Sashe 39
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga shi dai azumi ne amma ba sa sahur tare ballatana buÉ—e baki tare. Ummu Salma buÉ—e bakinta daman kayan marmari ne gwara yanzu ma tana É—an cin wani abincin bayan tuwo sannan tana shan tea.
Bilkisu kuma ko damuwa da wata Umma Salma ba ta yi, yaran ma tunda ta ga sun koma shashenta ta yi ma Anitha magana tare da yaranta take buÉ—e baki Hanan kuma da rigima ta saba da su Sultan sai ta je duk da Bilkisu ba ta so. Shi kuma yaro bai son ana so ko ba a so ba.
Sai da aka yi azumi ashirin sannan Lamiɗo ya dawo. Ummu Salma ko ɗaya ba ta sha azumi ba. A ɓoye take yi ba ta bari Lamiɗo ya sani ba in suka yi waya sai ta ce ba ta ɗauka ba sai da ya dawo ne ya fahimci tana azumi bai yi mata faɗa ba ya ce tunda ta tabbatar da tana lafiya shike nan. Yanzu an samu sauƙi tana shakan ƙamshin abinci ta zauna lafiya amma har gobe ba ta daina shinshinar ƙasa ba.
Suna yin sahur tare a dinning haka ma BuÉ—e baki tare da yaran gabaÉ—aya.
Tunda LamiÉ—o na nan dole in ya kira su, su fito su haÉ—u gabaÉ—aya.
Kayan salla daman yana dawowa suka fita shopping, suka yi siyayya ɗinki kuma Bilkisu ta kira telan dake yi mata ɗinki a wani plaza ne ya zo gida ya karɓa harda na Ummu Salma tunda Lamiɗo ya na nan kuma ya saka baki. Ma'aikata kuma kuɗi ya ba su kowanne ya je ya siya abin da yake so.
Harira ta ba ma Ummu Salma nata ta adana mata Daman kuma ta kira Baɗɗo ta je can wajen Ammah ta karɓi key ɗin gida ta je ta buɗe akwatinta ta ɗauko atamfa guda uku da leshi ta kai mata ɗinki na ta biyu na Harira biyu. Kayan salla su Ammah kuma kamar yadda aka saba Lamiɗo ya tura ma Hamma Abdullahi shi kuma Adda Suwaiba da ta saba siyowa ta siyo aka raba ma kowa. Wannan karon har da mutanen Mubi, Mami da iyalanta gabaɗaya.
Ummin ikki da yaranta kamar yadda aka saba kowani shekara.
Amma ta fita takaba ranar azumi ashirin da biyu. Kowa ya kirata a waya ranar sai ta zama kamar ranar ne Baffa ya rasu. Ummu Salma daman tun a ranar tunda ta tashi sukuku take, ta sha kuka idanuwanta sun kumbura LamiÉ—o ne ya dinga lallashinta.
Mutuwar Baffa gibi ne ba ta tunanin za ta manta da wannan rashin. Ba ta taɓa tunanin za ta yi dariya bayan rasuwar Baffa ba, sai ga shi tana yi amma kuma rashin shi ba zai goge daga zuciyarta ba.
Received at 08:42Reactions: ⤠12, 😢 1
[6/26, 10:32 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Wannan karon daga Lagos Daura suka sauka, tunda ba su taho da wuri ba ranar da aka É—au azumi na ashirin da bakwai. Sun yi salla a Masarautar Daura kamar yadda suka saba lokacin cikin Umma Salma yana cikin wattani na biyar har ya fito.
Ta rage laulayi amma har yanzu tana yin amai in ta ci abin da cikinta bai karba ba. Mai martaba ya samu sauƙi sosai tunda yana zuwa ganin likita lokaci bayan lokaci Fulani ne ma ke fama da kafafu. Kowa ya ga Ummu Salma da ciki sai ya ce Allah ya kawo rabo da wuri haka Hajiya Kilishi da Hajiya Zaliha suka yi ta faɗa da addu'an Allah ya sa a sauke lafiya.
