Sashe 69
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ya faÉ—a idanuwansa a lumshe muryansa ta yi laushi alamun da gaske barcin ya ke ji.
Received at 08:04
14 people reacted with â¤
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
"Hamma na tuna wani abu, saƙon da na yi maka na tafiyar Banafsha kaduna me ya sa ba ka amsa ni ba?
Ta gama faÉ—a tana kallon shi, yana jin ta ya yi kamar bai ji ba har tana buÉ—e masa idanuwana da hannunta.
"Ka faÉ—a mini sai mu yi barcin."
Ya takura sosai ba ya son magana a lokacin kuma tana sane ta takura masa.
"Ummu Salama."
Ya kira sunanta a kausashe sannan ya buÉ—e idanuwana yana kallonta.
"Kina so na yi miki faÉ—a ne?
"Dililin da ka share saƙo na za ka yi mini bayani."
Ta faÉ—a cikin shagwaba har tana murza idanuwana.
"FaÉ—a zan yi miki, shi ne dalilin."
Ta ware idanuwana a kan shi cikin mamaki.
"Me ya sa kika ce ma Mami sai kin tambaye ni?
"Ni zan ce a'a ne?
"Kina so ki haÉ—a ni da mamarki ta yi mini faÉ—a ne?
A jere ya yi maganar sai ta rasa ma abin da za ta ce masa.
"Kin sa Mami tana mini faɗa wai na zo na karɓe Hanan wannan ma me nake nufi?
Ummu Salma ta fara dariya tana danne bakinta.
"Ba abin dariya ba ne."
Ya faÉ—a ba wasa a fuskarsa sai da gimtse dariyarta
"Ni na isa na ce kar Mami ta tafi da Banafsha ne? Ko ke ta ce za ta tafi dake ba zan ce aa ba."
"Na faÉ—a maka ne saboda ya kama ta ka sani."
"No, ba ki kyauta ba. Ba haka za ki yi ba."
Sai ya ɗan miƙe zaune kaɗan yana kallonta.
"Ba cewa za ki yi Mami na son tafiya da Banafsha ba neman izinina za ki yi ba. "
"Cewa za ki yi Hamma Mami za ta tafi da Banafsha, a matsayin kin faÉ—a mini na sani ba neman amincewata ba."
Ta ƙura masa idanuwana tana kallon shi wani son shi na kara shiga zuciyarta da gangan jikinta.
"Mami ta É—auka amincewata kika nema sai ba ta ji daÉ—i ba. Nima ban ji daÉ—i ba."
"Sorry ni ce ban saka mganar dakyau ba."
"Is Okay, shi ya sa kika ji ban miki mganar ba. Daman na ce zan miki gyara saboda next time."
"To ba za a ƙara ba."
"Da ni da ke da ya'yanmu duka Mami na da iko akanmu, ita ce za ta ba mu umarni ba mu ne za mu ba ta umarnin ba."
"Haka ne ba za a ƙara ba"
"Aa ni kawai na miki gyara ne, saboda ni ta ga laifina ba ke ba, ke ai tana son ki. Ba za ta ce ba ki kyauta ba."
"Kai ma haka Ammah ke yi, ba ka laifi."
"She's my Mother."
Ya faÉ—a cikin alfahari, har yana wani mirmishi.
Ta koma ta kwanta a saman kirjinsa shi kuma ya rumgumeta.
Tana so ta yi magana ya yi saurin hana ta.
"Ummu Salama."
"Bana son mgana, in ba za ki yi barci ba you can go back."
Ya furta a hankali tana jin abin da ya ce ta yi saurin kama bakinta tunda ta ji ya fara maganar ta koma bangarenta ta san ta dame shi, da har so ta yi ta É—auko masa maganar haÉ—uwarta da Barrister Salamatu Doma amma dole ta yi shuru.
Kamar yadda ya ce ranar Masarautar Katsina ya tafi sai yamma ya dawo, kuma ranar ba a wajensa ta kwana ba Bilkisu ce, sai da kwana ya zagayo kanta sannan suka yi maganar ya ce ba matsala ta fara shi dai ya ce duk abin da take buƙata yana nan yana jiran ta.
Ta kira Barrister Salamatu sun yi mgana abu na farko sunan Foundation sai kuma register da Corporate Affairs Commission CAC.
A katsina ta je ta yi register ɗin CAC Mai martaba ya haɗa ta da dogarai da masu kakin masarauta ita kuma sai ta tafi tare da Harira da Asabe ta shigar da sunan ta a ƙarkashin Foundation ɗin.
Ummu Salma Muhammad LamiÉ—o ta yi amfani da shi, daman ko asibiti da wannan sunan take amfani.
Bayan an yi register kungiya ta kafu da kanta ta je ta faɗa ma toshon Sarki ya saka albarka nan take ya ce ya ba da gudummuwar miliyan goma, Fulani ta saka miliyan biyar, Gimbiya Shahida miliyan uku Gimbiya Amratu miliyan biyu, daɗi ya kama Ummu Salma nan da ta fara ƙokarin buɗe ma gidauniyarta asusun banki, guda uku ta buɗe first bank, Gt bank da Zenith bank, da kuma sunan gidauniya Sarauniya Daurama's Foundation, tuni har kuɗaɗen da aka ba su gudummuwa sun samu matsugunni a cikin ɗaya daga cikin bankunan gidanuniya. Ta saka lambarta da lambar Mami tare da Baɗɗo a duka bankunan da ta buɗe ma gidauniyar.
