Sashe 20
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hamma Jibo ya yi maganganu sosai barin ma ita ya yi mata nasiha haƙuri sannan daga ƙarshe shima ya ce ta kira Hamma Lamiɗo ta ba shi hakuri haka ma su Hamma Abdullahi duk suka ce har da Mami, su suna ganin ita ce ba akan gaskiya ba jin su kawai take yi ba za ta ba shi hakuri ba domin ba ita ta fara maganar ba shi ya fara.
An yi maganar in Baffa ya yi kwana arba'in da rasuwa Umma Balki za ta koma gida, wa zai zauna da Ammah? Tunda zaman shurun ba daÉ—i, ita cewa ma take yi za ta iya zama ita kaÉ—ai.
Received at 11:37Reactions: ⤠4, 👠1, 🔥 1
[6/26, 10:31 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Umma Balki ta ce bayan arba'in ɗin za ta je ta duba gida sai Umma A'i ta zo, ta yi ko da sati biyu ne ita kuma sai ta dawo su dinga karɓa karba kafin Ammah ta fita takaba, sannan ga Ummin ikki ma da kullum tana zuwa.
Maganar girki kuma Hamma Jibo ya ce za a É—auki yar aiki Umma Balki ta ce ba sai an É—auka ba, za ta iya yin komai da kanta.
Hamma Abdullahi ma ya ce matayensu da yaransu za su dinga leƙowa akai akai saboda kar gida ya yi shuru.
Daga karshe aka tsaya da sai Ammah ta fita takaba za a yi maganar raba gado.
Da gaske kenan Baffa ya rasu! Tunda ga shi ana maganar rabon gado. Mutuwar Baffa mutuwa ce mai zafi ga iyalansa amma a wajen Umma Salma ba a taba mata wani abu da ya daketa da zafi irin mutuwar Baffa ba, ko lokacin da Habib ya saketa ashe abin da ta ji a lokacin wasa ne yanzu ne ta ke jin raÉ—adin abin da hausawa ke faÉ—in wasa farin girki.
*
Ta yi niyar ba za ta fito ba, ba ta san ma wani ya yi mata magana amma kudirinta bai cika ba twins Hassan da Hussaini da su Ammi suka shigo suna yi mata sallama.
Sai ga Saudat itama ta shigo tana faÉ—in Anty Ummu za mu tafi.
Ba a son ranta ba, yaran suka sanya ta fitowa sai ga shi sun haÉ—e da Adda Nauwara a falo tana ganin ta ta hau yi mata tsiyan ta É—auka har su tafi ba za ta fito su yi sallama ba.
Ummi ikki ta gani ashe ta zo, ta gaisheta ta amsa tana kallonta.
"Kullun fuska a kumbure Ummu Salma, ko uwar taki ba ta gasa ki da ruwan zafin ne?
Ummu Salma ta yi shuru ba ta yi magana ba. Kanta na kasa tana wasa da Hannun Isma'il da ya riƙe ta.
Tana sanye da hijabinta dogo har da safa tunda Mami ta hana ta zama ba safa hijabi kuma tun dawowarta asibiti take yini da shi barci ne kawai ke raba ta da shi.
Ammah da Mami tare da Umma Balki duk suna falo, mazan ne suna tsakar gida.
"Ba dole ki ga fuskarta kullum a sumtume ba, ba ta da aiki sai shigewa É—aki tana kuka, kin ga ko ai yanzu idanuwana da fuska suka fara kumbura in dai kuka ta mayar abin yin ta."
Umma Balki ta faÉ—a tana hararanta, ba ta kuma yi magana ba Mami ce ke amsa mata da cewa ta fa daina kuka.
"Kar ma ta daina yarinya daga faÉ—a mata gaskiya, sai rashin kunya sai fushe fushe. Kin ba ni kunya Ummu Salma ban za ci haka kike da taurin kai ba, to shi LamiÉ—on ma ya yi fushi ya yi tafiyarsa gidansu ki ci kan ki."
Umma Balki ke ta faÉ—a ta in da take shiga ba ta nan take fita ba.
Mami na tare mata aka haÉ—a da ita.
"Auta ki daina haka kin ji ko? Ba ki kyauta ba, Ki kira shi ki ba shi hakuri, har yar'uwan ta ki ma ta yi fushi dake yau ma na ce ta zo mu je ta ce ba za ta je ba."
Ummu Salma ta kalli Ummin ikki amma ba ta yi magana ba. Wai har da BaÉ—É—o a masu jin haushinta. Kar ta zo ta je itama ta yi ta fushin tunda itama ta kasa fahimtar yanayinta.
Shi ya sa ba ta son fitowa saboda ba ta son magana, ranta baci ma yake yi.
Sai da su Hamma Jibon za su tafi ne ta fita tsakar gida Harira da Islam sune masu É—aukan kaya zuwa haraba Hamma Abdullahi ne zai kai su filin jirgi.
Faruk take kallo yana ta bin bayan Islam da gudu yana rigiman sai ta ba shi wata karamar akwatin da ta É—auka Hanan kawai ke yi mata gizo yau kwana huÉ—u ba su dawo da ita ba.
Ita abubuwa da dama ma gizo suke yi mata tunda ta dawo daga asibiti, sai ta ga abu kamar wani abu dabam, ranar fulas É—in ruwa zafi ganin shi ta yi kamar tunkuya abubuwa dai suna sauya mata a idanuwanta tun bayan fardaÉ—owanta daga asibiti kuma ta kasa faÉ—ama kowa to waye ma zai saurare ta? Kowa na jin haushin ta wanda ta ke zaune domin shi bai damu da ita ba cewa ma ya yi zai sake ta.
