Sashe 46
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki daina damuwa da cewa ina son ta sama dake ba gaskiya ba ne. Sannan maganar ina ririta ta kuma kin san ba ta da lafiya ta rasa Baffa ta rasa jariri she is not fine, ina tare da ita domin kar ciwon damuwa ya kamata ga shi ta zo ta sake samun wani cikin, tana cikin hatsari tana da Bp komai kin san zai iya faruwa.
Received at 08:43Reactions: ⤠5, 👠1
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Maganar zuwa Egypt kuma tun wancan haihuwan a can na tsara za ta haihu sai kuma ga kaddaran da ya faru ba nufina na ɓoye miki ba i'm sorry da ban faɗa miki akan lokaci ba."
Ya yi shuru yana kallonta. Yana so ya ga yadda ta karɓi maganganunsa da alamu sun shigeta ta daina kuka fuskarta ta nuna tana fahimtarsa
"Ba kuma a can zan zauna ba, muna zuwa aka gama komai zan dawo na bar su a can tare da Mami na san she'll be okay with her."
"I'm sorry."
Ya sake ba ta haƙuri sai ta lumshe idanuwana ta buɗe sannan ta kalle shi.
"Do you love me?
"Yes i do."
"I love you so much."
Ya faÉ—a cikin sanyin murya.
Sai kawai ta sake ƙamƙame shi.
"In dai kana sona za ka cigaba da sona, sannan in dai ba ka fi son Ummu Salma sama da ni ba i'm okay."
Kanta yake shafawa zuwa bayanta alamun lallashi.
"In ba ki shawara?
Ya faÉ—a yana É—ago fuskarta sai ta gyaÉ—a masa kai
"Ki daina bari zuciyarki na jin zafi akan wani abu. Aure fa umarnin Allah ne, tunda haka ne bai kama ta ki bari kina damuwa ba. Please ki cire komai a zuciyarki ki sani ina tare dake har abada."
"I will."
Ta faÉ—a tana share hawayenta da bayan hannunta.
"Zuciyata ke zafi in na ganta a kusa da kai ban san yadda zan yi ba."
"Ki yi hakuri."
Hakuri ne kawai zai iya bata. Domin ba zai iya cire mata abin da ke zuciyanta ba.
Za ta cigaba da ganinsa da Ummu Salma har abada.
To gwara ta yi hakurin shine mafi alheri.
A daran kuma ya sake tabbatar mata da cewa Ummu Salma ba ta fita a wajensa ba. Koma mene ne ya bar ma zuciyarsa wannan amma shi É—in banza ne ya isa ya iya daidaita soyayyar mata biyu a zuciyarsa? Dole akwai wacce ya fi so, sannan ko wacce akwai dalilin da ya sa yake son ta amma domin a zauna lafiya sai ya nuna ma Bilkisu ita ce tauraruwa tunda ya fahimci ita a komai ta fi son ta shiga gaba sai ya nuna mata ita É—in ce a gaba domin a zauna lafiya.
Ya fahimci akan kishin Ummu Salama za ta iya kamuwa da wata cutar to a haka ma ya aka ƙare ballatana ta tabbatar da hasashenta na cewa ya fi son Ummu Salama ai ba zaman lafiya. Shima a bangaren sa ya yi tunanin zai dinga kiyayewa saboda gudun nuna bambamci ko kawo ɓaraka a rayuwar gidan shi da iyalansa, kuma daman fatan shi a koyaushe Ubangiji ya ba shi ikon ci gaba da yin adalci tsakanin Bilkisu da Ummu Salama.
Kawai ta zauna a yadda take Bilkisunta ba Bilkisun yanzu mai ƙorafi da yawan fushi ba.
Suka kwana cikin farinciki suka tashi cikin farinciki ya faÉ—a mata zuwan su Mami ta ce Allah ya kawo su lafiya ta fita da kanta ta ce Hidaya ta shiga bangaren Ummu Salma ta gyara Debora kuma ta ce ta shirya abinci.
Har da asuba nan sai da Lamiɗo ya sake yi mata sabon lallashi da alƙawarin in Ummu Salma ta haihu za su tafi duk ƙasar da take so shi da ita tunda karshen shekara ya zo. Ta dinga murna tunda ta ji ya ce daga shi sai ita yara ma a gida za su bar su kanta ya fashe tana jin kanta kamar sarauniya. Tana so ta koma yadda take a baya amma kishin ne ke murƙusaan zuciyanta
Ta rasa yadda za ta yi, sai ta kira Umman Kano bayan sun gaisa take ce mata.
"Umma wani addu'a mutum zai yi Allah ya rage masa zafin kishi a zuciya?
Tunda dai har abada za ta cigaba da ganin Ummu Salma a kusa da mijinta. Gwara ta nemi hanyar da za ta samu sauƙi kar kishi ya yi ajalinta watarana.
Umman Kano ta yi dariyansu na manya kafin ta ce." Ni kika gado a kishi Bilkisu, amma kuma ba ki gado yadda za ki yi yaƙi da shi ba. Na sha faɗa miki wannan kishin na ki illa zai yi miki watarana ba ki sani ba."
"Umma ina son na samu sauƙi a zuciyata ya zan yi.?
Ta faÉ—a kamar ta yi kuka, ta gaji tana son zuciyanta ta samu hutawa
"Kishi halas ne Bilkisu ba ki yi laifin komai ba. Na fiki zafin kishi amma kika ga na zauna da kishiyoyi kuma na iya allona haƙuri ake yi kawai sannan ki dinga maimaita Hasbunallahi wa'imal wakel a cikin zuciyarki a duk lokacin da kika ganta. A sallolinki ki dinga faɗa ma Ubangiji ya sanya miki sassauci da salama ki dinga samun lokaci ki tashi cikin dare ki yi salla ko raka'a biyu ne ki roƙi Allah ya sanyaya miki zuciya ya ɗaga tauraruwarki a zuciyarki mijinki. Kar ki sake bari ya fahimci kina da kishi mai zafi.
