Sashe 31
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In a baya ne ba zai taɓa tsayawa a gabanta kirjinsa a buɗe ba sai ga shi yanzu komai ya sauya.
Har wanka suna yi tare su kwanta fatar jikinsu na gogan na juna.
Yanzu ɗin ma ita ta shafa masa lotion ta yi masa cumbing ɗin gashin kansa sannan ya shiga clotset ya zaɓo riga da wando, wando baki ne amma rigar milk colour ce duk ita ta siya masa, ganin yanzu ya daina zaɓan kalololi, itama ta zage in dai ta fita Shopping sai ta siya masa jin daɗin ta kuma yana saka kayan.
Tare suka fito daga bangaren na shi suna masu rike da hannun juna. Har zuwa main falon, wani babban falo mai É—auke da saitin kujeru wajen uku a falon.
Sannan ga wata faskekiyar plasma mai kama da bango guda in kana kallo kamar mutane za su fito tsabar girma.
Duka bangaren suna jikin juna ne, falt ne suna haÉ—e ne a waje É—aya. Saboda LamiÉ—o ba ya so na wanda ke rabe, wani ma za ka ga sai an samu tazara tsakanin wannan shashen da wannan amma shi ya fi son mai gabaÉ—aya.
Bangaren Bilkisu ne a farko mai falo da bedroom uku da kitchen amma kafin bangarenta akwai korido da ƙofa da ya raba tsakanin bangarenta da na maigidan.
Sai na Lamiɗo mai falo da bedroom 2, shima kafin na Umma Salma akwai dogon korido da ƙofa mai falo da 3 bedroom sai kitchen komai suna da shi a duka bangarorin su.
Sannan daga can gefe É—akin yara akwai falo sai É—aki É—aya babba in da gadajensu yake falo kuma Tv ne da kujeru sai kayan wasan su, jikin shi kuma bangaren su Sabuwa sun samu babban falo da É—akunan barci guda biyu.
Gidan ga haraban mai girma da motoci sama da goma za su samu wajen zama. Ga fulawowi masu kyau da LamiÉ—o ya sanya James ya siyo aka cuka ana kula da su.
Suma a waje akwai É—aki ciki da falo wajen kwanan Baban Adila da James.
Wancan gidan yana rufe ne kuma har yanzu ma akwai sauran kayan sawan su a gidan tun da ba siyarwa za a yi ba, shi ya sa ba su damu ba sannan ma kayan sawan ne sun yi musu yawa.
A main falo akwai bangaren Dinning wanda duk wanda ya fito in ba wajen ya zo ba, ba zai gan su ba.
Bangaren Dinning ne sai kitchen daga gefen shi babban ne.
Debora ta gama shirya komai an jera shi cikin tsari.
Su suka fara zama akan dinning É—in sannan Bilkisu ta je ta zo da yaran suna falon su. Sultan ke wasa da bindigarsa ta roba yana harba ma su Hannan suna buya sun yi kaca kaca da falon.
Sun yi wankan su tas da su kamar yaran turawa.
Suna ganinta suka nufeta suna gaisheta har da Hanan kan yaranta kawai ta shafa ban da Hanan ta ce su je Dinning Papa na jiran su, ba ta nuna ma Hanan tsana amma ba ta sakin ma yarinyar fuska ba ta iya munafunci ba.
Received at 07:54
11 people reacted with â¤
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Duk da yarinya ce amma an ce ko mahaukaci ya san mai son shi. Hanan ta san Bilkisu ba ta son ta shiya sa itama ba ta shige mata.
In ka ganta da Lamiɗo sai ka yi tunanin shi ne mahaifinta suna da shaƙuwa sosai yana son yarinya kamar yadda yake son uwarta.
Sannan Anitha ma tana son Hanan saboda kwazon yarinyar da daÉ—in zama har su Hidaya ma in tana magana sukan ce kamar Umma Salma. Wacce ba ta dawo ba kuma ba halin tambayan Bilkisu amma da suka yi waya da Harira ta ce za su dawo in har Yarima ya je Adamawa.
Yaran suna zuwa É—aya bayan É—aya LamiÉ—o ya É—auke su
Suna ba shi peck a gefen kumatu suna gaishe shi ya amsa cikin farinciki yana shafa kawunansu.
Daya bayan É—aya yana kiran sunan su.
"Sultan how are you?
Ya amsa da I'm doing fine Papa.
"Princesss Beena do you miss me?
"Yes Papa. I miss you"
Ta faÉ—a tana shigewa jikinsa.
Ya rumgumeta yana shafa kanta. Hanan ta ja gefen rigan shi ya juya yana kallon ta.
"Papa."
"My Hanan."
Takaicin Bilkisu yadda ya sauke Beena ya É—auki Hanan tana yi masa zence da cancan muryanta É—in nan
Tana kan cinyarsa har ta gama serving É—in su, sannan ta ce Hanan É—in ta baro jikin Papa ta zauna su ci abinci.
Sun fara cin abincin wajen ya yi shuru. Bilkisu ke kusa da LamiÉ—o a layi É—aya. Yaran kuma suna layi É—aya Sultan na tsakiya Beena da Hanan a gefen shi.
Kamar an suɓuto da maganar daga bakin Hanan ta kalli Lamiɗo tana faɗin yaushe zai kai ta wajen Mahma? Ya kalleta yana juya cokalin hannunsa da yake shan romon ferfesun kayan ciki.
