Sashe 15
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mami me ya sa za ku saurare su?
Take faÉ—a hawaye na kece mata wasu na zubowa wasu na sake tunkuÉ—owa.
Zuciyanta na yi mata wani irin zafi.
"To me zai rage mu in mun saurare su?. Su suka neme mu, ba mu ne muka je wajen su ba."
"Mami bana son ganin su, bana son su zo kusa da ni ko kusa da y'ata. Bana so a a raba ni da Hanan."
"To daman wa ya ce za a raba ku? Shi da ya ce ba ya son cikin ya kuma ce ya bar miki ai ba maganar kuma Hanan."
"Mami da gaske kike yi?
Ummu Salma ta tambayeta bayan ta É—an dakata da kukanta.
"In sha Allahu."
"Nima fa abin da nake ta faÉ—a mata kenan tana ta kuka wai ba wanda ya isa ya É—auki Hanan daga wajenta na ce in yana da kunya shi Habib É—in ai ba zai ma fara wannan maganar ba."
"Ko ma ya yi maganar ba shi da wannan hurumin Aisha. ÆŠiya ta Ummu Salma ce har abada."
Jin kalaman Mami sai kukan Ummu Salma ya ragu fargabanta daman a ce za a raba ta da Hanan zuciyarta ba za ta iya É—auka ba.
Received at 11:37Reactions: ⤠13, 👠1
[6/26, 10:31 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
"Shiga tiolet ki wanko fuskarki. Mu je falo ana magana dake."
"Ni kuma Mami?
"Ke sun ce suna son duk abin da za a tattauna kina wajen."
Kokarin sake fashewa da wani kukan take yi Mami ta ce me ye haka? Magana ce kawai ba wani abu ba.
"Kuma a yadda na ga shi Habib ɗin ai nadama ce fal a tare da shi duk ya lalace daga shi har maciyar amanar ƙawar taki."
"Na gan ta Mami duk ta bushe. Shamsiya yar gayu ce amma ji beta kamar yar gudun hijara."
Maganganun su Mami ya sa ta shiga toilet ta wanko fuskarta Hanan kuma har ta yi barci a jikin Mami sai ta kwantar da ita a saman gado Mami na gaba Ummu da Baɗɗo na bin bayanta har falo, Baɗɗo ce ke rike da hannun Ummu Salma wacce ke tafiya a hankali gabanta na faɗuwa ba ta son ko ganin Habib da Shamsiya domin sun yi sanadiyar samar da wani taɓo a cikin zuciyarta.
Tunda suka shigo falon kallo ya dawo kan su, musamman ma Ummu Salma can gefen Ummu Balki BaÉ—É—o ta zauna a kasan cafet sannan Ummu Salma ta zauna a gefenta ba ta É—ago kai ba balle ta tantance mutanen dake falon amma tabbas ta ji duka idanuwa a kanta.
Habib ta kasan idanuwa ya yi ta kallon Ummu Salma tun shigowanta wani abu na yin rassa a zuciyarsa.
Ammah ta kalli Ummu Salma sannan ta juya tana ce ma Alhaji Sherif ga Ummu Salman nan ta fito.
"Sannu baiwar Allah. Sannu ya ƙarin haƙuri?
Ta ɗan ɗago ta kalle shi ta gane shi, mutumin kirki ne ta amsa masa da yauwa haƙuri da godiya cikin sanyin murya amma a ɗan shaƙe alamun ta sha kuka.
Habiba na gefe tana ta kallon kowa ɗaya bayan ɗaya addu'a take yi Allah ya sa kar su yafe ma Habib domin tunda ya ƙi sakinta ba ta fatan ya samu salama daga shi har Shamsiya da ta fahimci tunda ya dawo da ita ya canza.
"Na so a ce lokacin da muka zo mahaifinku na raye shima Habibu ya roƙe shi gafara, domin lokacin da abubuwa suka lalace zuciyarsa ta ɓaci matuka. Sai dai haka Allah ya so muna fatan Allah ya yi masa rahama."
