Sashe 58
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta gama faÉ—a tana danne dariyanta da gaske ya yi sakwa sakwa, tunda ya ga tana dariyan ya san bai yi kyau ba kawai É—an girgiza kai ya yi bai yi magana ba.
Tambayan shi take yi za a tafin mishi da wasu kaya daga nan ya ce no Need.
Ita kam ta ce za ta tafi da wasu ya ce ta je da duk abin da take so.
"Ranka ya daÉ—e ina so Asabe ta dawo bangarena in mun koma."
"As you wish princess."
Ta sumbaci ƙuncinsa tana sake yi masa godiya.
"Mami sai jibi za ta taho daga Kaduna."
"Mun yi magana da ita."
"Mami ba ruwanta, ba irin Ammah ba ce. Na ce ga shi dai yau sila Mami za ta je Daura."
"Saboda ke ce."
Ya amsa mata kai tsaye.
"Ba saboda ni ba ne."
"A'a saboda ni da kai ne."
"Ummu Salama."
Ya kira sunanta ta amsa tana kallon shi.
"Mami ce surukata. Ammah is my mother that's the truth"
Ummu Salma ta fara dariya tana faɗin haka ka raba mana abin ya yi shuru ya ƙyale ta. kuma gaskiya ya faɗa Ita Mami a suriki ta ɗauke shi ba ɗa ba, Ammah ce uwarsa ba ta taɓa masa kallon suruki ba.
Biyu har ta gota ya ce za su wuce a gidan Gwamnati za su ci abinci su yi salla daga can za su wuce.
"Daga can Fadar Sarkin Adamawan aka tura aka É—auke ku?
Ya amsa mata da gyaɗa kan shi, miƙa mata Banafsha ya yi, sannan ya miƙe yana gyara alkeybban jikinsa Ummu Salma ta taya shi sannan ta ɗauko masa sandar shi ta miƙa masa.
"Allah ya kara maka lafiya Hamma na "
"Amin Sarauniya ta."
Ya faÉ—a yana mai kallonta.
Sai ya ware mata hannu suka shige jikinsa ita da Banafsha da hannu É—aya ya É—an yi tapping É—in bayanta sannan ya duka ya sumbaci Banafsha.
"Sai kun taho "
"Sai mun zo ranka ya daÉ—e."
Ta amsa masa suna mai sakin juna.
Ya yi gaba tabi bayan shi yana fita ya zura takalmin shi, lokacin da suka iso dogarin da suka zo tare da jami'ai sun babbake za su shigo har cikin gida ya hana su nan ɗin gidan su ne, ba ya buƙatar nuna shi sarki ne, tafiyar daman cikin sirri ya yi ta, shi ya sa bai taho da tawaga ba. Mai martaba mai murabus ya ce ya je tare da Jakadiya ya ce ba sai ta je ba. Saleem ya bari da fada kafin ya dawo. Ummu Salma za ta yi fushi da shi, in bai zo ba kuma ko ya yi bayani ba za ta gane ba. Sai kuma ga daman zai kai gaisuwa wajen Gwamna da fadar Adamawa yanzu alaƙa ta ƙullu tunda ya zama Sarki ya zama dole ya fara sanin mutane sosai.
Ammah na kitchen É—in tsakar gida tun kafin Ummu Salma ta kira ta sai ga shi ta fito daman da hijabi a jikinta. LamiÉ—o ya ce za su tafi yanzu.
"Allah ya tsare Allah ya kai ku lafiya."
"Amin Ammah sai kun zo."
Received at 15:21Reactions: ⤠15, 🥰 1
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ta amsa da in sha Allahu
Ya yi gaba yana tafiya cikin ƙasaita Ummu Salma na bin bayan shi amma sai ta lulluɓe mayafinta a saman kanta tana rike da Banafsha suka fita haraba dogari na ganin su ya taso ya tare su da Baban rigan shi.
