Sashe 6
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ubangiji ya sa mu yi kyakyawan ƙarshe.
*Janafty*
Received at 09:16Reactions: 😠34, ⤠8, 😢 7
[6/26, 10:31 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
*FJ littafin kuɗi ne 1k a manhajar Telegram tura kuɗin karatu ta wannan acct ɗin 9069067488 Opay Jamila Umar shaidar biya ko tuntuɓa ta waɗannan lambobin.*
08032773332
09069067488.
Lokacin da za a sanya gawar Baffa a cikin Kabari aka ce ƴa'ƴansa su haɗa hannu wajen saka shi Hamma Abdullahi ƙasawa ya yi saboda hawaye da majina haka suke zuba masa, Saddam da Abdulrahim ma sun kasa suna dai tsaye suna kukan zucci da hawaye.
Hamma Jibo ne da Hamma Mustapha sai LamiÉ—o sai Hamma Kabiru da Hamma Abdulrahaman suka haÉ—a hannuwa suka zura shi a cikin kabarin shi.
Allahu Akbar bawa ba a bakin komai yake ba, duk abin da ka mallaka in ka mutu daga kai sai farin likkafani za a zuraka a cikin ƙasa a toshe ko wata ƙafa. Ya illahi Ubangiji ka datar damu duniya da lahira.
Wajen toshe kabarin da kasa ne har da Mai martaba ya saka hannu, suna ji suna gani aka rufe Baffa ruf sannan duk in da aka hango iska sai an toshe shi bayan an gama jera itace an rufe ko'ina sannan aka rufe shi da ƙasa. Kafin a watse a maƙabarta liman sai da ya yi nasiha ya jawo hankalin mutane a game da mutuwa.
"Jama'a mu ji tsoron Allah a dukkan ayyukanmu mu dinga tunawa da cewa wata rana za mu mutu, mutuwa ba ta ƙwanƙwansa ƙofa ba ta neman izini kada mu shagala mu yi tunanin cewa ai muna da sauran lokaci ko mu yi tunanin tsoffafi ke mutuwa ni ina da ƙaruciya ba yanzu zan mutu ba ko mu dinga tunanin ina aikata zunubai amma kafin na mutu zan tuba to ya kamata mu farka mutuwa ba ta zaɓa da lokacin ka ya ƙare a duniya za ka tafi ko kana so ko ba ka so. Tana ɗaukan jariri ta bar uwa tana ɗaukan uwa ta bar jariri tana ɗaukan uba ta bar ɗa, tana ɗaukan uwa ta bar uba, tana ɗaukan tsoffi ta bar yara matasa sannan tana ɗaukan matasa ta bar tsoffin abin da zamu gane shi ne mutuwa tana tare damu aduk in da muke, wataƙila a cikin mu ɗin nan akwai wanda ba zai wayi gari ba, wani ma ba zai kai anjuma ba, duk wannan na Allah ne abin buƙata kawai mu dinga tuna mutuwa mu kuma ribanci kyakyawan ayyuka, ku duba wannan bawan Allah jiya har sallar isha'i tare da shi muka yi a masallaci yau da asuba da ɗan wajensa ya zo yana faɗa mini rasuwarsa kamar zan ce me ya sa me shi? Sai na tuna ajali ko ba ciwon in ya yi kira sai an tafi. Ƴaƴansa sun ba ni tabbacin har wajen sha biyun dare suna tare da shi suna hira sun koma gidajensu sun kwanta da asuba aka kira su, suna zuwa gida ba su same shi da rai ba. Abin lura anan jiya lafiyan shi lau a cikin iyalan shi bai san yau ba zai wayi gari ba Ajali ya yi kira Ubangiji ya yi ikonsa. Ina mai baku tabbacin Alhaji Hadi mutumin kirki ne salla akan lokaci ba ya wucesa tare da iyalansa. Sannan yana da daraja mutane da sannin haƙƙin zaman tare, Ubangiji Allah ya gafarta masa, tashi ta ƙare mu kaɗai ne yanzu muke da kaico, mun dai ga in da ake saka duk wanda ya rasu a cikin ƙasa daga kai sai halin ka, guzirin mu shi ne kyakyawan ayyuka da nisanta kanmu da aikata zunuban da Ubangiji ba ya so. Jama'a mu ji tsoron Allah mutuwa ta zame mana wa'azi."
