Sashe 62
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari da wuri suka yi wanka tare da su Banafsha suka je masa gaisuwan safe kafin ma ya fita Fada yaran suna nan sai sabuwar shekara za a sanya su a makaranta. Ko a fuska bai nuna mata yana fushi da ita ba. Itama ba ta nuna masa komai ba ta so dai su keɓe amma yaran ne suka hana, kuma zai fita Fada ba su samu lokacin keɓewar ba.
Sai ta bar shi a tunda gobe za ta yi arba'in jibi sai ta shirya masa tarba yadda za ta wanke kanta. Duk da ya ce ba komai ta san yana fushi da ita fushin nan na shi mai shiga jiki yana illata mutum bai sani ba. Ranar da ta yi arba'in da kanta ta jagoranci girke girken da aka yi, tana so za ta je gaishe da Mai martaba da Fulani shi yasa ta yi abinci daman ta ce ita za ta dinga yi ma Mai martaba girki duk ranar girkinta da kanta a kitchen É—in bangarenta.
Saƙo ta tura ma Mai martaba na fitan da za ta yi ya amsa mata da Allah ya tsare.
Su Beena ma suka ce za su je ta ce su je a shirya su, ita da Harira ne da Asabe sai wata Hadima Habi, motoci biyu suka yi amfani da su akwai sau dogarai guda biyu sai masu kaki guda biyu, duk da ba nisa za su yi ba umarnin Sarki ne su yi mata rakiya.
Abinci kala uku ta yi, tuwon shinkafa miyar agushi da naman ganda sai farar shinkafa da miyar kaza, sai dambun couscous, na zogale mai hanta sai lemun kankana da ayaba, sai zoɓo mai sanyi booth sai da ya cika da manyan kololin alfarma.
Sai dai suka gansu kwatsam tunda Ummu Salma ba ta sanar suna tafe ba.
Mai martaba mai murabus ya ji daɗin ganin su, sai Ummu Salma ta ga ya yi kiɓa ya samu hutu sosai sai dai farin gashi duk ya mamaye masa fuska. Ya ce ya ji daɗin ganinta ga shi ta zo da yaran gabaɗaya ta kawo masa Batula da ta yi kiba tana da wuntsila kafafunta ta samu ruwan nono sannan ga madaran yara. Fulani ma ta yi ta saka albarka, a gidan suka yini har yamma.
Received at 19:42Reactions: ⤠13, 👠1
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Gimbiya Shahida da Gimbiya Amaratu ne daman iyayen É—akin Ummu Salma Gimbiya Hadiza da Maimanatu sama sama ne, Hafsat ta koma makaranta Amir ne kawai da Amira a gidan.
Da za su tafi haka Mai martaba ya ba ta farar takarda cike da kuÉ—i ita da Banafsha tare da yaran gabaÉ—aya haka ma Fulani Ummu Salma ta rasa ma ina za ta kai kuÉ—aÉ—e kamar ma sun yi mata yawa ga uban na sunan da ta samu ba ta ko kirga ba kuÉ—i ne ba kaÉ—an ba suna cikin kwandon da aka tara su a cikin bedroom É—inta ba ta bi ta kansu ba ma.
In ta zauna tana duba rayuwarta tun daga farko har matakin yau sai ta yi hawaye. Ba ta taɓa tunanin rayuwa za ta juya mata haka ba. Yau ita ce a matsayin matar sarkin a gidan Sarauta na Daura a matsayin Sarauniyar Daurama. Yau ita ce a matsayin matar Hamma kuma wai sun haihu tare sai ta yi ta mamaki, tana jinjina ma ikon Allah, ta juya ta ga irin daula da ni'imar da take ciki sai ta yi hamdala. Ta tuna da Baffa ta yi hawaye tana nema masa gafara Baffa ya sha faɗa mata ta kwantar da hankalinta Lamiɗo zai zame mata mjjin marainiya ga shi kuma ya zama amma Baffa ba shi da rai ballatana ya ga wannan daular da kuma cigaban rayuwar da ya same ta, har abada ba za ta manta da rashin Baffa ba.
A baya tana ganin kamar in tunda ta rasa Habib ta rasa komai tana ganin ba za ta samu madadinsa ba. Haka ma Shamsiya ta taɓa faɗa mata a wancan lokacin ta tabbata yanzu da ta zo ta ga yadda rayuwarta ta koma za ta karyata kanta da kanta. Ƙwata ƙwata ta ma manta ba ta kira ta yi musu bangajiya ba, a daran suka sake mgana da Baɗdo tana faɗa mata ta rasa ina za ta zuba kuɗaɗen nan da ta samu.
"Ki kai su a É—ura su a cikin banki ya fi sirri."
"To wa zai kai min! Kin san dai nan ba Jimeta ba ne, Hamma ba zai bar ni na je banki ba "
"Kuma haka ne, to ki yi mgana da shi dai ki ji."
Sai ta ce za ta faÉ—a masa, kuÉ—in akwai abubuwan da za ta yi da su za su yi mata amfani sosai.
Hamma LamiÉ—o kuma sai washegari take so ta tarbe shi za ta yi masa mganar abin da ta yanke domin ta ji shawaransa.
