Sashe 13
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umma Balki ke magana ganin har da shi cikin masu kuka. Mami kuma É—akin Ammah ta shige tana ta kukanta.
Haka ma Ummu Salma BaÉ—É—o na tare da ita.
Mazan ne ke zaune a falo masu dauriyan daman su Hamma Kabiru ne da Hamma LamiÉ—o da su Hamma Abdulrrahaman.
Ammah dai yau ta yi kukan hawaye shaɓe shaɓe amma a hakan take ce ma wasu su daina kuka.
Hamma Jibo na maganar bayan sallar isha'i za su zauna gabaÉ—aya su tattauna kafin tafiyar su.
Suna cikin wannan maganar
Sai ga sallaman baki mata.
Mata huÉ—u ne, É—aya tsohuwa ce É—aya kuma ba yarinya ba ce sai yaran mata biyu.
Suna shigowa mazan suka tashi suka fita kuma daman bakin sun ce suna da tare da maza ne a waje.
Har baƙin suka zazzauna ana gaisawa Ammah ko su Ummin ikki dake falon ba su gane su ba.
"Hajiya ba ki gane ni ba?
Gwaggo ta faɗa tana kallon Ammah ganin ba ta gane ta ba. Ammah ta kalleta domin ga shi ta san kamar fuskar amma ba za ta iya tunawa ba. Duk da sun haɗu da Gwaggo lokacin da Umma Salma ta yi ɓarin cikinta na farko.
"Ayya Ban gane ki ba wallahi ki yi hakuri ki yi mini bayani."
Ammah ta faÉ—a murya a sanyaye.
"Daman na yi tunanin haka, duka duka bai fi sau biyu muka ga juna ba"
Gwaggo ta faÉ—a tana kallon Shamsiya da kanta ke kasa ta kasa É—ago kanta.
Habiba kuma sai kalle kalle take yi tana taɓe baki daga ganinsu dai masu ragwamen gata ne
"ÆŠago kan ki Shamsiya."
Gwaggo ta faÉ—a tana kallon Shamsiya.
"Na san in ni ba ki gane ni ba wataƙila ki gane Shamsiya."
Daidai lokacin Ummin ikki ta ƙura ma Gwaggo idanuwana sai a lokacin ta ganeta.
Ita ta yi jinyar Ummu Salma asibitin a lokacin da ta yi ɓarin cikin Habib sannan wacce ke kusa da Gwaggo ma ta gane ta matar kanin baban Habibu ne, Hajiya Sahura.
Da É—ago kan Shamsiya tare da maganar Ummin ikki da Ammah duk a lokaci É—aya ne.
"Shamsiya."
Ammah ta kira sunanta cikin mamaki.
"Wa nake gani kamar dangin Habibu."
In ji Ummin ikki.
"Mu ne ashe kin gane mu"
Gwaggo ta faÉ—a cikin É—an yake.
Sai aka fara kallon kallo.
Ammah mamaki ya kama ta.
Ummin ikki kuma ta ma kasa magana.
"Wai wani Habibun na ji kuna magana?
"Ba dai wanman yaron tsohon mijin Auta ba? Mara mutumci mara albarka ba, ba dai dangin shi ba ne nan zaune a gaban mu?
Umma Balki ta faÉ—a tana kallon su Ammah.
"Su ne."
Ummin ikki ta faÉ—a cikin gatse.
"Me kuma ya kawo su ni Balki?
"Shi muke son sani Umma Balki."
Ummi ikki ta amsa tana kallon Gwaggo da suka kasa magana.
"Lafiya me ke tafe da ku? Naga tun bayan sakin wulakancin da ɗanku ya yi ma ɗiyarmu alaqar dake tsakanimmu ta yanke me kuma ya kawo ku?
Ummin ikki ta tsare su da tambaya.
"Alheri muka zo da shi Hajiya."
Gwaggo ta faÉ—a, tana gyara zama.
"Ku tashi ku koma da alherin ku, duk alherin da zai fito daga ɓarayin ku bama so."
Ummin ikki ta faÉ—a a fusace.
"Aa Hajiya ba za a yi haka. Ku tsaya dai ku saurare mu ku ji da abin da muke tafe."
