Sashe 70
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ma Katsina ya gudana da jagorancin Hajiya Mardiya Kaduna kuma Mami ita ce kamar ma'aji mai kula da kudaɗen gidauniya, komai ya tafi kamar yadda aka tsara, aka fara azumin ramadana cikin farinciki a lokacin kuma suka fara shirin tallafin kayan salla, shi ga mata ne da ƙananun yara sannan Ummu Salma ta yi Ramadan kitchen by Sarauniyar Dauramas Kitchen, har zuwa karshen azumi ta kuma yi giveaway ɗin dubi hamsin hamsin ga zakarun da suka fi ƙwarewa
Received at 08:04
14 people reacted with â¤
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
wannan abin ya sake jawo mata mabiya sosai kamar yadda suka tsara kafin sallar ma suka raba tallafin atamfofi da yadikan maza na yara, a garuruwa uku nan gaba Ummu Salma na fata tallafin gidanuniyarta ya zaga arewa gabaɗaya. Ga shi yaɗarwar da ake yi a social media ya sa gidauniyar ta yi suna sosai tunda Hajiya Mardiya na tafiyar musu da gidauniyar a zamanance, sannan Barrister Salamatu Doma na iya bakin ƙokarinta da shawara ko gyara, suna ta samun tallafin manyan kuɗaɗe daga manyan mutane da masu Gwamnati, kuma sai abin ya zo da ita matar Sarki ce har gidan Gwamnatin Katsina an kira Umma Salma ta je, ya ba da tallafin naira miliyan ashirin haka ma mai martaba Sarkin katsina ya ba da miliyan goma. Foundation ɗin kuma da yake na masu kuɗi da mulki ce sai ta fara da ƙarfinta ita kanta Ummu Salma mamaki take yi, amma dai tana yawan cewa bayan wannan nasaran nata akwai wani gwarzo, jarumi wato mijinta Mai martaba Sarkin Daura da bai amince ba da duk ba ta yi wannan ba, ga ciki a jikinta har ya turo Allah ya sa ba ta laulayi shi yasa ta samu damar aiwatar da ayyukanta shi kuma bai hana ta ba, sannan ta samu goyon bayan surukanta da mutanen dake zagaye da ita.
Ranar ana gobe salla ma shanaye biyar suka yanka a Daura aka raba ma magidanta da dubu ashirin ashirin na cefane a katsina ma an yi haka sai Jimeta, Baɗɗo ma yanzu ba ta samun lokacin kanta mata suna fita wasu na shiga a gidan Ammah, sauƙin ta ma Ammah na nan ita ke ɗawainiya da Junior, sannan ga Hamma Saddam na gida yana taimaka mata da rubuce rubuce, a bangaren Hamma Abdulrahim ma shima yana ba da na shi gudummuwar, haka ma su Adda Suwaiba suma suna ƙokarin ta ya ta tantance matan da za a raba ma tallafi.
Mami ma acan Kaduna ta yanka Sa itama ta raba shima Daddy ya jefa na shi gudummuwar ya ce ba za a bar shi a baya ba.
bayan na salla sai kuma suka fara tsarin raba ma mata ɗari uku tallafin jarin da za su kama sana'a domin dogaro da kansu, suna da kuɗi sosai a ƙasa ko Hajiya Zaliha miliyan goma ta saka ita da Hajiya Kilishi, har da Hajiya Binta da Hajiya Zannura tare da yaransu duk sun ba da ta su gummuwar, tuni garin Daura da kewaye ya ɗauka kowa Sarauniyar Daurama hatta sauran danginsu dake ƙauye Ummu Salma ba ta manta da su ba tallafin na zuwa musu, sannan kuma hadiman masarauta ma da sauran dogarai da ma'aikata suna cikin alheri domin Sarauniya Daurama alheri ce, da salla haka ta yi ma Mai martaba mgana suma suka samu tallafi su da yan'uwansu gabaɗaya.
Gimbiya Hadiza da yaranta na ta yi ma Bilkisu zugin tana zaune amma Ummu Salma na neman ta ƙwace komai, sunan ta kawai ake ji kamar ita kaɗai ce matar Sarki sannan ganin manyan mata na zuwa ganinta sai suke ganin Bilkisu ta yi sake, ita kuma ta saduda ne yau dai duk adawarta da nuna cewa Ummu Salma ba ta isa ba, sai ga shi a yau ta isa da ita ake damawa ita kuma ba ta son ta yi kwaikwayo ita likita ce ba ta da wannan lokacin shi yasa take son ta faɗaɗa bangarenta domin gobenta, duk abin da suke faɗi tana jin haushi amma kuma ba ta da yarda za ta yi, ba ta gasa amma ko su Fulani yanzu Ummu Salma ce gwana a wajen su, mutanen Daura kuma da kewayenta da sauran matan manya duk Ummu Salma suka sani a yanzu ba ita ba.
Ita a ganinta haka ne amma kuma su a wajen su duk É—aya suka É—auke su.
Ummu Salma ko da zuciya É—aya ta fara wannan gidauniyar da kuma saka ran duk abin da take yi na lada ya kai kabarin Baffa ya samu salama, rana ba ta fitowa ta faÉ—i ba ta tuna da shi ba, albarkar da take samu na jama'a kuma addu'ar iyaye ce kawai dalilin wannan gidauniyar har waya ta yi da matar mataimakin shugaban kasa matan gwamnoni da matan Sarakai kaÉ—an ne yanzu ba ta waya da su, suna kawo mata ziyara saboda suna ganin kamar ta zo da wanii abu sabo da ba su sani ba. Ita É—in da ake ganin ba kowa ba ne, ita yanzu wata ce.