Kamar ba zai amsa ba sai can kuma ya ce sai sun yi hutun makaranta tana dariya ta ce har da wajen Mami da Daddy da Islam da Faruk da Barira ya ce duk za a kaita. Sultan da Beena ma suka ce za su je LamiÉ—o ya ce gabaÉ—aya za su tafi.
Bilkisu ta kasa ta tsare tana son ta ji wata magana bai yi wata alama da za ta fahimci wani abu ba.
Ferfesun kayan ciki kawai ya ci da buredi sai tea ya ta shi ya shiga ciki su kuma ya bar su anan. Komawa ɗakinsa ya yi ya zauna a gefen gado ya janyo wayarsa bai taɓa boye wani abu ba sai akan Ummu Salma.
Ma'ajiyar hotunan ta ne waÉ—anda take tura masa a baya wasu hotunan shi kaÉ—ai ya dace ya kalla shi ya sa ya tarkasu zuwa wani folder ya yi hidden na su sauran ne masu mutumcin ya bar su da kowa zai iya gani.
Wani hoto ne da ta yi masa ta saka wata shimi, lokacin cikin mai sunan Baffa har ya ɗan fara hudowa. Ana ganin shatin kirjinta ta cika ta yi fari ta yi kiba tana dariya a gaban madubi ta yi masa hoton ta tura masa. Hotunan ta sune ke deɓe maasa kewarta in ya taso masa.
Ba ƙaramin dauriya ya yi a cikin wattanin ba. Ratan da ya gina a tsakaninsu saboda ya samu natsuwar zuciyarsa ne da kuma lokacin da zai yi tunani. Kuma bukatar shi ta biya domin ya samu lokaci sosai ya yi tunani kuma ya samu mafita a wattanin biyun da ya hana kan shi kiran Umma Salma da zuwa wajenta ya yi mata afuwa sama da sau goma, ya fahimci rauninta ya fahimci halin da take ciki ya fahimci a lokacin tana cikin wani hali, tana buƙatar lallashi zuciyarta ba daɗi ya fahimci maganar da ta faɗa masa ba da gangan ba ne, wani abu ne da ya fito daga zuciyarta. A lokacin kuma tana cikin rauni wataƙila ba ta ma san ta faɗi maganar ba sai da ta fita. Ya yi mata uziri sannan ya yafe mata. Wattanin biyun da bai neme ta ba horo ne na laifin da ta aikata masa a lokacin da ya taho da ita ya fusata ba zai saurareta ba wataƙila da zukatansu ba su samu natsuwan da za su gano kuskuren junan su da yin afuwa ba.
Amma yanzu ya fahimci a kadamin da take a wancan lokacin, sannan ya yi mata uziri ba ƙaramin dauriya ya yi ba amma ya yi kewar Umma Salma kewar da ke kassara kuzarinsa ba shi da aiki sai kallon hotunan ta ko video ɗin ta bibiyan chart din su kawai yana saka shi jin daɗi ya daɗe da cire ta daga in da ya kai ta amma kuma ba ta kira shi ba, shi kuma ba ya son su tattauna komai ta waya sai ya je ga ta ga shi. Shi ya sa a wannan dawowar ya yanke shawaran zai je can Adamawa saboda Umma Salma sannan ya duba Ammah.
Received at 07:54Reactions: ⤠10, 👠1, 👠1

Duk da yana sanin halin da suke cikibyana waya da Ammah itama Umma Salma yana jin labarinta a wajen su Hamma Abdullahi.
A cikin su kuma ba wanda ya taɓa katarin faɗa masa Umma Salma na da ciki kowa a tunanin shi ya sani ne.
Mami ma farkon tafiyan shi da suka yi magana har wata magana ta faÉ—a masa ya kasa gane kan maganar kuma bai tambaya ba.
Cewa ta yi Allah ya ga hakurin su ga shi nan ya sake ba su wani rabon. Bai tambaya ba sannan bai damu da bin kadin maganar ba ballatana ya fahimci in da ta dosa. A tunanin kowa a bakin matarsa zai fara ji shi ya sa ba wanda ya yi tunanin bai sani ba.
Yana kallon hoton yana mirmishi ya saka tafin hannunsa ya shafa screen ɗin wayar daidai bakinta. Ya yi kewar komai na ta surutunta, hirarta kiran shi Hamma shagwaɓarta komai na ta, all ya yi missing. Kewarta na murƙuƙusan shi. kewar kasancewa da ita ya sha yin mafarkin sun kaɗaice da juna ya yi mata horo amma shi ne ya hora kan shi komai mene ta yi laifi kuma ya horata, ya yafe mata zai je su haɗu ya ba ta hakuri domin shima ya yi mata laifi, wani abu da ya ji ta ƙara burgeshi shi ne bata faɗa ma kowa halin da suke ciki ba personal life ɗinsu ne su zauna su warware shi.
Ranar lahadi zai tafi Adamawa hutunsa na kwana goma ne kaÉ—ai zai koma bakin aikinsa. Zai je ya taho da ita, domin rashinta a gidan ma duk ba daÉ—i.
Yana nan zaune har lokacin salla ya yi sai ya fita daga kan hoton ya shiga tiolet ya yi alwala. Sannan ya fito ya saka jallabiya ya saka hula zai fita kenan sai ga Bilkisu nan suka yi sallama domin ta ce kafin ya dawo za ta tafi asibiti.