Sashe 1
Mar'adams Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data MAR'ADAMS BOOK 4 *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH AREWABOOKS USERNAME AYSHAABAGUDO bismillahirrahmanirrahim Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube. Page 1 Gabad aya adamcy ji yayi k afafunsa suna barazanar kasa d aukarsa yayinda lokaci guda zuciyarsa ke barazanar tarwa tsewa ,tun daya saita kwayar idanunshi ga kallon bayan mami bai d auke idanunshi ba har sai daya daina ganinta kusan minti goma ya d auka tsaye yana kallon hanyar data bi, gabad aya ya ma rasa meke damun sweet heart . furucinta bak aramin jifa zuciyarsa cikin tsananin rud ani tayi ba bakincikinsa yadda sweetheart ta fifita maryam akan shi har take qoqarin hanashi mallakar abinda zuciyarsa take mahaukacin so. yarinyar da kullum soyayyarta sake huda zuciya da sassan jikin shi take me yasa sweet heart ? me yasa zaki min haka ? me yasa zaki juya min baya bayan duk duniya bani da wacce ta kai ki son farincikina ? tambayar da yayiwa kanshi kenan a jere idanunshi na sake sauya kala ,cikin wani irin uban saurin da zuciyarsa take bugawa kamar zata fasa k irjinsa ta fito waje ya juya fuuuuuuuuu ya haye samansa . biyu biyu ya dinga taka step yana jan tsaki cikin sauri ya shige d akinsa yana sake jan tsaki tare da Kai hannu ya bud e wodrobe dinsa gaba d aya idanunshi sun rufe abubuwa amfanisa ya shiga tattarawa ya janyo wata k aramar kaja ya zuba ya zuge ya fito cikin sauri ko rufe kofar bai tsaya yi ba ya soma taka step koda ya sauko parlour n babu kowa kamar yadda ya bari .escout dinsa suna ganinsa suka zagayesa tare da amsar jakar hannunsa haka ma direbansa wanda yake tsaye a inda ya barshi da sauri ya qaraso ya suruna ya amshi jakarsa dake rike a hannun escout. cike da zafin zuciya ya wucesu batare da yayi magana ba direba ya biyosa da mugun sauri dan a kallon da yayi masa ya fahimci akwai matsala kuskure kad an zaiyi ya zama sanadin aikinsa ko kuma ya bashi hutun satitti tuka, gidan baya ya bud e masa ya shiga ya zauna sannan ya ajiye jajar a gefensa ya shiga ya zauna cike da girma mawa yace sir Ina muka nufa ? dolphins!ya fad a atakaice yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa , direba ya tada mota ya nufi get yana kara waya a kunnensa domin sheidawa motocin yan sanda guda biyu da sukayi gaba da gudu sannan motocin escout guda biyu suka biyo motar da yake Jan oga ,baka jin komai sai jiniya mai tsananin da zata iya tada hankalin mutun da duk wani mai tsoro,gidansa dake lagos island acikin dolphins estate aka nufa dashi ransa duk a dagule . Ahankali sukai parking din motocinsu a haraban gidan duk suka kashe motocinsu ya fito a zuciye zuwa cikin gidan zuciyarsa na tafarfasa a tsakiyar parlour n ya baje akan karfet yana faman jan tsaki . idan mami tsanar maryama tayi to lallai shi ta tsana shine bata qauna ba maryama ba ji yayi kamar ya kashe Kansa ya huta da muguwar rayuwar da yake wacce bata da yanci ko kuma dama ya sani bai baro gidan ba ya tsaya ta kashesa gabad aya kowa ya huta tunda daman tace kowa yayi biyu babu shi kam bazai yuwu yayi biyu babu ba duk balain da zaayi sai ya auri maryama ,shi yaro ne da zata dinga masa haka .?shiru yayi dafe da goshinsa ya kusan awa uku yayi sannan ya mike ya salame masu tsaronsa har ma da direba tare da gargadin kada wanda yayi ganganci fad ar inda yake koda kuwa mahaifitarsa ce bayan sun wuce ya dawo ciki number maryama yayi dialing maryama dake zaune kawai taga numbersa tana kiranta amman taki d aga kiran ,kallon screen din wayar yayi yana cigaba da kira ga dai shi tana ringing but no answer shiru yayi rike da wayar yana jin wani irin mummunar fad uwar gaba ita kuwa tunani take kiran me yake mata adaidai wannan lokacin baya sanin lokacin da ya kamata ya kirata da lokacin da bai kamata ba matarsa na kokari dan dai tana ganin abu wannan tunani da tayi ya canza yanayinta sai ma ta tsinci kanta da kuka saboda tausayin kanta da rayuwarta . tana matukar jin son shi idan yau ta auresa kuma suka rabu ya zatayi da tarin k aunar da take masa amman ai kin ce zaki iya rayuwa babu shi ? kyakkwar zuciyarta ta jeho mata tambayr Tana tsaka da tunani taji wayarta ta sake ringing d auka wayar tayi tana dubawa wannan karon wata number ce dabam hakan yasa taji tsoron d auka domin ba number da yanuwansa sukai saba mata sako dashi bane, sai ma ta saka wayar a silet ta samu waje kamar wata baby ta kwanta