← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 94

Sashe 73

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da waya kar'ban wayar yayi yana dubawa ganin ko wacece yasa ya mika mata sai dai ganinsa haka d'aure da towel yasa taki cigaba da cewa komai sai murmu shi kawai take tare da kawar da fuskarta gefe ya So ta cigaba da mgn da shegen muryan nan nata mai tsayawa a zuciyar mai sauraro"ya zauna kusa da ita zubur ta mike domin kunyar ganinsa a haka take yi ta fice daga d'akin tana wata irin tafiya aiko sai da jijiyarsa ta harba duk yadda yaso ya shawo kanta taki bashi had'in kai." tsawon kwana uku kenan maryama taki sakar masa fuska komai zata masa amman fuskarta a d'aure daman bata kai kanta d'akinsa shine da nacinsa yake janta yanzu kuwa huta roro yadda ta share haka shima ya shareta ya cigaba da abubuwansa yau ta kasance ranar lahadi tana K'ok'arin fita ta d'aura masa girki dan tunda akayi case din nan mami tace dole ta dinga saukowa tana girkawa mijinta abinci tana bud'e kofa sai gashi zai shigo hannunsa rike da laptop sauran kad'an suyi karo tayi baya da sauri wanda sauran kad'an ta fad'i lura da hakan da yayine ya sakashi saurin rik'o hannuna ta dawo ta shige jikinsa tana sauke tagwayen ajiyar zuciya, daga shi har ita idanu suka lumshe, tsawon lokaci suna a haka sun kasa sakin juna, ahankali ta shiga k'ok'arin janye jikinta, haka kuwa ya bata damar barin jikinsa taso ya bata hanya ta fita amman yayi wani bake bake ta ra'ba ta gefensa ta koma saman kujera ta zauna tana dafe kanta tsayawa yayi yana kallonta yana tunanin yadda zasu shirya a natse ya tako shima ya samu waje ya zauna kusa daita sai dai tana ganin ya zauna ta mike ta fice bayan kamar minti talatin ta dawo tana duba yatsun hannunta bai kalli inda take ba ya cigaba da aikinsa can bayan minti goma ta jiyo sautin muryarsa a sanyaye yana cewa princess shiga cikin akina akwai takardun akan durowa ki auko min "tayi jim kamar bazata tashi ba sai dai ta tashi ta shiga cikin bedroom insa ganin yadda gadon kwanciyarsa ya sha shimfi a da wani ha en zanin gado mai kyau na alfarma uwa uba sai kamshi yake fitarwa yasa ya burgeta, har ta ji wata kasala ta sauko mata, a hankali ta haye kai ta kwanta ta lumshe idanuwanta tana jin wani irin yanayi mai cike da tsantsar natsuwa na shigar ta, ba ta jima da kwanciya ba kuwa, wani bacci mai da i ya kwashe ta ." Jin shiru shiru ba ta fito ba, kawai sai ya tashi ya bi bayanta a kwance ya same ta tana sharar baccinta hankali kwance, cike da tsantsar mamaki yake kallonta kafin ya dubi agogon dake aure a hannunsa arfe 5:30pm ya gani ahankali ya taka ya isa bakin gadon ya tsaya yana arewa kyakkyawar fuskarta kallo, kafin ya ra a a hankali ya kwanta a gefenta ya shige mata yana hura mata iskar bakinsa a saman idonta, motsa idanunta tayi kafin a hankali ta bu e su fes akan kyakkyawar fuskarsa dake daf da nata kallonsa tai tana hamma alamar dai baccin bai ishe ta ba an harararta ya yi yace "kin zo kin wani kwanta min akan gado, dama aiken da nayi miki kenan?" Shagwa e fuska tayi kamar za ta yi kuka tace "Allah ban san ya'akayi na ganni akan shimfi ar ba amman bari na tashi murmushi ya yi sannan ya tashi tsaye ya fara arin cire kayan jikinsa yana fa ke dai fa i gaskiyar akwai abinda kika tuna har kikayi i sha'awar kwanciyar, kinga ni sai in daure in taimaka miki".Jifansa tayi da filon dake kan gadon tana kukan shagwa a,murmushi yake mata har ya gama cire kayan jikinsa, yayi saura daga shi sai short, ya haye saman gadon ya janyota jikinsa tana tirjewa ya ameta ajikinsa suka kwanta." jinta a cikin jikinsa ya ara saukar mata da wata irin kasala, har ba ta san lokacin data lafe ajikinsa ba dan tuni ya fara aika mata da sa onsa mai auke da wani sabon salo mai kashe jiki da zuciyar duk wani masoyi ,dama abin da yake bu ata kenan ya kwana biyu bai ji dumin jikinta ba biye masa tayi suka lula duniyar ma'aurata mai cike da tsantsar da i da wanzar da farin ciki a tsakanin masoya.Sosai ya zage ya gurjeta da kyau, dan sai da ya gama fanshe duk iya kwana kin da ya auka yana fama da shaawarta sai da ya gama gajiyar da ita sosai, dan sai da ya ji an fara kiran sallar magriba sannan ya sarara mata, ya koma gefe yana sauke numfashi a hankali ha i da shafa bayanta ka an-ka an yana fa in,wannan dadin naki wai meye sirrinsa ne? gashi ina jin banbanci sosai, don na yau ma ya fi na kullum an gaya min meye sirrin ne kinji dadina ?" rausayar masa da kwayar idanuwanta ta yi tana shafa irjinsa a hankali kamar mai ra a tace, "Abun sirri ne ba sai ka ji ba."yi hakuri ki an gaya min mana babu fa wanda zai ji.harararsa