"Hattara dai, takawarka lafiya bajimi na al'ummar Daura. Barka da fitowar dogon sarki barka da fitowa farin Sarki É—an Nasiru jikan Shitu Allah ya kara maka lafiya da tsawon kwana."
Haka ya kare su suna tafiya har wajen mota da tuni masu kaki suka buÉ—e masa jeep É—in guda É—aya.
"Hamma ba ka ga Saloon É—in da na yi ba."
A lokacin Ummu Salma ke masa raÉ—a ya kalleta ya É—an murmusa amma saboda yana cikin rawani ba ta gani ba
"In kin zo sai na gani "
Ya amsa a hankali wanda ita kaÉ—ai za ta ji.
Ya kalleta ya É—an rausayar dakai. Sannan ya shiga mota.
Sai lokacin dogarin nan ya saki rigar sa. Ta yi baya tana É—aga masa hannu dogarin ya shiga gaban motar LamiÉ—o da direba a ciki mai suit ya buÉ—e get suka fita shi É—ayan jeep É—in daman ta masu kaki ce sai da suka fita ya dawo ya rufe get É—in sannan ta koma cikin gida tana mai farinciki.
Wannan zuwan da ya yi ya gama wanke mata zuciya. Ko da bai zo ba, ba za ta yi fushi ba amma zuwan sa ya sa ta samu tabbacin Ummu Salama na da capacity.
Lokacin da suka bar gidan Gwamna ya kira ta ya ce suna filin jirgi bayan la'asar lokacin ma Balkisu mai ƙunshi ta zo gida za ta yi musu tunda da safiyar gobe za su wuce Daura.
Masu kunshi har biyu suka kira bayan Balki tunda su Adda Suwaiba sun taho gidan za a yi musu ga Maijidda za ta yi kitso har da Ammah za ta yi kitso ƙunshi ta ce ba ta so lallaɓe za ta yi su Adda Suwaiba na yi mata magiya. Kowa ya ji Hamma Lamiɗo ya zo sai ya yi ta mamaki haka ma su Hamma Saddan sun ciji yatsa da ba sa nan.
"To ya kika gan shi?
Hamma Saddam ya tambayam
"Ya zama babban mutun ya kara ƙwarjini da Haiba."
Ta ba shi amsa tana mirmishi.
"Ya yi kyau a cikin rawaninsa."
Ta faÉ—a tana wani lumshe idanuwana sai da BaÉ—É—o ta kai mata duka a baya.
"Muguwa Sarauniyar garin Dauran kike duka.?
"Gwara ta dake ki, kina neman suma saboda LamiÉ—o"
Adda Suwaiba ta faÉ—a ana ta dariya. Hamma Saddam na faÉ—in shifa ya gama shirinsa gobe sai tafiya ana ta dariya.
Shi ya É—auki Harira a mota ta je can gida ta kwaso ma Ummu Salma kayanta na masu amfani akwati biyu ta kawo mata, domin ta ce ba za ta bar kayan rikita maigida a Jimeta ba da shirinta za ta je Daura.
"Sarki ne ba Yarima ba kuma haramu ne ki rikita Sarki."
BaÉ—É—o ta faÉ—a tana dariya.
"Ni ba Sarki na sani ba mijina na sani. Kuma in Sarki ne a fada ni a cikin bangarena ni ce Sarkin."
"Capasicitated Autar Ammah"
Adda Ummu Sulaim ta faÉ—a tana dariya har suna tafawa da Ummu Salma.
A tsakar gida aka baza tabarmu ana ƙunshi Maijidda na ɗaki tana yi ma Ammah nata.
Ƙunshi nan har dare ba a gama ba. Su Maijidda sai sha ɗaya na dare suka bar gidan sun sha kuɗi har Ammah an yi ma jan ƙunshi, Ummu Salma ja da baƙi aka yi mata ta yi kyau har ta gaji da kyau.