Hajiya Sahura ta faÉ—a cikin kwantar da kai daman ta san haka zai faru.
Shi ya sa Alhaji Sheriff ya da ke ba zai zo ba, darajan Gwaggo ne da ita da ta sanya baki ya sa ya amince ya zo Shamsiya kuwa tana ta sharan hawayen kanta a ƙasa.
"Wallahi ba da sharri muka zo ba alheri ne ya kawo mu"
Received at 10:01Reactions: ⤠12, 👠2
[6/26, 10:31 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ta sake faÉ—a cikin lalama.
"Gaskiya ba za mu saurare ku ba. Ku tashi ku tafi kawai."
Ummin ikki ce ke magana Ammah ta yi shuru kanta na kasa. Gwaggo da Hajiya Sahura na ta rokon a bar su su yi magana.
Dai dai lokacin BaÉ—É—o ta fito falon daga É—akin Umma ta zo É—aukan ruwa.
Ta ga mata a falo a cikin matan ta ga Shamsiya.
Ta razana ta ja baya ta kwalalo idanuwana ta kira sunanta da karfi.
"Shamsiya"
"BaÉ—É—o."
Ta amsa mata cikin hawaye
"Ke ce?
BaÉ—É—o ta tambaya saboda ganin kamar ba Shamsiya ba. Fuska duk kuraje ta yi baki ta rame ga wani hijabi a jikinta mai kama da tsumma.
Mami ma maganar BaÉ—É—o ya fito da ita ganin BaÉ—É—o tsaye cirko cirko ya sa ta tsaya tana tambaya.
Nan take faɗa mata Shamsiya ce da dangin Habibu domin ta gane har Gwaggo sauran ne ba ta san su ba.
"Wani Habib É—in?
Mami ta tambaya tana yi musu kallon wulaƙanci.
"Kuma suke zaune anan ba ku fatattake su ba."
Ta gama rufe baki kenan Ummu Salma ta fito daga cikin É—akin ita ce daman za ta sha ruwan BaÉ—É—o ta fito ta É—auko mata sai ta ji shuru, daga baya sai ta ji kamar tashin maganganu a falo.
Lokacin da ta fito ba ta ma lura da mutanen dake falon ba Jikinta da hijabin da suka fita da shi ba ta cire ba kafarta akwai safa.
"Me ya fa.."
Sai ƙarshen maganar ya maƙale daga bakinta.
Lokacin da ta ga waÉ—anda ke zaune a kasan cafet a falo.
Tana wurga idanuwanta tsakanin Gwaggo da Shamsiya.
Ta ji gabanta ya yanke ya faÉ—i, wani irin É—aci da raÉ—aÉ—i ya dawo mata sabo.
"Bestie"
Shamsiya ta miƙe tsaye tana kiran Ummu Salma.
"Ummu Salma."
Gwaggo ma ta kira ta a muryanta akwai tausayi.
Har idanuwanta na cikowa da kwalla.
Ummu Salma ta kasa amsawa domin sai ta ji kanta ya sara ƙafafunta na rawa tare da jikinta.
Ta damƙe hannun Baɗɗo kawai ta juya za ta koma ciki
Ba za ta iya ganin su ba, ba ta kaunar ta sake ganin wani abu da ya dangancin Habib har abada.
A lokacin kuma sai ga Hanan ta rugo da gudu Faruk ya biyo ta suna guje guje.
Uwarta ta nufa sai jin ta kawai Umma Salma ta yi akan kafafunta ta rumgumeta.
"Mahma Faruk zai kama ni."
Take faÉ—a da muryanta na yara shi kuma Faruk na faÉ—in sai ya rama tsungilinshi ta yi Mami ce ta janye shi gefe.
Jikin Ummu Salma ya fara rawa ba ta san ta juyo ba, sai kuma idanuwam su Gwaggo na kan Hanan suna kallonta itama ganin baki sai ta kura musu idanuwanta na yara har tana dariya.
Tsoron Ummu Salma a yanzu rasa Hanan ba za ta iya jure wannan rashin ba.
