Sashe 30
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 10 min read
BOOK 4
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Page 11
Ahankali zabiba ta durkusa agaban maryama ta riko tafin hannunta cikin nata tana kallonta cike da matsanancin farinciki ,yayinda sauran 'yan uwanta kuwa takaici da 'bacin rai ne suka dabaibaye zukatansu suka
dinga jin tsananin tsanar maryma na sake shiga lungu da sako na gangar jikinsu,ahankali zabiba ta waiga bangaren da sauran 'yan uwanta suke,wani irin mugun kallo suke aiko mata dashi ,hajiya baseera dake zaune kusa da mami itace ta kai hannunta ta d'an bud'e fuskar maryama wacce ta gama canzawa tsabar kuka,ahankali ta saki murmushi tare da rungumota da hannuwanta duka tana sawa auren albarka kowa a parlour'n albarka yake sawa auren banda su aunty khadija wad'an da sosai suke jin haushin masu sakawa auren
albarka sai dai a zahiri murmushin yake kawai suke dan kar mutane su gane sannan aka gaigaisa cike da farinciki da mutunta juna "hajiya zulfa'u tasa akayi ma su umma tarba mai kyau inda hajiya fatima ta fara magana fusakarta cike da tsananin farinciki tace "ga maryamarmu nan mun kawo maku ,a yanzu ta tashi daga hannunmu ta koma hannunku dan Allah dan annabi duk abinda tayi ba daidai ba ku tsawata mata ."
"ke kuma maryama ga iyayenki nan kiyi masu biyayya, Allah ya baku zaman lafiya Allah ya kade dukkanin sheidan a tsakaninku." babu abinda dangin adamcy ke cewa sai "in sha allahu amman banda su aunty khadija "Allah ya tabba tar mana da alkhairi Allah ya basu zaman lafiya
da zuria masu albarka."kowa yace ameen daga dukkanin bangaren stil ban dasu aunty khadija Jikin umma yayi sanyi da yadda taga mami ta kar'bi masoyiyarta kuma diya mafi soyuwa acikin zuciyarta ,dan duk wanda yake tare daita ya san irin
tsananin
k'aunar da take wa maryama kauna ce ta mussaman ,kauna ce wacce babu mahad'inta ko uwa da 'ya sai
haka ."ganin yana yinsu aunty khadija yasa hajiya zulfa'u tace "maryama ga yayyen mijinki nan suma kiyi masu biyayya kinji, Allah yasa albarka in sha allahu kinzo gidan da zakiyi farinciki acikinsa "umma ta kalli bangaren wad'an da ta gani a zaune a waje d'aya wad'an da hajiya zulfa'u tace
yayyensa ne ko bata fad'a ba alamunsu ya nuna yan'uwan adamcy ne saboda kamar da suke dashi suma babu wani alamun sunyi maraba da shigowar maryama cikinsu dan tunda suka shigo ta fahimci haka ."
"bayan wasu mintuna sai ga adamcy
ya shigo parlour'n
da sallama sakamakon wayar da hajiya zulfa'u tayi masa ,sanye yake cikin wata dakiliyar shaddar,yana shigowa yanayin cent din parlour'n ya sake canzawa ,kamshin turarensa da kuma kamashin turaren jama'ar dake zauen a parlour'n da air freshener da akayi amfani dashi aparlour'n
Ya gauraye waje d'aya, ahankali ya d'aura kwayar idanunshi akan masoyiyarsa wato sweetheart dinsa ,sai dai
fuskarta babu yabo babu fallasa yanayin daya ga fuskarta ba kamar d'azu da safe ba,wani boyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke sannan ya soma taku a natse har ya k'araso kusa daita
alokcin da zabiba take k'okarin mikewa tsaye domin bashi guri."durkusawa
yayi ya zauna yana kallonta kafin ahankali ya maida kallonsa ga
maryama wacce kanta ke kasa a sunkuye cikin tsananin tashin hankali da fargaba mara misal tuwa ."manya dake zaune a gurin suka sake had'esu gabad'aya suka masu nasiha sosai a karshe
hajiya zulfa'u tace ayi
hotuna duk wani abu da'akayi na alada su hajiya zulfa'u sunyi
sannan umma da hajiya zulfa'u suka
nufi hanyar sama da maryama"
Zaune kawai umma take
a parlour'n adamcy amman gabad'aya ranta bai mata dadi ba dan bata san wani irin rayuwa mryamarta
zatayi acikin wannan gidan mai cike da girman kai da izza ba , fitar hajiya zulfa'u daga parlour'n ne ya bawa maryama damar durkushewa ta zauna a gaban umma
tare da kifi kanta akan cinyar umma tana wani irin
kuka mai matukar ta'ba zuciya "numfashi umma ta sauke a yanzu ta sake fahimtar mai yasa maryama take yawon kuka ."tasan kuka wannan tashin hankalin da take hangowa kanta ne yasa ta rasa sukuni da walwala tare da kwanciyar hankali."
umma ta kai hannunta zata kamota domin maidaita inda ta tashi sai ga
adamcy ya shigo parlour'n dan haka ta zaunar daita a gabanta shima daya karasa shigowa durkusawa yayi a gaban umma
tare da tankwashe kafafuwansa kamar yadda maryama tayi sai dai shi zuciyarsa cike take da farinciki sa'banin maryama da zuciya da gangar jikinta suke cikin rauni,ba dan namijin kokarin da take ba tuni da zuciyarta ta buga tun a parlour tsabar firgici ."
