← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 94

Sashe 26

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wanda yasa suka sha jinin jikinsu gabadayansu suka mike suka nufi kofar fita dan basu waje .ahankali ya karaso cikin d'akin sosai ya durkusa a gaban mami yayi zaman dirshan har da tankwashe kafafunsa sakamakon ganin yanayinta sai dai zuciyarsa da gangar jikinsa cike suke da rauni ba dan namijin kokarin da yake ba da tune zuciyarsa ta buga tsabar halin da sweetheart dinsa take son jefa kanta akan aurensa wanda shi sam bai yi tsamanin zata masa haka ba, a tunaninsa ko dabba ya kawo mata yace ita yake son ya rayu daita zata hakura ta bar shi bare kuma mutun mutun din ma mai nagarta da cikar kamala wacce samun irinta sai mai sa'a . Yadda yayi shiru yana kallonta haka itama tayi shr tare da zuba masa idanunta da suka gama canza kala saboda kukan da tayi numfashi ya sauke ya sunkuyar da kanshi tsawon lokaci suna zaune mami ta tasa shi gaba tana kallonsa yayi kyau sosai cikin shigar d'aurin aure ba kamar lokacin auren maryam ba daya zare masu ya hana su kwanciyar hankali ya dawo tamkar mahaukaci a natse ta soma magana cikin sanyi muryata ta Kira sunansa "adam tariq abdullah .." ahankali adamcy ya d'ago idanunshi yana duban sweet heart dinsa dasu batare daya amsa ba sai dai a yadda ta kira sunanshi din ya girgiza zuciyarsa sosai domin kuwa ya manta when last da yaji ta kira complete name dinshi haka a koda yaushe bakinta adamcy yake furtawa dan haka ya tattara dukkan hankalinsa da natsuwarsa gareta cikin sanyi murya da ta sha kuka tace "adam yau dai burinka ya cika ka auro matar da ni mahaifiyarka banaso ,kuma har zuciyarka kana tsananin jin dadi zakayi rayuwa da matar da ni zulai banaso amman shikenan babu komai gaka ga ta nan na barka da matarka." Ya kai hannunsa ya riko hannunta "dan Allah sweetheart ki daina damuwa wallahi maryama yarinya ce karama mai tsananin hakuri zaki ji dadin zama daita duk wani abinda kike so shi zata miki kuma bazan d'auki wani raini daga gareta ba akanki duk abinda tayi wallahi ni mai hukuntata ne sannan na fahimtar daita ta hanyar da zata gane bare nayi imani bazata miki wani laifi ba "ni fa babu ruwana da wata maryama da wani kirkinta dan ita din ba damuwata bace kuma bata gabana damuwata maryam tun jiya maryam har zuwa wannan lokacin kuka take ta rufe kanta a d'akin kuma nayi imani tayi haka ne akan aurenka ,adamcy nasan maryam tana sonka ta dai ki amaicewa ta sake dawo maka ne saboda mugun halinka Ina matukar tsausaya mata ."mami ta k'arasa maganar tana hawaye ." adamcy ya rude yasa hannushi yana share mata hawayen cikin tsananin tashin hankali yace "dan Allah sweetheart ki daina zubda hawayenki haka kinyi girma da kuka yanzu,kiyi hakuri da kadda rata, zubda hawayenki bakaramin maseefa bane atattare dani " kince na maida ita na amince miki matsalar ba daga gareni bace daga ita ne idan har yanzu kina bukatar a maida aurenmu da maryam wallahi a shirye nake zan amince sai dai fa wannan son da kaunar da gabadayanku kuke bukatar na yi mata na maryama ne kad'ai domin maryama kad'ai zuciya da gangar jikina suke so." Mmn sudais MAR'ADAMS BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 10 "Sweetheart ina son ki fahimci wani abu shi so wani yanayi ne na halitta da'ake jin shi acikin zuciya wanda yake sa tsawon rayuwa sannan yake sa mutun cikin nishad'i da farinciki wallahi sweetheart Ina matukar son maryama da dukkan nin zuciyata da raina,ina son tafiyar da rayuwata da maryama ne kawai mu rayu tare daita har abada saboda Ina matukar sonta irin son da bazan iya rabashi da kowacce irin mace ba a duniya ,shiyasa ma tun farko kika ga na kasa gabatar miki da kowace mace amatsayin matar aurena. da kin barni tun farko to da yanzu zukatanku suna cikin natsuwa da kwanciyar hankali domin da ba'ayi auren danasani ba dan wallahi da ban had'u da maryama ba to kuwa zan karar da rayuwata ne ni kad'ai batare da kowace mace ba saboda Itace farincikina itace halittar da zuciya da ruhina da gangar jikina suke marukar so." runtse idanu mami tayi k'irjinta yana wani irin bugawa saboda d'acin maganarsa dan jin maganar tayi tamkar fad'ar mutuwar wani daga cikin ahlinta,sai dai tai shiru tana saurronsa har kusan minti goma ta kasa furta masa komai dan bakinciki da kalamansa suka jefata ciki zata iya cewa tunda take ba'a ta'ba fad'a mata magana mai d'acin wannan ba ,cikin yanayi na kuka mami take kallonsa ".bil hakki abinda yake fad'a mata a yanzu haka maganar take dan yanayinsa kad'ai ya tabbatar mata maganar daga k'asan zuciyarsa ta fito. kenan idan yafi son yarinyar akan kowace mace a duniya kenan har daita kenan tunda har zai iya kallonta ya fad'a mata cewar yana sonta da zuciya da ranshi. "inna