GabaÉ—aya falon aka amsa da Amin Amin
Ya É—an yi shuru ya ja fasali sannan ya fara magana.
"A baya ko na ce shekaru huɗu a baya ƴa'ƴanmu sun haɗa mu danganta a waje ɗaya ni ne nan da kaina na zo nan gidan muka haɗu da magabatan wannan yarinyar muka nema ma Habib auranta kuma aka bamu cikin darajawa da ƙimantawa, auren su ya sa alaja ta ƙullu a tsakanin mu, muna ta jin daɗi da fatan alheri kwatsam matsaloli suka dinga faruwa a tsakanin ma'auratan, matsalan ciki da shi Habibu ya ce ba ya so sai an zubar ita kuma ta ce ba za ta zubar ba. Matsalan da muka kasa gyarawa har ta kai su ga rabuwar, rabuwar da ya yi sanadiyar yanke duk wata alaƙa dake tsakanin mu daku gabaɗaya."
Alhaji Sherif ya yi shuru kansa na ƙasa. Kafin ya cigaba da faɗin.
"Allah ne shaida na, ga Habibu nan zaune ga uwarsa nan a zaune ta san yadda na yi na yi da yaron nan akan ɗiyar ku amma bai saurare ni a wancan lokacin ba. Lokacin da ya saketa shi kaɗai ya yanke hukuncinsa ban sani ba lokacin da Mahaifinku Allah ya jiƙansa ya kirani yana faɗa mini abin da ya faru na ji takaici da bakin ciki dalilin haka yasa na ce na cire hannuna daga rayuwar Habibu tunda ba ya jin magana sannan ba ya jin shawara. Wallahi ɓacin rai ne da baƙinciki suka sanya tunda mahaifinku a wancan lokacin ya fusata ya ce sun yanke dukkan wata alaqa dake tsakanin ɗiyarsu da Habib kar ya sake neman su, nima na aminta da hukuncinsa. Daga lokacin na koma gefe ina jiran ranar da Habibu zai yi nadamar duk abubuwan da ya aikata wannan lokacin ya zo kuma nadamar tasa ne ma ya kawo mu gare ku"
Falon ya yi shuru ana sauraran sa.
"Da farko na ce ni ban zo ba saboda abin da Habibu ya aikata mai girma ne amma nadamarsa da roƙon mahaifiyarsa ya sa na amince na taho. Ga shi nan ya yi nadama duk abin da ya aikata ga ɗiyarku da gare ku gabaɗaya don Allah ku yi haƙuri ku yafe masa muma ku yafe mana gabaɗaya."
Falon ya sake yin shuru.
Alhaji Sherif ya cigaba da faɗa musu irin rayuwar da Habibu ke ciki a yanzu, ya fahimci cewa haƙkin Ummu Salma ne ke bibiyan shi, shi kuma ya matsa sai sun zo sun mara masa baya ya nemi gafaransu gabaɗaya.
Received at 11:37Reactions: ⤠7, 😠1

"Lokacin sheɗan na jagorantan sa, yana ganin duk abin da ya yi daidai ne, ni sai daga baya ma nake ji a she ita matar da ya aura daga baya ƙawar ita yar wajen ku ne, ashe cin amana suka yi, to gabaɗayansu sun ga sakamakon su tunda itama ko wata biyu ba a yi da mayar da auren su ba. Ya sake ta sun rabu sama da shekaru biyu kuma duk hakan na cikin sakamakon cin amanar da suka yi ne."
BaÉ—É—o ta kalli Ummu Salma itama ta kalleta, BaÉ—É—o har da mirmishin mugunta tabbas Ubangiji ya amshi addua'anta ya É—anÉ—ana ma Habib da Shamsiya guÉ—an su maciya amana ne
Ummu Salma kuma ta kasa jin tana farinciki ne ko baƙinciki, domin zuciyarta a ƙuntace take.