Received at 08:43Reactions: ⤠8, 👠1

Ki iya kissa da kisssinan da za ki fi kowa a wajen mijinki in kika yi haka a hankali a hankali komai zai dinga raguwa har ma watarana in kin gansu tare ba za ki ji komai ba."
Umma ta daÉ—e tana ba ta shawarwari masu kyau, irin wanda Ya Hadiza take ba ta take ganin kamar su ba za su gane ba ne. Amma yanzu ta fahimci maganganunsu, tunda Ummu Salma ba za ta bar mata mijin ta ba, gwara ta koyi yadda za ta rayu tare da ita cikin salama ta gaji tana bujatar ta zauna da zuciyanta lafiya
Ita yanzu kawai mijinta za ta kama a hannunta yadda Ummu Salma za ta fahimci da sauran ta a jira.
Ƙarfe huɗu da wasu mintina Bilkisu da Lamiɗo suka je filin jirgi suka ɗauko Ummu Salma da Mami tare da Harira. An gyara gida ko'ina kal yana tashin ƙamshi karon farko da Mami ta taɓa taka gidan Lamiɗo a rayuwarta kenan.
Bilkisu ta yi ƙokarin sakin jikinta da fuskarta saboda Mami kuma Mamin ta yaba mata sosai.
A bangaren Ummu Salma ta sauka a tare da yaran gabaÉ—aya suka ci abinci a saman dinning gida ya yi daÉ—i ana ta hira.
Saboda Mami sai Umma Salma ta ce LamiÉ—o ya je wajen Bilkisu kawai ya kwana ita yanzu ma ta kanta take yi.
Zuwa wayewan gari duk sun gama haɗa kayan tafiya. Kayan haihuwa kuma daman kaɗan suka ƙara siya wannan karon tunda akwai ma wancan da yake both boy and girl suka siya, jirgin dare za su bi Ummu Salma ta kira duka yayyenta sun yi sallama tare da yi mata fatan alheri. Baɗɗo ta ce tana nan ne amma gabaɗaya addu'anta na kan Ummu Salma in sha Allahu za ta haihu lafiya.
Ammah kuma da suka yi sallama ta ce duk safiya ta dinga karanta ayatul kurusiyu tana tofawa a ruwa tana sha komai zai zo da sauki. Bilkisu da yaran gabaɗaya suka raka su har filin jirgi misalin tara na dare James ya tuƙa su.
Harira na ta murna za a je kasar larabawa daman ta san da tafiyar tunda tun kafin su zo bikin BaÉ—É—o LamiÉ—o ya sa aka yi mata international passport tunda karon farko kenan da za ta bar Nigeria itama Ummu Salma sabo ya sake yi mata, na ta na shekara biyar ne ya yi expire, Mami ne da shi suke da na shekaru goma-goma su ba su da matsala.
Ummu Salma na sanye da a baya baƙa. takalmin kafarta mai saukin tudu ne amma dakyar ta tura shi saboda kumburin kafarta.
Yaran É—aya bayan É—aya suka rumgumeta suna yi mata sallama wai suna jiran now baby tunda Papa ya ce Anty Umma tare da Baby za ta dawo. Har da su Sabuwa aka zo filin jirgi yin sallama, Anitha da Debora da aka bari gida kafin fitowarsu suna ta mata fatan dawowa lafiya tare da Baban Adila.
Bilkisu ta ba ma Ummu Salma hannu suka yi masabaha.
"Allah ya raba lafiya"
"Amin na gode."
Ummu Salma ta amsa tana mirmishi.
"Ki yafe mini in na yi miki laifi. Ban sani ba ko Allah zai sake haÉ—a fuskokin mu"
Ummu Salma ta faÉ—a idanuwanta sun cika da kwallan gani take yi kamar a wajen haihuwan nan za ta mutu duk a firgice take.
Bilkisu ta kalleta ta yi mata laifi mai girma ta aure mata miji. Ƙananun laifukan kuma daman kowa ya yi ma ɗan'uwansa.
"Bakomai nima ki yafe mini."
"Allah ya yafe mana gabaÉ—aya."
Bilkisu ta yi sallama da Mami ta amsa mata cikin yanayinta na koyaushe.
Sannan suka rumgume da LamiÉ—o lokacin Mami ta juya baya tana magana da Daddy a waya. Yaran ma É—aya bayan É—aya ya rumgume su suka yi sallama.
A filin jirgin suka barsu suka koma gida. Jirgin na su sai ƙarfi sha ɗaya na dare ya ɗaga zuwa EGYPT babban birnin Cairo Ƙasar da Annabi Musa ya yi rayuwa wanda a wancan zamanin ake kiran ƙasar da ƙasar MISRA.
*Janafty*
Received at 08:43
11 people reacted with â¤

*FJ littafin kuɗi ne 1k a manhajar Telegram tura kuɗin karatu ta wannan acct ɗin 9069067488 Opay Jamila Umar shaidar biya ko tuntuɓa ta waɗannan lambobin.*
08032773332
09069067488.
*CAIRO, EGYPT.*
EL NADA HOSPITAL.
A safiyar ranar talata suka sauka a ƙasar Egypt babbar birninta Cairo. Tun kafin su sauka motar asibitin da wasu daga cikin nurses ɗin asibitin suka zo tarban su.