Sashe 36
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma tukun ina maryama da fatan ka cika alkawari baka mata komai ba ?"tsaki yaja kana yace "karewar bi ahankali na cinye ta".kai ka fara wannan danyen aikin,ka dai ci ka rage ta dan gobe idan ka cinyeta wa zaka dinga ci ?"ya subhanallah!"adamcy ya furta yana daya sani bai biyewa masa ba . "Adamcy kasan wani abu wallahi jiya kasa bacci nayi sbd tausayinta inda kasan kanwatace zata kwana da kai "wani sakin ya sake ja"ina maryama na damu nasan halin da take ciki ?amar ban son iskanci yarinyar nan ko uwarku d'aya ubanku d'aya daita sai haka "shin bada sadaki aureta bane"?ya fad'a hakan yana furzar da iska mai zafi daga cikin bakinsa maryama ta sake tsura masa idanu k'irjinta na luguden bugu sakamakon taji maganganun da suka fi karfinta "shikenan ka fito yanzu just zanganka na minti goma ne" kasan Allah bazan fito zuwa koina ba "ai kuwa zaka ganin a saman ka yanzu "haba amar kmr a film?yayi maganar a d'age amar yace "karka sauko kaga ikon ". adamcy bai sake cewa komai ba ya katse kiran maryama ta sake tsura masa ido sosai a natse ta motsa bakinta tace "kaje mana kasani ko wani uzuri ne ya kawo shi "babu wani uzuri kawai iskanci ne irin na amar me zan masa ?tayi shiru kawai tana kare masa kallo ba'a d'auki minti biyar ba suka jiyo ana knocking adamcy ya nufi bayi a fusace "ahankali ta soma magana cikin sanyin murya "haba kai kuwa me yasa kake da zafin zuciya haka ?"maganarta ce tasa yaja ya tsaya cak batare daya juyo ba "yanzu fa kayi girman da zaka dinga fushi irin haka ,kayi hakuri kaje kaji abinda ya kawosa ."naunauyen ajiyar zuciya ya sauke yana mata wani irin kallon wanda yasa ta bada tazara a tsakaninsu d'auke idanunshi yayi akanta ya k'arasa shigewa bayi ." bai wani jima ba ya fito alokacin da wani kiran ya sake shigowa ta d'auki wayar cike da natsuwa ta mika masa har yace ta maida wayar inda ta d'auko sai idanunshi suka kai ga screen din wayar sunan hajiya zulfa'u ya gani yana yawo dan haka yace "ta miko masa tana gama mika masa kiran ya katse yana k'ok'arin nemanta wani kiran ya shigo ya d'aga ya gaisheta "okay ina godiya mumy "kai tsaye ya nufi hanyar fita daga d'akin ya bud'e kofar shigowa parlour mai aikinsu tabawa ce tsaye a bakin kofa hannunta rike da tray wanda ke d'auke da madaidaitan kuloli guda biyu da plt guda biyu da cup biyu ya juya a natse yayinda ita kuma ta shigo ta ajiye tray ta fita da saurinta can ta dawo da flaks ta ajiye a kusan da tray tana kokarin fita adamcy yace "amar yana kasa ne ?" cike da girmamawa tace "a'a !ranka ya dade tsaki yaja kenan ma raina masa wayo yaso yayi tana fita ya koma d'aki inda ya iske maryama tana waya a yadda take yin wayar ya fahimci da umma take dan haka ya zauna a gefenta tare da kamota ya zaunar daita a saman cinyarsa ya Kai hannun sa yana shafa kumatunta tare da kai bakinsa saitin wuyanta ya sumbata wanda hakan yasa ta gaugauta wayar tana kallonsa a tsanake Muryarsa a dake yace "muje kiyi breakfast ya riko hannunta cikin nashi ya tsarke dan kar ma ta bata masa lokaci kai tsaye parlour'n suka yi da kanshi ya ciyar daita sai