Sashe 59
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan bangaren Gimbiya Hadiza an haÉ—e shi da na Gimbiya Maimunatu, an É—iba an faÉ—aÉ—a bangaren.
Na Gimbiya Amratu ma an sake faÉ—aÉ—a shi an kuma sake fitar da wani bangare na dabam ga shashem Fuani ma an gyara shi, ga na hadimai da bangaren madafi komai dai ya samu kyakyawan sauyi.
Tawagan mutanen Jimeta kaf a bangaren Ummu Salma suka sauka zai ishe su. Daga Umarnin Sarki Hadima Tani ta jagoranci Ammah da su Ummin ikki zuwa masauƙin baki a cikin masarautar. Adda Safina a bangaren Bilkisu ta sauka su tun safe suka iso, tana jin yan Jimeta sun zo ta baro can tunda shima can ya cika da dangin Bilkisu ya'yan sarakuna ana ta baza capacity.
Bangaren Fulani akwai baƙi nan ne su Hajiya Kilishi da iyalansu suke sauka, suna ta shirye shirye.
Ƙannen Lamiɗo kuma duk sun iso suna can gidan Sarki mai murabus.
An kawo masu abincika kala kala da ababen sha, komai ga shi nan ne kawai. Komai sabo ne a bangaren nan BaÉ—É—o na faÉ—in sabon Sarki sabon Masarauta.
Yaran su Hajiya Kilishi sun shigo bangaren Ummu Salma sun yi musu maraba tare da ganin Banafsha.
Ba su kuma ga Maimartaba Lamiɗo ba sai dare ya je can bangaren da aka sauki su Ammah ya gaishe su, suna tare da su Hamma Kabiru da Saleem su Yazid ba su zo ƙasar ba suna jin haushi.
A daran Mai martaba ya ba da umarnin son ganin Ummu Salama da Banafsha a bangaren shi, lokacin da ta je bangaren sai da ta saki baki. Bangaren ya haÉ—u a cikin bedroom É—in Mai martaba gadon sa mai rumfa ne da wasu labulaye na alfarma. Ta zo kenan Banafsha kawai ya É—auka sai ga Bilkisu kuma taki fita Ummu Salma na son rumgumar mijinta ba hali.
Sun gaisa da Bilkisu sama sama kamar yadda suka saba. Kowa ya kalli ɗan'uwansa ya kauda kai, Bilkisu ta ga Ummu Salma ta yi mata wani kyau, itama Ummu Salman kyan Bilkisun ta gani ga shi kowacce ta sha ƙunshi ta yi fes.
Lamiɗo ne ya miƙa ma Balkisu Banafsha ta ɗauketa daman lokacin da suka iso ba ta shigo ba yaran ne suna isowa suka yo bangaren tun ɗazu saboda Banafsha.
Ta ɗauketa ta yi Allah ya raya ba wani kasarsashi. Ummu Salma ta karɓi ɗiyarta, ta koma bangarenta tana jin haushi da kishi amma ba ta bari ya yi tasiri ba. Bilkisu kuma har ta ji haushi ganin Ummu Salma a bangaren Mai martaba sai yanzu ta dawo cikin hayyacinta har abada fa ba za ta so kishiya ba.
Received at 15:21
7 people reacted with â¤
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Washegari da safe bayan sun yi wanka sun karya. Mai Martaba ya ba da mota aka É—auki su Ammah da Ummu Salma zuwa gidan tsohon Sarki suka gaishe da Mai martaba da Fulani tare kai masa Banafsha.
Ya É—auketa ya yi mata addu'a daga karshe ya ce Allah ya yi ma Batula albarka aka amsa da Amin.
Ba su daÉ—e ba suka dawo su Hamma Abdullahi tun shidda na safe suka kamo hanya motar daman tun a daran jiya ta isa Jimeta, irin doguwar motar nan ne ta masarauta lafiyayya.
