Sashe 42
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karshenta dai tare da Islam suka tafi Daura salla ta haÉ—e da su Amira. Hafsat ma ta fara karatu a jami'ar Abuja.
Lokacin cikinta na wattani shi shidda saura kaÉ—an ya faÉ—a wattaninsa bakwai an yi scan an ce mace za ta haifa wannan karon.
Da yake ta samu sauƙin laulayi yanzu har girki tana yi lafiya lau. Ta yi ma Mai martaba abinci da kanta ta kai masa har fadar shi na cikin gidaa. Ya zauna ya ci ya saka mata albarka.
Ranar har labarin Mami sai da ya ba ta Batula ikon Allah, yana ba ta labarin darun Mami Ummu Salma na dariya duk kuma abin da ya faÉ—a gaskiya ne Mami ba ta canza ba. Da za ta tafi ya ba ta kyautar doki ya ce duk ranar da ta shirya ta saka LamiÉ—o ya É—aurata saman doki tana ta masa godiya.
Sai da suka gama salla a Daura sannan suka je Adamawa. A lokacin aka sanya ranar bikin BaÉ—É—o cikin ikon Allah wata biyu ma su zuwa aka sanya saboda komai yayyensa sun ce za su yi komai su za su haÉ—a karfi su gyara gida a fitar masa da bangarensa ya fara zama kafin ya mallaki na shi.
Lefe kuma ango ya ce shi zai haɗa abin shi sai dai abin da za a ɗan taimaka masa. Hamma Lamiɗo ya ce zai shiga ciki. Baɗɗo za ta zama amarya nan da wata biyu. Farincikin Ummu Salma ya kasa ɓoyuwa, wannan zuwan ma na su Hanan ta je gidan su Habib ta kwana huɗu sannan suka dawo da ita. Tunda suka koma Umma Salma shirin biki kawai take yi ba ta taɓa kuɗin gadonta ba su akwai abin da za ta yi da su. Kuɗin hannunta dai take ta tanadin bikin Baɗɗo da su.
Kuɗaɗen dake bankinta ta lissafa za su isa ta siya ma Baɗɗo fridge da Tv sai ga shi ma Hamma Lamiɗo ya ba ta miliyan biyu ya ce ta ƙara farinciki kamar za ta suma, Bilkisu ko kamar za ta mutu domin lokacin da ya ce zai ba da guddumuwarsa suna cin abinci ne a saman dinning tana ji tana gani, Ummu Salma na juyi yadda take so Lamiɗo na take mata baya.
Received at 08:42
9 people reacted with â¤
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Miliyan biyun nan duka ta tura ma Baɗɗo ta ce su ƙara wajen siyayya. Ita kuma nata ta ce sai ta zo amma ta ce kar su siya fridge da Tv da gas sai ta zo.
BaÉ—É—o da iyayenta babu abin da za su ce ma Ammah da ahalinta sai godiya. Ammah ma miliyan É—aya ta ba ma Ummin ikki, Mami ma 500k abincin da za a ci a duka gidajen kuma su Hamma Jibo suka É—au nauyin komai.
Lefe kuma rabin shi Hamma LamiÉ—o ya saki bakin aljihu Adda Suwaiba ta haÉ—a akwatina takws shake da kaya sanna tuni an fara gyaran gida An bige É—akin Baffa an bige kitchen É—in Ammah an sake sabon tsari.
Itama É—akin na ta an kashe bedroon É—inta zai shiga cikin bangaren BaÉ—do ita kuma Ammah sai aka haÉ—e mata da wannan É—ayan É—akin na waje.
Cikin lokaci aka fitar da flat É—in Hamma Abdulrahaman mai falo da bedroom biyu da kitchen.
An sake yin wani kitchen a tsakar gida amma Ammah ma an yi mata wani kitchen É—in a cikin bangarenta.
An sake sabon fenti gida ya dawo kamar sabo fes. Lokacin da bikin ya ƙarato cikin Umma Salma wattani takwas kaɗan ya rage bai shiga watannin tara ba Lamiɗo ma ya fara nema musu Visa, shi da ita da Mami tare da Harira za su tafi can Egypt ɗin tuni har asibitin da Ummu Salma za ta haihu a can Egypt ɗin mai suna EL NADA HOSPITAL CAIRO, EGYPT Lamiɗo ya nemi bayanan su ta goggle. Asibiti ne mai kyau na maternity in da ake bawa mata masu haihuwa kulawa da yaransu asibitin kuɗi ne mai kyau.
Hamma LamiÉ—o ne ya yi musu email ya tura musu duka bayanan Ummu Salma da asibitin da take zuwa awo suka rubuta ya riga ya yi musu booking É—in komai jiran su kawai ake yi.
Amma sai an gama bikin BaÉ—É—o sannan za su tafi.
Bai kyautu a ce a yi bikin BaÉ—É—o Ummu Salma ba ta nan ba duk tsaka tsantsan É—in Hamma LamiÉ—o shi kan shi ya sara ma wannan amintar dake tsakanin matarsa da BaÉ—É—o. Tun ana sauran sati É—aya ta taho Adamawa tare da Harira. Bilkisu kuma sai ana gobe biki za ta taho tare da yara da Hamma LamiÉ—o.
Tunda ta sauka garin ba su zauna ba ita ce babbar ƙawa komai ita ce akan gaba. A can gidansu Baɗɗo ma ta sauka ta ce a can za ta yi bikinta. Hamma Saddam ke ɗawainiya da su a mota a washegarin ranar da ta iso suka je kasuwa ta siya ma Baɗɗo Tv babba da gas cooker mai shidda da frige.
