Sashe 25
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata zuciyar ta ce to sai me in ya sake ki? Kamar ta farka daga barci sai ga ta bi shi cikin ɗakin tana shiga ashe yana ta baya wajen kofa ganin ba shi a ɗakin tana shirin juyowa ta ji ya rumgumeta ta baya ƙamƙam ya hana ta ma juyawa.
Ta fara mutsu mutsun ƙwacewa amma bai ba ta dama ba ya kanannayeta sosai ya sagalo hannayensa ta wajen cikinta ya nitsata a cikin jikinsa kansa na wajen wuyanta yana sake tusawa gabaɗaya duk ya kashe mata jiki, har jikinta ya fara rawa.
"Ina..ina saƙon?
"Ga shi nan"
Ya faÉ—a yana sumbatar wuyanta.
"Ke a tunanin ki sai na iya sakin ki?
"Why Umma Salma?
Ya faÉ—a lokaci É—aya yana sakinta sannan ya juyo ta suna kallon juna.
"Kin yi mini laifi amma ni kike horawa?
Ƙureta da idanuwansa ya yi, da ya sa ta kasa jurewan kallon shi.
"Kai ne ka ce za ka sake ni da bakin ka a gaban kowa da kowa."
Sai hawaye suka kece mata sharr.
"Menene laifina da za ka tozarta ni Hamma? Don kawai na ce kar a tafin mini da Æ´a ta?
Sai kuka wiwi har da sauti ya yi shuru yana sauraranta.
"Na san na yi laifi maganganun da na faɗa ma Ammah ɓacin rai ne bana cikin yanayi mai daɗi amma kai abin da ka faɗa mini ya yi daidai?
"I'm sorry."
Ya faɗa a hankali yana riƙe hannuwanta duka biyun
"In kowa bai duba yanayina ba, kai fa? Ka manta Baffa fa na rasa sannan na rasa jaririna ko tausayina ba ka ji ba?
"Sorry."
Ya sake ba ta haƙuri, domin duk ya amsa laifinsa maganar ta wuce.
"Ka tafi ba ka sake nema na ba, ka manta da ni, ka manta da halin da nake ciki."
"Yiyiyiyi..."
Sautin kukanta, har da majina tana faÉ—a zafin abin na sake dawo mata sabo.
"Sorry, kina raina na kuma damu da halin da kike ciki."
"Ba ka damu ba, da ka damu da ka nuna kulawar ka a kaina."
"Haushi na ji, haushin maganganun da kika faÉ—a ma Ammah."
"Ai na ba ta hakuri."
Ta faÉ—a cikin kuka.
"Kuma nima ai ba a kyauta mini ba, ba a kyauta mini ba."
Kukan da take yi har ya yi yawa da sauri ya jawo ta jikinsa ya rumgumeta yana lallashinta da hannun rigarsa ya dinga share mata hawaye
"I'm sorry, ki yi mini afuwa."
"Sai ka janye kalaman ka na cewa za ka iya sakina."
"Na janye."
"A gaban kowa da kowa za ka faÉ—a."
"Done."
Ya faÉ—a yana sake shigar da ita jikinsa ya samu dai maganar ta wuce. Daga lallashi ya zarce da sumbata, ba ta wani ba shi haÉ—in kai ba sai ma ture shi da take yi amma ya nane mata sai ga su a saman katifar É—akin Saddam sun baje, a nan komai ya wakana ba wani daÉ—ewa tunda ba ta bada dama ba sosai.
Wanka ya shiga ya bar ta nan tana kuka, ya fito ya mayar da kayan jikinsa har lokacin ba ta daina kuka ba.
Ya ce ta tashi ta yi wanka cikin masifa ta ce ba za ta yi anan ba.
Sai ya ce to ta tashi ta saka kayanta sai ta je cikin gida ta yi wankan a can.
Ko a jikinsa da kukan da take yi. Sai ma wayarsa da ake kira ya ɗaga yanayin wayar kawai ta gane Bilkisu ce falo ma ya fita ya barta kishi ya tirniƙeta ta tashi ta mayar da kayan jikinta tana yi tana kuka ta zura hijabin ta kenan ya shigo ɗakin
Ganin yadda take yi ya sa dariya ta kama shi har tana sauti. Zuciya ta ciyo ta, ta kalle shi cikin hawaye tana faÉ—in
"Dole ka yi dariya mana dole na zama abin dariya."
Sai kuka wiwi, kamar ƙaramar yarinya.
"Na zama abin dariya haka ma matarka ta zo tana kallona tana dariya."
Received at 07:52Reactions: ⤠7, 👠1, 🥰 1, 😠1
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Sai ya yi shuru kawai yana kallonta amma ya daina dariyan ganin da gaske take yi.
"Ai dalilinka ne na koma haka, kana gani ina kuka amma ka kasa lallashina sai ma fita ka yi kana waya da matarka ko ajikin ka."
Ta karishe faÉ—a hawaye na kece mata a saman kumatu.
"Ummu Salama."
"Na ce miki sorry, na lallashe ki da baki da aikace amma kin ƙi yin shuru"
"Me zan yi miki? Kin ce duk ni ne da laifi na amince. Kin ce na janye i do, kin ce a gaban mutane zan faÉ—a na ce done? Amma ba ki daina kuka ba."
"To ya kike so na yi miki?
Ya faÉ—a yana É—an sassauta maganarsa
Ba ya son ranshi ya ɓaci amma kuma Ummu Salama na son sai ta ɓata masa rai.
"Haka za ka ce ko?
Ta ke faÉ—a tana nuna shi.
"Ai daman ba za ka san raÉ—aÉ—in dake zuciyata ba."