kunga yadda ya natsu yake bata abinci a baki bayan ya gama ciyar daita shima yayi breakfast bayan ya gama ya kira azo akwashe kayan abincin da sukai amfani dashi yana kallonta ta mike ta nufi hanyar d'akinsa a natse yabi bayanta da kallon yana kallon tafiyar dake k'ara rura wutar sha'awarta acikin zuciyar sa mikewa yayi ya sameta a d'akin tsaye rike da waya tana duba cikin wayar tana ganinsa ta maida hankalinta garesa ." a natse ya karaso gareta ya manne mata tare da riko kugunta da wani salon daya sakata zabura saboda sak'onsa yaje mata har kwakwaluwar kanta ta d'ago ta kallesa shima din ita yake kallo yana mata wani miskilin murmushi da d'aga mata gira wanda yasa dole ta lumshe masa shayyun idanunta ,tana jinsa ya had'e fuskarsu waje d'aya suna shakar numfashi juna wata irin kunyar sa ta kamata bata ankara ba taji bakinta cikin nashi ya fara sarrafawa cikin wani irin salo da kwarewa. runtse idanunta tayi gam tana jin kamar ana tsira mata allura a gabad'aya ilahirin jikinta ,ahankali dankwalin kanta ya zame saka makon rikon da yayi mata ita dai har ya gama shan bakinta bata bud'e idanunta taga halin da yake ciki ba , yadda ta natsu tayi shiru tana amsar sakonsa haka shima bai yi magana ba har sanda taji ya zame reborn d'in kanta nan ne fa da sauri ta bud'e idanunta tana kallonsa sai kunga yadda ya wani tsareta da tsumammun idanunshi kasa jurewa kallonsa tayi ta maida idanunta ta rufe sai dai jikinta ya Kama rawa hakan bai sa mr ata yabarta ba saida ya gama yanda yakeso daita a yadda yaga jikinta yake rawa yasan yana zare hannuwansa ajikinta zata sulale kasa,dan haka ya soma tafiya daita ya zaunar daita,tana jinta acikin kujera ta sauke wani naunauyen ajiyar zuciyar da tasa yayi murmushin gefen baki a ranshi yace "da haka zaki sallama batare da kin sani ba "yaje ya kule kofar ya shige bathroom da key ,ya dade yana wanka sannna ya fito a inda ya barta anan ya isketa zaune tamkar an dasata sai dai a matukar tsorace take ,a natse ya fara goge jikinsa ya shafa mai ya feshe ilahirin jikinsa da turare cumb ya d'auka ya hau gyaran sumar kanshi da sajen fuskarsa ita kam taga abinda yafi k'arfinta yau d'in nan babu kunya yake yin komai a gabanta ta runtse idanunta gam tunda ta fahimci so yake taga abinda take jiwa tsoro a ranta tace "wai dama haka wannan abar tasa take ?"duk da bata gama kare mata kallo ba tasan zatayi girma ,wayyo Allah ni maryama Allah ka taimakeni." bayan ya gama ya tako zuwa gabanta ya zuba mata idanunshi kawai batare da yace mata komai ba. ita kuma ta kasa bud'e idanunta ta kallesa saboda tsananin kunyarsa da matsanancin tsoronsa .ahankali taji ya fara busa mata iskar bakinsa a saman idanunta dole ta fara marmar da idanu ,sai dai yaki ya daina wa har sai data bud'e idanunta ahankali ta zuba mata ido ya matsota sosai kamr zai shige jikinta suka zuba wa juna ido , ko kiftawa basayi, gashin dake neman shigar mata ido ne yasa d'an yatsa ya matsar." ta maida idanunta ahankali ta lumshe tana sauke naunauyen ajiyar zuciya.shima nannauyan numfashi ya sauke kafin yaja baya." wardrobe d'insa ya nufa, jin ya bar wajen ta bud'e idanunta