Gwaggo ce ta karɓi Alhaji Sherif tana sake ba da haƙuri tare da bayanin abubuwan da suka faru da Habib marasa daɗi.
"Ya yi nadama ku duba tubansa ku yafe masa kurakuran sa."
"Sai da ya rasa komai ne sannan ya san ya ma ƙanwarmu ba daidai ba ko kuwa tun yana da Habib ɗinsa mara mutumci ne ya gane ya yi kuskure?
Hamma Abdullahi ya watsa musu tambaya domin shi duk ya fahimce su, shegen ya yi nadama ne lokacin da ya rasa duk abin da zai yi taƙama da shi.
"Wannan kuma sai dai shi Habibun ya amsa, Kai Habibu matso kusa ka yi magana."
Alhaji Sherif ya faɗa yana ya fito shi, ya janyo shi ciki ya ƙariso kusa da kafafuwan Alhaji Sherif.
Jikinsa har rawa yake yi, ya ma kasa É—agowa ballatana ya yi magana.
"Ka buÉ—e baki ka yi magana wannan ita ce damar ka."
Gwaggo ta yi masa magana ganin yana ta rawan baki ya kasa magana.
"Ku yi haƙuri, ku yi hakuri."
Habib ya faÉ—a muryansa na rawa kamar zai fashe da kuka
"Nadamar da na yi wallahi ta gaskiya ce. Duk abin da na yi ma Ummu Salma haƙƙinta ya bi bayana cikin da na ce bana so na wulajanta Ubangiji ya jarabceni da son yara amma bai sake ba ni ba. Domin ya nuna mini ya ba ni kyautar a baya na ce bana so yanzu kuma ina nema ya hana ni. Wallahi summa tallahi na yi nadama. Nauyin dake kirjina daman na nemi gafaranku ne sannan na memi yafiyar Ummu Salma in ba ta yafe mini ba rayuwata ba za ta ga dai-dai ba."
Ya ƙarishe faɗa yana kuka har da sauti. Falon ya sake yin shuru.
Kowa kallon Habib yake yi daman haka rayuwa take ga aikata alheri ko domin watarana.
"Allah ya kyauta ba komai Allah ya yafe mana gabaÉ—aya."
Hamma Jibo ya faÉ—a yana kallon Habib.
"A lokacin da abin ya faru min ji ba daɗi amma tunda har komai ya wuce shike nan ka je ka cigaba da rayuwarka mun yafe maka."
"Ko ba komai ya ga sakamakon abin da ya aikata."
In ji Hamma Mustapha.
"Ammah ki yi haƙuri ki yafe mini."
Habib ya faÉ—a cikin rawan murya.
"Ba komai Habib, Ubangiji ya yafe mana gabaÉ—aya."
Ammah ta faɗa kanta na ƙasa tana jinjina ma rayuwar nan da komai cikinta sai tarin ƙalubale.
Shamsiya ma tana kuka tana cewa Ammah ta yafe mata.
"Ba komai Shamsiya Allah ya kiyaye na gaba."
Ammah ta sake faÉ—a tana kallon ta, yadda duk ta lalace kamar da wacce ta sani a baya da wannan Shamsiyar akwai bambamci.
Habib ya ɗaga idanuwana ya kalli Ummu Salma kanta na ƙasa ya kira sunanta
LamiÉ—o sai da ya runtse idanuwana.
Me ya sa zai kira sunan ta?
Yadda ya kira sunan na ta ne ya sa kawai ya ji yana fusata.
Ummu Salma ta É—ago ta kalle shi amma ba ta amsa ba.
Akalla dai ya girbi abin da ya shuƙa.
Taji daɗi domin sun ɗanɗani abin da suka ɗanɗana mata aƙalla dai ko ba kai na ta ba suma sun rayu cikin ƙunci.
"Ki yi haƙuri don Allah ki yafe mini."