Sashe 10
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mami da Hajiya Falmata ne sai Umma Balki sai Baɗɗo da Adda Nauwara sai Gimbiya Shahida da Abdulrahim da Saleem suka bi bayan su ba ma su san asibitin da suka je ba sai da suka kira wayar Hamma Kabiru shi ya faɗa musu private hospital ne da sunan asibitin suna zuwa suka same su a bakin emargency haka kuma kafar Lamiɗo ba takalmi sai da Hamma Saddam ya miƙo masa takalmin sannan ya farga da babu takalmi ma a kafarsa.
An shiga da Umma Salma ciki ba yadda take domin a lokacin ma har ta fara jijjiga.
Ba É—adewa likita ya fito ya ce ina mijinta LamiÉ—o ya isa gare shi.
"Matarka na ciki haÉ—ari, Eclampsia ya kama ta sakamakon jininta ya haura sosai 270 ga ciki a jikinta in za mu ceto ta ya zama dole mu cire cikin dake jikinta. Ku sanya mana hannu a wannan takardan sannan kuje ku biya kuÉ—in aiki."
Ba LamiÉ—o kaÉ—ai kowa a wajen nan ya firgita
Hannunsa na rawa ya karɓa takardan ya zura hannu aljihunsa ya laluba ya ɗauko wallet ɗinsa tuni har Hamma Kabiru ya wuce wajen biya.
"Hamma Kabiru ya tafi ya biya kuÉ—in ."
Saddam ya faÉ—a cikin tashin hankali shekaranjiya ne Baffa ya rasu amma yau sun kara fuskantar wani tashin hankalin.
"Cikin ya isa haihuwa ne?
Hamma Jibo ke tambaya.
"Wata bakwai ne da kwanaki."
Mami ta amsa tana tsiyayan hawaye
"Allah ya dube ki Ummu Salama."
Kowa jikinsa a sanyaye, ana biyan kuÉ—in aka shirya yi ma Umma Salama tiyatar gaggawa.
Suna asibtin nan har goma na dare.
Sai dai mazan sun fita sun yi salla. Adda Nauwara ce ta É—auko waya ita ta kira gida ta ce a sanya Auta a cikin addu'a tana cikin haÉ—ari.
Karfe goma da rabi aka gama yi mata tiyata.
Likita ya fito ya sanar da su an ciro jariri amma an saka shi a kwalba saboda ya yi ƙanƙanta
Ita kuma Umma Salma za a yi obsarving É—inta 48hours daga lokacin ta farka lafiya lau in sha Allahu za ta fita daga cikin hatsari.
Sun samu salama kaÉ—an da hamdala. Lamido ne kawai da Hamma Kabiru aka bar su, suka shiga É—akin jariran nan suka ga mai sunan Baffa É—an cukili da shi a cikin kwalba. Ummu Salma kuma tana cikin wani É—aki na musamman sai ta farfaÉ—o sun tabbatar da ba ta cikin hatsari sannan za a kawo ta É—akin da za ta huta har a samu ganinta.
Sha biyu na dare suka bar asibitin Mami aka bari da BaÉ—É—o za su kwana tare da Umma Salma. Sauran kuma suka koma gida.
Da asuba likita ya zo ya sanar da su jaririn da suka ciro ma Umma Salma Hadi Allah ya yi masa rasuwa.
Mami tana hawaye tana ta kabbara daman jiyan ita da BaÉ—É—o ba su runtsa ba.
Ana cikin wani rashin ga shi an sake yin musu wani da Baffa da mai sunan Baffa duka Ubangiji ya karbesu.
"Allah ya sa mai sunan Baffa ya yi ceton mu ranar gobe ƙiyama. Umma Salma kuma Allah ya ba ki lafiya."
BaÉ—É—o na amawa da Amin tana hawaye ta san yadda zuwan wannan yaron ya zama abin kirgawan kowa ashe ba mai zama ba ne jiya ya zo duniya yau kuma ya koma ga mahallincinsa
Ba waya a hannunsu, sai da Mami ta karɓi ta wata nurse ta kira Daddy ta ce ya sanar da Lamiɗo jaririn Umma Salma ya koma cikin dare.
Received at 09:59Reactions: ⤠11, 🔥 1, 😠1
[6/26, 10:31 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ranar yinin uku da rasuwar Baffa aka wayi gari da wannan rashin na jaririn Ummu Salma.
LamiÉ—o ya damu domin har damuwan ta bayyana a saman a fuskarsa.
Sun gama tsara na su Ubangiji ya gama na shi tsarin. Da safen suka tafi asibitin duka mazan suka yi cike cike sannan aka ba su gawar jaririn sak LamiÉ—o kamar ya yi kaki.
Lamiɗo ya miƙa ma Mami shi a cikin zanin Ammah da suka taho da shi daga gidan ta kalli jaririn ta rumgume shi.
"Allah ya sa ka cece mu"
Aka amsa da Amin Baɗɗo ma ta leƙa shi ta ganshi tana hawayen tausayin ƙawarta sannan Hamma Kaburu ya karɓe shi ya ce za su je a yi masa wanka da salla tunda ya zo da rai.
"Allah ya sa ya cece mu. Amma ku É—au hotonsa saboda Ummu Salma."
Mami ta faÉ—a tana sharan hawaye.
Suka amsa da in sha Allahu LamiÉ—o tuni ya fita ma haraban asibitin ya kasa ma tsayawa tunda ya ga jaririn komai ya kwance masa ga Ummu Salma da ake jiran farkawanta.
Sun gode ma Allah kawai domin ya jarabesu a lokaci É—aya da jarabawowi masu zafi da radaÉ—i.