Umma tayi shiru tare da zuba masu idanuwanta da suka gama canza kala saboda itama kuka take son tayi tsawon lokaci tana zaune ta tasu gaba so take ta mikawa junansu amana sannan ta tashi ta iske su aunty fatima a k'asa
su wuce gida cikin sanyi murya ta kira sunan mr ata "adamu!"
Ahankali ya d'ago tsumammun idanunshi daga kallon maryama ya zubawa umma tare da amsa mata da "na'am!"dan bazai iya kin amsa mata ba matsayinta a wajen mryamarsa da kuma irin mutuntashin da take ya wuce yayi ignoring dinta sai dai yadda ta kira sunansa ya sanya gabad'aya gabobin jikinsa sun yi sanyi sakamakon muryarta sosai ya tattara hankalinsa gareta dan jinta yake tamkar mahaifiyarsa
"adamu ga maryama matarka nan na kawo maka ita ,adamu ga maryama nan na baka ita amana
Ita din marainiya ce ka rike min ita amana zanji matukar farinciki da kwanciyar hankali idan na ganta cikin tsananin farinciki a gidanka"kayi hakuri daita kayi hakuri daita, duk da nasan ba lallai tayi maka abinda zata kureka ba kasance war tana da tsananin hakuri wanda kai ma kasan da haka, idan kuma har tayi maka ba daidai ba dan Allah kayi hakuri daita saboda har yanzu tana da karancin shekaru."
kuka sosai maryama take umma ta riko hannun maryama ta damka a tafin hannunsa tana danne hawayen dake k'ok'arin wanke mata fuskarta ."
"Kukan ya isa haka maryama kiyi wa mijinki biyayya karki cutar da mijinki,ki rikesa amana duk runtse duk wuya kiji maganar mijinki duk abinda ya umarceki matukar bai sabawa sharia ba kiyi masa,aure ibada ne duk abinda akace ibada ne lallai sai an jajurce akanshi maryama adamu ku rike amanar junanku abinda umma tayita jadda masu kenan dan idan basu rike juna da amana ba komai zai iya faruwa atsakaninsu makiya zasu yi tasiri arayuwarsa ."shiru adamcy yayi yana dubansu yana jinjina girman kaunar dake tsakanin umma da maryama
jikinsa yayi sanyi tausayinsu ya kamashi domin gabad'aya yanayinsu ya nuna basa son rabuwa da juna ."
Muryarsa a sanyaye yace "umma ki kwantar da hankalinki in sha allahu zan rike miki maryama amana babu abinda zai faru daita babu kuma abinda zai rabamu
daita sai dai mutuwa bazan iya cutar daita ya fad'a yana murza hannun maryama dake cikin nashi ahankali cikin wani irin salo da yake sa tsigar jikinta tashi saboda tafin hannunta dake kife acikin nashi gabad'aya jikinta yayi sanyi ya soma rawa cikin wani irin yanayi maryama ta zare hannunta cikin nashi
Sosai yake jin soyayyarta na sake ratsa koina na jikinsa ,sosai yake ji
a ransa kamar zayi matukar wuya ya iya cutar daita, ita ma kuma yana mata kyakkwan zato akan shi gata da kyau ,ga hakuri , ga tsananin kunya ga talent ta kai komai a macen da mutun ya dace ya ajiye a gidansa ba
zai ta'ba had'a soyayyarta
da komai
ba ,haka zalika ba zai ta'ba son wata ba, soyayyarta
kadaice bangon da zata kara danganta shi dashi bayan ita babu wata muddin rai suna tare domin ita kad'ai ce muradin ranshi ."
"maryama kibi mijinki sau da lafa sannan kiyi hakuri da rayuwa Allah yayi miki albarka ,Allah ya dangwamar da farinciki acikin rayuwar aurenki cikin muryar kuka ta soma magana" umma na gode na gode!! da kula warki da adduarki kuma Ina sake barar adduarki
"in sha allahu maryama kullum cikin adduaoina kike kuma bazan gushe wajen yi miki ba ta mikar da maryama tsaye tana dubanta cikin tsananin kulawa shima adamcy ya mike tsaye yana duban su kafin ahankali ya nuna wa umma d'akin kwan ansa kai tsaye ta nufi d'akin daita shi kuma ya fito ."