Tare da su Shamsiya da matar Baffa Umaru da wasu cikin yaransu mata.
Mami kuma sai da yamma suka iso Daura, mota ta je filin jirgi a katsina ta É—auko su. Sai ga Hajiya Fatima Baba ta sake saka kafafunta a garin Daura.
Garin da ta ji ya fita ranta ta tsane shi sama da shekaru talatin da biyar ba ta taɓa tunanin za ta dawo ba. Ta fita cikinsa cikin ƙunci da kuka ɗauke da Lamiɗo cikin jinin haihuwa yau ga shi ta dawo a matsayin uwar Sarki kuma surukar Sarki.
Ubangiji mai yin yadda ya so a lokacin da ya so.
Mami ta zo da É—inkunan da aka yi ma Umma Salma rantatsu masu kyau,
Sun iso ba daÉ—ewa sai ga Hajiya Zeenatu da Hajiya Zannura sai Hajiya Binta tare da zugan yaran su manyan mata sun shigo bangaren Ummu Salma ganin Banafsha suka haÉ—e, ba sai an faÉ—a maka ba kana ganinta ka ga fuskar LamiÉ—o.
Balle ma Hajiya Binta ta faÉ—a musu tunda har da ita aka je Kaduna aka taho da Ummu Salama.
Mami ba ruwanta sun gaisa sama sama sai juyi take yi cikin wani leshi wuyanta da hannayenta gwalagwalai ne kowa ya ganta ya san ta wuce tsara ga Islam da ta zama budurwa yanzu tana ma SS2 ne, har Faruk ya girma.
Ammah suna can bangaren da aka sauke su da Mami ta je sai da ta yi magana.
"Son kai, wato masauƙin uwar Sarki ma na dabam ne."
Ammah ta ce ya son ranta su Umma Balki na ta yi musu dariya. Mami na faÉ—in ta ji ba komai da ka haifi Sarki ai gwara ka haifi matar Sarki Ammah ta amsa ta da cewa gwara ka haifi Sarkin. Suka bar su Ummin ikki da yi musu dariya.
Gaskiya Mami ta faɗa domin masauƙin da aka sauki su Ammah ya haɗu, Hamma Jibo ma a ranar ya iso tare da Adda Nauwara.
Adamawa da Jimeta sun haÉ—u a waje daya sai son barka. A kuma daran su Hamma Abdullahi suka sauka bayan mangriba.
Suma a wani kayatattacen masauƙi aka sauke su gabaɗaya mazan, matan kuma aka kai su can wani masauƙin su Shamsiya Ummu Salma ta ce aka wo su bangarenta.
Komai suke buƙata ga Hadimai nan motsi kaɗan za ka yi za a yi maka abin da kake so. Asabe tuni ta tare a bangaren uwar ɗakinta sun haɗe da su Harira.
Washegari safiyar asabar aka tashi da shagalin bikin naÉ—i tare da shagalin sunan Fatima Banafsha. Ranar Ummu Salma na da kwana talatin da É—aya da haihuwa
A fada aka yi taron naÉ—in gwamnoni sun zo, sarakuna da yan majalisu yan kasuwa da ma'aikatan gwamnati malamai da dattijan gari duk sun zo Hafiz ya zo tare da Salima sannan ya yi magana da wasu daga cikin yan'uwan su suma sun taho.
Fadar Daura ko na ce Masarautar Daura ta cika da mutane ta dumbatsa ga masu kaɗe kaɗe da masu buga tambura. Masu busa da maroƙa a cikin waɗanda suka zo har da mawaƙan mu na arewa.
Fada ta cika da busa sarewa da kaÉ—e kaÉ—e na tashi a status É—in Hamma Saddam Ummu Salma ta fara ganin farin Sarki mai farar zuciya
Ya sha rawaninsa fari alkeybbansa ma fara ce mai zanen baƙi haka yana zaune a fada a saman kujeran ƙaragar mulki ga manyan ƙasa ne zagaye da shi wasu a saman kujeru ga walikan fada kuma suna zazzaune a ƙasa.Har da tsohon Sarki mai murabus a wajen shima yana zaune akan kujera cikin kayan Sarauta.