Washegari da sassafe su Umma Balki da Umma A'i tare da Æ´a'yan Umma Salamatu Adda Hauwa da Adda Khadija suka iso. Baffa Umaru sai da yamma za su taho tunda tafiyarsu sai safiyar Jumma'a.
Jirgin ƙarfe goma ne kafin goman kowa ya hallara.
Mutane ashirin ne daman za su bi jirgin. Tuni Ummu Salma ta tura ma Gimbiya sunayen masu tafiya a jirgi.
Ammah, Ummu Salama, ga mutanen mubi mutum huÉ—u, ga BaÉ—do su bakwai.
Ga Adda Suwaiba da Adda Ummu Sulaim, ga Ummin ikki ga iklima ga Kaltume ga Harira su goma sha huÉ—u, ga Adda Aisha suma da safen suka iso sai Hamma Saddam sai sai yaran Hamma Mustpha, Babban mai sunan Mami sai kuma Zainab.
Su Adda Suwaiba a gidan iyayensu suka bar yaran su.
Hamma Abdulrahim da su Hamma Abdullahi ne suka kwashe su zuwa filin jirgi.
Kafin su tashi sai ga Shamsiya ta kira wayar Ummu Salma bayan sun gaisa ta ce Habib ya ba su izinin tahowa Daura.
Ummu Salma ta ce su yanzu ma suna filin jirgi za su tafi akwai mota bari ta yi magana ta ji yadda ake ciki za ta kira ta.
BaÉ—É—o ta ja gefe ta sanar da ita wayar su da Shamsiya.
Received at 15:21Reactions: ⤠10, 👠1

"Ai ni da gayya na ce su zo, akwai mota na ji ba Umma Balki tana faÉ—in akwai matar Baffa Umaru da wasu matan ba, ki faÉ—a mata da sassafe ta je gida akwai motar da za ta É—auko su, gwara ta zo ta fuskanci ke Sakin da Habib ya yi miki kamar gobarar Ummu Salma ce a garin Jimeta."
Suka kwashe da dariya a tare har suna tafawa.
"Ta ce wai har da ƙarin zuwansu ta ga Hanan"
"Har uwar Hanan da uban Hanan duk za su gani."
BaÉ—É—o ba ta da mutumci sai zaginsu take yi Ummu Salma na faÉ—in akwai tausayi ga talauci ga rashin haihuwa.
"Ai bai kamata ma su haihu ba, sun wulakanta rai tun yana ciki fa."
Haka nan Ummu Salma ta kira Shamsiya ta faɗa mata. Sun rabu akan za ta yi ma Hamma Abdulrahim magana amma su tabbatar da safe sun je gida tunda tafiyar mota ce, kayan da suka bari ma acan duk Hamma Abdulrahim ɗin ne zai tattara in ta su Hamma Abdurrahaman ne ƙila sai sun iso sannan za su tuna da wasu kaya ma.
Sabbin É—inkunanta kuma Mami ce za ta taho mata da su a gobe ba su É—au kaya ba akwati É—aya ne da jaka, kowa ka gani karamar jaka ce tunda ba daÉ—ewa ba ne.
Bayan tantancewa, suka hau jirgi sai katsina misalin sha biyu saura suka sauka Katsina
Tawagan da za ta É—aukesu tuni suna jiran su a filin jirgi. motoci sama da goma har da masu kakin masarauta ga dogarai da hadimai mata an taho da jakadiya a cikin masu tarban su.
Sun isa Daura da azahar ne lalle Masarauta ta sha gyara ko'ina na ƙyalli an sauya ma tsarin Masarautar gabaɗaya.
An haÉ—e shashen Mai martaba da bangaren Yarima rabi, rabin kuma aka shigar da shi a wani bangare na dabam.
Bangaren Gimbiya Shahida nan ne bangaren da Bilkisu ta sauka. An sake faÉ—aÉ—a shi kamar ba bangaren ba.