Sashe 5
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummu Salma ko a cikin jirgi sukuku take har LamiÉ—o ya ji tsoron ko ta sani ne? Sai dai daga baya ya fahimci yanayin. Yanayin da mutum zai ji a jikinsa in ya rasa wani abu mai muhimmanci ko da ba a faÉ—a masa a lokacin ba zai ji a jikinsa.
Da suka sauka a filin jirgi ta ga ba a zo ɗaukan su ba. Tun daga nan ta san wani abu na faruwa a gida. Hamma Lamiɗo shima wani iri take ganin shi ya ginsheƙe fuska ba ya son ma ta yi masa tambaya amma yana riƙe da hannunta kamar za ta gudun masa. Suma Napep ɗin suka yi tasha zuwa gida.
Ta tabbatar da zarginta da yanayinta tun lokacin da suka doso anguwan su ta ga layin su cike da motoci.
Tun daga lokacin ta san wani abu ya faru.
"Hamma "
Ta kira sunan shi cikin wani rauni tana mai kallon shi lokaci É—aya tana rike hannuwansa.
"Me ya faru ne?
"Ya na ga mutane sun cika ƙofar gidanmu."
Mutuwa aka yi haka zuciyarta ke faɗa mata? Domin taron mutane dalili biyu ke kawo su lokacin farinciki ko lokacin baƙin ciki. Na baƙin cikin take zargi domin in na farinciki ne za ta ji labari.
Zuciyanta na rawa. Waye ya rasu?
Har ta fara hawaye, me ya faru? Wa ye ya rasu.
Ba ta son ta kawo lissafin ma waye ya rasu É—in ji take yi kamar za ta haukace a lokacin saboda tashin hankali da fargaba.
Rumgumeta kawai ya yi yana lallashinta
Harira ma duk a firgice take tunda ta ga tarin mutane ta san ba lafiya suna sauka get É—in a wangale yake haraban gidan ma ga mutane nan suna ta alwala.
Sannan ta ga dogarai da masu kaki sun taso suna yi ma yarima barka da zuwa.
Ta ga Hamma Saddam idanuwansa jajir shi da Hamma Abdulrahim.
Fuskokin mutane take dubawa tana neman Baffa amma ba ta gan shi ba.
Tana kokarin ƙwace hannunta Lamiɗo ya hana ta
Harira na É—auke da Hanan, daman ba su É—auko kaya ba akwati É—aya ne da jaka.
Lamiɗo bai saki hannun Ummu Salma ba har cikin gida, Baɗɗo da su Adda Suwaiba duk suna tsakar gida zazzaune da Hijabai ita ce tana ganin su ta taso, ita ya miƙa ma Ummu Salma yana kallonta.
"Ki yi haƙuri "
"Allah ya jiƙan Baffa."
Ya faÉ—a yana yana runtse hannun Ummu Salma cikin na shi.
Sannan ya miƙa ma Baɗɗo hannun nata.
"Please take care of her."
Ko bai faÉ—a ma ta san Baffa ne ya rasu a cikin taron mutanen da ta gani tun daga waje ba ta ga Baffa, in kuma yana nan to da tabbas shi za ta fara gani a haraba tantama take yi shin da gaske Baffan ne ya rasu?
ƙafafunta suka fara rawa ta damƙe hannayen Baɗɗo hawaye na yi mata ambaliya.
Baffan ne ya rasu? To in ba Baffa ba waye zai rasun da kowa da kowa zai zo. Ina Ammah?
Zuciyanta ta harba, ta yi tsalle ji take yi kamar ta buÉ—e idanuwana ta ga komai mafarki ne.
Hamma Kabiru ne ya fito suka yi musabaha da LamiÉ—o sannan suka nufi É—akin da gawar Baffa ke ciki.
Ganin sun nufi ɗakin Baffa ga takalma nan masu yawa a ƙofar ɗakin daga nan ta ji kafafunta na rinjayanta.
