Sashe 38
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummu Salma ta gaishe ta ta amsa tana kallonta.
Ko ba a faÉ—a ba ga cikin nan a tare da Ummu Salma. Tun kuma da LamiÉ—o ya tafi sai su yi kwanaki ba su ga juna ba kowa na bangaren shi yara kuma yawanci a bangaren Ummu Salma suke duduma.
Suna waya da Mutanen jimeta, sannan suna waya da LamiÉ—o maganar asibiti da ya ce ko za ta je in da Bilkisu ke aiki ne kamar na farko? sai ta ce aa, shi kuma bai matsa mata ba ta ce za ta samu wani asibitin ta je.
Received at 17:29Reactions: ⤠16, 👠1
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Sai da ta yi sati ɗaya da dawowa sannan ta fita. Motarta an kai wanki an saka ƙamshin nan da masu car wash ke sakawa sai da ta bari ƙamshin ya fita sannan ta fara fita da ita.
Ta nemi wani asibitin kuÉ—i anan anguwan Apapa ta je ta ga likita ta nuna masa takardan da aka bata a asibitin Jimeta.
Nan da nan suka buÉ—e mata fayel aka É—ora ta kan kulawa. Magani dai daga na karin jini sai na cin abinci kawai suka bata cikinta ya kusa shiga wata uku in ya yi wata uku za ta fara awo saboda conditioon din da take ciki, sun ce ta dinga cin abinci sosai ta ce ci amma tana amai sosai likitan ya ce ta ci ko da za ta yi aman ne.
Sannan ta dinga cin kayan marmari to gwara su tana son su musamman ayaba su Debora ta aika kasuwa suka siyo mata ayaba da yawa da su kankana ta saka a firizanta tana diɓa kaɗan kaɗan tana ci.
Zuwanta Lagos ya sa ta É—an fara kiba ba kamar lokacin tana Jimeta ba. Hakan kuma nasaba ne da ta samu kwanciyar hankali.
Damuwarta guda É—aya ne yanzu rashin Baffa wanda ta kasa daina kukan mutuwarsa ga azumi bai fi saura kwana ashirin ba.
Tabbacin Ammah ta kusa fita takaba. A group É—in Ammah da Baffa ta ga Hamma Jibo ya ce za su taho da salla. In an yi salla an gama za a zauna a yi maganar rabon gado. Tabbacin da gaske Baffa ya tafi ya bar su. Ubangiji ya yi masa rahama amma har abada ba za ta manta da rashin Baffa ba.
*Janafty*
Received at 17:29Reactions: ⤠16, 👎 1, 😢 1

*FJ littafin kuɗi ne 1k a manhajar Telegram tura kuɗin karatu ta wannan acct ɗin 9069067488 Opay Jamila Umar shaidar biya ko tuntuɓa ta waɗannan lambobin.*
08032773332
09069067488.
Tunda Lamiɗo ya tafi sai da ya yi kwana ashirin sannan ya dawo. Dawowarshi ya sa zuciyar Bilkisu ya kusa bugawa saboda kishi da baƙinciki.
Tunda ya tafi sai su yi kwanaki ba su haÉ—u da juna da Ummu Salma ba, Bilkisu na zuwa wajen aiki in kuma ta dawo tana bangarenta.
Yayin da Umma Salma ke yini a bangarenta ba abin da ke fito da ita duk abin da take so akwai shi a bangarenta. Yara ma nan suke dudumarsu in sun dawo makaranta in ma suna gida yanzu sun fi zama a bangaren Ummu Salma.
Su yi karatu tare, ta koya musu Qur'ani tana kuma koya musu azkar domin yadda za su tsare kansu sannan ta zaunar da su ta yi ta basu tarihin Annabawa.
Zamansu da Bilkisu kamar yadda faro ne haka ya cigaba da wanzuwa. Har LamiÉ—o ya dawo ko sau É—aya a cikin kwana ashirin É—in nan wata ba ta ga wata ba. Sai da ya dawo ne suka haÉ—u da juna.
Abin da ya fara baƙanta ma Bilkisu rai shi ne Lamiɗo da kan shi yake bin Ummu Salma bangarenta ko ita ke da girki ko ba ita ba ce, ba ya jira shi da kansa yake bin ta har bangarenta.
In ranar girkinta ne kuma a bangarenta yake kwana.
Ta so ta share kar ta yi magana amma ta ga ba za ta iya ba. A matsayin Lamiɗo na Yariman Daura bai da ce yan aiki na gidan nan su gan shi yana kara kaina a bangaren Ummu Salma ba, sannan ga wani ririta da yake yi, ko cikinta na farko albarka na yanzu kam ko ƙoda in da yana da dama ba zai bari ya taɓa ta ba.
Kishi ya dinga murkukusanta daman ranar da zai tafi a ɗakinta yake da ya dawo sai ya sauka a wajen Ummu Salma sai da ta bari ya dawo ɗakinta ranar ma ita ce ta same shi a bangaren shi. Sau tari ita ke samunsa a bangaren shi ba ta jiran shi saboda shi shugaba ne, ta amince ita ce za ta bi shi, amma yarinya ƙarama daga zuwanta ta na neman ƙwace mata matsayinta sannan duk ta sauya mata miji a lokaci ɗaya.
Sai da ta bari sun kwanta sannan ta yi masa maganar.
