data sani "okay shikenan Ina jinka" ta bangaren bright ya soma masa bayani cike da girmamawa "a bincikenmu mun gano tana samun kira da sakonin daga wasu numbobi dabam dabam "da wani suna akayi register layukan?"nan take ya fad'a masa "shiru yayi yana ciza lip's dinsa yana nazarin sunayen daya karanto masa dan gabad'aya numbobin da'aka yi rejister dashi sunan arna ne' ahankali ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa yace "turo min numbobin sannan ka binciko min addresa da komai nasu ya k'arasa maganar yana sake furzar da huci mai zafi tamkar wani zaki." bai sake cewa daita komai ba ko kallon inda take ba ya mike tare da d'aukar waayrta ya zira cikin aljihunsa ya nufi kofar fita cikin takun nan nasa na isa da burgewa shiru tayi tana binsa da shayayyun idanunta cike da mamaki me kuma zai yi da wayarta ya d'auka?"Kar dai hasashenta ya zamo gaskiya, idan kuwa haka ne lallai bata da mafuta ko ya d'auki mataki itama zata ji jiki ta kasa d'auke idanunta har sai data daina ganinsa sannnan ta lumshe idanunta wasu hawaye masu zafi suka sak zubo mata ta kai hannunta kuncinta tana shafa inda ya mareta tana jin kamar ta mutu saboda sabuwar damuwar da take kokarin kunno kai ." kai tsaye bedroom dinsa ya shige ya k'arasa inda laptop dinsa yake ya kunna sannna ya zauna akan sofa ya d'aura k'afafunsa a saman teble yana latsa laptop din yana duba sakonin dakayita turo mata na tsoratarwa akanshi ,duk da sunan da kayi register da layin ba sunan da ya sani ba amman yasan wannan sakon daga sister dinsa khadija ce, zuciyarsa na tsananta bugawa ya tura ma bright da sako" ka nad'o min last kiran da akayi mata da layin yanzu ka tura min bayan ya tura yayi shiru yana cizan gefen lip's dinsa yana jira shigowar sakonsa yana tunnain taurin kai irin na maryama, duk da wani bangare na zuciyarsa na ganin kamar bata da laifi yayinda wata zuciyar ke ganin laifinta"me yasa bazata ki yarda da kudirinsu ba, ko kuma ta fito ta fad'a masa,yasan halinta ko maganar ta fito aka tsareta cewa zatayi bata san da zaman komai ba dan mugun tsoro yayi mata yawa shi ta raina tsaki yaja yana jjiga kafarsa d'aya ,maryama kam tana can zaune a tsakiyar gado tana risgar kukan marin da yayi mata dan har lokacin tana jin radadi . Bangaren adamcy kam sai faman zuba tsaki yake sakomakon muryar da'aka turo masa ba muryar khadija bace wata murya ce dabam da bai ta'ba jin irinta ba ,yana bin komai ahankali ne saboda baya son ya samu matsala da mahaifiyarsa batare da wata sheida mai karfi da zai gabatar mata daita ba,haka zalika baya son sako zabiba da mijinta ciki matsalar, amman fa idan yaga abubuwa bazasu tafiyar masa a yadda yake so ba lallai kowa zai shiga damuwa". maida hankali yayi ya cigaba d abinda yake akan system ahankali ya cigaba da jin sautin muryoyin da'aka yi amafani dasu da kowace number a fahimtarsa duk abu guda d'aya ne, sai dai ayi amfani da numbers dabam dabam kuma kowanne a cikinsu aiki d'aya ake yi dashi sai a canja da wani su kuma masu binciken zasu ga kamar murya dabam dabam ne amma shi ya fahimci murya d'aya ne na had'aka kuma akan abu guda d'aya kacal ya jima zaune shiru kafin ya yunkura ya tashi ya shige bathroom." Ruwa ya sakar wa kanshi dan wani irin sar kanshi yake masa da karfi ,bai wani jima ba ya fito yana goge tsatsar jikinsa bayan ya gama goge jikinsa ya saka boxer ya feshe ilahirin jikinsa da body spray ya bud'e bargon lullubensa ya shige tare da janyo pillow zuwa jikinsa ya matseta yana jin kamar itace ajikinsa bai so ya raba jikinsa daita ba, amman ransa a bace yake wani iri ya dinga ji a jikinsa gabad'aya tsigar jikinsa suka mike hatta numfashinsa sai daya nemi ya
Chapter 41 · 0% Book details