Mai Martaba ma ana gobe za su tafi Adamawa a daran sun daÉ—e suna hira da shi da ta je gaishe shi. Ya na bata labarin halin kirki irin na mahaifinta tana jin daÉ—i, ta tuna lokacin da ta rasa jaririnta ya kira wayarta ya daÉ—e yana yi mata nasiha da jan hankali akan hakuri da kaddara. A lokacin kuma ta ji daÉ—in maganganunsa sosai.
Yana da hikima da hangen nesa. Adali ne na gaske ta tabbatar da haka ta ga kuma in da LamiÉ—o ya É—auko karamci da yakana.
Bayan salla da kwana uku suka baro Daura zuwa Adamawa.
Daman da azumi Shamsiya ta ddame ta da kira sai da ta haÉ—a ta da Hanan har Habib É—in ma an ba shi ya yi magana da Hanan É—in. Shamsiyar ta tambaye ta ko za su zo da salla ta ce a Daura za su yi salla. Ko sun zo Adamawa ba za su daÉ—e ba zaman da za a yi na rabon gadon Baffa ne ma zai tsayar da su
Lokacin da suka isa sun iske Baffa Umaru da Baffa Salisu duk sun iso Hamma Jibo ma da Hamma Mustpha suna nan.
Hamma Kabiru sai washegari da safe zai taho.
Sai aka ce a bari zuwa da safe in kowa ya iso sai a yi zaman. Umma A'i daman na nan Umma Balki ce suka taho tare da su Baffa Umaru.
Mami kuma sai a gobe za ta biyo jirgin safe ta taho.
Su Umma Salma na zuwa Ammah ta ce ta kira Shamsiya su zo su tafi da Hanan. Anan ne ma Ammah ke faÉ—a mata da salla Shamsiyar da Habib É—in sun zo gaishe ta har waina ma Shamsiyar ta kawo mata.
Ta ce tana ta kiran wayar Ummu Salman ba ta É—auka ba.
"Auta da ace Ubangiji ba ya mana rahama da ba mu kawo yanzu ba. Ya kamata ki manta baya ki saki daga ƙullatan Shamsiya da kika yi a zuciyarki. Shi kuma Habib kun rabu Ubangiji kuma ya yi miki canji na alheri. Amma kuma akwai alaƙa tunda ga Hanan ya kama ta ki manta da duk abin da ya faru. Duniyar ma nawa take? in mune yau gobe ba mu ba ne! Yau ina Baffa? Yana can ƙasa ta rufe masa idanuwana"
Nasihan Ammah suka sanyaya ma Ummu Salma jiki. duk abin da ta faɗa gaskiya ne. Da Ubangiji ba ya mana afuwa da tuni an kife duniyar ta yafe amma alaƙa ce ba ta son ta ɗaure. Maganar Ammah na cewa an rabu amma ba a rabu ba gaskiya ne tunda akwai Hanan a tsakani. Ko tana so ko ba ta so alaƙa ta haɗu ba ta da yadda za ta yi.
Ammah ta yi ma Lamiɗo maganar cewa Hanan za ta je dangin babanta ta kwana biyu kafin su tafi. Ya ce ba komai, shima ta yi masa faɗan ba ya faɗa ma Umma Salma gaskiya. Ya dinga yi mata faɗa ta dinga haƙuri da rayuwa ya ce zai dinga yi mata in sha Allahu.
Ummu Salma da kira lambar Shamsiya ta ce ta zo su tafi da Hanan ta kwana biyu ba daÉ—ewa za su za su yi ba za su koma Lagos.