"Ranka ya daÉ—e, ina so na yi wani gyara."
"I hope babu matsala ko?
Tana kwance a kan jikinsa ne, bai yi magana ba ta san kuma ba zai ce komai É—in ba shurunsa na nufin yana sauraranta.
"Gyara zan yi maka. A matsayinka na Yariman Daura ko ba a matsayin miji ba. Kai Shugaba ne a gare mu bai dace a ce kai ne za ka dinga bin Ummu Salma bangarenta ba. Ba mu kaÉ—ai ba ne a gidan nan Hadimai suna nan kuma suna ganin duk shige da ficen ka, koma mene ne ita ya kamata ta dinga biyo ka."
Ta É—an yi shuru tana sauraran shi, amma ya yi shuru kamar ma ba ya wajen
Sai ta É—ago tana kallon shi a É—an hasken dumlight É—in dake É—akin ta ga idanuwansa biyu kuma yana sauraranta ya kuma ji duk abin da ta faÉ—a.
"I'm sorry in na yi shisshigi amma na ga kamar bai dace ba ne."
"In kana son magana da ita. You can call her sai ta zo bangarenka ta same ka."
"Amma ka yi hakuri in ba ka ji É—adin magana ta ba"
Shuru na wasu mintina kamar ba zai yi magana ba.
Ta sake ɗagowa tana kallon shi. Gashin ƙirjinsa take shafawa tunda ba riga a jikinsa.
"Ni na yi magana ne saboda matsayinka. Sannan bai dace ba ta kiran ka da girmamawa ba. Ya kamata ta dinga sakaya sunan ka a gaban mutane kai shugabanta ne."
"Ba ta da lafiya ne."
"Ba ta son ƙamshin komai."
Ya ba ta amsa sannan ya ɗan matseta a ƙirjinsa.
"Ba ta son ƙamshi?
Ta faÉ—a da sigan tambaya, domin daman ta ga ko yana gari ba ya kiran ta cin abinci sai ta fara zargin akwai wani abu.
"Cikin ne ba ya so ƙamshi."
"Tana yin amai."
Wani malolan abu ya tsaya ma Bilkisu a maƙoshi ya kasa wucewa.
"Tana buƙatar kulawa. Ke ma in bana nan ki kula da ita."
"Zan ji daÉ—in haka."
Sai ta kasa ma magana ita ai ta yi cikin nan har sau biyu ta haihu amma ba ta son wannan tsirfan ba.
"Maganar girmamawa kuma."
"Hamma take kira na."
"Hamma in fullanci means Yaya."
Ya gama faÉ—a har gefe da gefen bakin shi na motsi.
"I love the name."
"Ranka ya daÉ—e da kike kira na kin sa kanki ne. Bilkisu ni mijinki ne, ke matata ce ba baiwata ba. Girmamanin da za ki yi na ibadar aure ne amma wannan girmamawan na tushe kuma na dabam yake."
Received at 08:42Reactions: ⤠10, 😠1

"A wajen mutane nake Yarima amma a wajen iyalaina da iyayena I'm still Muhammad LamiÉ—o."
"So ni wannan bai dame ni ba. Ke ma you can start call me whatever you want. Ba ki da matsala."
Sai da ta yi nadamar yi masa maganar yadda ya dinga jera mata maganganu.
Ta ɗan daure dai tana yi masa yar shagwaɓa ta ce ai ita ba ya zuwa bangarenta sosai.
"Zan zo."
"In kina so."
"Ina so Papa."
"Nima ina so na sake samun ciki."
Ta faÉ—a masa abin da ke zuciyarta.
Ta ji tana son itama ta sake samun ciki duk da ita ta tsayar da haihuwanta da kanta
"As you wish. Zan yi farinciki da haka."
Ta gama tsayar da shawaran za ta je a cire mata abin da aka sanya mata. Itama za ta samu cikin ba za ta zauna tana ji tana gani ana ririta wata macen saboda ciki ba.
Duk a tunaninta ya za a yi wata macen da ba ta isa ba ta zo ta fita. Ta gaji da kiran Ya Hadiza tana ba ta hakuri. Kowa gani yake yi kishi ke damunta ba su hango abin da ke faruwa ba. Ta ya ya LamiÉ—o zai ba ma wata macen muhimmanci sama da ita, a ganinta babban ci baya ne a gareta.
Shi ya sa ta kasa bari zuciyanta ya zauna lafiya
Kwana biyar LamiÉ—o ya yi ya koma da zai tafi ya ce ma Bilkisu ta kula da Ummu Salma. Ta amsa masa ne kawai amma a zuciyanta ta ce ba za ta yi ba. Yarinyar da ba ta san darajan mutane ba, itama Ummu Salman da ya ce mata Bilkisu za ta dinga kula da ita a gida ba ta yi masa gaddama ba amma a zuciyanta ta ce bata bujata za ta iya kula da kanta.
Yana kuma tafiya kowa ya kama harkan gaban shi.
Tafiyarsa da kwana shidda aka fara azumin watan ramadana.
Ummu Salma ta ce ba za ta sha azumi ba duk da LamiÉ—o ya ce ba ta da lafiya ta huta haka ma Mami ta ce mata ita kuma tunda ta gwada ta ga za ta yi ta ce ba za ta yarda ta sha azumi ko É—aya ba.