Sashe 63
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin Ummu Salma ya sa ta yi turus tana kallonta, itama ta ɗan ji wani iri da ta ganta amma ba ta nuna ba sai ta wayance ta gaishe ta Bilkisu ta amsa daƙyar fuskarta ba fara'a Ta juya za ta bar bedroom ɗin sai Ummu Salma ta miƙe bayan ta tsayar da karatun gwara ta yi mata bayani kar ta ce ta yi mata rashin adalci.
"Anty Bilkisu."
Ta kira sunanta sai ta juyo tana kallonta.
Ummu Salma ta tako har gabanta ta tsaya.
"In ba damuwa ina son magana dake."
Sai ta É—an juya idanuwanta kafin ta ce" Uhm ina jin ki."
Sai ta ɗan yi shuru kafin ta ce" Ki yi haƙuri ban faɗa miki ba, na ɗauka kin sani tunda na dawo ban kwana a bangaren nan ba, tunda na haihu ban yi arba'in ba sai jiya ne muka yi kwana arba'in"
Bilkiisu ta kalleta tana nazarin maganarta.
"Yau ne zan kwana da gobe, jibi kuma sai ki karɓa. Ko kuma na koma mu dawo daga farko tunda ke ce babba, ni jibin sai na karɓa.
Ta faÉ—a tana kallon Bilkisu, da ta yi shuru ba ta yi magana ba.
"No. Alright."
Ta amsa mata sannan ta juya za ta bar É—akin sai ga LamiÉ—o ya shigo, tun daga falo ya cire alkebban jikinsa da rawaninsa.
Ganinsu tsaye suna kallon shi sai ya ba shi mamaki amma bai bayyana haka a saman fuskar shi ba. Bilkisu ta fara masa barka da shigowa ranka ya daÉ—e.
Ummu Salma ta ce sannu Hamma, ita manta ma take yi da wani ranka ya daÉ—e ya amsa ba tare da ya kalle su ba, sai da ya zauna a saman kujera yana ajiye kayan hannun shi sannan ya kalle su amma bai yi magana ba.
Bilkisu ta yi musu sallama ta fice Ummu Salma ta bi ta da kallo, ta faɗa mata gaskiya ne kar ta ɗauka tana shiga hakkinta ne. Shi dai bai tambaya ba, kuma Ummu Salma ba ta faɗa masa ba, ta taya shi rage kayan jikinsa ya shiga wanka ita kuma ta hau ninke kayan tana kai su ma'adanan su. Bilkisu kuma ba ta yi mamaki ba sanin halin Lamiɗo, baya ƙarin bayani duk abinda kika gani kawai ki yi shuru, ta yarda da Ummu Salma domin ta sha zuwa bangaren da daddare ranar da ba ita ba ce sai ta ganshi shi kaɗai bai taba faɗa mata ba. Ba ma zai faɗa ba wataƙila ma tunanin hakan bai kawo masa ba.
Received at 19:42
8 people reacted with â¤
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ta ji kishin barin Ummu Salma da mijinta har ta kai bangarenta zuciyarta na zafi sai da ta dinga addu'a tana neman tsarin sheɗam sannan ta samu sauƙi.
A can bangaren Mai martaba kuma bayan ya fito wanka tuni Ummu Salma ta ɗauko masa saukaƙkun kaya ya saka, ta ce masa ga abinci daman daga baya ta tura masa saƙon za ta yi abinci.
Cewa ya yi ta kwaso abincin zuwa ciki ya gaji ba zai iya fita ba. Ta bi umarninsa anan suka ci abincin kuma ya ci sosai, ya sha ruwan zafin da ta dafa masa ita ma ruwan zafin kawai ta sha, Banafsha ke hannunta tana shayar da ita bayan ta gama ta ba shi ita ya riƙe ita kuma ta kwashe komai ta mayar saman dinning ta gyara wajen sannan ta zo ta yi shirin kwanciya ta sauya kayan jikinta zuwa na barci haka ma Banafsha ta rage mata kaya masu nauyi daga jikinta zuwa masu sauƙi.
Suka saka ɗiyarsu a tsakiya suna kallonta Lamiɗo na rike da Hananun Banafsha, sai Ummu Salma ta riƙe hannun shi tana kallon shi, ya kalleta amma bai yi magana ba
"Hamma "
"Uhm"
"Na yi arba'in."
"Congratulations"
Ya faɗa yana kallonta sai ta yi masa mirmishi, ya yi shuru yana wasa da hannun Banafsha, sai Ummu Salma ta tashi ta janye Banafsha gefe yana kallonta bai yi magana ba. Ta tsallako ta zo ta shige jikinsa tana sauke numfashi, ya ƙi riketa ta fara shafa fuskarsa tana kiran sunan shi.
"Uhm"
"Na ce na yi arba'in.".
Ta gama faɗa cikin shagwaɓa, kamar za ta yi kuka.
"Me zan miki?
Ya ƙura masa ido tana kallon shi.
"Hamma."
Ta kira sunan shi tana dukan ƙirjinsa, haushi ta ji wai me zai yi mata sai kawai ta juya masa baya tana jin hawaye na taruwa a kwarmin idanuwanta.
Ya fa san abin da take magana amma yana yi mata wulakanci, ta ɗauka ba zai lallasheta ba ganin an fi mintina biyar bai riƙeta ba sai can ta ji shi a bayanta ya ɗora kansa a saman kanta yana rumgumeta.
"Sarauniya ta."
Ya faÉ—a a hankali yana shafa bayanta zuwa maranta, ta rike hannun shi amma ba ta yi magana ba
"Na yi kewar ki."
Ya faÉ—a yana yi mata raÉ—a.