lillahi!" hakan yasa mami ta cigaba da kukan bakinciki da take ita kam wannan son bai mata rana ba .gabad'aya sai taji abun ya had'e mata ga matsalar maryam ga kuma wannan zazzafar son da yake wa wannan maryama ." muryarta cike da matsanancin tashin hankali tace"adamcy har zaka iya bud'e baki ka fad'a min cewar kana sonta da zuciya da ranka ?"kenan ma kafi sonta dani mahaifiyrka ?"tun da har ka iya bud'e baki ka fad'a min haka nasan da gaske ne". ta fad'a tana janye jikinta daga garesa byn ta d'auke hawayen idanunta ."runtse idanunshi yayi yana mai sake kamo hannuwanta cikin nashi yana jin rashin dad'in jin maganar mami ta yaya ma zata had'a kanta da maryama !"ai ita bata cikin misalinsa dan soyayyarta dabam ce." ahankali sautin muryarsa ta fito tamkar mai koyon magana "dan girman Allah sweetheart karki min haka ta yaya ma kike irin wannan tunanin ,kina ganin akwai macen da zan so sama dake ne ?"kefa mahaifiya ce Ina magana ne akan wata mace dabam "naji amman ita din wacece da har ta cancaci irin wannan son daga gareka ?" Shiru yayi tare da bud'e idanun shi akanta bai san yaushe ne sweetheart dinsa ta dawo haka ba ita din macece da bata fiyye shiga abinda babu ruwanta ba koda kuwa akan ya'yanta ne bata matsa masu akan ra'ayinsu most especially shi amman me yasa a yanzu take son canzawa asalin halinta zuwa wani hali dabam?"kuma ma idan zata canza sai da abu yazo kanshi !"shi fa sai dai tayi hakuri idan dai akan maryama ne ba zai ki bin umarninta ba sannan bazai ki son farincikin sa ba, ko yanzu tace a maida aurensa da wancan yarinyar a shirye yake da ya sake cika mata burinta amman fa batun na son ne babu zai yarda yayi rayuwa daita amatsayin matar kaddara." "ai ni kam nasan bakincikika ne zai yi sanadin mutuwata adamcy dan gabad'aya ka haukace akan soyayya,ka canza daga d'abiarka kamar wanda aka yiwa wani abu".tayi maganar tana dubansa sai dai wannan karon cike da tausayawa ne." numfashi ya sauke yana dubanta zuciyarsa na wani irin bugawa da karfi shi ba abinda yayi tsamanin kenan daga gareta ba, abinda yayi tsam mani dabam abinda ya iske dabam har yanzu ko fatan alkhairi bata masa ba a auren nan da yayi abinda ya kamata shine farkon abinda yayi expecting daga gareta dasu shahida da khadija amman gabad'ayansu babu wanda yayi masa fatan alkhairi sai ma saka shi damuwa da take son yi ."tun sanda ya fara magana har zuwa sanda yayi shiru yana kallonta kuka mami take yayi duk yadda zai yi ya tsaida kukan abun ya fassaka dan bai son kukanta jin kukan yake har tsakiyar kanshi ."cikin tausasa muryar da sigar rarrashi yace "sweetheart kiyi shiru haka wannan kukan da kike yana ta'ba min zuciyata Ina jin kamar nima nayi kuka ne." hannu tasa ta goge hawayenta "kiyi hakuri sweetheart ban san yaya zanyi da soyayyar maryama bane amamn wallahi kinsan Ina sonki fiyye da son da nake mata ." a sanyaye tace "baka sona adamcy tunda ka kasa son farincikina ".murmushi takaici yayi kafin yace "wannan rana ta yau din nan ta kasance ranar farinciki ce agareni bayan tsawon lokacin dana d'auka Ina gurzuwa da tarin damuwa iri iri murna tare da taya farinciki ya kamata kowa ya tayani acikinku ,nayi expecting komai ya wuce a zuciyarki tunda mun rigada mun gama da mgnr wannan yarinyar, sweetheart ya dace ki sauke wannan nauyin akanki a yanzu tayani murna da wannan auren ya kamata kiyi ,mami ta kwa'be baki tana kawar da fuskarta ."a wasu lukutan bana gane miki sweetheart ni ne bakya so ko kuwa farincikina na ne bakya so ?". Shiru tayi tana sauraronsa "karki manta akan mafarkin yarinyar nan babu kalar damuwar da ban shiga ba, babu irin wahalar da ban shiga ba sam ban d'auka bayyanarta har zuwa mallakarta zai zama damuwa a zuciyarki ba amman babu komai, na gode sosai ba dai kuna son maidani marayan karfi da yaji ba?" gabad'aya duk kun juya min baya akan yarinyar nan maryam ?" "Idan bazaku tayani murna ba ni zan taya kaina zan kuma godewa Allah daya nuna min wannan ranar mai cike da tarin farinciki mara misaltuwa congratulations to me."ya k'arasa maganar cike da rauni yana k'ok'arin kikewa tsaye ."ai nan take mami taji ilahirin jikinta yayi sanyi taji tausayin d'anta ya mamayeta, taji hukuncin data d'auka akanshi yayi tsauri sai dai bata jin zata sausauta masa yayi rayuwar cikin farinciki yayinda d'iyar d'anuwanta take rayuwar kunci ." tayi biris dashi taki cewa komai har sanda ya mike tsaye ya nufi kofar fita tana zaune tana kallon bayansa cike matsanancin tausayawa tasan bancin abinda yake tsakaninsa da maryam da babu shakka zata nunawa wannan auren gata babu wanda zai kaita murna da farinciki dashi duk da tasan har abada ba zata ta'ba dawo da burbishin soyayyar maryama data fara samun kar'buwa acikin zuciyarta ba sakamakon tozarcin
Chapter 26 · 0% Book details