← Book details Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 94

Sashe 39

Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

khadija ce ta dawo daita haiyacinta ta tuna da inda take "mashkur oya gida Ina takalminka ?"hannuwansa ya ware mata alamun bai sani ba "ba tun d'azun nace kaje ka dubo ba ai kuwa anan zan barka "da gudu amir yaje bayan kujera ya d'auko ya mika wa mashukur yace "ungo tunda tafiya zakuyi "ai gbdy sukayi dariya wato Kai ne ka boye masa takalmin kenan ?"amir ya d'aga mata Kai , a yadda ta fahimta Amir da rayhana yaran aunty zabiba ne yayinda mashkur kuma d'an aunty khadija ne zasu wuce sai da suka matsa kusada maryama suna bata hannu alamar sallama . itama ta mik'a musu gabad'aya kumatunsu ta sumbata tana sama rayuwar su albarka daga nan sukai gaba, maryam ta binsu da kallo tana murmushi, yaran ma sai waigenta suke suna d'aga mata hannu."sai bayan da suka wuce ta maida kallonta gasu hajiya zulfa'u anan taga gogan nata zaune yana aikin latse latsen a waya tamkar ba shi ba ,mikewa tayi ahankali tayi masu sallama tana fita ta sauke ajiyar zuciya bata Kai minti biyu da fita ba shima ya mike ya biyo bayanta". mami ta tabe baki tace "kina ganin adamcy kuwa yana haiyacinsa ?"dan girman Allah ki d'auke idanunki akan yaron nan da matarsa "amman baki ga ya dawo wani bita zai zai ba yaro kamar an shaye sa "kiyi masa addua da fatan alkhairi yaran zamanin nan fa ba sai anyi masu wani abu suke abubuwa ba ,yanzu shi adamcy yaron zamani ne ?"hajiya zulfa'u ta kwashe da dariya tace "to shi ai wannan ya wuce da duk tunanin yaran zamanin nan dana zamanin su ke dai kawai kibisu da addua dan wallahi da alamun yarinyar nan bata da matsala kuma daman dan kin fahimci yanayinta yasa kika ce su zauna anan ahankali zaki gane ko wacece ita ,"mami zata sake magana tace "dan girman Allah ki barsu su hutu ni wallahi sha'awa suke bani ,kema dad'i da farinciki ya kama kiji yaron nan zai samu natsuwa bayan wasu shekara nasiha tayi ta mata mami har da kwalla, wanda ita kad'ai tasan fasaarar kayanta, alamarin ta yanzu yana bawa hajiya zulfa'u mamaki suna mata wani kallo ne saboda ya'yanta duk mata ne a yanzu zasu gane asalin halinta gashi kuma suna gani ." Maryama na k'ok'arin cire hijab dinta ya shigo ya nufo inda take zama yay a kujerar dake kusa da ita yana fad'in "sorry my princess kina bacci na d'an fita zuwa wajen baba babba tace "babu komai tare da sunkuyar da kanta kasa dan tasan tayi laifi ,yayi shiru yana kallonta kafin ahankali ya kamo hannunta "dama haka kike da son yara?ta d'ago ahankali ta kallesa tare da gyad'a masa Kai "yallabai kenan, waye zaice bai son yaro a duniya babu abinda ya kai k'uruciya dad'i"whl yara abun so ne Ina matukar son yara ".da gaske kina so tace "sosai ma kuma na tabbatar wannan amsar kowa ma zai baka idan ka tambayesa "kamar nawa zaki iya haifa ?"dayawa nake so gsky dan na tarawa mahaifina zuria kaga bamu da yawa ".tai mgnr fuskarta na bayyanar da murmushi "okay kina matukar son ya'ya dayawa amman mai yasa bakya son ayi abinda zaki samu naki ?", take murmushin fuskarta ta d'auke ta sake tsura masa ido fuskar a tamke tamkar ba shine yay maganar ba "kinga da kin barni jiya da wata killa na cila kwalona a raga ya mike daita tsaye suka fara tafiya acikin d'akin tace "idan aka ganka haka kamar baka magana nan kuwa manya manya magana ne acikin wannan bakin naka yace "really?".a tsakiyar d'akin ya tsaidaita suna fuskanta juna itama shiru tayi