"Ki taƙale ni, ina ina soo.."
Ya faɗa kamar wani yaro yadda ya yi maganar ne sai da ta ji motsi a cikinta duk yadda ta so ta ja aji ta kasa dole ta juyo da sauri ta kama kanshi, ya riƙe ta gam suka fara sumbatar juna kamar suna jira, da zafi zafi suna saman gado mai rumfa, da wasu labulaye masu kyau da yarari da suka rufe gadon gabaɗaya Banafsha na gefe iyayenta na gefe suna shan shagalinsu.
Ummu Salma ta kusa saka Mai martaba Sarkin Daura ihun sarari, duk kamewarsa sai da ya yi mata sambatu, wani irin salo ta dinga yi masa na salon da za ta rikita shi ita ta jagoranci komai shi dai kawai ɗan rakiya ne. Bayan sun gama tsarkake jikinsu suna ƙamƙame da juna, yana yi ma Ummu Salma raɗa a kunne tana masa dariya. Ta fara masa cakulkuli ya daure ya zille amma sai da ta saka shi dariya.
"Hattara dai Sarki ne ni."
Yake faÉ—a yana kallonta.
"A waje kake Sarki, a gaba na kai ba Sarki ba ne."
"I see."
Ya faÉ—a yana jan hancinta.
"Thank you,"
Ya faɗa yana sumbatar goshinta, ya rasa me zai ce mata! Amma ta saka shi farincikin da tunda ya zama Sarki bai yi irin shi ba. Hira suke yi a hankali, Ummu Salma ta juya kanta na saman hannun Lamiɗo yana ta bayanta ɗayan hannunsa ya zagaye cikinta zuwa Banafsha dake gefensu, kamar ba dare ba suna ta hira ƙasa ƙasa Umma Salma na ba shi labarin kudaɗen da ta samu masu yawa.
"Hamma ina so na cigaba da tafiyar da girke girkena a social media sannan ina so a ƙarƙashin haka na buɗe wata gidauniya domin taimaka ma marasa karfi."
Ya ce mata idea ne mai kyau, sannan ta cigaba da faÉ—a masa filayenta na Jimeta tana so ta ba da su a sadakatul jariya ga Baffa, tana so ta ba da su a gina islamiya da masallaci
Sai Lamiɗo ya tambayeta mene shawaranta ta ce babban filin za ta ba da shi kyauta a gina makarantar islamiya, ƙaramin kuma tana so ta gina masallaci da kanta domin Baffa.
Nan ya ba ta goyon baya ya ce abin da za ta yi tunani ne mai kyau sosai.
"Za ki samu duka support É—ina. A matsayin Miji da Yaya in sha Allahu, duk abin da kike bukata ki zo kai tsaye ina tare dake har abada."
Received at 19:42Reactions: ⤠11, 👠1

Ta sake shigewa jikinsa tana yi masa godiya.
Maganar girke girkenta kuma ya ce gidan abinci take so a buÉ—e mata? komai take so zai yi mata saboda ya yi supporting É—inta sai ta ce tukunna dai ba ta da sha'awar gidan abinci ta fi bukatar buÉ—e wani training center domin koyar da matasan mata girke girken zamani da na gargajiya da kuma koyar da su yadda za su iya sarrafa fulawa domin samun sana'ar dogaro da kai. Ya ce hakan ma tunani ne mai kyau yanzu dai sun yi shawara za ta cigaba da É—ora video na girke girkenta sannan daga baya komai sai ya biyo baya.
Sai wajen biyu na dare suka yi barci da asuba kuma ta yi masa zencen gobe Baffa zai cika shekara ɗaya da rasuwa za ta yi girki mai yawa za a yi sadaka ya ce babu matsala. Za a yanka Sa saboda a samu nama, abubuwan buƙata kuma ya ce ta rubuta ta ba ma Jakadiya ta amsa masa da to da safen ma sai da ta ƙara taƙalan shi, sannan suka yi wanka ya fita Fada ita kuma ta tattara ita da Banafsha suka koma bangaren su.
A bangarenta ta shirya yin girkin. an kawo cefane ma su yawa sai da ta ce su Harira su rage su kai babban Kitchen sannan an yanka sa an shigo da naman ta tara hadimai suka gyara aka tafasa. Jalof É—in shinkafa za ta yi mai kayan lambu da nama, a daran har naman ta saka aka soya, sun yi waya da Ammah suma acan za su yi abincin Sadaka.
Buhu uku za su dafa na shinkafa da miya LamiÉ—o ya tura musu kuÉ—i masu yawa, sauran kuma su Hamma Abdullahi GabaÉ—aya suka haÉ—a, suma sun siya rago an yanka abincin da yawa ne za a kai masallatai da makarantun allo, har da su Adda Suwaiba duk za su zo su taimaka ayi girkin.
Mami da suka yi waya da Ummu Salma ma tun kafin ta faÉ—a mata za ta yi, Mami ta faÉ—a mata itama za ta yi abincin Sadaka saboda gobe Baffa ke da shekara É—aya da rasuwa. Ashe kowa na lissafe Daran ranar ya yi ma Ummu Salma tsawo har mafarkin Baffa ta yi, ya zo ya ga Banafsha suna ta hira ya ce ta gaishe masa da LamiÉ—o har tana cewa Baffa Hamma LamiÉ—o ya zama sarki, ya ce na sani Auta ina yi masa fatan alheri ya horeta da ta zama mace ta gari.
"Ki yi duk abin da zaki yi ki zama mace ta gari a wajen mijin ki. Ki zama mai ilimin da za ki taimaki mulkin mijin ki ta bangaren alheri Auta "