Gabanta faɗuwa yake yi in ta tuna cewa wataƙila gidan su Habib su ƙi dawowa da Hannan da ko mai zai faru sai dai ya faru amma sai ta karɓo yarta ba za ta bar musu ita ba har abada.
A tsakar gida ta tsaya da rakiyar ta yi komawarta cikin ɗaki bayan Hamma Jibo ya jadadda mata ta kira Hamma Lamiɗo ta ba shi haƙuri ta amsa da to amma a zuciyan ta ce shi ya kamata ya ba ni hakuri ba ni ce zan kira shi ina ba shi hakuri ba.

BaÉ—É—o ma ta daÉ—e ba ta yi fushin ba itama ba ta ga laifin da ta yi mata ba, akan gaskiyanta take ai ta san fushi ta yi domin tun ranar ba ta dawo kuma ba ta kira ta a waya ba, itama ba ta kira ta ba.
Tunda Baffa ya rasu ta rasa jarrinta taurin zuciyarta ya karu ba ta jin taushi taushi, ta san tana da taurin kai a baya amma yanzu ya yi ƙamari tana ji ko za a yi tashin ƙiyama ne ba ta yarda a ce ita ce ke da laifi ba shi ya sa ko kaɗan zuciyarta ba ta rusuna ba.
Wanda zai yi fushi da ita ya daÉ—e bai yi ba.
Tafiyar Hamma Jibo da iyalansa sai gida ya yi shuru.
Hamma Abdullahi daga kai su filin jirgi ma bai dawo ba, Saddam kuma ya fita Hamma Abdulrahim ne kawai muka yana bangaren su.
Harira ta shigo ta gaisheta tana tambayanta ko akwai abin da za ta yi mata, yan zannuwanta da take sawa da dogayen riguna ta ce ta kwashe ta É—an wanke mata. Bayan fitan Hariran ne Mami ta shigo É—akin ta ba ta waya Daddy ne ya yi mata ya jiki suka gaisa shi yake faÉ—a mata ba zai samu zuwa ba tafiya ta kama shi zuwa Lagos amma gobe Mami da su Islam za su bi jirgi su koma Kaduna tunda duk sun koma makaranta.
Bayan sun gama wayar ne ta miƙa ma Mami wayarta.
Ta karɓa tana kallon ta kur kamar tana nazarinta, ita kuma tana kwance ne daman lokacin da Mami ta shigo sai ta ɗan zauna a saman gadon ta cire hijabin jikinta doguwar rigar atamfar dake jikinta ta bayyana kanta akwai hula amma ana ganin gashin ta, a tsefe yake ta so ne in suka zo nan a yi mata kitso to ba kwanciyar hankali, ga rasuwar Baffa ga abin da ya same ta, gashin duk ya yi biji biji.
Mami ta faÉ—a mata cutar da ya kamata, har goggle ta yi na cutar ta yi daga nan ta san tana da sauran kwana a gaba ne, amma cutar tana da hatsari ga mata masu ciki.
"Yaushe ne za ki koma ganin likita?
Mami ta katse shurun da ya gifta a tsakanin su, itama yanzu Ummu Salma ba ta mata hira in ba ita ce ta tsare ta da magana ba.
"Ranar monday ne jibi."
"Kuma ga shi gobe za mu tafi, ke da wa za ku je?
"Ni kaÉ—ai, Harira za ta raka ni."
"BaÉ—É—o fa ko kuma Umma Balki ta raka ki."
Mami ta faÉ—a tana kallonta.
"To."
Kawai ta ce tana kauda kanta.
Ba haushin Mami take ji ba kawai itama ta san tana bayan masu cewa ba ta kyauta ba. E ta san maganganun da ta faɗa ma Ammah ba ta kyauta ba, wannan ta yarda ta kuma karɓi kuskuranta amma a kan maganar Lamiɗo tana da ja akan masu cewa ita ce ta yi masa laifi.
"Ummu Salma."
Mami ta kira sunan ta lokaci ɗaya tana matsawa kusa da ita har tana riƙo hannuwanta.
"ÆŠago ki kalle ni nan."
Ta É—ago idanuwanta tana mai kallon Mami.
"Ki yi haƙuri ki daina damuwa. Baffa addu'a za mu yi ta masa, maganar Hanan kuma ki kwantar da hankali babu wanda ya isa ya karɓe ta daga hannun ki."
Idanuwan Umma Salma suka kawo ƙwalla suka kece mata a saman kumatunta.
"Mami yau kwana huÉ—u amma ba su dawo da Hanan ba."
"Za su dawo da ita, in ma ba su dawo da ita za a je a É—auko ta."
Mami ke share mata hawaye da tafin hannunta.
"Ke da za ku koma Lagos da zaran Muhammadu ya dawo, tare da É—iyar ku za ku koma in sha Allahu.'"
Hankalinta ya É—an kwanta ta tabbata koma me zai faru Mami tana tare da ita.
Ba za ta koma Lagos ba sai Hamma LamiÉ—o ya janye kalamansa in kuma bai janye ba ta rantse da wanda ranta ke hannun shi ba za ta bi shi ta koma ba.
Mami ta sake lallashinta da cewa ta sake zuwa ta samu Ammah ta sake ba ta haƙuri.
"Ko É—azu da safe ma na shiga na gaisheta dakyar ta amsa gaisuwa ta Mami."
"Ki sake zuwa ki ba ta haƙuri abin ne ya dame ta."