Kowa a makabarta jikinsa ya yi sanyi.
"Mu tuba da wuri tun kafin lokaci ya kure mana. Ba mu san yaushe ne za mu mutu ba amma tabbas mutuwa tana tare damu, yau in ka raka abokinka watarana wasu ne za su rako ka, yau in ka raka babanka watarana wasu ne za su raka ka, haka rayuwar za ta tafi tun kana zuwa raka wasu kai ma watarana kai ne tun muna jin labarin mutuwar wasu muma watarana tamu mutuwar za a ji. Ubangiji ka sa mu yi kyakyawam ƙarshe."
Aka amsa da Amin jikin kowa a sanyaye
Nan ya ce za a yi addu'a.
Ya yi addu'a sosai daga karshe ya rufe da cewa
" Allah ya jiƙan Alhaji Hadi. Allah ya sada shi da mala'ikun rahama. Ubangiji ya haskaka kabarin shi ka ba shi ikon amsa tambayan kabari ka sanya shi cikin amimcinka. Allah ya yafe masa kurakuransa Allah ya ba mu sa'a gabaɗaya."
Aka sake amsa da Amin Amin gabaÉ—aya.
Received at 09:59Reactions: ⤠4, 😠1

Kowa ka gani jiki a sanyaye wasu na kuka wasu na jimami a cikin masu jimanin har da Habib da yake can baya ya sunkuyar da kai har ƙwalla ya yi Ubangiji yana son shi da ya ba shi ikon tuba tun kafin ya mutu.
Ko bai sunkuyar da kai ba, ba ma lalle ba ne ahalin Ummu Salma su gane shi ba saboda wahalan rayuwa sannan a halin da iyalan Baffa ke ciki ba ta kan shi za su bi ba. Yana cikin tawagan mutanen da suka bar maƙabarta iyalan Baffa kaɗai aka bari sai Mai Martaba da wakilan fada dare da sauran dogarai.
Habib ya tafi yana waiwayan Lamiɗo, daga nesa ne kawai sai da ƙwarjininsa ya dake shi. Duka duka sau ɗaya ya taɓa ganin shi
Zahiri tun kafin auren su da Ummu Salma amma yana ganin shi a hoto in Hamma Kabiru ya saka shi Ummu Salma kan nuna masa.
Duk da ya sauya kuÉ—i da mulki suna nuna kansu a ganin farko ma in ka yi masa. Ya tafi yana hawaye, hawayen nadama da tausayin kanshi, ruÉ—in duniya da sheÉ—an sun ruÉ—e shi ya rasa Ummu Salma rashi na har abada.
A wajen makabarta ya haÉ—u da Sani suka gaisa ya yi masa godiya. Domin ya taimakesa da ya kira shi ya faÉ—a masa rasuwar Baffa ko ba komai ya samu jana'izarsa amma yana cikin jimamin har Baffa ya koma ga Allah bai nemi gafaran shi ba domin ya san cewa tabbas ya kuntata masa bisa ga abubuwan da ya yi ma Ummu Salma.
Yana tafe a hanya yana istigafari da neman yafiyar Ubangiji.
A can maƙabarta kuwa dukkansu suna duƙe a gaban kabarin Baffa da Hamma Jibo ya ɗan saka wani alama na katako a wajen yadda ko da watarana ziyara ya kama su za su iya gane kabarin Baffa. Duk da ana mutuwa sosai a lokacin ma kaburbura wajen biyu aka haƙa a gefen na Baffa.
A rana ba wanda ya san adadin mutane nawa suke mutuwa.