Received at 08:04
13 people reacted with â¤

Mai martaba LamiÉ—o ya ba da na shi gudummuwar shi ya ce tunda akwai tsarin za a raba kayan abinci na tallafi da azumi shi zai ji da komai, sannan ta É—au masu mataimaka mata ga BaÉ—É—o daga can Jimeta kamar P.A É—in ta sannan anan Daura akwai Salima matar Hafiz sai kuma wata Mardiya wazirin Daura kakanta ne, tana aure a gidan wani attajiri a katsina.
Gimbiya Amratu ta haɗa su da Ummu Salma, tunda ita ma Hajiya Mardiyan a can katsina tana harkan gidauniya na ba da tallafi ga mata da ƙananun yara sannan a gefe ɗaya ga Mami ta ce ba za a barta a baya ba. Aikin alheri ne da ita za a yi komai cikin wattani biyu gidauniyar Sauraniyar Daurama Foudation ta zauna da kafafunta har sun buɗe karamin ofishi anan garin Daura Ummu Salma ce shugabar ta fara zama busy tunda suna ta tsare tsaren yadda za su fara fidda tallafinsu na farko na watan azumi dake gabatowa.
Kowa ya ji ƙudirin Ummu Salma sai ya saka albarka ya yi son barka Yayyenta suna ta yabawa da basiranta da ƙokarinta Hamma Kabiru ko da suka yi waya sai da ya ce da a ce ta yi karatu mai zurfi da komai zai zo mata da sauƙi sai dai kawai ta yi dariya ba ta ce komai ba shi dai ba zai daina yi mata maganar komawa makaranta ba.
Bilkisu ma sai da ta ji labari a bakin Sofia, suma a group É—in su na iyalan Mai martaba Saleem ya faÉ—a LamiÉ—o bai faÉ—a mata ba kuma da ta ji labari ba ta yi tambaya ba. Itama shiryen shiryen tafiya Canada take yi akwai wani course da za ta yi na shekara É—aya amma ba yanzu take son tafiya ba sai karshen shekara kuma da suka haÉ—u da Ummu Salman a bangaren LamiÉ—o ba ta nuna mata ta ji labari ba, ballatana ta yi mata fatan alheri, haushi take ji ganin Ummu Salma da wani cikin ita kuma shuru duk ta cire abin da ta saka na tsayar da haihuwar tunanin ta me ya sa za ta zo ta fita har yawan haihuwa?
Ita ko Umma Salma abubuwan dake gabanta ma sun isheta ga tafiyar da handels É—inta na girke girke tuni Youtube har sun fara biyanta saboda ta gama tara musu abin da suke so amma ita ba wannan ne a gabanta ba, ta kai in da ta ke muradi da kuma fata. KuÉ—i ba matsalanta ba ne, suna da kuÉ—i ita cimma nasara da fata ne kawai a gabanta.
An tsara yadda za a fara tallafin azumi, Mai martaba ya saka an kawo kayan abinci shinkafa na ƙananun buhu guda ɗari biyar ga taliya ga macaroni, ga manja da mangyaɗa ga rafar dubu goma na cefane, kuma a jikin duka kayan akwai sunan Sarauniyar Daurama's Foundation, an raba kayan gida uku ne, ɗaya anan Daura ɗaya katsina Hajiya Mardiya za ta raba ɗayan kuma aka aika da shi Adamawa wajen Baɗɗo a kuma rana ɗaya suka yi rabon bayan sun tattara sunaye, tunda an ta yawo da abin a kafafen sada zumunta bayan tantancewa aka cire adadin mutanen da za su samu tallafi.
Ana azimu saura kwana biyar aka raba kayan tallafin Ummu Salma da kanta a gaban ofoshin su dake gaba da Masarauta kaɗan aka yi rabon mutane dafi dafi kamar salla, ga kayan abinci sannan ga kuɗin cefane duk da mata sun fi yawa amma kuma har da maza, an ɗau hotuna ana ta yawo da shi a kafafen sada zumunta da cewa matar Sarkin Daura Ummu Salma Muhammad Lamiɗo Sarauniyar Daurama ta yi rabon kayan abinci tallafi ga marasa karfi ƙarkashin gidauniyarta na Sarauniyar Daurama Foundation a garuruwan Daura, Katsina da jiharta ta haihuwa Adamawa Yola.
Can ma Jimeta hakan ce ta faru a ƙofar gidan Baffa Baɗɗo ta tara na ta jama'ar tare da taimakon su Adda Suwaiba. A cikin waɗanda suka karɓi tallafin har da Shamsiya domin Ummu Salma ta ce a saka sunanta
Mutanen anguwa suna ta godiya, domin kowa ya ji tallafin daga Sarauniyar Daurama ne sai ya cika da farinciki, ana ta yabon kirkin Baffa da cewa Ummu Salma ta samu kyakyawan tarbiya daga gare shi ne.