Ahankali umma ta zaunar daita a bakin gado tana goge mata hawaye tana sake jadadata mata kalmar hakuri da kawar da kai akan duk abinda idanunta zasu gane mata
sannan da barin duk wani abinda bai shafeta ba"Allah sarki maryama kai kawai take gyad'a ma umma
dan zuwa yanzu bakinta ya sake mutuwa ko tayi yunkurin bud'e bakinta ma bazata
iya cewa komai ba umma tace "bari na kira su subai'a su shigo miki da akwatu nan kayanki umma ta k'arasa maganar tana kiran layin subai'a cikin kankanin lokaci ta jiyo sautin muryarsu
ta leko daga cikin d'akin da take tana cewa "nan zaku shigo suka shiga dashi suka jera mata a waje d'aya subai'a ta k'araso ta zauna kusa da maryama tana rarrashinta umma tace "to maryama mu zamu ce sai an kwana biyu zan lekoki ta kalli su subai'a tana masu sallama da zata wuce maryama ta riko hannun umma jikinta na wani irin rawa dole umma taja ta tsaya tana kallonta tana sake danne hawayenta dan ita kanta tana jin tsananin son yi kuka amman tasan muddin tayi kukan maryama sai yafi wanda take yi cike da jin kewarta tasa d'ayan hannunta ta zare hannunta ta juya bata sake yunkurin juyowa ba har ta bar gabad'aya bangaren ."
*****
Bayan an idar da sallah isha'i adamcy
yasa aka maida kawayen maryama tare da d'inbin alkhairi lokacin da abokansa suka bukaci suyo masa rakiya wajen amaryarsa dojewa yayi yace "ya sallami kowa ,kowa ya
kama gabansa suna dariya suka wuce dan sun san halinsa d'an raayi kanshi ne idan ya nuna bai ra'ayin abu tofa babu wanda ya isa ya canzasa ."karfe goma daidai ya shigo bangarensa bayan yaje gurin mami yayi mata sallama ahankali ya miada kofar ya rufe ya tsaya ajikin kofar tare da tsura mata tsumammun idanunshi yana kallonta tun daga kan zara zaran yatsun kafafunta da suka sha jan lalle tana nan zaune a inda suka barta jikinta lullube ."
tunda ya shigo zuciyarta ta rikice
ta dinga bugawa da sauri sauri yayinda jikinta ya sake d'aukar rawa hakan nan
taji tausayin kanta ya mamaye zuciyarta kamar yadda shima zuciyarsa take cike da tsananin tausayinta ."ahankali ya soma taku har ya karaso gabanta tare da duka wa ,ya kai hannunsa yayi sama da mayafin lifayar da'aka nad'eta dashi ya tsurawa fuskarta ido yana kallon yadda numfashinta ke fita da sauri sauri
"my princess!".ya kira sunanta cikin wata irin murya mai tsananin kashe sansar jiki ."
bata amsa masa
ba haka zalika bata d'ago ta kallesa ba tayi shiru tana cigaba da sauke numfashi da kyar tana wasa da yatsun hannunta a natse yayi baya da
mayafin
kanta sannna ya zarce da hannunsa zuwa ha'barta ya d'ago fuskarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata
ji yayi kamar kar yayi mata komai a yau din ya barta ta huta
sakamakon sauyawar da jikinta da kwayar idanunta sukayi ,dan gabad'aya idanunta sun sake juyewa tamkar wacce ta sha kayan maye nan kuwa tsananin kukan da taci ne ."
"My princess kin ma yi sallolinki kuwa ?"muryata a sanyaye fiyye da kowani lokaci tace "ban yi ba Amman zan yi "ta fad'a tana kawar da fuskarta tare da sake sunkuyar da kanta"bakiyi ba amman zaki yi ?"ya maimaitawa kanshi abinda ta fad'a yana mai mikewa ya zauna kusa daita ya kamo Zara zaran yatsun hannunta cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali,"duk akan zaki had'u da wannan abar ne ?"ya fad'a yana kai hannunta kan jijiyarsa, ai da wani mugun sauri ta d'ago kanta tana zaro masa shayayyun idanuta
wanda yaji kamar ya sume
a zaunen da yake a kusa daita ahankali jikinta ya kama rawa muryarta na rawa tace "ba.."bashi bane fa "tayi maganar cike da shagwaba Kuma kamar zatayi kuka ."
"Gara ya zama bashi bane ."ya fada tare da matso wa sosai ya kamota ya had'eta da jikinsa yana
lumshe mata idanu kafin tayi kokarin zame jikinta daga nashi taji saukar bakinsa akan nata yana wasa da lip's dinta before she know it har
ya hade bakinsu guri d'aya ,lumshe Idanunta tayi a hankali
dan alokcin har ya
fara tsotsan bakinta cikin wani irin salo baya ji baya gani
daman jiraye yake da bakin burinsa da muradinsa yajisu cikin bakinsa yana sarrafawa ,sosai ya sake manneta da jilkinsa tana shakar sanyayyen
kamshin turarensa mai sanyaya zuciya shima yana shakar nata, gbdy jin laulausan harshenta da laulausan lip's dinta yasa adamcyn mami ya d'auke wuta sai faman juya harshensa yake acikin bakinta, inda jikin maryama banda karkarwa babu abinda yake ."
Ga masu bukatar adashin Kayan sallah zasu iya tuntubar wannan number 09136918331 .
Mmn suadis
MAR'ADAMS