Ko ba a faɗa ba duk wanda ya ga Hanan ya ga Habib domin tun a jaririyarta kamar shi ta ɗauko bayan ta fara wayau sai kamanin ma suka sake bayyana.
Da Shamsiya da Gwaggo zuciyarsu na bugawa a lokaci ɗaya suna ƙura ma Hanan ido. Haka ma Habiba da Hajiya Sahura.
Wannan yarinyar jinin Habib ne tabbas Hajiya Sahura ta furta a zuciyarta Habiba kuma haushi ta ji me ya sa Maganar Habib ta tattaba ta?
Jwalla suka ziraro ma Gwaggo ashe da rabon Habib zai ga gudan jininsa.
Hannu ta miƙa ma Hanan tana faɗin" Zo nan y'an mata"
Hanan dake tsaye da jan riga yar kanti a jikinta kanta ba É—ankwali an yi mata kitson shuko.
Kamar ba za ta je ba haka ta nufe Gwaggo tana zuwa ta kamata ta rumgume.
Kowa kuma a falon ya kasa magana ballatan motsi saboda mamaki.
Gwaggo da tsufanta amma hawaye take yi.
Ta É—ago Hanan tana kallonta.
"Ya sunan ki."
"My Name is Hanan."
"Hanan Habib Jimeta"
Gwaggo ta ce magana ta ƙare a zuciyarta
Hannatu Habib wannan jinin Habibu ne.
Shamsiya ta duƙa a gaban Hanan tana kuka tana riƙeta sai Hanan ta turje ganin ba ta san su ba kawai sai ta fara kuka kamar an buga ma Ummu Salma guduma a saman kanta ta dawo hayyacinta ta saki hannun Baɗɗo ta nufe su ta ture shamsiya sai da ta faɗi zaune ta janye Hanan.
"Bestie"
Shamsiya ta kirata cikin kuka.
"Kar ki ƙara kirana da wannan sunan"
Ummu Salma ta faɗa a fusace cikin ƙaraji.
Sanman ta ja Hanan za su koma ciki.
"To ki bar ni na rumgume Hanan"
"Kar ki kuskura, kar ki kuskura ki matso kusa da yata."
"A'a ba su da kunya ne "
Mami ta faÉ—a tana tafa hannu mamaki duk ya ishe ta.
"Ku fita kawai tun kafin rayukanmu su ɓaci."
A lokacin Hamma Abdullahi ya shigo falon Ammah kamar an jeho shi.

"Ammah ki ji mini marasa kunyar mutane wai dangin wannan shegen yaron da shi kan shi ne da ya tozarta Ummu Salma sun zo suna mana maganar wai sun zo ba da hakuri duk abin da ɗansu ya yi a lokacin ba su san su ba da haƙuri ba sai yanzu."
Ya faÉ—a yana huci idanuwansa sun rufe ko ta kan su Gwaggo bai bi ba.
"Na ce a kore su kawai Hamma Jibo ya ce a'a, Ammah wallahi tallahi zan kira musu hukuma."
"Shi Habibun ne ya zo don ba shi da kunya?
Ummin ikki ta tambaya.
"To ai daman an ce in ba ka da kunya ka yi abin da kake so, yana can zaune a koÉ—e mara mutumcin ba."
"Ku kore su, ga ma sauran nan ku tarkata su bar mana gida."
In ji Mami tana sake tafa hannuwa.
Ummu Salma kuma tun da ta ji an ce har da Habib sai da ta tsaya cak ta kasa gaba ta kasa baya.
"Nima dai ban ga amfanin zuwan su ba, tun a lokacin ba su zo ba sai yanzu."
Umma Balki ta faÉ—a.
"A'a ku ƙyale su."
Sai a lokacin Ammah ta yi magana gabaÉ—aya suka kalleta
"Ku ƙyale su. Ku shigo da su nan a yi maganar."
"Su shigo fa kika ce Ammah?
Hamma Abdullahi ya tambaya.
Ta gyaÉ—a kanta cikin tabbatarwa.
"Haka na ce, kuma ko Baffa na raye shima haka zai ce"
Jin sunan Baffa ya sa kowa jikinsa ya yi sanyi.