Sashe 55
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daura za ta cika ba matsaka tsinke baƙi ne za su sauka a garin daga kowani yanki na Nigeria. A can Daura ma an kacame da shiri domin kaf iyalan Marigayi tsohon Sarki Muhammad Shitu za su hallaci wannan naɗin kama daga waɗanda ke gida Nigeria da mazauna kasashen waje, kaf ƙannen Lamiɗo za su taho gida ayi biki wannan naɗin da su tare da bikin sunan Fatima(Banafsha).
Ummu Salma ma anan Jimeta shiru kawai suke yi, suma daga bangarensu gayya guda ne ce za su tafi Daura. Kaf yayyenta maza da matayensu tare da yaransu za su je Daura wannan taron naɗin sannan akwai wasu daga Mubi irin su Baffa Umaru Umma Balki da Umma A'i ita Umma Salamatu tunda tana fama da ƙafa ya'yan ta mata ne guda biyu za su je, sannan har da Hafiz da matarsa Salima Ummu Salma ta gayyata tunda su suna ma cikin garin ne a can kawai za su haɗu. Ummin ikki har da Iklima da Kaltume Ammah na cewa ba za ta je ba kowa na ce ta je amma ta ki Ummu Salma ta faɗa ma Lamiɗo abin da Ammah ta ce ya ce za ta zo in sha Allahu zai yi magana da ita.
Har kuma yau bai zo ya ga Ummu Salma ba, ballatana Banafsha sai dai a hoto ko kuma a video call ta gaji da yi masa ƙorafin bai zo ya gansu ba ta ƙyale shi. Bilkisu gobe za su baro Lagos su sauka a garin Daura Hidaya ta faaɗa ma Harira da suka yi waya. Su za su fara sauka ita Ummu Salma tana tunanin sai ranar alhamis, wasu kuma dole a mota za su je saboda tafiya da wasu kayan.
Mami daga can Kaduna za ta dira a ranar Jumma'a tunda taron naɗin ranar asabar ne. Tare da Islam da Faruk da Hajiya Falmata za su je Daddy yana Abuja amma a ranar asabar ɗin zai isa can Daura. Shiri kawai kowa yake yi saboda za a je a baza kafacity Ummu Salma ta ba da ɗinkuna sama da kala talatin ta ɗiba cikin kayan da aka kawo mata daga Daura sannan ta sake ɗinka na cikin lefenta domin har lokacin ba su ƙare ba. Ga Lamiɗo ya tura mata 5M bayan ATM ɗin shi dake hannunta kuma akwai kuɗi a ciki duk ta haɗa ta yi siyayya ta yi duk abin da za ta yi in ma bai isa ba ta faɗa masa.
ÆŠinkunan daman Kaduna ta aika da shi telan Mami na zaria ya iya É—inki shi zai É—inka mata, nan Jimeta ma ta bayar da wasu tare da na Harira sannan an yi ma Beena da Hanan wata atamfa gold mai kyau iri É—aya.
Ba anko za a yi ba amma an ce kowa ya ɗinka leshi na fita kunya kowa ya siya kalan na shi daidai ruwa daidai kurji. Duk da akwai leshina masu tsada a ɗinkunan Ummu Salma sai Mami ta saka siyan wani na miliyan uku da rabi wanda za ta saka ranar naɗin a can Kaduna Mami ta siya ta ba da ɗinki bayan an tura ma Ummu Salma ta zaɓi kala sannan ta sake siyan gold na miliyan huɗu ta haɗa da kuɗin da Fulani ta ba ta, ta siya domin Mami ta ce ɗiyarta ta kai kuma itama ta isa ta yi shigar ke ce reni da alfarma Ammah ce ke cewa su rage kashe kuɗin nan sun yi yawa Mami ta ce kuɗi tunda akwai su za su yi ta kashewa kamar ba su san zafin su ba.
Received at 15:21Reactions: ⤠14, 👠1
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ita kanta Ammah miliyan uku LamiÉ—o ya tura ya ce a yi mata siyayya kuma ya ce sai ta je Daura. Ba tare da ta sanin ta ba Adda Suwaiba ta siya mata rantattsun kaya masu tsada aka ba da É—inki kowa fa zai je ai ba zai yuyu a barta ita kaÉ—ai a gida ba.
Bangaren gyaran jiki kuma har skin care Ummu Salma ta je an yi mata sannan ga jego sai ta yi wani kyau da haske ga shi ta ɗan yi kiba kamar ba ita ba. Sannan har ƙunshi da gyaran kai anan Jimeta za ta yi kafin su tafi maganar kayan gyara majalisar ɗinki duniya ma wannan karon ba ta jira Mami ba da kanta ta yi ma Surayya Dee 080322773332
Bojuwa waya ta haÉ—o mata package É—in mai jego har an aiko mata da shi ta fara sha tunda jinin haihuwar ya tsaya ta yi tsarki har ta fara salla. Banafsha ma acan Kaduna Mami ta yi mata siyayyan kayan alfarma da za ta ci taron suna da shi, domin itama ranar ai ranar ta ce.
Tunda December ta shiga kowa shiri yake yi in aka taru a falon Ammah ba a da magana sai na taron naɗin da za a yi ma Lamiɗo a Daura abu kamar wasa ƙaramar magana ta zama babba. Irin manyan baƙin da aka gayyata ma kawai abin birgewa ne.
