Sashe 9
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita uwa ta dabam ne, wani irin yanayi ya ke ji yana lulluɓeshi, wani irin abu a ƙasan zuciyarsa yana motsi.
Sun fi mintina biyar yana lallashin Mami tana ta kuka gwanin ban tausayi.
Sannan ya É—ago ta ya share mata hawaye.
"Ki yi hakuri Mami, bayan kin rasa Baffa kina damu in sha Allahu ba za ki yi kukan maraicin Baffa ba."
Yana share mata hawaye wasu na taruwa.
Amma ta rage sautin kukan na ta.
"Tsakanin mu da Baffa alheri ne. Addu'a kawai za mu dauwama muna yi masa."
"Allah ya jiƙan Baffa Allah ya gina masa gida a aljanna saboda yadda hidimta mini, Ubangiji ya albarkaci bayansa."
Mami ta gama faÉ—a tana mai tsiyayan hawaye sannan ta saka gefen hijabinta ta share LamiÉ—o na ta ya ta sharewa da hannayensa.
Ta bi hannayensa na sa da kallo zuciyarta ta yi nauyi amma ta kasa magana.
Fita falo ya yi ya ce a kawo ma Mami abinci sannan ya koma ciki bayan an kawo da kan shi ya zauna yana ba ta a baki kamar yadda ya yi ma Ammah tana karɓan abincin tana tsiyayan hawaye.
Har sai da ta ce ya bar shi haka ta ƙoshi.
Ya ba ta ruwa tasha, ta riƙe hannayensa.
"Allah ya yi maka albarka Muhammad. ubangiji ya albarkaci zuru'anka. Na gode sosai."
Take faÉ—a tana hawaye, yau dai ta faÉ—a ta sanya masa albarka a sarari
Sai da ya yi mirmishi sannan ya amsa da Amin Amin a ƙalla dai yau ya ji Mami ta kalle shi ta yi masa godiya kuma ta sanya masa albarka.
"Ka tashi ka tafi wajen ÆŠiyata. An ce itama ba ta ci abinci ba."
"Yanzu zan shiga wajenta Mami."
Bai bar É—akin ba sai da ya tabbatar ta daina kuka.
Ya fita ta bishi da kallo sannan ta girgiza kanta.
"Allah ya yi maka Rahama Baffa."
Ta furta tana mai tsiyayan ƙwalla.
Akwai mata a falon Ammah yan anguwa da suka shigo gaisuwa sai kawai ya fita.
A tsakar gida ya ga Bilkisu kamar ta gama waya ne ta gaishe shi ya amsa.
"Ya haƙurin mu?
"Mun gode ma Allah."
"Allah ya jiƙan shi"
Ya amsa da Amin in da Umma Salma take ya tambayeta sai ta nuna masa É—akin Baffa lokacin an yi mangariba amma gidan tunda akwai nepa ko'ina ya da wadatu da haske.
Bilkisu ta bishi da kallo har ya shige ajiyar zuciya ta sauke, ita ko kallon fuskarta ma bai yi ba yafi damuwa da Umma Salma a kanta zuciyarta ta cika da kishi.
Jibi za ta wuce Abuja daman bikin sai wannan satin ne tuni wasu daga cikin yan'uwanta yau sun tafi Abuja itama ba domin wannan rasuwar ba da yanzu tana can ta kasa komawa ciki saman tabarman dake tsakar gidan ta zauna hankalinta na kan kofar ɗakin Baffa kamar ta yi tsuntsuwa ta shiga ta ga abin da ke faruwa. Mutuwa dai an san da zafi amma sai take ganin kamar makirci ne ka ƙin cin abinci Ummu Salma sai an ta so kamar Lamiɗo ya zo yana lallasheta.
Lokacin da ya kira ta a jiya ya ce ta duba masa Ummu Salma taƙaici kamar ya kasheta ba ta je ba kawai cewa ta yi to, can da ya sake kira ta ce ai taje lafiyan ta lau. Tana jin sa har numfashi ya sauke haushi da kishi suka sanya ta kashe wayarta ko sallama ba ta yi masa ba.
Tana ganin yadda Gimbiya Shahida ke kafa kafa da Ummu Salma kar wani abu ya same ta. Ita ko kallo ma ba su isheta ba. Saboda kawai tana da ciki? Kafin Ummu Salma ta yi ciki ta haihu ita ta fara yin cikin LamiÉ—o kuma ta haifa masa yara har biyu amma ta fahimci an fi murna da abin da ke cikin Umma Salma.
Received at 09:59Reactions: ⤠17, 😠2
[6/26, 10:31 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Nadama take yi, nadaman me ya sa ta tun farko ba ta shiga ta fita ta raba Lamido da Ummu Salma ba, yanzu lokaci ya ƙure mata in ma ta ce za ta yi wani abun darajanta ne da ƙimanta zai yi kasa. Amma har abada ba za ta taɓa son Umma Salma ba, ba ta da maƙiyiya sama da ita. Domin duk macen da za ta yi tarraya da abin da take so ta zama maƙiyiyarta. Tana zaune tana hararan ɗakin barin ma da ta ga Baɗɗo ta fito kenan su kaɗai ne a ciki. kishi da baƙinciki sun mantar da ita rashi ne mai girma ya samu Ummu Salma tana buƙatar lallashi.
*
Lokacin da LamiÉ—o ya yi sallama a É—akin Baffa BaÉ—É—o ce kawai a ciki.
Itama saboda kar a barta ita kaɗai ne su Adda Suwaiba suna waje suna wanke wanke n kwanukan da aka ɓata.
Ta gaji ma da lallashinta ta haƙura ta ƙyaleta.
