Sashe 41
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Auta ta nuna mana capacity É—in ta yau."
Hamma Saddam ya faÉ—a yana kallonta sannan ya dunkule hannu yana yi mata jinjina
"Allah ya taimake ki ranki ya daÉ—e. Ai ke ce ma Yariman gabaÉ—aya."
Gabaɗaya aka kwashe da dariya. Ammah na ta duƙar dakai tana share ƙwalla ta tuna da Baffa na raye da yanzu yana cikin nan ana hira da shi ana raha.
Ummu Salma ma haka take tunani a zuciyarta.
"Allah ya jiƙan ka Baffa "
Sai da ta ji duk sun amsa da Amin sannan ta gane a sarari ta yi maganar. hawaye suka kece mata a saman kumatunta sai kawai ta kife kanta a kafafun mijinta ta fashe da kuka, shi kuma sai ya dora tafin hannun shi a saman kanta yana ta É—an tapping alamun lallashi.
"Ya isa Okay."
"Kin san condition É—in ki so please ki daina kuka nan ya isa."
Ta É—ago fuskarta shi kuma ya rankwafo yana share mata hawaye
"Ya isa kin ji ko? Ba ga ni ba! Ba za ki taɓa kukan wani abu ba in dai ina raye."
"I promise to love you, support you care for you. I promise to give you everthing matuƙar za ki yi farinciki."
"Hammaaaa...'
Ta faÉ—a tana gunjin kuka saboda kewan Baffa da kuma kalamamsa da suka tsuma mata zuciya.
"Na ce ya isa."
Yake faÉ—a yana goge mata hawaye ganin kamar sun manta da kowa ne ya sa Hamma Kabiru ya yi gyaran murya.
"What?
Hamma LamiÉ—o ya juya yana tambayansa.
Sai yakasa magana lalle LamiÉ—o ya canza shi ne zai iya kama mace a gaban mutane bai damu ba.
"A'a bakomai ci gaba."
Sai kuma ya ga ya koma ya ci gaba da lallashin Ummu Salma amma hannunta kawai ya riƙe sai dai kanta na saman kafafunsa.
Allah ya sa Baffa Umaru da Babba Salisu sun fita waje da an yi abin kunya.
Ammah ta dukar da kai tana yi ma Allah godiya. Tsam ta ta shi ta bar falon Umma Balki da Umma A'i suka bi bayanta Mami ta juyar da kai tana hamdala burinta ya cika Itama falon ta bari tana mai tsananin farinciki.
Sauran kuma sai mirmishi kawai suke yi na farinciki.
"Ina ga nima zan yi auren nan."
Hamma Saddam ya faÉ—a yana kallon su yana mirmishi sai a lokacin kunya ta kama Umma Salma ganin yadda aka zura musu idanuwa sai ta sunne kanta a jikin kafafun Hamma LamiÉ—o tana dariya.
"Auta da gulma sai yanzu ne kika san kina jin kunyar mu?
Received at 08:42Reactions: ⤠8, 👠2, 🥰 1
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Hamma Jibo ya faÉ—a yana dariya ai sai ta tashi da gudu ta bar falon ta bar Hamma LamiÉ—o na faÉ—in ta bi a sannu.
Kallon shi kawai suke yi suna ganin sabon mutum
"LamiÉ—o ka canza fa da gaske."
Hamma Jibo ya faÉ—a yana dariya
"Ƙanwar ka ce ta susuta shi fa."
Hamma Mustpha ya ba shi amsa suna ta dariya. Shi dai kawai mimishi yake yi bai yi magana ba shi kuma daman Hamma Abdulrahim tunda aka yi maganar BaÉ—É—o ya É—auke wuta.
Ranar gidan ya yini cikin farinciki da yamma su Adda Suwaiba suka zo tare da kawo abinci. Ummu Salma ce kawai ta saka Harira ta dafa mata dankalin hausa da ta ga su Ammah na da shi ta ci gaya ya yi mata daÉ—i sosai.