BaÉ—É—o ta yi hawaye ta rumgume Ummu Salma sai suka kama kukan a tare haka da suka dawo yan'uwan Ummin ikki da su iklima suna sake yaba karamcin Ammah da iyalanta. An yi ankon leshi da atamfa duk da ba biki za a yi sosai ba tunda Baffa ko shekara bai yi da rasuwa ba.
Su Adda Safina tun ana saura kwana huÉ—u suka iso. Da su ake ta shirye shirye. An kai lefe tun wuri saboda Amarya ta samu bayar da É—inkuna.
Sun yi gayya amma daga maƙota sai yan'uwa kawai gidan Ammah ma cike da mutanen Mubi ango kuma abokansa sun zo har da waɗanda suka yi karatu daga kasar waje ya sauke su a hotel. Ummu Salma ta kira Shamsiya ta gayyaceta ta yi mata alƙawarin za su zo.
Ranar Jumma'a, da yamma Hamma LamiÉ—o da Bilkisu da yara suka iso tare da su Sabuwa. Ummu Salma bata ma gidan suna wajen saloon ita da BaÉ—do da su Kaltume.
Sai da suka dawo suka sauka a gidan Amarya kuma ta wuce gida.
Ummu Salma ta yi ƙunshi ja ta yi kyau ga cikinta da ya girma sai ya sakata ta wani fashewa ta yi kiba.
LamiÉ—o in bai samu zuwa É—aurin anan ba sai Ummu Salma sai yi fushi da shi, da ya ce ba zai samu zuwa ba ta fara rigima.
Dole ya samu lokaci, sai kuma ya ci sa'a a satin ya dawo yana da cikakken lokaci. Shi dai faÉ—an shi Umma Salma ta bi a hankali har a samu matsala ta ce masa tana kula da kanta.
Bilkisu tana gefe tana kallon kowa É—aya É—aya.
Amma takaici da kishi sun hanata farinciki ganin yadda Ummu Salma ta zama tauraruwa.
Mami ta iso tare da su Islam har da Barira. Hanan na ganinta ta maƙale mata.
Washegari Asabar 25 ga watan october aka É—aura auran Aisha Salisu da Dr Abdulrahim Hadi Baba, Baffa Umaru shine waliyin ango kamar yadda aka saba BaÉ—É—o kuma kanin mahafinta ne.
ÆŠaurin auren ya samu hallata mutane dabam dabam ciki har da Waziri da shamaki da suka wakilci Mai martaba. Mata kuma Gimbiya Shahida ce ta zo da Gimbiya Amratu sai Hajiya Zaliha
A ƙofar gidan su Baɗɗo aka ɗaura auren.
Received at 08:42Reactions: ⤠7, 🔥 1, 🤗 1

Bayan an É—aura ango da abokansa suka shiga cikin gida aka yi hotuna da Amarya sannan suka tafi can gidan Ango.
Ummu Salma ma Hamma Saddam ne ya zo ya É—auketa za su É—au hoton tarihi gabaÉ—ayan su.
Sun É—auka gabaÉ—aya yaran har da LamiÉ—o da Mami.
Ummu Salma kusa da mijinta har tana kwantar da kanta a saman kafaÉ—arsa.
Tana mirmishi Bilkisu ta kasa tsayawa a wajen saboda kishi. Ga shi Ummu Salma ta yi kyau ta saka wani farin leshi kamar ita ce amaryan.
Duk in ta bi ta zama abin kallo. Ga Harira na biye da ita kamar jela. Gidan su BaÉ—É—o ta koma domin ta ce ita can take bikinta sai sun kawo Amarya.
Shamsiya ta cika alƙawari ta zo tare da Habiba dake ta taunan cigham tana wani kallon kowa ɗaya bayan ɗaya. Shamsiya ta san gidansu Baɗɗo shi ya sa ba su wahala ba duk da an sami canje-canje amma gidan su Baɗɗo ba zai ɓace mata ba.
BaÉ—É—o ma duk da haushin Shamsiya da take ji ta sakar mata fuska. Ummu Salma ta karrama su an ba su abinci da abin sha da za su tafi an ba su abin raba wa sannan Shamsiyar ta ce ma Ummu Salma za su je su gaida Ammah a can gida daga nan suka yi sallama suna fita gidan Ammah suka je Shamsiya ta yi mata Allah ya sanya alheri.
Har suka ga Hanan ta sha gayu da leshi iri É—aya da na Beena da Ummu Salma
Tana ganinta ta ganeta ta nufeta tana cewa Anty.
Habiba daman ba saninta ta yi amma ita kanta yarinyar sha'awa take bata to ba ta san talauci ba. Ta taso cikin gata yarinya ƙarama ga turanci ga larabci a bakinta.
Sun fito har haraba tare da Hanan tana ganin su LamiÉ—o ta saki hannun Shamsiya ta nufe shi tana kiran Papa.
Da Shamsiya ta gan shi ko ba a faɗa mata ba ta san shi ne mijin Salma ballatana ta san shi a hoton tun a wancan lokacin da suke ƙawance da Ummu Salma.
Ƙwarjininsa ya sa har Habiba sai da ta gaishe shi ya amsa sau ɗaya domin Hanan ta faɗa masa Anty ne, kuma a kaf a danginsu bai san su ba shi ya sa ya fahimci ko su waye sau ɗaya ya amsa ya yi wucewarsa wajan su Hamma Kabiru dake zaune saman darduma a haraban gidan suna hira.
Sum sum Shamsiya da Habiba suka bar gida.
Shamsiya ta sake samun tabbacin Ummu Salma ta yi ma rayuwarsu nisa har abada. Haka ta je ta ba ma Habib labarin mijin Ummu Salma.
"Ke wannan mijin miji ne, nima wataƙila rabon Hanan ne ya sa muka yi aure amma in ana maganar mazaje irin su Lamiɗo na layi mu ba mu isa ma mu zo wajen ba."