Sai ga Lamiɗo ya shigo ta miƙe da sauri tana gaishe shi ya amsa sau ɗaya ba tare da ya kalleta ba.
Ficewa ta yi domin ta ba su wuri ya zo a daidai domin daman tana tunanin ta aika can haraba a kira shi wataƙila in ya zo a samu Ummu Salma ta daina kuka ta ci abinci.
Tsaye ya yi a saman kanta tana kwance a saman gadon Baffa ta juya baya ta dunƙule a waje daya kamar wata yarinya.
Tausayinta na tsirga masa, mata uku mafi muhummanci a rayuwarsa yau suna cikin damuwa suna kuka, kukan da ba zai iya hana su ba tunda abin kuka ne ya same su
Ya duƙa a gaban gadon yana kiran sunanta amma ba ta amsa ba.
Ya sanya hannu ya juyo da ita tana fuskantar shi.
Kuka take yi, irin kukan zucci nan mai tahowa da hawaye.
Sai kawai ya miƙe ya hau gadon ya tarairayota daƙyar yana nishi domin ta saki jikinta ya ɗora ta a saman cinyarsa.
"Why?
"Ummu Salama Why?
"Kin manta halin da kike ciki ne?
Ya faÉ—a yana kallonta lokaci É—aya yana shafa cikin jikinta.
Fashe masa da kuka ta yi domin ta rasa ma abin da za ta ce.
Baffa ne fa ya rasu, ba ta tunawa da kanta ma a wannan halin da ta ke ciki.
Rumgumeta ya yi ƙam ƙam a cikin jikinsa yana ɗan tapping ɗin bayanta alamun lalallashi bai hana ta ba ya ba ta lokaci duk ta ɓata masa shadda jikinsa da kuka da majina.
"Shii is Okay."
Sannan ya É—ago fuskarta ya tallabeta yana faman goge mata hawaye.
"Ya isa ki daina kuka."
"Hamma."
Ta kira shi da muryanta da ba ta fita.
"Hamma ya zan yi? Kaina kamar zai fashe."
Ta gama faÉ—a tana kama kan na ta, da hannu bibbiyu.
"Subhanallah kin ga abin da nake tsoro ko? Tun yaushe ya fara miki ciwo?
"'jiya."
Ta amsa mishi tana hawaye
Wani irin yanayi take ji da ba ta taɓa jin irin shi ba Hamman ma dake gabanta ba ta iya ganin shi sosai ta ƙura masa idanuwana amma duru duru take iya ganinsa.
"Hamma"
"Yes"
"Bana ganin ka sosai."
Ta faÉ—a a daburce tana kallonsa.
Ya kalleta cikin mamakin kalamanta, sai dai ganin numfashinnta na sarƙewa ne ya sa ya ruɗe.
"Ummu Salama what wrong with you.?
Hannunta ya riƙo sai ya ga hannun ya kumbura kuma a jiya da suka taho ba haka hannunta yake ba a ruɗe ya kai kallon shi kan kafafunta ya ga suma sun kumbura.
Fuskarta ya bi da kallo ya ga tana ta fama da sarƙewa numfashi.
Ya ruÉ—e yana ta kiran sunanta ta kasa amsawa tana so ta yi magana ta kasa.
Tana irin jan numfashi da ƙarfi jikinta na shaking yadda yake kiranta da ƙarfi ne ya sa mutanen dake tsakar gida hankalinsu ya faɗa kansu, Baɗɗo na gaba wajen rumtumawa zuwa cikin ɗakin har da Bilkisu.
Halin da suka ga Ummu Salma suma ya ba su tsaro.
Bilkisu ta ƙarisa tana duba Ummu Salma.
"Ta ce kanta na ciwo, sannan ta ce ba ta ganina yanzu kuma ta kasa numfashi."
Yake faÉ—a cikin ruÉ—ewa.
Bilkisu ta ɗaga hannunta ta ga ya kumbura ga sarƙewan numfashi ga shi ta ce ba ta gani sannan tana wani kakkafewa jikinta na mimmiƙewa.
A ruÉ—e ta kalli LamiÉ—o yadda yake a firgice itama ta É—an firgita.
"LamiÉ—o a tafi asibiti da gaggawa."
"Eclampsia. Antepartum Eclampsia. Is accurs before delivery"
Bai gane ma bayaninta ba ya sa ta sake kallon shi.
"Tsinkau tsinkau in hausa. A tafi asibiti da gaggawa domin a cire abin da ke cikimta in ana so ta rayu."
Received at 09:59
13 people reacted with â¤

Ba ta ma gama rufe baki ba ya sunkunci Ummu Salma ya yi waje da ita ba takalmi a kafarsa haka ya fita da ita haraba. BaÉ—É—o ta ruga falon Ammh tana kuka tana faÉ—a musu abin da ke faruwa Mami na cikin É—aki ta rumtuma ta fito tare da Gimbiya Shahida da su Umma Balki Ammah na zaune ba ta motsa ba.
Haka suka bi bayan LamiÉ—o har haraba tuni har ya saka ta a motar Abdulrahaman. Domin yadda ya fito a gigice ga Umma Salma a hannu kowa ya san ba lafiya.
Hamma Kabiru ne ya yi saurin shiga bangaren tuki Abdullahi ya zauna a gefensa kafin su Mami da su Baɗɗo su ƙariso tuni har sun yi riverse da yake get ɗin a bude yake suka fice da gudu.
Daddy ne ya ce ya kamata mata su bi bayan su.
Adda Nauwara ce ta ce ba takalmi ma a kafar LamiÉ—o Hamma Saddam ne ya shiga gida ya É—auko masa.
Mota biyu suka yi Hamma Jibo ya tuƙa su a motar Abdulrahim sai kuma shi Saddam ya tuƙa su a tashi motar.