← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 94

Sashe 45

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nan fa amana ce a hannumu duk abinda ya faru daita iyayenta sai sun tunhumemu ". "A'a sai dai sun tuhumesa dan shi suka bawa aure ni meye nawa aciki ?."ta k'arasa maganar tana gyara zamanta zuwa kwanciyar ."ganin haka yasa hajiya zulfa'u tace "kenan bazaki taso muje kiga halin da take ba ?"me zanje nayi zulfa'u bayan ma gaki?"kije kawai Allah ya bata lafiya!"dan girman Allah ki taso muje idan ba haka ba zaki dasa wani abu acikin zuciyar d'anki wanda bazan yi farinciki da faruwarsa ba ,su fa ya'ya maza ba'a binsu ta haka abinda kika rigada kika sani ne idan ba haka kina ji kina gaji wata rana wannan yarinyar zata maye masa gurbin komai na rayuwa kin dai san halin maza ba sai na tsaya miki dogon sharhi akansu ba canzawarsu shine abu mafi sauki ,ki d'aure ki danne duk abinda kike ji a zuciyarki ."da kyar hajiya zulfa'u ta shawo kanta suka hau zuwa sama alokacin da nurse tai gyaran muryar wanda shi ne ya dawo da adamcy daga duniyar tunanin daya afka na wuncin gadi kawai yaga mami tsaye tare da hajiya zulfa'u kamar a mafarki ." shiru adamcy yayi kawai ya kasa cewa komai cikin second d'aya yayi kokarin dawo wa cikin natsuwarsa take suka sake hada ido da mami kallon kallo suke yiwa juna ahankali' yayi nodding din kanshi kasa tsabar kunyar data rufeshi ,sai dai yaji dadin ganinta ko babu komai a yau din zata kara samun natsuwa da maryama da taimakon hajiya zulfa'u da mami nurse ta som bawa maryama taimakon gwagwa still idanun mami na kan adamcy ta kafeshi da idanunta tana mamakin irin aika aikan da yayi dan duk da tarin tsanar datai wa yarinyar sai da tai matukar tausaya mata ."da kyar nurse ta samu jijiyo jikinta suka dawo aiki ta d'ago a natse tana duban hajiya zulfa'u da mami tace "menene dalilin jefata cikin wannan halin ?"nan take hjy zulfa'u tai mata bayani aiko wani irin kunya ta kama shi, nurse ta bukaci adamcy yayi musu excuse ganin namiji ne sannan ta bud'e kafafun maryama tana zaro idanun waje sbd yadda taga gabanta yayi ta dubesu da kallon tsoro tace " repy dinta akayi ne ? hajiya zulfa'u ta bude baki tace "uhm wai mijinta ne yayi mata wannan aika aikan ." nurse ta girgirza kai kawai tare da soma yi mata treatment na musamman tace" sai fa amata stitches a gurin inda ba haka ba zata iya samun matsala gaba, hajiy zulfa'u tace "please do any thing possible to help her we don't want to lose her "ta fadi haka hankalinta a tashe dan gabad aya ta fita haiyacinta tamkar itace bata da lfy ko kuma itace uwar mijinta har tabawa nurse din tausayi ."Ita kanta mami ta shiga tashin hankali sosai ta kuma ji babu dadi,hauka yake da zai yiwa yar mutane illa irin haka ?"fada ta fara ta inda take shiga bata nan take fita ba dan taji abun ajikinta da zuciyarta ,nurse tayi ta bata hakuri akan ta kwantar da hankalinta bbu abinda zai samu yarinyar ."dole taji babu dadi tunda uwa ce ace kuma d'anka ne dan rashin imani zai aikata wa diyar wani irin haka ai duk uwar data amsa sunanta na uwa taga halin da yarinyar nan take ciki dole ne hankalinta ya tashi "hauka yake da zai mata pata pata kamar ya samu