Sashe 64
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da Baffa zai tafi ta dinga kuka ashe a sarari take yi, sai da ta ji Hamma na kiran sunanta sannan ta farka ta ganta a jikinsa sai ta ga tana hawaye ashe da gaske kuka take shi ne take faÉ—a masa mafarkin Baffa ta yi ga abin da ya ce mata sai ya rumgumeta yana lallashinta.
"Baffa na cikin rahamar Ubangiji in sha Allahu."
Haka yake faÉ—a yana shafa bayanta alamun lallashi, ranar duk sukuku ta yini kamar ba ta da lafiya abincin Sadakar ma ya ce in ba za ta iya ba Hadimai su yi ta ce za ta iya. Rashin Baffa ne ya taso mata, wato duk wanda ya rasa mahaifi ya yi rashin bango, ballatana ita mai uba ma irin Baffa.
Haka ta zage suka yi wannan abinci takeway ɗari biyar suka yi, ga nama ga ruwa da lemu an raba wasu a cikin masarauta ga hadimai da kuma dogarai, sai kuma wasu dirobobin Masarauta suka fita da shi za su je cikin gari a raba ma mabuƙata.
Lamido kuma a safiyar ranar ya yi sadakar kuɗi, ya gana kuma da matasan garin Daura ya ji ta bakin su, masu karatu da ba su samu aiki ba, ya ce su tattaro tarkadunsu suma yanzu sun shiga gwamnati sannan na ɗa shugaban media team ɗin shi, su za su dinga zaƙulo masa abubuwan dake faruwa a yankin da yake mulka.
A masallaci ma da asuba sai da Mai martaba ya sanar da liman a yi addu'a ga mahaifinsa da ya rasu tare da sauran musulmai, da asuba an yi haka ma da mangariba ma Ummu Salma na bangarenta ta ji ana yi ma Baffa addu'a itama tana saman darduma ne ta idar da salla.
Ta girgiza kai tana hawaye a sarari ta ce Allah ya gafarta maka Baffa mganganun da ya faɗa mata suna mata yawo ya ce ta yi komai domin ta taimaka ma mijinta ta fuskar alheri ta shiga tunanin me za ta yi da za ta taimakama Hamma a wannan jagorancin na shi, sai ta ga buɗe gidauniyar da ta yi magana shi ne farko a ƙarƙashin gidauniyar za a tallafa ma mutane da dama daga wannan Masarautar
Received at 19:42Reactions: ⤠15, 😠1
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
A ranar ta kira Hamma Abdulrahaman ta yi magana da shi, shi ne lauya kuma shi ne ya siya mata filayen nan kuma takardun suna hannun shi, shi ta ba ma ajiya daga baya.
Sun daɗe suna mgana ta faɗa masa niyyarta ya ji daɗi sosai ya ce su yayyenta ma ba su kawo wannan tunanin ba su tunaninsu su gina bohol ne saboda sauƙaka ma mutane wahalan ruwa da kuma gina rijiyoyi tabbas ya yaba da tunaninta ya ce zai bincika wannan babban filin za a damƙa shi a wata kungiyar domin samar da makarantar islamiya, ƙaramin filin kuma tunda magana ce ta gina masallaci shima zai bincika duk yadda ake ciki zai neme ta, ga shi dai ƙarama ce a cikin su amma ta yi tunani irin na manya.
Shi da kan shi ya je group ɗin su ya faɗi ƙudirinta yayyyenta suna ta saka mata albarka da fatan Allah ya jikan Baffa da rahama Ammah da ta ji sai ta yi kuka Mami ma ta ce itama za ta gina bohol anan cikin garin Kaduna, kowa dai ya ce zai yi wani abu domin Sadakatul jariya ga Baffa Allah ya yi masa rahama.
Ummu Salma ta yi shawara da Baɗɗo da Mami kan mganar ƙudirinta na buɗe gidauniya amma ƙarƙashin tsarin girke girkenta da za ta dawo da shi dukkansu sun ba ta goyon baya, ta ce za ta sauya suna daga oum Hanan Delecious, zuwa SARAUNIYA DAURAMA'S KITCHEN.
Mami ta ce sunan ya yi sosai, ta ce a ƙarƙashin sunan sai ta buɗe Sarauniyar Daurama Foundation, domin tallafama mata da jari da kuma duba marasa ƙarfi da masu neman tallafi na rashin lafiya.
Bayan ta yi mgana da su ta sake magana da Mai martaba ya ce ga kafaɗarsa ga bayansa shi zai yi supporting ɗinta har ta kai ga nasara. Komai take buƙata kawai ta yi masa mgana, wato shi fa a rayuwa in ka samu miji mai girmama duka ra'ayinka ka gama yin dace, sannam mu mata muna ɗan taɓa kuskure, sai mace ta dinga yi abu gaban kanta ba neman shawaran wanda kike zaune domin shi, ki sani shi ne fa mijinki kuma shugabanki sannan yana gaba dake a halitta da tunani gabaɗaya.
Komai lalacewarsa namiji ne ba faɗuwa za ki yi in kika nuna masa yana da muhimmanci ba, ko da ba zai ba ki komai ba in ya yi miki addu'a da fatan alheri ko shawara ya baki ai gama miki komai, mu daina ganin cewa shawara da miji ba wani abu ba ne, girmamawa ce da ganin ƙima Ubangiji Allah ya sa mu dace Amin.