lamo tana tunaninsa. Bangarensa kuwa kira goma yayi mata abinda bai ta ba yi ba kenan arayuwarsa duk mahimmanci abu kira d aya ne ya hakura dashi cike da bacin rai ya mike yana buga wayarsa dake ringing da kasa yana mai dafe goshinsa da hannuwansa duka ,a kalla sai daya d auki kusan minti talatin kafin daga bisani ya kashe wayoyinsa gabad aya ya nufi bathroom ya dinga zuba ma jikinsa ruwa sai da yaji ya d an samu natsuwa sannan ya fito Jallabiya kawai ya zura tare da hayewa gado ya lalubo wayoyinsa yaji bai gansu ba tunowa yayi ya barosu a parlour n runtse idanunshi kawai yayi tare da jinginar da kanshi bisa gado yana son bacci ya d aukesa sai dai ina bacci yace bai san da wannan zance ba shiru yayi kwance babu abinda yazo ransa sai sigari ita kawai yake bukata kuma yasan muddin ya sameta zata rage masa tarin damuwar da yake ciki . Tashi yayi ya koma parlour n ya bud e jakar da yazo daita ya ciro kwalin sigari ya zauna ya dinga bankawa cikinsa hayaki daren ranar kam mr ata bai runtsa ba , yayinda maryama ma bata runtsa ba dan haka nan ta kasa bacci sai emaginetion din abubuwan da yake mata take duk inda ta motsa sai taji tafiyar hannunsa a sassar jikinsa daga qarshe daakayi saar bacci ya d auketa tare da mafarkinsa . washegari maryama data tashi taga missed call s dinsa dayawa nan fa taji hankalinta ya tashi ta soma neman layinsa bai d aga ba a kalla sai da tayi masa kira fiyye da goman da yayi mata bai d aga ba nan ta fahimci fushi yayi dan haka ta hakura aranta tace idan ya gama fushinsa zai kirata . bangaren mami shiru tayi lokacin da bata ga adamcy ya nemeta da safe ba dan bata san ba a gidan ya kwana ba ,koda ta dawo tasani ma bata wani damu kanta ba domin ta tsaida zuciyarta akan lallai sai ya sauko yabi umarninta koda ma zata sauko ta bar shi yayi son ransa sai dai har akayi kwanaki uku babu shi babu alamunsa domin escout dinsa da duk wasu masu tsaronsa hatta direbansa koda ta tambayrsu babu wanda yayi ganganci fad a mata inda yake ce mata sukai basuni ba nan kuma ta rufesu da fad tayaya zaayi ace basu san inda yake ba? ku fad a min gasky idan ma shine yace karku fad a min inda yake ? still dai babu wanda yayi ganganci ya fad a nan fa hankali mami ya tashi ta soma neman layin abokansa amar shawul,mb d aya bayan sai data bisu sai dai duk kalma d aya suke fad a mata basu san inda yake ba dan haka ta bada awani goma domin a binciko mata duk inda yake a madadin awani goma sai daakayi kwana da yini sai dai babu wani labari Ta zauna shiru tana tunani to ina ya shiga ? tayiwa kanta tamyr da babu mai bata amsa karfa adamcy yaje yayi aurensa a boye batare dasaninta ba ? ai kuwa da ya gama tozartata sosai mami ta shiga tashin hankali Allah sarki baiwar Allah maryama itama tashiga tashin hankali fiyye da tunanin mai karatu dan kusan kullum sai ta kira layinsa baya shiga ita a yanzu bama ta contrant marriage take ba tana son tasan halin da yake ciki ,sosai ta bawa kanta laifin rashin d aukar wayarsa a wancan ranar ko kiran me yake mata ko me zai fad a mata ita kad ai tayi fama da damuwarta koda umma ta tambayeta shiru tayi . tace kince lahadi yan uwansa zasu zo gashi har mun musan dosar wata lahadin babu su babu alamunsu maryama kina ganin ba wata matsalar bace ? babu komai umma wata yar tafiya yayi yace da zarar ya dawo zasu zo ki kwantar da hankalinki dole kiga hankalina ya tashi dan wallahi sai da nayi dama sanin sheidawa babanki gali batun auren nan ,sai byn dana sheida masa nace nayi kuskuren da an turasu wajen malam mustapha . an murmushin yake maryama tayi tace malam mustapha kuma umma ? tace eh! dan wannan baban naki da matarsa babu Allah aransu zasu iya binmu da bita da kulli numfashi maryama ta sauke tace umma babu abinda zai faru duk abinda kika ga bai zo hannun mutun ba babu rabonsa ,ita kam umma shiru tayi tana jin tsinke war zuciya,lokacin da yaran mami suka ji labarin abinda ya faru suka ce mami ki kwantar da hankalinki adamcy fa ba yaro bane yana nan lafiya kisan bakar zuciyarsa zai iya komai ,ki rabu dashi idan ya gaji da fushinsa zai sauko ya dawo gida ko numbersa ba a samu fa may be ma ya tsallake ya bar kasar , ni tsorona kar yaje ya auri yarinyar aboye ya bar kasar daita dan gabad aya ya rikice anya kuwa yarinyar nan mutun ce . mami tayi maganar cike da damuwa kwance Akan fuskarta wace yarinyar ce mutun ! ai wallahi mami mutun ce kamar kowa, babu inda adamcy yaje daita kima kwantar da hankalinki