*Janafty*
Received at 09:59
4 people reacted with â¤

*FJ littafin kuɗi ne 1k a manhajar Telegram tura kuɗin karatu ta wannan acct ɗin 9069067488 Opay Jamila Umar shaidar biya ko tuntuɓa ta waɗannan lambobin.*
08032773332
09069067488.
A ranar da aka yi addu'an rasuwar Baffa kwana uku a ranar aka sallaci jaririn Ummu Salma aka yi masa salla sannan aka kai shi maƙabartan da aka rufe Baffa shima aka rufe shi, sai dai ba ma a layi ɗaya ba ne bayan rasuwar Baffa mutanen da suka mutu aka zo aka binne su ba su da adadi jama'a ana mutuwa fa sai dai kawai fatan mu Allah ya sa mu yi kyakyawan ƙarshe.
Zaman gaisuwan sai ya zama biyu, duk baƙin da suka zo daga baya sai dai su ji Umma Salma na asibiti ta haihu jaririn bai zo da rai ba. Mami da Baɗɗo na asibitin har yamma lokacin da ta farfaɗo ba kuma wanda suka bari ya sake ganinta sai da suka tabbatar da ta fita daga cikin haɗari sannan aka kawo ta ɗaki na musamman.
Likita ya ce za su kula da ita saboda daidaitawar jininta eclampsia ya sake ta amma tana buƙatar kulawa ta musamman sannan ga mikin aiki a tare da ita. Sun shiga sun ganta tana barci domin likita ya ce tana buƙatar hutu sosai saboda jininta ya yi ƙasa sannan ba su son cikowar mutane saboda yanayin mai jinyar.
Ummu Salma ta rame duk ta zabge Mami da hawaye ta fito haka ma Baɗɗo ita kawai tunanin ta yadda Ummu Salma za ta ji in har ta dawo hayyacinta aka ce jaririn cikinta ya koma. Ubangiji ne shi ne mai tsara gaskiya mu bayinsa duk ƙarya muke tsarawa duba da yadda duk aka gama shirin zuwa wannan jaririn duniya har suna an raɗa masa ashe ko yazo duniya shi ɗin ba mai zama ba ne.
Ummu Salma ta tsallake rijiya da baya, eclampsia ce ta kamata ma'ana ciwon tsinkau tsinkau kamar yadda muka sani a hausan ce.
Shi ciwon Eclampsia(Tsinkau-Tsinkau) cuta ne da ke da hatsari kuma hatsarinta shi ne tana kama masu juna biyu ne.
Sanadinta kuma hauhawar jini in ya haye ƙwaƙwalwa shike nan sai mace mai juna biyu ta shiga cikin hatsari in ba a yi gaggawan kai ta asibiti ba za a iya rasa ta tare da abin da ke cikinta.
Alamomin cutar Eclampsia su ne; Ciwon kai mai tsanani kumburin kafafu ko hannuwa, sarƙewaan numfashi da ganin duru duru mafi hatsari shine jijjiga ga mace. In ya faru da mace mai ciki to ana gaggawar fitar da abin da ke cikinta ne ko da bai isa haihuwa ba, saboda ceto ta daga hatsari, za a kula da lafiyanta na tsawon lokacin da jininta zai sauka ta fita daga hatsari.
Rukunin cutar Eclampsia:
Antepertum Eclampsia.
Shi yana faruwa ne kafin mace ta haihu.
Shi ne kuma irin Eclampsia da ya kama Ummu Salama.
Intrapartum Eclampsia; shi ne ke faruwa a lokacin da mace ke naƙuda.
Sai kuma Postpartum Eclampsia; shi yana faruwa ne bayan haihuwar mace within 48hours.
Cutar Eclampsia cuta ce mai hatsari, ana iya rasa mace da cikin jikin nata gabaÉ—aya. Zuwa awo na da matukar amfani sannan da lura da yanayin hauhawar jinin mace mai ciki tunda jinin ne yake hayewa saman kwakwalwa sai cutar ta bayyana ga gangan jiki a kiyaye shiga damuwar masu juna biyu. Da kuma kula da blood pressure saboda shiga hatsari faruwan haka kuma a yi gaggawan zuwa asibiti domin samun taimakon gaggawa.
*
Ba a barin mutane masu yawa suna shiga in da Ummu Salma take, da safe da rana da yamma duk wanda ya zo gaisuwa sai dai ya tsaya can ya yi mata fatan samun lafiya. Amma da Hajiya Kilishi tare da Hajiya Zaliha suka taho gaisuwa da duba Umma Salma sun zo asibitin kuma an bar su sun shiga sun dubata.
Da yake kowa ya ji labarin abin da ya faru domin a ranar Saleem ya faÉ—a a group na su na iyalan Mai martaba.
Ƙannen Lamido ba wacce ba ta kira shi ta yi masa gaisuwa da jaje ba.
Tana farke ma a lokacin da su Hajiya Kilishi suka zo ranar kwana biyar da rasuwar Baffa domin tunda ta dawo hayyacinta ta ga ba ciki a jikinta sannan ɗinki ma a in da aka yi mata na haihuwan Hanan a wajen aka sake yi mata wannan ma sannan ta ga har kwana biyu ba a ce mata komai ba sannan ba a nuna mata abin da ta haifa ba ta cire rai da shi.
Received at 10:00
8 people reacted with â¤

Saboda ko Lamiɗo kullun da safe zai zo asibitin ya duba ta amma bai taɓa mata maganar cikin ba sai dai kuma damuwar dake zuciyarsa wannan karon ta bayyana a saman fuskar shi ko bai faɗa ba ta saka ma ranta cewa yadda ta rasa Baffa shima mai sunan Baffa ta rasa shi.