Sashe 28
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mirmishi kawai tayi ba dole ta rame ta lalace ba. Rayuwarta ta yi juyin waina daga sama zuwa ƙasa.
Tunda ta haihu ba ta gyara jikinta ba ita kanta ta san duk ta fita hayyacinta.
"Har da Tumbi kika bari ya zauna miki, fuskarki ta yanƙwane jikin ki ya yi kamar ba na ki ba fuskarki ta sauya kin yi baƙi me ke damun ki?
Da za ta iya da ta faÉ—a mata amma kuma ba za ta iya ba. Abin da ke damunta zaman da take yi ba rashin dalili.
Ba ta san a wani babi Hamma lamiÉ—o ya jingine ta ba.
BaÉ—É—o ta yi ta mata faÉ—an ta bar jikinta duk ya lalace. Gaskiya ya kamata ta gyara sannan zaman me take yi anan gwara ta shirya ta koma gidanta in ba za ta koma Lagos É—in ba yanzu.
Sai kuma da BaÉ—É—o ta faÉ—a ta yi tunanin haka. Tana son komawa Lagos amma ba ta son ta koma a haka a firgice sai ta yi gyara ta É—an dawo hayyacinta.
Sai ta ce za ta koma asibiti jibi in ta dawo daga can kawai sai ta wuce gidanta.
Maganar kayan gyara kuma ta ce Mami ta siya mata ga su can za ta fara amfani da su. Tumbi kuma daman ba da yawa ba ne rashin kula ne ma yasa har yanzu bai tafi ba amma za ta miƙe domin ta gyara jikinta amma ita kanta ta san ta fita hayyacinta.
BaÉ—É—o ta yini tare da ita sai yamma ta koma gida.
A daran ta tura mata dubu dari biyar son da ta yi alƙwarin za ta tura mata ta kafa jari. Baɗɗo har da kuka saboda farinciki.
"Ba zan iya biyan ki ba Sis na, wannan kawai kyautatawa ne daga cikin irin kyautatawarki a gare ni."
Tabbas ba za ta iya biyan BaÉ—É—o tarin alherin da ta yi mata ba sai dai ta kamanta in tana da shi babu abin da ba za a ta mallaka mata ba.
Sun yi maganar har sabaya za ta haÉ—a da kanta ta fara sha tunda har nonuwanta sun fara yamutsewa ita dai abubuwa da dama sun yi mata ruku'a a cikin rayuwarta.
Ga abincin mai gina jiki amma ba ta ma sakin jiki ta ci, ta saka tunani da kwazzaba a zuciyanta duk ta bushe dole kishiya ta yi mata dariya.
Ana gobe za ta koma asibiti ta dama garin haƙkin daka na cikin kayan Surayya Dee tunda da safen ta yi mata magana ta turo mata bayanin yadda za ta yi amfani da shi.
Maganin sanyi ta fara sha da safe da yamma ne ta dama na garin ta sha, sai dai bai ko gama zama a cikin ta bai yi ba, ta fara amai kamar hanjin cikinta zai zazzago.
Cikinta da maranta suka dinga murÉ—awa a daran ko abinci ta kasa ci bakinta babu daÉ—i haka ta kwana cikin kasala da tsikewar miyau
Da safiyar litini da ta kama kwanan LamiÉ—o goma sha bakwai da tafiya ita da Harira suka koma asibiti
Yanayin da take ji ta yi ma likitan bayani a can ma asibitin tana shan ruwa sai amai Jininta aka diɓa suka sanya mata drip tunda sun ce jikinta ya yi yaushi sannam ba abinci a cikinta suka yi mata alluran barci Hamma Saddam ne ya kawo su daga nan ya wuce wajen aiki.
Harira ce ta kira Ammah ta faÉ—a mata sun rike Ummu Salma a asibitin.
Ammah ta ce Umma Balki ta bi bayan su ta gani.
Ko da ta je Umma Salma na barci, ba daÉ—ewa likita ya kawo sakamako.
Ciki ne a jikin Umma Salma kimaniin sati biyu da kwana biyu Kwanakinsa kwana sha bakwai kenan a cikin jininta suka gano cikin.
Umma Balki ta yi ta mamaki, likitoci kawai a bar musu kayansu wajen bin kwaf yanzu cikin ma na sati biyu sun iya gano shi.
Sai yamma suka gama saka ma Ummu Salma ruwa, ta samu kwarin jiki, an dakatar da ita daga shan ko wani magani saboda cikin dake jikinta.
Sai ta ji abin kamar a mafarki da ta kirga kwanaki cikin ranar da suka kaÉ—aice da Hamma ne a bangaren su Saddam a ranar ta samu wannan cikin.
Sai ta rasa me za ta yi, farinciki take ji ko mene ne, gata nan dai ta kasa gane kanta. Ashe rabo ne ya kirata shi ya kai ta wajensa har komai ya shiga tsakaninsu.
Received at 07:52Reactions: ⤠8, 😠1
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Sun koma gida da tarin dokar likita ta dinga cin abinci sannan ta daina tunanin jininta ya sauka amma kuma zai iya hawa ga ciki a jikinta ƙarami sannan tana da tarihin hawan jini da cutar Eclaampsia sai ta lura sosai wajen kiyaye lafiyanta.