tana kallonsa sai dai bata ce uffan ba". ya ruk'o hannunta yana had'e fuska a zuwan baya son raini "kince manya manya magana ne a bakina? tai shiru tare da yin kasa da kanta " Matsota yayi sosai ya d'ago ha'barta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata "my princess yunwa nake ji muryarta a sanyaye tace "muje ga abinci can a parlour'n"sake matsota yayi "ke nake son ci!"yayi mgnr a can kasan makoshi sosai kalmar ta sata jin wani iri ajikinta kamar ya jona mata wutar lantarki k'ok'arin janye idanunta daga cikin nasa take amma sai ya hana hakan faruwa tace "dan Allah ka daina irin wannan maganar ba girmanka bane "kin fa san ba mara lafiya kika aura ba cikakken namiji kika auraba" ai ko baka fad'a ba na sani "to d'an bari na shige ki yau ko ba yawa "zaro idanunta tayi a she a fili tai mgn" " kema nasan lafiyayya ce kuma kina bukata dan ga yanayinki a hannu kike"no karya haramun banji komai, lips d'insa ya d'an ciza da hak'ora yana matso da fuskarsa dab da nata , gashi ya sarke kwayar idanunshi cikin idanunta ta kasa matsa wa, d'an yatsansa ya d'ora saitin zuciyarta muryarsa k'asa can kasan makoshi tamkar mai koyon magana yace, "zuciyoyin masoya juna ta kan kar'bi sak'oninin juna a lokacin d'aya sannan aikashi ga gabad'aya ilahirin jiki yadda nake bukatar ki haka kike bukatata yana gama fad'ar haka ya juyo daita ya manne bayanta da faffad'an k'irjinsa ,ya d'ora kansa a dokin wuyanta, cikin kunnenta yace karki zurfafa tunani domin yana kawo ciwon kai da hana hutu ke dai ki shirya kar'bata "ya fad'a yana zare ajikinsa yana kallonta tare da d'age mata gira yajata zuwa kan gado ya rungumeta tsam yana cewa yau dai sai na cire tsoron nan ." Take takensa yasa yau din ma kamar jiya tana ganin ya fita tai k'ok'arin kulle d'akin sai dai taga ya zare key'n d'akin data wa kanta masauki kai tsaye ta nufi d'akin jiya abun mamaki shima ya zare key ta sake fita ta koma d'aki tayi shiri mai kyau tayi kwanciyarta akan kujera ta runtse ido kamshin turarensa yasa ta fahimci ya shigo d'akin tana bud'e idanunta ta ganshi a gabanta ya durkusa,kawar da kanta tayi tare da yin shiru taki motsawa bare ta sak kallonsa tashi muje d'akina tana jinsa taki tashi ya kai hannu ya ta'ba ta bud'e baki zata sakar masa kuka ". "Wasa nake bazan miki komai ba ?"girgiza masa Kai tayi alamun a'a "yace oh my god nace wasa nake bazan miki ba" ta sake girgiza masa kai alamun bata yarda shi ba "to naji me kike son ayi yanzu "ka barni anan zanfi yi bacci cikin kwan ciyar hankali da natsuwa sake matsowa yayi gabanta yasa hannuwansa ya tayarda ita zaune "yace bazan iya barinki ki kwana anan ke kad'ai ba muje d'akina mu kwana" ,tayi masa shiru tana kallonsa "na rantse idan nayi niyyar wani abu dake a daren nan wallahi wannan tsoron naki bazai hanani ba zan yi komai dake koda kuwa zai zamo silar rashin kwanciyar hankalinki." shiru tai tana tunani wannan ikon nashi kuma tasan zai aikata abinda ya fad'a."sai dai zuciyarta cike da rauni tace "nifa bazan kwanta d'aki d'aya da kai ba yau" tayi maganar tana masa wani irin kallo na rashin yarda ". "tashi muje !"ya sake fad'a yana mikar daita tsaye tare da riko tsintsiyar hannunta da wani irin sauri ta fixge tace "bazan kwana d'aki daya da kai ba kiri kiri kake nuna jikina kake so dan haka nifa bazan ta'ba yarda wani abu ya shiga tsakaninmu ba tunda auren ma.. " ai kafin ta k'arasa sai saukar wani gigitaccen mari taji akan kuncinta ."
Chapter 39 · 0% Book details