Abin da ya danganci wannan daga can Masauratar Daura ake gudanar da duka shirin, su nan sai dai ƙarishe kawai amma can suke da shiri sosai.
Lamiɗo yanzu ya zama babban mutum nauyi ya hau kan shi ba a cika samunsa ma a waya ba. Ko Ummu Salma sai can dare suke magana yanzu ma da abin ya taso na taron naɗin nan sun kwana biyu ba su yi magana ba. A chart ma ta yi masa sako bai buɗe saƙon ta ba, rigima take yi masa da cewa in har ya bari ta zo Daura to sai ya biya kuɗin siyan baki zai gansu ita da Banafsha da ta yi fushi da shi, a tunanin Ummun Salma ko ma ya ya ne ai sai ya samu ko bai kwana ba ya zo ya gansu ya koma ita ba ruwanta da wani Sarki mijinta kawai take ji amma ya yi mata nisa tana tunanin ko can suka koma ba za ta samu ganinsa sosai kamar yadda take samun ganin shi a Lagos in yana gari ba. Yanzu abubuwa da dama sun canza, in kiɗa ya canza dole rawa ma ya canza.
*
Da daddare ne duk suna falon Ammah suna ta hira, hiran daman ba ya wuce hiran taron naÉ—in Sarautar da zai gudana a garin Daura.
Ammah ke zaune a ƙasan cafet tana rike da Banafsha da ta fara rigima ta karɓeta sai Hamma Saddam da Abdulrrahaman sai Hamma Abdullahi da Hamma Abdulrahim, suna zazzaune saman kujerun falon Ammah, Ummu Salma da Baɗɗo ma duk suna falon ana hira ana faɗin irin kafaciy ɗin da mutanen Jimeta za su baza a garin Daura.
Harira na ciki ta kwanta.
"Ina faɗa muku, irin shigar da zan yi zan fito asalin ƙanin Mai martaba Sarkin Daura Muhammad Lamiɗo."
Hamma Saddam ya faɗa, har yana miƙewa yana gwada irin tafiyar da zai yi ranar ana ta masa dariya
Ammah na faÉ—in ya yi addu'an Allah ya sa yana raye da rai da lafiya.
"Ammah ina raye da ikon Allah, da lafiyata in sha Allahu."
Ya amsa mata da sauri, kamar yana jira nan ma dariya aka sake saka masa.
"Ai in dai ba mutuwa Saddam ya yi ba, to ko yana gargada sai ya je Daura."
Hamma Abdullahi ya faɗa, Hamma Abdulrahim ya amsa da cewa ko yana tashi daƙyar ne sai ya je saboda yadda ya ci buri sosai.
Ya ce wallahi in bai samu zuwa Daura ba akwai matsala irin yadda yake saka katinan gayyata naÉ—in nan a duka paltform É—in shi na Social media kowa kawai jira yake yi ya hango shi a kusa da Sarkin Daura a ranar.
"Ni fa ba wanda bai san Hamma LamiÉ—o yayana ba ne, in ban je ba akwai matsala."
"Za ka je in sha Allahu."
In ji Hamma Abdulrahaman ganin Hamma Saddam É—in ya fara karaya yana cewa su yi shiru don Allah baya son ma maganar suna ta yi masa dariya har da BaÉ—É—o.
Ummu Salma ce kafarta ba safa Ammah ta fara mata faÉ—a.
"Sanyi ake miki gudu ya kama jikin ki, tashi ki je ki saka safa sannan ki saka hijabi ki rufe jikin ki."
Tura baki take yi, ta gaji da wannan jegon zafi take ji ga shi Ammah ta hana ta amfani da fanka yanzu in ma a falo ne in dai tana zaune sai ta ce a kashe fanka ba ta da damar zama a ƙasan cafet sai Ammah ta yi magana in ta zauna ba safa ma haka sannan ba ta barinta saka wasu kaya haka, sai masu nauyi da za su rufe mata jiki ruf ta ji ɗumi, ga kunun da take dama mata duk safiya da maraice abinci ne
Received at 15:21Reactions: ⤠15, 🥰 2, 👎 1

mai rai da lafiya Ammh ke matsa mata sai ta ci, ga shi wanka safe da rana ba da ganye ba ne, amma dai da towel ne, tunda Umma Balki ta koma sai ta koma tana yi da kanta Ammah dai ta ce in ta gasa jikinta ita ta sani in ma ba ta gasa ba, ita ce za ta É—anye ce ita dai ba ruwanta. Dole Umma Salma ta dake tana kula da kanta kuma ta ga amfanin haka É—aki ta koma ta saka safa doguwa domin Ammah ba ta barinta ta saka gajerun da take da su na gayu sai ta ce wai ba safa ba ne ta siya wasu dogaye masu kaurin tsiya ga su har gwiwar kafa in ba ta saka ba Ammah ta dinga masifa tana faÉ—in da ta bi uwarta can Kaduna ita ba za ta iya da wannan abin nata ba.
Hijabin ta saka har ƙasa ta rufe jikinta ta koma falo, aka cigaba da hira ana ta maganar Baffa ya kusa shekara a kasa Allahu akbar.
"Ranar mun kai wani maƙocin mu da ya rasu a can, na kasa gane kabarin Baffa alaman da muka sanya ya bace Ammah an zuba da yawa a cikin shekaran nan wallahi su Baffa suna can ciki ba ma zan iya gane wajen ba."
Hamma Abdullahi ya gama faÉ—a yana jinjina kai.