Sashe 66
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baɗɗo ta sha takaicin rashin zuwa bikin nan haushin ma ya ragu tunda shi Hamma Abdulrahim bai je Abuja ba daga Zaria gida ya dawo saboda Baɗɗo tunda Ammah bata nan. Ranar reunion ɗin su shigar alfarma Umma Salma ta yi na super wax sai ta naɗa lafaya jakarta da takalminta ma abin kallo ne kama daga kyawawan ya'yanta Hanan da Banafsha ga su Sultan, Harira ce ke rike jaka da Banafsha ga matashin cikinta ya fara fitowa da ya ƙara mata kyau da ƙwarjini.
A toyota É—in LamiÉ—o ta tuka su, zuwa makarantar a can aka shirya taron a babban hall É—in makarantarsu ta Ahmadu ribaÉ—u Collage
Kowa a wajen nan Ummu Salma kawai yake kallo da ya'yanta da motar da ta tuƙo, Shamsiya ko duk ta bushe gaisawa kawai suka yi da Ummu Salma, ta ɗauki Hanan tana yi ma Banafsha wasa, wasu sun samu labarin matsalan da aka samu tsakanin Ummu Salma da Shamsiya tunda abin duniya ba ya ɓoyuwa, ana ta kuskus ganin Shamsiyar gefe ko Harira Hadimar Ummu Salma ta fita kyan gani.
Received at 19:42Reactions: ⤠11, 👠1, 👠1
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ummu Salma ta haÉ—u da Madeena Jaafar lokacin lokacin suna makaranta sun yi mutumci sosai ta yi aure da yaranta uku tana koyarwa.
An ci an sha an yi hotuna tunda sun haɗa kuɗi Ummu Salma 2M ta ba su, su Hanan sun sha ɗauka kamar yaran turawa. An yi jawabai sosai tare da cewa za a kafa asusu domin tallafawa in wani abu ya taso na biki ko suna ko ciwo a cikin su, an naɗa shugabanin rikon kwarya sai ga shi sun ba ma Ummu Salma matamakiyar shugaba, ta ce ba za ta karɓa ba suka ce sai dai in ba ta so ne shi yasa ta yi shuru. Yanzu duniya in kana da shi kai Sarki ne ta karɓi mic ta yi jawabai anan ta yi maganar za ta buɗe foundation domin tallafawa ma mata da ƙananun yara ana ta mata fatan alheri sun gayyaci wasu malamansu wasu ma duk sun rasu, a jin na su ma an rasa wasu, an fara saka kuɗi a asusun nan take ta saka kuɗaɗe masu kauri hall ya ɗau ihu ana faɗin Allah ya taimaki Sarauniyar Daurama.
Shamsiya na gefe tana hawaye tana mai nadamar biye ma zuciya da sheÉ—an ba domin soyayyar Habib da ta zama kaddaranta ba, da yanzu ita ce a gefen Ummu Salma tana shawara da ita, amma ga Ummu Salma can a sama an zagayeta ta yi mata nisa, ita ko tana gefe in da take ma in ta ce za ta je ita ce za ta muzanta.
An yi taro lafiya an ta shi lafiya Ummu Salma ba daliɓai ba har malamai sun karɓi lambarta suna mata magana cikin girmamawa, balle mates ɗin su, an karɓi lambarta kamar ba gobe kowa ya na so ya shige mata.
Da za tafi ne ta nemi shamsiya ta ba ta dubu Hamsin tana da canji a cikin jakarta ta tausaya mata ne amma ba domin Habib ta yi ba. Shamsiya har tana hawaye.
"Na gode sosai Ummu Salama."
Kamar ta san suna cikin wani hali, ga kuɗin hayar in da Habiba take, ita ma ba ta lafiya tunda ta yi ɓarin nan lokaci bayan lokaci tana fama da zubar jini tana bukatar zuwa asibiti. Ga rashin abinci, komai dai ya kwaɓe albashinsu ita da Habib ba shi da yawa ba zai iya rike su ba sai ga tallafin Ummu Salma, kuma ta yi mata alkawarin za ta tallafa mata da zaran gidauniyarta ta fara aiki.
Haka Ummu Salma ta shiga mota ita da ya'yanta ta bar makarantar ana ta ɗaga mata hannu. Kowa sha'awa take ba shi, rayuwa kenan wasu a cikin sun yi karatun amma babu aiki yi wasu kuma an yi aure an haɗu da gwagwarmayan gidan miji ga ƴaya a lokacin duk wanda ya ji Ummu Salma ba ta cigaba da karatu ba sai ya ce ita ko me ya sa. ? Suna ganin kamar rashin ilmin da ba ta yi ba zai katangeta da samun alheri cikin su har da Shamsiya domin a baya tana ganin boko shi ne matakin arziki. A wajen suna ta cewa suna bibiyar girke girkenta ba su san ita ba ce sai yau da ta faɗa Shamsiya ta ce itama tana bibiyan Ummu Salma amma ba ta taɓa sanin ita ba ce duk da ranar da fara jin muryan sai da ta ji kamar ta san me muryan.