Cikin idanuwana ta kalle shi.
"Saboda ba ka yi rashin da na yi ba. Jaririn da muka rasa a wajenka rashin ba shi da ciwo tunda kana da wasu ya'yan da matar."
Ya yi mata ƙuri yana kallonta zuciyarsa na ɗaukan zafi yana ƙankance idanuwansa cikin mamakin kalamanta
"Sannan ba ka yi rashin mahaifi ba shi ya sa ba za ka san zafi da raÉ—aÉ—in dake zuciyata ba dole.."
"Ummu Salamaaa"
Ya kira sunanta a ƙausashe.
Cikin tsawa da sai da ta dakata da maganarta.
A irin kallon da yake yi mata ne ya sa ta dawo hayyacinta ta tuna abin da ta ce.
Sai ta koma ta rufe bakinta ba ta san maganar ta fito ba, ba ta san ma aka yi ta faÉ—i haka ba.
"Gori ki ke yi mini?
"FaÉ—a mini kike yi Baffa ba shi ne ya haife ni ba?
Ya faÉ—a yana kallonta kallon mamakin ke ce zaki ce mini haka.
Nan da nan ta gano ɓarnan da ta yi da sauri ta buɗe baki za ta yi magana.
"Get out"
Ya faÉ—a a tsawa ce.
"Hamma..."
"I said get out."
Ta tsaya kawai tana rawan jiki. Wallahi sheÉ—an ne ya tunzurata ta faÉ—i haka amma ba haka ta so faÉ—a ba.
Ganin ba za ta fita ba shi ya bar mata ɗakin yana banko mata ƙofa ta kwashi gudu ta bi shi har falo key ɗin motarsa ya ɗauka a saman kujera ya wuce ta ko kallonta bai yi ba.
Ta kwashi gudu ta bi shi tana faÉ—in.
"Hamma ka yi haƙuri don Allah."
Take faÉ—a tana kuka, ita ce ta ce yau za a yi ta Æ™are ashe ita ce komai zai Æ™are a kanta mai ya kai ta faÉ—in wannan maganar! Æacin rai ne da kishi wallahi tallahi ba ta san bakinta ya subuce ta furta waÉ—anan kalaman ba.
Tana bin shi tana kiran sunan shi ko waiwaye bai yi ba sai ga su a haraba.
Motarsa ya nufa ya buɗe ta ya shiga sai ta tsaya cak ta kasa ƙarisawa gare shi.
Me za ta faÉ—a masa?
Ba ta kuma da abin da za ta faÉ—a masa ita ce yau take yi masa gorin Baffa ba mahaifinsa ba ne.
Bakinta ta rufe da tafin hannunta hawaye na gangaro mata kunyar kanta na kamata, ita ce yau in ta ji wani na faɗin haka sai in da karfinta ya ƙare amma a ce yau da bakin ta take faɗin Hamma Lamiɗo bai san zafin rashin uba? Ta manta ko ita tasowa ta yi ta gan shi ƙarkashin tarbiyan Ammah da Baffa.
Me ya same ta! Kishi ne da takaicin dariyan da yake yi mata ko wauta ne duk ba ta san ma me ya shiga kanta ba. A lokacin da ta furta a lokacin kuma fargar jaji ya kamata. Amma ina magana ai zarar bunu ce ta riga ta fitar kuma ya ji ba ta kuma da sauran kalaman da za ta iya kare kanta da su.
Kunyar ma haÉ—a ido take yi da shi, kunyar kanta da kanta na kamataa jikinta ya yi matukar sanyi da tana ji tana gani ya fice daga gidan da gudu a mota
Sai kawai ta duke kan kafafunta tana kiran sunan Allah kukanta yaƙi tsayawa.
Ta É—ora hannuwa bisa kai tana kiran sunan Allah.
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un"
Take maimaitawa hawaye na kece mata wasu na zuba wasu na tunkuÉ—owa.
Ta jima a wajen kafin ta tashi tana jan kafafunta da suka yi sanyi zuwa cikin gida sai da ta tsaya a haraba ta goge hawayenta sannan ta karisa.
Amma da Umma Balki da su Saddam suna falon ta wuce su sum sum ba ta yi musu magana ba.
Umma Balki ce ma ta ke tambayanta Lamiɗon ya tafi ne ko juyowa ba ta yi ba ta ce ya wuce ɗakinta ta shiga har tana rufo ƙofa tare da Harita suke kwana yanzu har ta yi shimfiɗa ta kwanta ta fara barci.
Received at 07:52Reactions: ⤠8, 👠1, 👠1

Gefen gado ta zauna tana zabga tagumi da hannayenta biyu, in har wannan abin da ta faÉ—a ya je kunnen Ammah ba ta san me za ta yi mata ba, ba ma ita ba kowa ya ji sai ya tsine mata ita kanta tana jin haushin kanta sosai subul da baka ne ba ta san kalaman sun fito da zafi haka ba.
Zaman ne ta ga ba zai kawo mata mafita ba sai ta jawo wayarta ta buÉ—e ta daga key tana kan sakon shi ne ma ba ta fita ba, sai ta fita ta je bangaren kira ta lalubo lambarsa ta fara kiran shi.
Kiran da ta yi masa ya fi goma bai É—auka ba.
Ta koma tana ta tura masa sakon ban hakuri sama da goma amma bai kira ba, bai kuma amsa saƙon ta ko ɗaya ba. Daga karshe ma da ta sake kira sai dai ta ji ɗi ɗi sai kiran ya yanke.
Kamar ma ya rufe ta ne kwata-kwata. Tana hawaye kace kace, har da majina ta dafe kanta cikin tashin hankali da nadama. Nadama mara amfani.