Ranar gida Ummu Salma ta koma tunda a wajen ta Hamma LamiÉ—o zai kwana ta yi ta yi ya barta ya ce Nahi da yaren indiyanci kuma babu abin da ya shiga tsakaninsu sun dai yi hiran su na ma'aurata sannan suka kwanta manne da juna.
Washegari su Hamma Jibo duk suka koma har Hamma Kabiru. Su Baffa Umaru sun koma tun safe tare da Umma A'i, Umma Balki za ta zauna har Umma A'i ta je gida ta dawo nan da sati biyu.
Mami kuma sai jibi za ta koma su Umma Salma kuma gobe da safe.
Ummu Salma ba ta yi ma Baɗɗo maganar Abdulrahim ba amma ta yi ƙudiri niyyar za ta yi ta yi ma Abdulrahim maganar har sai ya ji ya amince tunda ba dole Ammah ta yi masa ba.
Saboda shi ma ta zo gidan da wuri amma baya nan yana wajen aiki.
Sai yamma ya dawo ta bi shi har bangaren su tana sake yi masa maganar ya ce zai yi tunani akan haka.
"Wallahi Hamma BaÉ—É—o ba ta da matsala, mace ce mai alheri da sanin ya kamata sannan mace ta gari ce abar alfaharin kowa ni namiji."
Shi dai ya ce zai yi nazari sannan zai yi addu'an in zuciyarsa ta kwanta da ita zai amince amma ba wai ya ce Aisha ba ta cancanta ba ne kawai abin ne ya zo masa a baza ta bai taɓa tunanin haka ba. Tunda kuma ya ce zai yi addu'a sai ta ƙyale shi, itama za ta yi addu'an alheri, domin tana son Baɗɗo ta auri ɗaya daga cikin yayyenta saboda alherin Aisha ga rayuwarta.
Har Lamiɗo ta samu da maganar wai cikin hikima ya nuna ma Abdulrahim muhimmamcin wannan zaɓin na Ammah.
Tana kuma faÉ—a masa shi Abdulrahim É—in ya ce zai yi nazari sannan zai yi addu'a amma tana ce masa wai ya je ya yi masa magana cikin hikima.
"Ki kwantar da hankalin ki, ba ya ce zai yi nazari da addu'a ba to mu ba shi lokaci."
"Aure fa ya wuce wasa Ummu Salama. Ki bari ya zaɓar ma kansa abin da zai dauwama da shi har abada."
Daƙyar ya lallasheta ta samu natsuwa ganin ta damu kanta.
"Ke ma ki yi addu'a. In Ubangiji ya so za a yi."
Sai ta aminta da shawaransa ta miƙa ma Ubangiji lamarin.
A ranar aka dawo da Hanna ƙanin Habib Maharazu ne ya kawo ta da kayan ciye ciye sannan sun yi mata kayan salla wajen kala huɗu har da kuɗi. Sai murna take yi tana nuna ma su Sultan da yake sun zo gidan lokacin da aka dawo da ita. Sallama suka zo yi ma Ammah.
Washegari kuma suka bi jirgin zuwa Lagos.
Bayan LamiÉ—o ya cika store É—in gidan Ammah da kayan abinci sannan ya bar mata kuÉ—aÉ—e masu yawa.
Tana ta saka albarka har tana hawaye.
*
Tunda suka koma gida Ummu Salma take ta addu'an Allah ya sa alheri ne a tsakanin Abdulrahim da BaÉ—É—o ga shi har a lokacin bai kira ta ba ya ce bai gama nazarin shi ba.
Tana zuwa asibiti tunda har ta fara awo, sosai take kula da lafiyanta, tsakaninta da Bilkisu kuma ba ta canza zani ba. Gwara ma haka kowa ya yi harkan gaban shi tunda kowa da na bangaren shi. Amma dai in sun haɗu Ummu Salma na gaishe ta saboda haƙkin musulunci sun koma Lagos da sati Biyu Lamiɗo baya nan aka yi ma su Bilkisu rasuwa.