kad'an duk jikinta ya saki,hatta yanayin jikinta ya sauya dan tana jin digar wani abu a pant dinta ."kallo d'aya tayi masa ta d'auke kaina ta juya ga mirror dan taga yanda ya maidaita ai kuwa ta ga abun mamaki dan hatta kwayar idanunta sun canza launi "inna lillahi !" ta furta a kasan makoshinta,ita kam ta shiga uku a hannunsa dan dole sai ya canza mata tsarin rayuwarta ta sake d'ago idanunta da nufin sake kallon kaita sai ganishi tayi abayanta yana kallonta ta cikin mirrow."lumshe idanunta tayi shima ya lumshe mata idanu tare da rankwwfowa yana shinshina wuyanta , jikinta ya fara rawa babu shiri ta saka hannunta d'aya ta shafo gefen kumatunsa cikin rawar murya tace "please ka bari yallabai ".batare da ya daina ba cikin sark'ewar harshe yace "me zai sa na daina yalla'biya"?.yadda yake mata da hannunsa akan dokin wuya yana canza mata salo a jikinta ." ahankali tayi k'ok'arin juyowa garesa, ko hakan zai sa ya bar abinda yake ashe bata sani ba wata damar ma ta sake bashi, gaba d'aya ya wani rikice kamar ba mr ata data sani ba bata san ya'akayi ba sai ganinta tayi a mike taku ya kara ya iso gareta hannuwansa ya kai kugunta yana matso daita jikinsa sosai, ya saka d'ayan hannun ya tallafo kanta tare da d'ora labbaansa akan nata da sauri ta kawar da kanta dan bazata iya ba idan ya fara tsotsa lip's din mutun baya ji baya gani ." Yana k'ok'arin kamota karar wayarsa ta dakatar dashi gabad'aya duk sai suka zubama wayar ido suna jin fad'uwar gaba har ta tsinke bai d'auka ba sai da wani kira ya sake shigowa sannan ya daga Muryarsa vary low yace, " bright yaya dai?". Mamaki da al'ajabi ya cika bright , ya cire wayar daga kunnensa ya duba dan tabbatar da mr ata ne kuwa?, lallai shine dan haka ya maida wayar a kunnesa yana fad'in "kana lafiyarka kuwa sir ?". Ciza lips dinsa na kasa yayi tare da katse wayar, dan in dai a haka zasuyi wayar nan yasan bazai fahimci komai ba kuma yasan tunda yaga kiransa akwai sako da'aka turawa maryama. ajiye wayar yayi ya shige bathroom da kallo k'asan idanu kawai ta iya binsa daahi amma ta kasa ko kwakwkwaran numfashi a inda take ." Mmn sudais MAR'ADAMS BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Page 14 Adamcy kam ruwa ya kunnawa kansa had'e da dafe bangon bathroom din da hannuwansa duka,yayinda a hankali ruwan ya dinga sauka a saman kansa at the same time km sai faman ciza lips dinsa na k'asa yake da karfin dan danne karfin sha'awar dake taso masa dan shi kad'ai yasan halin da yake ciki domin ahalin da yake ciki ji yake kamar zai ci babu baya jin zai iya d'aga mata kafa na wasu kwanaki idan ma yayi dauriya to na yau ne kawai. dan idan ya cigaba da jurewa to fa komai zai iya faru wa dashi. Jikinsa a matukar sanyayye ya soma k'ok'arin fitowa ,a inda ya barta zaune cikin tsananin shaukinsa a nan ya fito ya isketa bata ko motsi ."kallo d'aya ya mata ya d'auke tsumammun idanunshi akanta sannan ya zauna a bakin gadon yana goge kansa da k'aramin towel bayan ya gama ya kwanta a kife yana jin wani irin zazzafan reaction da sauyin yanayi a gabad'aya ilahirin jikinsa, ahankali yasa hannuwansa duka ya dafe jijiyarsa