Sashe 75
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
"Allah ya jiƙan Baffa, daman ya ce zan yi alfahari da kai watarana."
"Thank you for loving and caring for me. Na gode Ubangiji ya bar mu tare."
Ta fashe masa da kuka, ya jawo ta jikinsa yana lallashinta.
"Wannan gidan, ba gidan kuka ba ne, nan ne Mami ta yi rayuwarta ta reni cikina kuma ta haife ni."
"Ummu Salama."
"Kina cikin tarihin mahaÉ—in rayuwata. Kin canza ni, kin karramani kin nuna mini wata duniyar da ban sani ba.."
"Ummu Salama."
"I love you."
"Sosaiii..."
Ta ƙamkame shi, tana kukan farinciki.
Ya yi mata raÉ—a a kunnenta.
"Ki taƙale ni, ina sooo..."
"Allah ina so."
Ya gama faÉ—a yana yi mata rumfa ta gefe saboda cikin jikinta, sumbatar juna suke yi cikin muradi mai girma.
"DaÉ—i."
"Me?
"Ummu Salama"
"Kina da daÉ—i."
Ta yi dariya tana shafa fuskarsa, tana kuma share masa gumin da ya tara a goshinsa kamar babu A.C
"Kamar.."
"Mazan...
ƙwaila."
Ya faÉ— a rarrabe, rufe masa baki ta yi da bakin ta ya fara sambatu cikin fitan hayyaci bai ma san yana yi ba.
Ta ƙamkame shi, tana shafa bayan shi zuwa kugun shi,.
"Ummu Salama."
"Ummu Salama.."
"Ummu Salamaaaa."
Sau uku ya kira sunanta tana amsawa.
"Ina son ki..."
Muryansa ta fita cikin wani amo, amon da ya sa Ummu Salma ta ji kamar kayan cikinta na motsi, jikinta na yin wani yam, kamar tana yawo a sararrin samaniya.
A duniya nan ta tabbata ba wata macen da take matsayinta a yanzu dai, ta gama samun komai a duniya a lahiran ma tana fatan Lamiɗo ya zamo mijinta a Aljanna in sha Allahu.
Nima ina son ku masu karatu
"Alhamdulillah."
Nan na kawo ƙarshen labarin littafin FARGAR JAJI, godiya ga Allah salati da rahama su tabbata ga shugaban halitta Annabi Muhammad Salallahu Alaihi wasallam tare da shi da iyalansa da sahabansa gabaɗaya.
Received at 08:05Reactions: ⤠12, 👠1
[6/26, 10:34 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Na fara ɗora alƙalamina akan wannan labarin a ranar wata asabar 05 ga watan June 2025 shekaran da ta gabata.
Sannan na fara posting ɗin shi a 17 ga watan April 2026, na kuma ƙarƙare shi a ranar Jumma'a 12 ga watan june.
Da rubutun da editing da posting gabaÉ—aya ya É—auke ni shekara kenan.
Alhamdulillah bayan duk walwalu da faɗuwa ga shi Fargar Jaji ya zo muku cike da yakini da fata, kuma na ji daɗi da fatana bai yanke ba, na gode sosai da yadda da kuka karɓi wahalata na shekara ɗaya. Allah ya saka da alheri Ubangiji ya haɗamu a Aljanna gabaɗaya Amin.
Ina miƙa godiyata zuwa gare ku tsanin da na taka har na isa garin Jimeta Suwaiba Gulma, tare dake My Sweatheart Maneesha ina matuƙar godiya da gudummuwarku, da bakin ku na yi rubutu a garin Adamawan Yola kamar na taɓa zuwa da kaina. Na gode sosai Allah ya saka da alheri.
Fatan alheri ga Yayana MLS JAMILU UMAR Federal medical center Taraba, ya yi ƙokarin ba ni dukkan wasu bayannan da na buƙata a wannan labarin Allah ya biya ka da alherinsa Amin.
Fatan alheri a gare ku my TelegramFamily, da kwarin gwiwarku na kamallah wannan labarin, na gode da jimarin bibiyana nagode da ƙauna, a yi haƙuri ɗan adam tara yake bai kai goma ba wataƙila na kuskure ta wani fanni, ina fatan za ku yi mini afuwa. Na gode sosai Allah ya saka muku da alheri Allah ya haɗamu a aljannah Amin.
*Janafty*
26/12/2025.
...
*12/June/2026.*
Received at 08:05Reactions: ⤠23, 👠4, 👠1