Sashe 45
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lamiɗo bai taɓa tunanin har da maganar tafiyar su Cairo a cikin abin da ya ɓata mata Bilkisu rai ba sai da ta dawo da daddare da kan shi ya bita bangarenta.
Ya fara da tambayanta ko akwai wani abu dake damun ta ne?
Tana gaban madubi tana gyara gashin ta, ta yi shirin barci ma lokacin da ya shigo.
Received at 08:43Reactions: ⤠8, 👠1
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ta yi masa banza kamar ba ta ji shi ba. Haushin shi na sake kamata.
Kishi mai zafi na murkukusanta.
Tunda har ya fifita wata mace a sama da ita shima haushin shi take ji, ta nuna fushinta tunda suka dawo amma sai yau ne ya neme ta, ba ta da muhimmanci a wajensa shi ya sa bai damu da fushinta ba.
Ya sake maimaita tambayarsa sai a lokacin ta amsa shi da cewa bakomai.
Ya yi shuru kawai yana kallonta. Ya san da komai É—in shi ya sa ya tambaya.
Dole shi ya ƙariso kusa da ita ya rakwafa fuskokinsu na bayyana a cikin madubin yana sanye da kayan barci ne masu taushi riga da wando ita ma rigar barcin ce a jikinta mai santsi rigar tana da leshi- leshi a saman wuya.
Ya daɗe yana kallonta ta cikin madubin ita kuma ta ƙi yarda su hada ido. Habarta ya ɗago yana kiran sunanta.
Ta goce habarta daga hannunsa ta miƙe har tana ture shi. Domin kuka ne ke son ƙwace mata, kwanaki nan kwana take yi kuka kishi na neman zautar da ita jininta har hawa ya yi, yau sai da aka yi mata gwaji.
Ta so ta je ta yi kwanciyarta ne sai ya tokare ta da jikinsa ta sake juyawa ya yi saurin riƙota ta baya ya rumgumeta. Ta fara mutsu-mutsun ƙwace kanta amma ya matse ta sosai a cikin jikinsa ba ta da yadda za ta yi kawai sai ta saki hannunta kukan da take riƙewa ya ƙwace mata ta kece da kuka mai sauti da ƙara.
Bai hana ta ba, ya bar ta yi kukan ta ko ta samu sauƙi.
Juyowa da ita ya yi ya matse ta a saman ƙirjinsa yana bubbuga bayanta alamun lallashi ta yi kuka da sauti ta koma shessheƙa hawayenta duk ya ɓata masa gaban rigar barcin jikinsa
Kusan mintina goma suna tsaye kafin ya ja ta zuwa bakin gado ya zaunar da ita. Ya durƙusa a gabanta ya sanya hannayensa yana share mata hawauye
Ta yi masa zuru tana kallon shi. Ko alama ba ta ji son shi ya ragu a zuciyarta ba. Tana son shi kuma har abada tana son shi. Ba ta son ta yi sharing É—in sa da kowa shi yasa zuciyanta ke ciwo.
Hannunsa ta riƙe tana kallon shi.
"I love you LamiÉ—o. Ina son ka, bana son wata mace a kusa dakai. Ji nake yi kamar zan mutu."
Take faɗa hawaye na sake kece mata. Dole ya miƙe ya zauna a gefenta ya ɗagota zuwa saman jikinsa
Ta sake rikice masa da kuka shi kuma ya na ta lallashinta da ƙyar ya samu ta daina kukan ta koma ta lafe a jikinsa tana sauke tagwayen ajiyar zuciya.
Ya sake É—ago fuskarta yana share mata hawaye.
"Is okay! na ce ya isa."
"What wrong with you? Ni ne na yi miki laifi?
"Ki faÉ—a mini, zan ba ki hakuri bana son wannan shuru.'
"Shuru ba ya kawo mafita a relationship, ballantamu da muke Ma'aurata. Juzt in ma wani abu ne da na yi miki ba ki ji daÉ—i ba you can feel free ki yi mini magana mu tattauna mu samu fahimtar juna."
Ta yi shuru tana kallon shi kawai ta kasa magana yana nufin bai san laifin shi ba.
Laifin shi É—aya me ya sa ya auri wata macen ya fifitata a sama da ita.
"Uhm tell me what happen?
"Why?
Ta tambaye shi muryanta a shaƙe.
Ya zura mata ido yana kallonta.
"Why? Me ya sa ka aureta?
"Me ya sa ka auri Ummu Salma.?
Daman ya san matsalan kenan ya ɗauka ta fahimci kaddara tun daga fari ashe tana buƙatar ƙarin bayani.
"Why me ya sa? Kasan yadda na ke ji a zuciyata in na ganta tare da kai?
"Ji nake yi kamar zan mutu kamar zan yi hauka."
"Ina sonka, ni kaÉ—ai na ke so na mallake ka. Me ya sa ka aure ta?
Ya É—an lumshe idanuwana ya buÉ—e a saman fuskarta yana kallonta.
"Kaddara."
Sai ya É—an yi shuru kafin ya É—an gyara mata zaman ta a saman cinyarsa.
"Tun a littafin zanen kaddarata. Ubangjina ya zana zan aure ki da farko ke Bilkisu daga baya zan auri Ummu Salma. Kuma ba wanda ya isa ya goge wannan zanen a cikin littafin kaddarata. Domin Ubangiji ne ya zana hakan kuma dole ya faru."
Ya dakata yana fahimtar yadda ta karɓi maganar.
Sai hawaye shar suka zubo mata a saman kumatunta.