Amma ta kasa bin unarninsu, ba ta ga Baffa ba sannan ba ta ga Ammah ba tabbas wani cikin su ne ya rasu yau.
Ummu Salma ta kasa zama tuni ta saki jakar hannunta haka ma takalmin kafarta Adda Suwaiba ta tattara mata su duka ta rumgume suma kuka suke yi ba mai ba ma wani hakuri, suna tuna jiya fa har da shi a masu yi musu rakiya.
Umnu Salma ba ta ma sanin in da take jefa kafafunta BaÉ—É—o na rike da ita, itama hawayen take yi.
Falon Ammah ta shiga, tunda ta ga Ammah zaune gefenta su Umma Balki da Hijabai
Ta kai kallonta kan yan'uwansu na Mubi matayen su Baffa Umaru suna ta kuka.
Received at 09:16Reactions: ⤠12, 😠2, 🔥 1
[6/26, 10:31 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ta hango Mami a jikin Umma Balki tana ta kuka.
Tabbas Baffa ya rasu ta yarda tunda ta ga Ammah ta ga kowa ban da Baffa.
Ba domin Baɗɗo ba da faɗi za ta yi ita ce ta tare ta sai ta kasa shiga ɗakin ta juya Baɗɗo na rike ta suka fito tsarkar gida ba ta gani ma sosai ɗan cikinta ya dunƙule waje ɗaya jiri ma take gani ta zame nan samar tabarma ta zauna tana saka fuskanta a cikin tafukan hannayenta ta saki wani marayan kuka.
BaÉ—É—o ta zauna a gefenta ta rumgumeta tana lallashinta itama kukan take yi.
"BaÉ—É—o Baffa."
"Baffa."
Take faÉ—a tana wani gunjin kuka.
Hankalin kowa ya koma kanta.
"Ki daina kuka ki yi masa addu'a."
"Jiya fa mu ka gama waya da shi."
"Wayyo Allah Baffa."
Kuka har da ƙaraji daidai lokacin da su Hamma Jibo suka fito shi ya shiga falon Ammah ya ce ita da Mami su taho su yi ma Baffa bankwana za a fita da shi a yi masa salla.
Ammah ta miƙe Ummin ikki na rike da ita tare da Gimbiya Shahida da su Fulani.
Umma Balki ta riƙe Mami tare da su Umma A'i.
Suka fito Ummu Salma kuma Hamma Jibo da kanshi ya riketa ta miƙe suka tafi ɗakin Baɗɗo ta rufa masa baya.
Su Baffa Umaru duk sun fito, wasu suna ta cewa za su shiga ana cewa in iyalansa sun gama sai su shiga su yi masa addu'a.
Duka ya'yan Baffa har da Lamiɗo da Mai martaba da su Fulani sai Hamma Jibo ya leƙa yace su Adda Suwaiba su shigo tare da su Saudat masu hankali.
Haka ya'ya da jikoki suka zagaye gawan Baffa.
An fara koke koke liman ya tsawarta. Ya ce a yi masa addu'a babu kyau ka tasa mamaci kana yi masa kuka.
Kowa kukan zucci wasu kukan na fidda sauti.
Mami kuka har da majina ta kamkame Baffa tana kuka.
"Baffa me ya sa ka tafi ka bar ni?
"Lokacin da na rasa su Gwaggo ban yi kukan maraici ba saboda ina dakai, me ya sa za ka tafi ka bar ni?
Duk wanda ke É—akin nan ya tausaya ma Mami, da Umma Salma itama kamar za ta shiÉ—e sai da LamiÉ—o ya riketa har Bilkisu tana É—akin itama har hawaye sai dai ta yi ba mutuwar wani kake yi ma kuka ba, taka mutuwar kake yi ma kuka.
Ammah ce ta ba ma kowa mamaki ba ta yi kuka ba.
Amma har Hamma Jibo ya yi hawaye.
Su Saddam kamar mata kuka share share.