Addu'o'i suke ta yi ma Baffa domin a lokacin da sahun ƙarshe ya ɗaga kafarsa mala'inkun tambaya za su sauka fatan su Allah ya ba shi ikon amsa dukkan tambayoyi.
Hamma Abdullahi ya kasa daina kuka hawayensa suna ɗiga a saman kabarin Baffa shi da Abdulrahim shi ko Saddam jiri ne ya ɗebe shi lokacin da ya miƙe sai da Hamma Abdulrahaman ya kama shi ya ce ya koma gefe tunda ba zai iya daurewa ba.
Hamma Jibo da Hamma Mustpha sun yi jarumta sosai idanuwansu ne dai suka kaÉ—a suka yi jajir amma ba su yi kuka ba haka ma Hamma Kabiru da Hamma Abdulrrahaman, LamiÉ—o ma ba a gane yanayinsa duk sune masu dauriyan.
Baffa Umaru da Baffa Salihu sun kasa daurewa suma hawayen suke yi haka ma Daddy sai da ya share hawayensa da wani farin hanky Mai martaba kuma ba a gane yanayinsa tunda yana cikin rawaninsa ne Saleem na gefe jikisa duk ya yi sanyi ga sauran yaran su Baffa Umaru maza da suka taho daga Mubi wasu na hawaye wasu na sharɓan kuka domin Baffa na kowa ne mai barkwanci ga zumunci da son ƴan'uwa.
Sai da za su bar maƙabarta sannan Hamma Jibo ya juya ya kalli kabarin Baffa sannan hawaye suka kawo masa bai share su ba ya barsu suna ta faman zuba kamar famfo.
"Allah ya jiƙan ka Baffa."
"Allah ya gafarta maka Hadi. Allah ya sadaka da amincinsa."
Baffa Umaru ya faÉ—a yana hawaye.
"Sai mun zo Hadi Ubangiji ya karɓi baƙuncin ka."
Baffa Salihu ya faÉ—a shima yana É—auke hawayensa.
Kamar ba za su tafi ba, sai dai ya zama dole suna tafe suna waige, shike nan an yi an gama sun tafi sun bar Baffa a in da yake a halin yanzu nan ne gidansa na gaskiya gidan kowa ma na gaskiya.
Haka suke tafe tun daga maƙabatarta har gida ba wanda ya yi ma wani magana. Kowa na fama da raɗadin zucci.
Hamma Saddam sai da Abdulrahim ya riƙe shi ya ce jiri ma yake gani hawaye suke yi har suka dawo gida.
Cikin gida Hamma Jibo ya shiga yana maganar a É—auko manya tabarmu da cafet saboda masu zaman gaisuwa a waje. Adda Suwaiba ce ta É—auko manyan tabarmun Ammah guda biyu sai kuma cafet.
Suna da shi a gidajen su, sai Hamma Abdulrahim ya je gidan shi ya ɗauko na su tabarmun da cafet duk aka ba za a haraban gidan aka zazzauna ana karɓan gaisuwa.
Mata kuma in sun zo bayan sun yi gaisuwansu a waje cikin gida suke shiga su yi gaisuwan su.
Received at 09:59Reactions: ⤠8, 😠4, 🔥 1

A É—akin Ammah, Mami take zaune tare da Ammah da su Ummin ikki tare da su Umma Balki, sai ga Fulani zaune a gefen Mami tana ta ba ta baki da lallashi domin tun bayan da ta farfaÉ—o take gunjin kuka mai ban tausayi Fulani na tunsar da ita da cewa ta daina kuka ta yi masa addu'a.
Gimbiya Shahida kuma na gefen Ammah zaune tare da Ummin ikki sai Bilkisu. kowa mamakin Ammah yake yi ba ta kuka kuma duk wanda ya yi mata gaisuwa za ta amsa tana sanye da hijabi da casbaha a hannunta amma kallo É—aya za ka yi mata ka jinjina ma raÉ—adin da ke ji a zuciyanta.