kaza ?"hajiya zulfa'u ta fad'i haka cike da takaici "aiko ni yaga fushi akan abinda yayi tunda ya fahimci budurwa ce ai sai yabita ahankali tunda dai abun ba abinci bane da zai masa ciye duk." murmushi nurse tayi bata d'auki dogon lokaci ba dake tana da abun dinki ga kwarewar aiki ta gama dinke maryama tsab,yayinda adamcy ke tsaye a parlour'n yana faman kai kawo yaga nurse ta turo kofa ta fito ,da sauri ya shige d'akin inda yaga maryamarsa akan gadon bata motsi tamkar wata matacciya, da sauri ya hanzarsa fitowa ya bi bayan nurse din yana tamabayarta "ke Ina kuma zaki batare da kin fad'awa min halin da matata take ciki ba "ta kallesa a tsanake tana nazarinsa "kenan shine mijin yarinyar ?" "Shiru tai tana lissafo aika aikan da yayi ai babu tamabaya kowa ya gansa yasan zai iya aikata fiyye da abinda yayi a kallonsa za'a gane karfaffa ne gashi giant mai ji da karfi "kayi hakuri yalla'bai zan tura doctor ya kawo drip ne dan dole zan bukaci drip." "Ke wace irin shirmammiyar nurse ce da baki san kan aikinki ba ?"tai shiru tana cigaba da dubansa a tsanake ya ja tsaki "me yasa baki zo da komai na aikinki ba?"yalla'ba ban san da faruwar komai ba d'aukoni doctor yayi shima kuma bana tunanin yasan abinda ya faru dan kayan stitches din dana dinke gabanta dashi ma sauran da nayi amfani dashi acikin jakar aikina ,adamcy yayi shiru yana kamo lip's dinsa na kasa yana cizawa "stitches."?ya maimaitawa kanshi abinda yaji ta fad'a zatai k'ara magana dr ya taso ya dakatar daita yna bashi hakuri "yalla'bai kayi hakuri bamu san za'a bukaci drip ba amman yanzu zanje na kawo ".ya fad'a cike da girmamawa sannan ya juya ya kalli nurse shamsiyya yana tambayarta abubuwan da zata bukata ." a tsanake tai masa bayani komai yana gama ji ya juya ya fice ita kuma ta ra'ba ta gefen adamcy ta zauna tana jiran dr,numfashi adamcy ya sauke da karfin gaske ya kai tafin hannunsa kan fuskarsa yana shafawa ahankali ahankali yana jin zallar tashin hankali lallai yayi wa maryama illa . cikin kankanin lokaci dr ya dawo ya mika mata farar leda ta kar'ba ta nufi hanyar sama inda adamcy ya biyo bayanta kusan atare suka kutsa cikin d'akin cike da kwarewa da aikinta ta daura mata drip"adamcy ya motso kusa da maryama ya zuba mata tsumammun idanushi yana kare mata kallo gabadaya ta gama fita haiyacinta batama san a duniyar datake ba ,wani irin tausayinta mai tattare da matsanancin soyayyarta ce ya dinga jin yana taso masa tun daga tsintsiyar kafafunshi har zuwa kanshi ,tausayinta ya gwaraye da jinin dake aiki a jikinsa tare da circulating koina na jikinshi ". kallonsa mami take kawai ya wani kasa ya tsare agaban maryama yana mata wani irin kallon kamar zai mata numfashi kamar ance ya waigo inda take yaga irin mummunar kallon da take binsa dashi haka ne yasa ya d'an ji kunyarta da bai san dalili ba dan ko lokacin da taba shi umarnin ya kusanci maryam bai ji kunya irin haka ba ko dan wannan lokacin komai ya faru cikin bacin rai ne bai sani ba "ahankali ya mike ya koma jikin window d'akin ya tsaya sai dai ya kasa d'auke idanunshi akan maryama wacce har lokaci ba wani numfashi kirki take saukewa ba nurse tace "zata wuce gida zuwan da rana zata dawo dan maryama