Yau ga shi Ummu Salma da iya sakandirin tana auren ɗan Sarki ta samu dukkan cigaban rayuwa. Su kuma ga kwalin degree ɗin amma suna cikin kalubalen rayuwa Rayuwar nan ka bi ta a sannu kawai abin da kake tunanin ba zai yuyu ba shi yake faruwa. Ilimi na da amfani amma kar ka dogara da shi, mu tashi mu nema mu dogara da kanmu, in karatun ya yi mana amfani muna da plan B ba za mu zauna jiran Gwamnati ba, yanzu Nigeria ta yi yawa ba zai yuyu kowa ya samu yadda yake so ba. A yi ilimi amma a nemi abin da za a dogara kar a sakankance da boko ce ƙarshen tsira.
*Janafty*
Received at 19:42
15 people reacted with â¤

Ummu Salma ta so su koma Daura first week of January ne saboda yara za su koma makaranta, har sun fara shiri sai kuma Adda Suwaiba ta haihu, Ummu Salma ta san tana da ciki amma ba ta taɓa tunanin cikin ya isa haihuwa ba tunda ba ta da girman ciki sai ko ga shi ta haihu da ta faɗa ma Mai martaba Lamiɗo ta nuna masa tana so ta zauna sai an yi suna ya ce ta yi yadda take so ba zai hana ta ba.
Dalilin tsaikon tafiyarta kenan amma ita Bilkisu ta koma Daura bayan an shiga sabuwar shekara. Islam na can tunda tare da su Hafsart suka koma Daura daga Abuja tana gidan Sarki mai murabus, tare da su Amira da Hafsat tunda Ummu Salma ba ta dawo ba.
Da suka yi magana ta waya Ummu Salma ta ce me ya sa ba ta zauna a masarauta ba tunda Bilkisu ta dawo
"Ya Umma ni fa ban wani saba da Anty Bilkisu ba gwara na zauna anan ga su Amira da Hafsat."
Haka ta faɗa, kuma gaskiya ta faɗa Bilkisu ba ta sakin jiki da kowa, matar nan rayuwarta ma na dabam ne, ba irin na sauran mutane ba ne shi yasa ba ta damun Ummu Salma domin ta fahimci har danginta ba da kowa take shiri ba sai wanda Allah ya haɗa jininsu, ballatana ita kishiya da zuwan ka zo na zo ne. Suna haɗa sati ba su haɗu da juna ba, ba ta shigowa bangarenta itama Ummu Salma ba ta shiga, amma yaran suna zuwa wajenta haka ma Banafsha, su Debora dai suna shigowa barin ma Hidaya, Sabuwa ce sai jifa jifa. Sun fi haɗuwa wani lokacin a bangaren Mai martaba ko kuma in ta je can gidan Sarki gaishe shi ta ganta, tana gaisheta duk in da ta ganta ta amsa a tsume, amma bayan gaisuwa wata mgana mai tsawo bai ta taɓa shiga tsakaninsu ba, miji ɗaya dai suke aure amma rayuwar kowa tsarin shi yake yi, shi kuma Hamma Lamiɗo bai damu ba, ba shi da yawan saka ido, kuma ya san haka suke tsarin su ya yi masa daidai muddin ba a zaman gaba kuma ba a faɗa.
Da niyyar zama ta yi sunan Adda Suwaiba ta tsaya amma kuma kana naka Allah ya gama na shi, mura ta yi mata mugun kamu da ta saka mata zazzaɓi mai zafi, kuma wannan cikin ma ba ta sha ruwan sanyi ba, ba ta yi laulayi mai zafi ba, amai ma sau uku ta taɓa yi ta dai san tana cin abinci sosai shi yasa ta fara kiba da naman wuya.
Ta yi tunanin sanyin December ne ya kamata a garin Adamawa. Har Banafsha ma sai da ta kwanta zazzaɓin nan sai da suka je suka ga likita aka ba su magunguna.
Sunan da ba ta samu ba kenan tana gida a kwance, muryanta har ta dishe ta yi ƙatuwa saboda mura, in suka yi waya da Mai martaba sai ya ce muryansu iri ɗaya yanzu ba maraba ta yi ta masa shagwaɓa tana masa kuka shi kuma yana jin daɗin tsokanarta.
Mami ta zo suna an yi suna lafiya mace ta haifa yarinya ta ci sunan mahaifiyar Adda Suwaiba Zainab, bayan sunan ne Ummu Salma ta yi ma su Mami bayanin haɗuwarta da Barrister Salamatu da shawarwarin da ta ba ta, da cewa sai ta koma Daura in sun sake yin magana da Hamma sai su ga ta yadda za su fara kudirinta kafin shekaran nan ta kare Foundation ɗin da za ta kafa ta yi ƙarfin da za ta fara aiki ba ɓata lokaci.
Sun yi na'am da shawaranta, Mami ta ji Ummu Salma ta gama birgeta duk abin da za ta yi za ta ce sai ta yi shawara da mijinta. Kenan hakan ya nuna tana girmama LamiÉ—o ba ta iya aiwatar da komai sai ta faÉ—a masa ya amince sannan, tana alfahari da hakan, ko ita ba ta yin wani abu ba tare da sanin Daddy ba abu daya ta taba aiwatarwa bai sani ba haÉ—in auren Ummu Salma da LamiÉ—o, wannan kuma ba ta son kowa ya sani ne shi yasa ba ta faÉ—a masa ba amma tana da tabbacin in da ta faÉ—a masa zai ba ta goyon baya tunda a komai na ta yana supporting É—in ta, in ka samu miji mai goya maka baya a duk abin da ka saka ma gaba, to ka gode ma Allah domin watarana za ka cimma in da ba ka yi tsammani ba.