Matar Mai martaba ta uku ce Allah ya yi ma rasuwa. Ummu Salma ba ta sani ba a waya ta gani ana ta sawa shi ne ta shiga har bangaren Bilkisun ta yi mata gaisuwa.
Ashe kawai yayarsu dake aure a Turkiya ita ta jira a daran jirgi ya sauke ta a Lagos nan ta kwana Ummu Salma ta je itama har É—aki ta yi mata sannu da zuwa da gaisuwa tana da fara'a ba kamar Bilkisu ba.
Da safe suka wuce Kano tare.
Ba ta je da yara ba tunda suna da makaranta da Sabuwa kuma kaÉ—ai ta tafi sauran suna gida.
Received at 08:42Reactions: ⤠9, 👠1

Kuma sai da aka yi bakwai ta dawo, shima har bangarenta Ummu Salma ta bi ta, ta sake yi mata gaisuwa ta amsa. Da Lamiɗo ya dawo ya shirye sun je gaisuwa shi da Bilkisu suka kwana ɗaya a kano suka wuce Daura suka kwana ɗaya sun sake duba Mai martaba tunda jikinsa na shi ya rikice a satin ma za su koma London in da yake ganin likita sauƙin ta ma Saleem ya gama karatu yana gida ne shi ke kula da wasu abubuwan. Ummu Salma ta so ta bi su Lamiɗo ya ce aa saboda yanayinta. Shi fa yanzu taka tsantsan yake yi ba ya so su sake yin wani rashin a karo na biyu.
Allah ya amshi roƙon Ummu Salma, kawai sai ga Baɗɗo ta kira ta tana faɗa mata cewa Hamma Abdulrahim ya zo wajenta da maganar aure.
Ummu Salma ta saka ihun murna.
"Wani amsa kika ba shi?
"Na ce zan yi shawara."
"Dilla banza wani shawara ki amince mu sha biki "
BaÉ—É—o na dariya ta ce sai ta ja ajinta.
"Ki tsaya garin jan aji, ajin na ki ya tsinke."
BaÉ—É—o ta ce in ya tsinke shike nan. Ita kanta tana cikin farinciki kuma nan da nan ta ba da kai bori ya hau Saddam ya fito group yana faÉ—a ma su Hamma Jibo suka ce shikenan suna gama daidaitawa sai maganar aure. A wannan maganar ba wanda yakai Umma Salma farinciki ta gama lissafin abubuwan da za ta yi da bikin BaÉ—É—o burinta kenan ta rama mata alherin da ta jima tana yi mata.
Abu kamar wasa sai ga magana ta miƙa. Kowa ya sani har can dangin Ummin ikki da dangin mahaifin Baɗɗo. Kowa ya ji sai ya ce tuwona maina. Soyayya ake sha tsakanin Baɗɗo da Hamma Abdulrahim ba sauƙi kamar daman can sun daɗe suna son juna. Sai aka tsayar da maganar cewa in su Hamma Jibo suka zo babbar salla za a yi maganar auren a saka rana a yi bikin cikin lokaci kowa ya huta.
Haka kuma ya faru kaf É—in su tare da iyalansu a gida suka yi babban salla.
Su Umma Salma kuma kamar yadda aka saba a Daura suka yi salla. Wannan sallar da ta gayyaci BaÉ—É—o zuwa sai ta ce ba za ta je ba wai in ta tafi ta bar Sweety É—inta shi kaÉ—ai. Ummu Salma ta saki baki ta kasa magana saboda mamaki.
BaÉ—É—o kuma na ta dariya.
A wannan salla har Baffa an yi ma layya da fatan Allah ya kai masa ladan kabarinsa aka raba ma maƙota naman gabaɗaya.