Umma Balki suna komawa gida ta fasa maganar cikin Umma Salma.
"Daman ko haihuwa mace ta yi É—a ba rai ko ta yi bari za ki ga da wuri take samun wanin cikin."
Ammah dai ta yi fatan Allah ya kara lafiya.
"Ki kula da kanki, tunda yanzu kin ga ba ke kaÉ—ai ba ce."
Abin da Ammah ta faÉ—a mata kenan.
Umma Balki kuma na faÉ—in sai ta kira LamiÉ—o ta faÉ—a masa ta amsa da to, amma ta san ba samun shi za ta yi ba. Ta neme sa ba ta same shi sai ta adana takardan gwajin cikin duk lokacin da ya sauko ya saurareta sai ta sanar da shi.
Da kanta ta kira BaÉ—É—o ta faÉ—a mata ta dinga tsalle a waya sai ga shi ta taho.
Ba ta fasa komawa gidan ta ba, sati É—aya ta kara a gida saboda yanayin laulayin da take fama da shi sannan ita da Harira su koma can gidan Hamma LamiÉ—o ta buÉ—e shashenta ta share ta zauna tana jiran Hamma duk lokacin da zuciyarsa ta huce da kan shi zai neme ta.
Ta dage da addu'a ba dare ba rana akan Allah ya sassauta zuciyar Hamma LamiÉ—o zuwa gare ta.
Kuma tana da tabbacin ita ce kawai ba ya kira amma yana kira Ammah da su Hamma Abdullahi, ya san halin da take ciki tunda tana dawowa gidan Hamma Abdullahi ya kawo cefane kenan ya san da halin da take ciki kuma ya san a in da take.
Na cikin ne tana da tabbacin bai sani ba. Ammah ce za ta faÉ—a masa kuma kunyarta ba zai barta ta faÉ—a ba.
Mami kuma a tunanin ya sa ni shi ya sa ba za ta yi tunanin sanar da shi ba.
Su Hamma Abdullahi kuma wannan ba damuwar su ba ce
ita ta dai ta dage da kula da kanta. Wannan karon ba ta so ta rasa jaririnta. Tana cin abinci amma tana laulayi mai zafi komai ta ci sai amai, ga miyau. Amma duk da haka tana daurewa ta ci abincin ko da za ta yi aman ne.
Magungunar wajen Surayya Halin yau kuma tattarawa ta yi ta miƙa ma Baɗɗo ta ce ta ba ma su Iklima su yi amfani da shi, ita ai ta gama amfani da shi sai in Allah ya sauketa lafiya. Amma ba laifi ta fara mayar da jikinta wannan ramar ta ragu.
Ta fara kula da jikinta tumbin ma ya ragu yana ta bajewa a hankali a hankali.
*Janafty*
Received at 07:52Reactions: ⤠10, 🥰 1, 🤩 1

BAYAN WATA BIYU.
JIMETA.
Wattani biyu sun shuÉ—e kamar kiftawar idanuwana, a halin yanzu cikin Ummu Salma watannin shi biyu da wasu satittuka amma bai kai uku ba.
Ammah kuma takaba ya gangara Baffa na cikin wattani uku da rasuwa za ta fita Takaba cikin azumi tunda azumin ya kusa bai fi wata É—aya da wasu kwanaki ba.
A cikin waɗanan wattani biyun Ummu Salma tana cikin laulayi ne mai zafin gaske irin laulayin da ba ta taɓa yin irin shi ba, ashe cikin mai sunan Baffa kamar kyauta ne ubangiji ya ba ta, ba ta san da haka ba sai da ta samu wannan cikin kuma da alamun haka za ta yi ta shan wahala har sai ta haife shi tunda tun cikin na sati biyu ta fara shan wahalan shi har kuma yanzu tana kan wahala ne.
Duk kuma wannan wahalan da take sha Lamiɗo bai sani ba, tun rabuwarsu bai neme ta ba, itama ba ta sake neman shi ba ta kudirta a zuciyarta ko wani tsawon lokaci ne za ta jira shi tana kuma da yaƙinin in zuciyarsa ta yi sanyi zai neme ta. Ko a chart ba ta masa magana sai dai ta yi ta kallon hoton su tare tana hawaye, adadin kwanakin da ya ƙaurace mata adadin lissafin kaifin maganar da ta faɗa masa tabbas maganar ta cancanci a yi mata wannan hukuncin maganar tana da zafi da kaifi. Addu'anta kullum in ta yi salla Allah ya sausauta zuciyarsa a kanta ya yi mata afuwa.
Ko da ba ya kiran ta a waya ta san yana neman lafiyanta a wajen makusanta ta. Su kuma daman ba su san wani abu ya faru ba kowa a tunaninsa tana zaune ne in LamiÉ—o ya zo za su koma tare. Hamma Abdullahi na zuwa lokaci bayan lokaci yana duba ta, zai tambayeta in tana da matsala? sai ta ce babu. Laulayi ne kuma shi ba shi da magani.