Tunda aka yi sallar azumi babbar salla ta karato Mai martaba LamiÉ—o da Bilkisu za su tafi Saudiya da tare da Ummu Salma ne to ciki ya hana ta zuwa. Mami ma za su tafi tare da Daddy da Islam, Faruk kuma wajen Ammah za a kawo shi Barira kuma za ta je gida, itama ta kusa komawa can gabaÉ—aya za a yi mata aure.
Received at 08:04
9 people reacted with â¤

Sai a lokacin Mami ta dawo da Banafsha da ta yi wayau, sai ƙirniya kamar Hanan Lamiɗo har yana faɗin ko haka goyon Mami yake? Ummu Salma surutu Hanan surutu da ƙirniya ga Banafsha ma, Ummu Salma ta yi ta dariya da wuri suka tafi tunda Lamiɗo ne amirul hajji na jihar katsina a shekaran Bilkisu kuma na cikin liktocin da za su tafi daga Jahar ta katsina. Ummu Salma aka bari a gida tare da yara Masarauta kuma an barta hannun Waziri kafin Mai martaba ya dawo.
Da Babban sallar ma Foundation É—in Sarauniya Daurama sun raba shinkafa da atamfofi sun raba ragunan layya ga mazan da ba su da karfi sun raba kayan salla ga mata da yara.
Kamar yadda tsarin ya gudana, Ummu Salma so ta ke yi sai Foundation É—inta ya yi karfi sannan sai ta fara tunanin samar da wani reshe domin buÉ—e wajen da za ta dinga koyar da mata da y'an mata girke girken zamani da na gargajiya tare da iya sarrafa fulawa domin samun abin dogara da kai, ta tara mabiya a shafinta na tiktok mabiyanta sama da miliyan buyu, youtube kuma ta kai subcriver dubu dari da Hamsin, kuÉ—in da suke biyanta duk a gidauniyarta take sakawa tana fata nan gaba kamar yadda suka buÉ—e ofishi a garin Daura su samar a katsina da Jimeta tare da Kaduna kafin sauran jihohin.
Lokacin da su Mai martaba suka dawo cikinta na wattani takwas ne, duk da ya tsufa ba ya damunta sai dai ta fara fuskantar jiri da kumburin kafa daman kuma a General hospital Daura take awo asibitin da Bilkisu ke aiki sun faɗa mata stress ya saka jininta yana sama sosai sai ta fara jin tsoro, da ta faɗa ma Lamiɗo nan take ya ce zai nemi Visa ta koma Egpyt ta haihu kamar haihuwan Banafsha ba shawara ba ne umarni ne, haka kuma aka yi ya shirya musu tafiya kamar dai baya sai dai wannan karon tare da Ummin ikki ne Mami ba ta nan lokacin za a yi bikin Barira kuma ba zai yuyu ba ta nan ba ta Lagos suka ta shi amma sai da suka kwana uku a gidan su dake Lagos su James nan na ta kula da shi Bilkisu dai na yawan zuwa ita, tunda suna yawan zuwa Lagos hallatar Seminar na su na likitoci, motocin su na nan da shi suka zaga gari da suka zo da yake a can Daura Ummu Salma na amfani da GLK ɗinta da Mai martaba ya ba da ta da haihuwan Banafsha ne sannan akwai motocin Masarauta sai wanda ka ga dama za ka shiga direba da masu kakin masarauta su tuƙa ka bayan haka a ƙarshen wancan shekaran ma Lamiɗo ya siya musu sabbin motoci jifa jifai ita da Bilkisu.
A watan july farko Ummu Salma ta sake haihuwar ɗan ta namiji kato mai kama da Mai martaba Lamiɗo ma a wannan karo daman tun a scan aka ce namiji za ta haifa, ba kuma jira Mai martaba ya dira a ƙasar ya yi ma yaro huɗuba da Hadi, daman a tare ya nema musu visa sune dai suka fara yin gaba daga baya shi ya biyo su, ba su daɗe ba wannan karon tunda lafiya lau ta haihu ba wata matsala kwanansu goma suka dawo Nigeria, sun sauka ta Abuja amma wannan karon a ɗaya daga cikin gidajen Mai martaba suka sauka suka kwana ɗaya washegari suka juya Daura bayan Adda Nauwara da Hamma Jibo sun je sun gan su.
Tuni social media ta É—auka Sarauniyar Daurama ta haifi É—a namiji, waya ko har sai da ta gaji da amawa.
Da suka dawo baƙi manya manya suna ta zuwa, musamman amaryan Gwamnar Katsina da suka zama ƙawaye da Ummu Salma, ga Hajiya Mardiya matan sarakuna waɗanda ma ba sa aminta suna girmama ta itama haka sannan kama daga mates ɗin ta wasu ma ba ta iya gane su ba, a can Adamawa ma yan anguwa wasu ma ba ta san su ba suna kiran ta a waya don dai ta zama wani abu shi shi ya sa kowa ke son raɓarta rayuwa kenan.