"Allah ya jiƙan ka Baffa. Tun zamana da kai ba ka taɓa mugunta mini ba. In ma ka yi a cikin kuskure na yafe maka, baƙin cikina ɗaya da ka koma ga Allah ban nemi gafaranka ba."
"Allah ya jikanka. Ubangiji ya sada ka da rahamarsa. Allah ya haskaka makwancinka ayyukan ka na alheri ya bi ka har kabarin ka. Na gode Na gode Alhamdulillah."
Daga nan kawai ta tashi ta fita, ta bar su Ummu Salma ta shesaheƙa.
Sha É—aya har ta gota da mintina sha biyar mutane na ta jira a waje.
Lokacin da za a fita da gawar Baffa Mami ta ƙamƙame makaran har tsakar gida tana kuka.
Ummu Salma kuma Gimbiya Shahida ta karɓeta daga Hannun Lamiɗo ta hana ta fita ta zaunar da ita ga ciki a jikinta kar ta miƙe ta faɗi.
Dakyar aka samu aka ɓambare hannun Mami daga makara aka fita da Baffa daga gidan duk matan sun miƙe tsaye masu kuka na yi da masu hawaye.
"Allah ya jikan ka."
"Allah ya sada ka da mala'inkun rahama."
Hamma Jibo ya dawo yana faɗin a cikin mata waɗanda za su yi jana'iza su yi alwala su fito. Anan ƙofar gida za a yi masa salla.
Kowa ko ya tashi yana neman ruwa domin alwala wasu kuma daman da alwalansu.
Sai ga shi yau Fulani ce ke ta lallashin Mami tana ba ta baki.
Har ta daina kuka da murya sai hawaye.
Ta ce in za ta iya ta yi akwala ta sallaci gawan É—an'uwanta ta ce za ta iya.
Ammah ko kowa mamakinta yake yi ta dake ta yi jarumta tuni har ta yi alwala ta fita tare da su Ummin ikki.
Ummu Salma ma ta ce za ta iya. A É—akin Ammah ta je ta yi alwala ta saka hijabi a saman doguwar rigar jikinta su Adda Suwaiba daman da alwalan su.
Rabin matan dake gidan sun fita sun sallaci gawan Baffa.
Maza na gaba da tazaran taku goma haka matan suka kafa sahu a bayan su. Baffa ya yi jama'a Ubangiji ya bamu irin tashi.
Limamamin masallacin da Baffa ke salla me ya yi masa salla. Mutane maza da mata suka sallace shi, akwai Mai Martaba sarkin Daura tare da Waziri da Shamaki.
Akwai wakilan Gwamman jahar Adamawa tunda tawagan Gwamnan ne suka zo filin jirgi suka É—auke su.
Ga zaratan yaran Baffa kaf É—in su.
Received at 09:16
11 people reacted with â¤

Ga yan anguwa abokan kasuwanci da waÉ—anda ma ba a yi tunanin zuwan su ba. Cikin su kuwa har da Habib tsohon mijin Ummu Salma a cikin dubban mutanen da suka sallaci gawan Baffa.
Makabarta da ɗan tafiya amma a ƙasa aka ɗau hanya. Shike nan an yi an gama.
Mata suka koma cikin gida suna kuka
Mami a haraba ta faÉ—i a sume aka ciccibeta zuwa cikin gida aka watsa mata ruwa ta farfaÉ—o tana ta kuka gwanin ban tausayi.
Ammah na zaune kanta a sunkuye ta kasa kuka amma zuciyarta na É—aci tana jin kamar itama za ta iya bin Baffa saboda halin da take ciii.
Ummu Salma kuma Gimbiya Shahida da Baɗɗo na kafa kafa da ita, suna riƙe da ita kar su saketa ta faɗi domin sai layi take yi kamar ma ba ta iya tsayuwa da kafafunta hawaye kawai ke fita babu sautin kuka.
Cikin gida suka koma a falon Ammah suka zaunar da ita.
Gida ya cika danƙam da jama'a ana ta koke koke.