Sai washegari ta kira Shamsiya a waya ta ba ta haƙuri tare da yi musu bangajiya da fatan sun koma gida lafiya
"Lafiya lau ranki ya daÉ—e, na so kiran ki sai kuma na ce ba lalle ki É—auka ba kuna ta fama da jama'a"
Wani girma take ba ma Ummu Salma rayuwa kenan, Shamsiya ce ke godiya da irin tarban arzikin da aka yi musu da abubuwan alherin da suka samo a Daura Ummu Salma ta ce bakomai ba su jima suna yawa ba suka yi sallama ta tambayi Hanan Ummu Salma ta ce ba ta nan tana bangaren Bilkisu.
Lokacin da Ummu Salma kira Shamsiya suna tsakar gida ne tare da Gwaggo da ƙannen Habib maza da matan masu aure kuma hiran Daura take yi musu, tunda ta dawo kullum sai ta ba su labarin abin da ya faru a can, suna ta cewa lalle masu mulki da masu arziki sun huta duk sun zo da jakar da aka raba da calander da duka abubuwan da aka raba duk wanda ya ga hoton Lamiɗo sai ya sarara ya ce rabo ne kawai ya haɗa auren Habib da Ummu Salma tun farko amma ba tsaran juna ba ne.
Shi kan shi Habib ɗin duk Shamsiya ta faɗa masa duk abin da ya wakana a can Daura yana ji nadama na sake kama shi, ya yi sakaci ya yi wasa da damar shi, ga shi Ummu Salma ta yi masa nisa, shi dai ya rasa komai na shi, sai godiyar Ubangiji kawai Habiba ma haka ta je gidan su tana ta ba da labarin abin da ya faru a Daura ga abubuwan da suka dawo da shi, har jin daɗi take yi tana ba da labari, tana faɗin wata miyar sai a maƙota. Tana faɗin Habib ba shi da kuɗin da zai iya siyan takalmin da Hanan take sawa ba ma sutura da sauran bukatu ba, sai dai kawai ya yi hakuri a dinga ba shi aron ta amma Hanan ma ta fi ƙarfin shi ballatana Ummu Salama. Ga shi tana ta faɗin a jirgi suka dawo ita dai Habiba ta gama ganin duniya, faɗi take yi Habib ya cuceta da bai sake ta ba, ta tsani zama da shi, ba shi da komai sai haƙuri da rayuwa. Amma ta ga alamun ba zai sake ba kamar yadda ya faɗa ba yana so a sha wahala da ita, ta roki Baba Usman ya shiga mganar ya ce ba zai shiga ba sai dai ta yi haƙuri kawai dole ta haƙura amma tsakaninta da Habib ba rangwame ba tausasawa.
*
Received at 19:42
11 people reacted with â¤

Ranar da Ummu Salma za ta tarbi Lamiɗon da wuri ta yi aikace aikacenta tare da su Harira da sauran Hadimai masu kama mata girke girke ta yi masu rai da lafiya da yamma ta tura masa saƙon yau za ta kwana a bangaren shi bai ba ta amsa ba.
Abincin da ta yi duka a bangaren Mai marbaba aka je aka jera ba ta ci ba ta saka a zuciyarta tare da shi za su ci abincin dare yau. Kwalliya ta yi mai ƙayatarwa cikin wata atamfa ta san ya na son ya ga ta saka atamfa ya na yawan kallonta. Ba ta yi ƙunshi ba saboda wanda ta yi bai fita ba gashinta kuma ta gyara shi ta saka masa mai yana ta ƙyalli.
Da wuri ta tafi bangaren tare da Banafsha ta ɗaukan musu duk abin da za su buƙata kafin gobe da safe.
Bangaren Mai martaba ƙal yake a gyare yana tashin ƙamshi ga kalolin abinci na garari an jera a saman dinning ta dafa masa ruwan tee mai kayan ƙamshi irin wanda yake so, anan ta yi sallar isha'i daman da alwalanta daman haka take so in ya shigo daga Fada kawai ya fara tozali da ita.
Ta sha zama wajen karfe tara da rabi na dare wayar ta ce ta É—ebe mata kewa ta shiga youtube ta cigaba da sauraran labarin Turken gida na Janafty a tashar tsakar gida, ta gama É—ingishin kwaÉ—o, yanzu tunda kallo ya fita kanta ta koma jin Audio kuma yanzu ya zame mata jiki tana aikinta tana saurarawa, ko tana zaune yanzu ma Turken gidan tana gama ji za ta saurari buzu na Marubuciya Ayushercool.
Yanzu ma tana zaune a saman resting chair na bedroom ɗin Lamiɗo, Banafsha na gefenta tana da wassaninsu na yara, itama ta sha gayunta tana ta ƙamshin turare, ita kanta Ummu Salma wani irin ƙamshi ne ke tashi daga jikunta, turarakan Maryam suna da matukar kyau da kama jiki, in ta yi amfani da shi, Lamido na yabawa ballatana shi da ba ya son ƙamshi mai karfi duk sun cika ɗakin da ƙamshin su.
+234 812 195 7799
Hankalinta na can wajen jin diraman Sadiya da Yallaɓai, in da ya ce ta tafi gida saboda Gimbiya tana saurara tana kumduma ma Yallaɓai a shar a cikin zuciyarta tana kuma jin zafin lamarin sosai sai ga Bilkisu ta shigo itama ta ci gayunta masha Allah