ta yi sannan ta mi e tsaye ta shige toilet dan yin wanka, da sauri shima ya tashi ya bi bayanta yana shiga ya janyota jikinsa yana kallonta "yanzu dai fushi ya kare ko !" kanta ta cusa a k'irjinsa tana murmushi ya d'ago ha'barta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata "ko har yanzu da sauran fushi sai na kara miki !"k'okarin boye face dinta take k'irjinsa tana cewa "ni dan Allah ka bari wai me yasa baka jin kunyata ne "okay kina son na dinga jin kunyar ki ?"ya fad'a yana d'aura lip's dinsa akan nata ."Ina so !"tayi maganar cike da shagwa'ba bai ce komai ba taji ya fara tsotsar lips dinta "love you dadina." Ta zare bakinta tana kallonsa duk yayi wani irin kamar ba yanzu ya gama ba "nifa sunan kunya yake bani "okay dadina zan canza but not for now ya fad'a yana zagaye bayanta da hannunsa d'aya tare da sak kamo lip's dinta yana murmushi baka jin komai sai sautin shan bakinsu tana kokarin janye jikinta ya fixgota kamar numfashi zai d'auke tsuke bakinta yayi "wai Kai baka gajiya ne ?"yes !"ya bata amsa kai tsaye sai daya jagwal gwalata sannan suka yi wankan tare suka auro alwala suka fito.suka yi sallah suna idar wa ta sanya wata hadaddiyar doguwar riga maron colour ta feshe turaren a gabad'aya ilahirin jikinta ta riga shi fita dan shirya dinne koda ta sauka ma masu aiki sun gama komai dan mami ma nata zaune akan kujera a dinne sanye da bakar doguwar riga tana ganin maryama ta balain had'e fuska ."maryama ta karaso a natse tace "mami ina yini ?"lafiya ta fad'a atakaice tana latsa wayarta maryama ta zuba mata abinci ta ajiye a gabanta adaidai lokacin da adamcy ya sauko cike da girmamawa taja masa kujera baya ya zauna yana duban fuskar mami ta zuba masa abinci ta tura gabansa zata juya ya janyo hannu nta sauran kad'an ta zubo jikinsa yace "ina zuwa kuma ki zauna ki ci abinci. kanta ta girgiza masa alamun a'a! shiru yayi alokcin da take k'ok'arin zare hannunta cikin nashi dan jikinta wani irin rawa yake sakamakon idanun mami da take ji ajikinta ,kuma alokcin taji sautin muryar mami tana kiran tabawa mai aikinta da sauri ta karaso ta tsaya a gabanta tace "hajiya gani !"d'auke wannan abincin dake gabana ki kawo min wani naci "maryama tai shiru sai dai bata wani damu ba tunda daman tunda ta fara girki bata cin abincinta sai dai adamcy yaji babu dadi aransa kallonta kawai yayi sannan ya kalli maryama yace "zauna kici abinci babu mutsu ta zauna sai dai gabanta sai wani irin faduwa yake." Bayan kamar minti biyar tabawa ta dawo hannunta rike da wani plet din dabam da wani abincin ta ajiye mata a gabanta har ta juya mami tayi gyaran murya tabawa ta dawo da sauri tace "gani ranki ya dade "kina jina nasan kinsan abu buwan da maryam dina take so cin ?"tabawa ta gyad'a mata Kai da sauri "to ki fara shirya ma zuwanta tana nan zuwa gobe ko jini in sha allahu "okay ranki ya dade in sha allahu komai zai tafi dadi Allah ya kawo su lafiya"tana gama fad'ar haka ta rusuna ta juya mami tace "ameen !" adamcy ya natsu yana cin abinci yana tunanin maganar mami "an kashe wata matsalar zata sak shigo da wata zuwan me wannan yarinyar zatayi kuma ?"bayan sun ci sun oshi, sannan mami ta tashi ta koma kan kujera ta zauna da kyar saboda ciwon kafafu daya sakota gaba shima ya mike ya dawo kusa daita ya zauna ya soma magana kasa kasa "me kuma wannan yarinyar zata zo yi ?"zata kawo min khaira ne idan kai ubanta baka damu daita ba ni Ina son ganin jikata "ta fad'a tana tsaresa da idanunta "kuma ko babu khaira maryam dole tazo tunda tana Dani idan ka daina ganin maryam arayuwarka to mutuwa nayi wannan kuma nasan babu abinda zai kawota tashi yayi t sam ya koma sama ita kuma maryama ta gyara wajen da suka ci abinci duk masu aiki sunce ta barshi sai dai kallon da mami tai masu yasa duk suka watse bayan ta gama ta koma sama tana taya shi ha a muhim man takardun aikinsa dake zube a gabansa tana zubawa a cikin wata jaka, sai da suka gama ha a komai sannan ta rufe jakar ta matsar da ita gefe guda sannan ta bu e wata aramar durowar dake gefen gadonsa ta saka ." Tana mikewa ya rungumeta sosai a jikinsa yana jin wani farinciki da tsantsar jin da i aransa Muje muyi wanka". ta zare jikinta tace "jikina babu dotti" ni Ina bukatar a sake wani wanka ya manne mata tamkar wani baby yana yawo da hannuwansa ajikinta tana son abinda yake mata sosai sex din dai taba so ta juyo gabad'aya ta shige jikinsa wani irin shock yaji a gaba-daya ilahirin jikinsa tamkar an jona jikinsa da electric yayinda sha'awarsa ta soma motsawa ahankali ya jata suka shiga bayi suka wanka bayan sun fito ta goge jikinta ta sanya
Chapter 73 · 0% Book details