Yanzu matakin farko shi ne ta dawo da handels ɗinta na social media shekara ɗaya kenan har da wattani ba ta ɗaura komai ba, ba ta ma tsayawa dubawa tun daga rasuwar Baffa da rashin jaririnta sai kuma ta zo ta samu cikin Banafsha abubuwa suka ƙaru amma yanzu tunda ta samu natsuwa za ta dawo gadan gadan.
Da canza sunan handels É—inta ta fara, ta koma Sarauniyar Daurama's Kichen, daman ta fi É—ora video É—inta a youtube ne da Tiktok. Youtube É—in ma ya yi kasa saboda ta daÉ—e ba ta É—ora komai tiktok ma ta kai followers dubu hamsin a shekaran É—aya sama da mutane dubu goma ne suka yi followiing É—inta saboda ana kallon girke girkenta ana sharing kuma.
Tuni ta dawo bakin aiki, daman ita ke girkinta a bangarenta ta naÉ—a ta yi posting ana ta mata welcome back domin mutane na gane bayananta suna kuma gwadawa su ji daÉ—in girkin da ta É—ora musu a shafinta.
Sunan da ta canza ma ya jawo hankalin mutane sannan ga sabon kitchen dalilin haka ta ƙara tara mata mabiya sosai, ana yi mata Dm ana tambayanta da gaske ita ɗin sarauniyar Daurama ce? ba ta amsawa, domin ba yanzu za ta bayyana wace ce ita ba.
An shiga sabuwar shekara da burika ita dai burin Ummu Salma duk abin da ta yi kuɗiri ya tabbata kafin shekaran ta ƙare.
An saka su Hanan wata makarantar kuɗi mai kyau a Daura sannan aka sanya su a islamiya yamma, rana ku biyar alhamis da Jumma'a suna gida weekend kuma an ɗauko musu wani malami yana koyar da su Haddar AlQur'ani a cikin Masarauta, Ummu Salma ta ba da shawara ta ce hakan zai taimaka musu, duk da itama tana koya musu musamman azkar, hadisi, kuma yaran suna da ƙokari balle ma makarantarsu ta can Lagos mai kyau ne sun samu matashiya mai kyau.
Received at 19:42
11 people reacted with â¤

Bilkisu ma ta fara aiki a General Hospital Daura. a garin Daura. Ta nuna ma LamiÉ—o tana son ta cigaba da aikinta shi kuma ya ba ta goyon baya duk da a al'adun sarautu na gargajiya matan sarakuna ba sa aikin gwammati, amma ba addini ba ne ya hana sannan ba doka ba ce, shi kuma LamiÉ—o
mutum ne mai girmama ra'ayin kowa da ba ma duka matansa dukkan dama, Bilkisu likita ce ba za a tauyeta ba sannan yanzu ma sarautun sun koma na zamani ana samun matan sarakuna da ayyukan gwamnati kamar koyarwa, aikin asibiti da NGO wasu kuma suna yin kasuwancin su. Shi yasa ta da bukaci cigaba da aikinta ya yi supporting É—in ta.
Yanzu direban masarauta ne ke tuka ta tare da Sabuwa in za ta je asibiti, sai su yi sati ba su haɗu da Ummu Salma ba kowa na bangaren shi yana harkan gaban shi, ita Ummu Saalma ta duƙufa kan abin da ta saka ma gaba, so take nan da tsakiyar shekara ta yi online class na mutane ɗari bayan an gama na sati biyar sai ta tallafa musu da kudaɗe, haka ta saka a diary ɗinta domin yanzu duk wasu abubuwan da take son cimmawa tana rubutawa.
Yanzu maganar ginin masallacin ne a gabanta babban filin ma tuni an bayar da shi a gina makarantar islamiya sadakatul jariya takardun filin ma ya tashi daga nata ya koma ƙarkashin kungiyar da za su gina makarantar.
Yanzu filin da za a gina masallacin ne aka nemo amintattu aka ɗora su a wajen aikin ta tura kudaɗe sama da miliyan goma da za a fara aikin da shi, kuma kuɗin ta ba su kare ba ga Mai martaba ya ce in ana buƙatar wani abu ta yi masa magana tana so ta yi komai da kanta ne sai ta kai ƙarshe in tana bukatar tallafi sai ta yi masa mgana. Cikin lokaci aka fara ginin wannan masallacin daman gini in dai da kuɗi ba a ɓata lokaci.
Duka duka wattani uku aka ɗauka kafin a kamallah gina masallacin nan. Ga masallacin mai kyau ne kamar a saudiya Mai martaba ya saka kuɗin shi shima sama da miliyan biyar, ga shi an yi bohol a masallacin bayan an gama aka damƙa ma limanin masallacin da Baffa ke salla shi ya je ya samu malaman anguwan da limaman masallaci suka zauna da shi ya yi musu bayani suka yi ta saka albarka.
An yi taron Buɗe masallacin bayan ƙaramar salla ne Ummu Salma da Mai martaba Sarkin Daura sun zo, amma ba su kwana ba a ranar suka koma, Mai martaba mai murabus yana can London wajen wattani biyu kenan yana hutawa sannan yana ganin likita, tare da Gimbiya Shahida suka tafi amma ta dawo Gimbiya Hadiza ta koma wajensa.
Fulani ce da su Gimbiya Amratu ke gida, itama Fulani wannan shekaran za ta koma Saudiya Ammah ma ana ta shirin tafiya.
Tare za su tafi da Fulani da Gimbiya Maimunatu.