Suma a cikin gida kowa ya yi wanka ya yi shigar alfarma, Fulani da kaf matan Maimartaba da ƙannen Lamiɗo suna gidan su Hajiya Sakeena mutanen England duk sun zo ƙasar saboda taron naɗi nan.
Kowa ka gani da ɗanƙareran leshi da gwalai gwalai a wuya da hannaye.
Ummu Salma ma leshin ta saka mai kalan ja ya yi mata kyau ɗinkin bubu ne, wuya da hannaye gwala gwalai na ƙyalli, sannan Banafsha ma ta sha kayan alfarma.

Ba su fita Fada ba sai gobe za a je a yi ma Sarki gaisuwa ta musamman amma a cikin gida an sha shagali a fada kuma acan an yi jawabai daga manyan mutane da wakilan fada har Sarki mai murabus ya yi jawabi haka ma sabon Sarki.
Ga shi nan su Hamma Saddam suna ta É—orawa a status É—in su.
A cikin gida kuma an yi busa manyan mata suna ta rangaji cikin kasaita da izza, an ci an sha abincika ba nau'in da babu ga shi an yi sevinors abin rabo an yi jakunkuna da hoton Mai martaba Lamiɗo, ga littafi mai biro, ga jakunkuna an yi mug da cokali an nannaɗe a kwali, an raba atamfofi iri ɗaya sak ga turarukan wuta, ga azkar ƙananu da aka rarraba ga key holder abin rabawar ne ba adadi ga su nan.
Ummu Salma ta shiga ta fita, kuɗi ko wata ƙwarya ce sai da aka cika mata shi da kudaɗe, ga gefen gadonta ya cike da kaya wasu ma akwatina ne guda suke kawowa kuɗi kuma daga masu saka milliyan sai masu dubu ɗari biyar.
Arziki na in da yake, Shamsiya ta ga duniya a Daura suna gefe amma babu abin da suka nema suja rasa suma. Habiba kam ta ruÉ—e faÉ—i kawai take yi Allah ya azurta su, sun ga Hanan sun saka leshi iri É—aya da Beena yara ne amma gwal ne a wuyansu da hannayensu.
Hanan ma kaÉ—ai abin a tsaya a kalleta ne.
Ba ma Ummu Salma ba Shamsiya sai hawaye a ɓoye, Ubangiji ya yi ma Ummu Salma kyakyawan sakayya.
Bilkisu ma ta yi shirgar alfarma itama leshin ne mai tsada daman ga ta yar gayu sai kuma ya haÉ—e da yau Gimbiya take shiga kawai take yi tana fita. Dangin ta sun shigo bangaren Ummu Salma sun ga Banafsha itama ta zo ta rako Umman kano yau suka zo kuma a ranar suka koma. Kowa ta kalli yaruwanta ta kawar da kai. Cikin su ba wacce za ta ce ba ta ji kishin yaru'wanta ba. Umman Kano dubu É—ari biyar ta ba ma Ummu Salma, kuÉ—i akwai su ba ma ajin zafin fitar da su Ammah suna bangaren su tare da su Ummin ikki suma can Hadimai na kula da su.
Washegari kuma baki suka kai gaisuwa fada ga Sabon Sarki yau ɗin ma farin rawani ya saka yana zaune akan ƙaraga dukkansu har da Bilkisu da yara suka fara zuwa suka kai gaisuwa, fadar ta cika da mata da maza sai ga Mami a fada tare da Ammah Lamiɗo na zaune kan ƙaraga Sarkin dogarai na faɗin Sarki ya amsa Sarki ya gaishe ku.
Ga su Hamma Jibo a gefe a zazzaune abu kamar a mafarki kuma a zahiri ne.