Shamsiya ta ji kamar a mafarki da Ummu Salma ta kira ta daman ta ce ba za ta gaji ba. Wata rana Ummu Salma za ta sauko ta amince da nadamarta. Habib baya nan yana wajen Habiba ne ta kira shi a waya tana murna ta faÉ—a masa nan take ya taho ta shirya a daran suka zo suka tafi da Hanan.
Habib É—in bai shigo ba a waje ya tsaya Shamsiyar ta shigo ta shiga har cikin É—akin Umma Salma suka gaisa.
Ta ga Ummu Salma da ciki ta kalleta sai da hawaye suka kawo mata.
"Allah ya raba ku lafiya Umma Salma."
Ta amsa mata da Amin
Saboda Nasihan Ammah ya sa ta É—an saurari Shamsiyar.
"Ke har yanzu shuru dai?
Ummu Salma ta tambaya
"Shuru ko ma na samu cikin ba zama zai yi ba. Habiba kuma ta ce ba za ta iya haihu da Habib ba."
Sai hawaye sharr, Ummu Salma ta kalleta sai kuma ta ba ta tausayi.
"Allah zai kawo mafita in sha Allahu."
Ta amsa da Amin tana mirmishi.
"Amin na gode Ummu Salma. Na gode."
Received at 08:42Reactions: ⤠14, 🔥 1

Tana faɗa tana sharan ƙwalla suna cikin haka ne sai ga Baɗɗo ta shigo. Zuwanta kenan ta kawo ma Ummu Salma ɗinkunan ta, tunda sun yi waya ta ce suna gidan Ammah. Bilkisu tana gida tare da su Sabuwa suna sauka ta ce gida za ta je ta huta. Ummu Salma ne kawai sai Lamiɗo da su Sultan a gidan.
Shamsiya ta kalli Baɗɗo wacce ta yi kamar ba ta ganta ba. Ta haɗu da Habib a waje ta yi kamar ba ta gan shi ba sai da ya gaisheta ta amsa adaƙune. Nan ma Shamsiya ce ta gaishe ta.
Ta amsa sau É—aya ta haÉ—e rai ita fa ba ta ga abin da zai saka Ummu Salma ta cigaba da mu'amala da Shamsiya ba.
Shamsiyar ma ganin ba fuska sai ta yi musu sallama. Tuni Harira ta haÉ—a ma Hanan yar jaka na tafiya Shamsiya ta É—auke ta Hanan dai wannan karon ba ta yi rigima ba Beena ce dai ta yi rigiman ganin za a tafi da Hanan a barta sai da Ammah ta rumgumeta tana ta lallashinta.
Bayan fitan Shamsiya BaÉ—É—o ta dinga faÉ—a wai me ya sa take kula Shamsiya.
"Nadamar dole ce shegu sun ga uwar bari "
"Nima ba mu'amala nake son yi da ita ba. Ammah ce ma tayi mini faÉ—a shi ya sa kika ga na tsaya na saurare ta. Amma ni ko wayata ta kira bana É—agawa."
"Wallahi na tsane su daga ita har Habib maciya Amana kawai."
"Na yafe musu kema ki yafe. Ni yanzu Ubangiji ya gama yi mini komai BaÉ—É—o."
BaÉ—É—o dai ba ta yi magana ba. Alaman dai ko ta yafen to ba ta faÉ—a ba. Saboda haushi ma ba ta daÉ—e ba Hamma Saddam zai fita ta ce ya sauketa a gida. Ta kawo mata É—inkunan da ta ba da, sannan ta haÉ—o mata da wasu wanduba plazo guda huÉ—u da BaÉ—É—o ke siyarwa da ta ce tana so.
Nan gida Ummu Salma ta kwana LamiÉ—o ne ya koma gida tare da Sultan, Beena ma wajen Ammah ta kwana.
Washegari tun goma na safe Hamma Kabiru ya iso, Mami kuma sai sha É—aya da wani abu ta iso daman su kaÉ—ai ake jira. Har Liman an kira tunda shi ne zai yi rabon gadon.