zata d'auki kamar awa hud'u kafin ta dawo haiyacinta sakamakon allurar data mata wacce zata rage mata jin radadi a wajen ." tai masu sallma ta fice su hajiya zulfa'u suna nan zaune har sai da aka fara kiraye kirayen sallah asuba sannan suka bar d'akin."bayan awa shida da duba lafiyar maryama har yanzu bata farka ba abinda ya kara d'aga hankali hajiya zulfa'u da mami kenan tsoro mai tsanani ya shigesu kada fa yar mutane ta mutu a hannunsu." ya'yan mami da suka kirata kamar yadda suka saba a kullum take fad'a masu halin da'ake ciki tsam aunty khadija tayi da ranta na wani second ta kasa cewa komai "abinda tace karta kuskura ta bari ya shiga tsakaninsu shine ta bari ya faru to Allah yasa daga can ta wuce barzahu su huta da irin matsifa da bala'i ,dukkanin su basu ji dadin abinda ya faru ba, sai dai sun kasa barin mami ta fahimci shirinsu ,dan sun lura kamar tausayin yarinyar ya d'an samu matauguni aranta soyayyarta ce bazasu ta'ba barin yayi tasiri a zuciyarta ba ,zabiba kam taji dadi sosai har da addua tayi Allah yasa rabo ya shiga .karfe uku biyu daidai nurse ta shigo inda hajiya zulfa'u ke zaune a gabanta tana tmbyrta mai yasa har lokaci maryama bata farka ba asalima ko motsawa batayi ba.." Nurse ta zuba mata Idanu tana sauraranta har ta dasa aya sannan tace " dogon suma yarinyar tayi shiyasa kuma daman hakan yana faruwa yayin first nig din wasu most especially idan suna da tsananin tsoro "nurse tayi shr na wani lokaci sannan ta numfasa tare da yin gyaran murya sannan ta cigaba da magana zafin radadin data tsinci kanta ciki ne da kuma hadewar da abun yayi mata farko ne agareta amman karki damu da zarar ta farka radadin da zataji kad'an ne saka makon allurai masu karfi da nayi mata zuwa yanzu ya dace ace numfashinta yayi normal ."suna zaune adamcy ya shigo d'akin idanunshi akan nurse da alamun karin bayani yake nema a natse tai masa bayani zata farka at any time ". "Adam ka godewa Allah da yarinyar mutane bata mutu ba inji cewar hjaiya zulfa'u wacce take kallonsa alamunsa da tashin hankali sai dai babu wata alamun nadamar atattare dashi ." "kwata kwata adam banga alamar nadama atare da kai ba har yanzu kamar baka da imani wai a haka ma kana son yarinyar kenan ?"Wallahi da iyayenta suna kusa kake nuna rashin nadamarka haka zasu kwace yarsu a hannunka" muryarsa can kasa kmr mai koyon mgn yace "aunty bana Jin nadama amman Ina jin tausayinta dan abinda nayi nasan ba kuskure bane ".ya k'arasa maganar yana riko yatsun hannun maryama cikin nashi yana murzawa daga hajiya zulfa'u har nurse kallon mamaki suke masa nurse ta sake duba maryama ta mike tace zata dawo zuwa an jima ,ko cikakken minti latatin nurse batayi da tafi ba maryama ta farka gabad'aya taji duk ilahirin gabobin jikinta sun mutu ga wani irin zafi da kasanta ke mata lokacin data farka idanun akan adamcy karaf idanunsu suka sarke cikin juna zuciyoyiinsu ne suka buga a lokaci daya ya damke hannunta sosai yana mata" sannu !" kokarin dauke idanunta gefe tai tana runtsesu idanunta dan batasan ganin fuskarsa bare wani sannun da yake mata bayan ya cuceta ya rusa mata komai nata ita yanzu ya zatayi da rayuwarta " Ya kwantar
Chapter 45 · 0% Book details