"Amma hakan ba ya na nufin na yi hurting feeling É—in ki ba ne. I'm sorry."
Sai kawai ta sake fashewa da kuka.
Cikin kukan take faÉ—in" Me ya sa to sai ita ba ka auri wata ba?
"Saboda ita Ubangiji ya rubuta mini."
"Kana son ta?
"Yes i do"
Ta runtse idanuwana wasu hawayen na sake kece mata.
"Ka fi sonta a kaina. Kafi son ta."
Take faÉ—a cikin gunjin kuka.
Received at 08:43Reactions: ⤠7, 😠1

"A'a ba gaskiya ba ne "
Ya yi saurin katse ta saboda shi dai ya san ba gaskiya ba ne.
"Gaskiya ne mana komai ita ce abubuwa da dama a tare da kai ta canza ka, me ya sa? Saboda kana son ta ne ka ba ta damar ta canza ka, amma ni ba ka bani damar haka ba."
"Na ba ki dukkan dama Bilkisu."
Ya faÉ—a yana kallomta lokaci É—aya yana share mata hawaye.
"Ban taɓa takura miki ba, duk abin da kike so ina son shi. Saboda na ba ki damar samun auren ki cikin farinciki. Duk wani baƙon abin da kika ga ina yi Ummu Salma ke so, ta nuna tana so sai na yi mata ke kuma ba ki taɓa nuna kina son abu ban yi miki ba. Ni kuma ina gudun yin wani abun da ba ki so, bana so na ɓata miki rai bana so na ɓata ma duk wani wanda nake zaune da shi rai. Ina girmama ra'ayin duk wanda zama ya haɗa da ni da shi Bilkisu."
"Ai ko ban faɗa ba ka san na daɗe ina son mu dinga wanka tare amma ba ka taɓa ba ni damar haka ba?
"Ba ki ce kina so ba, kawai saboda ni bana so sai ba ki damu ba. Ita kuma tana so ta damu shi yasa na yi mata abin da take so."
Tana kallon shi zuciyanta na sake É—aukan zafi da É—umi.
"Am sorry."
Ya faɗa yana sake riƙeta a jikinsa.
"Ban taɓa hana ki abin da kike so ba. Kin sani."
"Ka fi son ta ne kawai ka yarda da magana."
Kukanta yaƙi tsayawa saboda kishi.
"Na ce miki ba gaskiya ba ne ."
"To mene gaskiyan? Yanzu ma ƙasar za ku bari ba ka faɗa mini ba. Ni yaushe na samu damar yin tafiya da kai!? Lokacin da na haifi Sultan ne kaɗai muka je Maroco shima ba mu daɗe ba muka dawo amma ita fa? Tare za ku tafi wataƙila ma sai ta haihu za ka dawo, kana ji da ita a gaban kowa kake nuna tsananin kulawarka a kanta me ya sa ba zan ce ka fi son ta ba?
Sai ta bashi tausayi yadda take magana ya fahimci ya yi hurting É—in ta.
"I'm sorry."
"I'm sorry ina ta so na faɗa miki ne ki yi haƙuri please."
Lamiɗo na birge ta ba shi da girman kai. Ko ya yi laifi ko bai yi ba zai ba da haƙuri domin a samu daidaito.
"Bilkisu."
Ya kira sunanta a kausashe.
Ta kalle shi tana fahimtar duk maganar da zai faÉ—a da gaske ne.
"Na gode sosai "
Ya faÉ—a yana yi mata mirmishi sannan ya sumbaci kumatunta har yana saka harshen shi ya lashi hawayenta.
Ta kankame shi jikinta na shaking kamar tana jin sanyi.
"Thank you. Thank you for marrying me, for giving birth to our childreen and for your love and everthing. I love you."
Ya faɗa yana sake ƙamƙameta itama tana ƙamkame da shi tana hawaye raɗaɗin dake cikin zuciyanta na raguwa
"Kana sona? Ni fa Fulani ce ta yi maka tayi na.? Ita fa cewa ka yi kana son ta."
Tana jikinsa take faÉ—in haka.
Ya yi shuru kawai yana sauraranta.
"Kana yi mata wasu abubuwan ko da ban yi niyar kishi ba sai na ji kishi. Sai nake tunanin kana fifita ta sama da ni saboda ka fi son ta."
"Na ce ba gaskiya ba ne ko?."
"Wallahi tallahi kinsan rantsuwa ko?
Sai ta ɗago tana kallon shi ba ta taɓa jin ya yi rantsuwa haka ba.
"In za ki yarda da ni, ban fi son wata akan wata ba."
"Ban fi son Umma Salama a sama da son da na ke yi miki ba."
Ta yi ƙuri tana kallon shi.
Ya ɗan sauke numfashi kaɗan yana kallonta itama shi take kallo, sai ya ɗan kauda kai, saboda abin da yake faɗa sabanin abin da ke zuciyarsa ne amma saboda samun daidato da zaman lafiya gwara ya faɗi saɓanin gaskiya.
ta sakalo hannayenta ta wuyansa suna masu kallon juna.
"Ke na fara aure ke kika fara mayar da ni uba me ya sa zan fifita wata macen sama dake?
"Dukkan ku ina son ku i'm sorry ba ina nufin na ɓata miki rai ba. Ina son Umma Salma a yadda take, kema ina son ki a yadda kike. Bana son wannan canjin a tare dake. I love you do way you are. Itama haka nake son ta a yadda take."
Ya lumshe idanuwana ya buÉ—e sun É—an rusuna sannan muryansa ta É—an shige ciki.