Sashe 72
Fargar Jaji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bangaren Bilkisu suka fara yada zango lokacin tana Katsina Mai martaba ya faɗa mata Bilkisu ba ta da lafiya har an yi addmmiting ɗinta a asibiti, ita da Aliyu ta ɗauka ma ko laulayi ne tunda tun bayan da ta haifi Aliyu ba ta ƙara haihuwa ba, ita ko ta yi Rukayya wacce ta ci sunan Fulani sai kuma ga ta ɗauke da wani cikin, to yaushe ma Bilkisu ta zauna a gida ta yi wata biyu? A cikin shuɗewar shekaru huɗu ta tafi karin karatu ƙasashe sama da uku bayan canada yanzu haka tana koyarwa a Deparment of health Sciences A ABU Zaria shima ɗin a wata sau uku take zuwa kuma bayan aikin ta na asibitin Federal medical center Daura, ba irin shawaran da ba a bata na cewa ta buɗe clinic ba amma ta ce ba ta so, ita ba ta son ta yi abu ace ta ga wani na yi ne har yanzu ta na nan matsayinta sai dai a kwaikwaya a wajenta.
Sannan tana son yin abin da wani bai taɓa yi ba, shi yasa take aiki a matsayinta na ƴar Sarki kuma matar Sarki.
A É—akin su kaf ita kaÉ—ai ce take aiki kuma hakan abin alfaharinta ne ba domin kuÉ—i ko mulki ba sai domin ra'ayinta ne hakan.
Yara duk suna nan suna ganin Umma Salma suka rufe ta da oyoyo Mahma suna rige rigen É—aukan Fulani.
Sultan ne kaÉ—ai ba shi a falon yana cikin É—akinsa Sultan an girma an zama samari shekarunsa sha biyar yanzu haka yana jss3 ne a makaranta. Hanan shekarunta goma kenan Beena kuma sha biyu, Hanan na primay 5 ita kuma Beena na Jss1. Banafsha shekarunta takwas daidai da adadin shekarun zamowar LamiÉ—o Sarkin Daura.
Sadauki shi ne shidda da wani abu sai Aliyu sai Fulani dukkansu suna makaranta Fulani ce kawai ba a saka ba sai ta shekara uku.
Bilkisu na ciki sai da Sabuwa ta shiga ta yi mata mgana, Sabuwa da Hidaya na nan yan amana, Anitha ce dai ta koma garinsu ta yi aure Debora ma da kanta ta bukaci tafiya aka yi mata kyakyawan sallama.
Lokacin da Bilkisu ta fito surutun yaran ya karaɗe falon kowa na faɗa ma Ummu Salma labarin abin da ya faru da ba ta nan, wani abun birgewa yaran su a tare suka taso cikin shaƙuwa, in Bilkisu ba ta nan yaran na wajen Ummu Salma in kuma dukkansu ba sa nan suna wajen Gimbiya Shahida a gidan Mai martaba tsohon Sarki burin Lamiɗo ya cika ya haɗa kan iyalansa a waje ɗaya.
Sun gaisa da Ummu Salma kamar yadda suka saba ta yi mata ya jiki ta amsa suna nan a yadda suke mu'amalansu amma an É—an samu canji kaÉ—an tunda yanzu suna da lambar juna in wani abu ya faru É—aya na shiga wajen É—aya.
"Aliyu ma ya sha ciwo Ali sannu."
Ummu Salma ta faÉ—a tana shafa kan yaron da ya kwanto da kansa a saman cinyarta.
"Zazzaɓii ne kawai."
Bilkisu ta ba ta amsa a yanayin maganarta. Ummu Salma ta gane cewa ƙasaita da jin kai a jinin Bilkisu ne ba za ta iya bari ba
"Allah ya ƙara sauki ke kuma Alkah ya raba ku lafiya."
Received at 08:05
9 people reacted with â¤
[6/26, 10:33 AM] +234 706 064 8502: Janaftybaby
Ta faÉ—a tana dariya Bilkisu ta kalleta ba ta ce komai ba ta kauda kanta.
Sai ta É—an yi mirmishi daidai lokacin da Ummu Salma ta mike matashin cikinta ya bayyana ta bita da kallo.
Rayuwa kenan yau ga shi Ummu Salma ya'yanta uku tare da Lamiɗo har ga cikin na huɗu, a baya ji take yi in wata macen ta raɓu da Lamido har suka haihuwa za ta iya kashe kanta da taimakon Allah da taimakon Addu'a Allah ya saukaka mata kishi, shi yasa ta mayar da kanta Busy saboda kauce ma shiga tunani da ruɗani, itama da ta yi ta fama da ciwon jiki ta ɗauka ciki ma ta samu har Lamiɗo ma fatan da ya dinga yi kenan ashe ba ciki ba ne.
"Ke dai Allah ya sauke lafiya. Amma ni ba ni da komai."
Bilkisu ta faɗa itama bayan ta miƙe tsaye.
"Kai wai ba cikin ba ne?
Ummu Salma ta tambaya tana riƙe baki.
"Na ce ma Hamma ko dai mun samu ƙaruwa ne ya ce e"
"Haka zai ce kin san shi ba ya son tambaya."
Bilkisu ta faÉ—a tana mirmishi, ta daÉ—e tana fafin LamiÉ—o na musamman ne sai a yanzu ta fahimci ya fi na musamman.
Ba za ki taɓa jin mganarki a bakin kowa ba yana da kamewa da rike sirrin kowa ya san iya zama da matansa sosai.
"Ban ji daÉ—i ba gaskiya."
"Haka Allah ya so."
"Haka ne Allah ya kawo mai amfani "
Bilkisu ta amsa da Amin a saman leɓenta.
Tana kallon Ummu Salma, yanzu ko tana so ko ba ta so ta karɓi Ummu Salma a matsayin kishiyarta domin ta fahimci gaskiya tuntuni.
Tana kallonta tana mamakin yadda take da ƙoƙari ga haihuwa ga karatu ga sauran ayyukanta.
Tana ganin ƙoƙarinta sannan tana jinjina mata ga shi kusan a wata sau biyu ko uku tana hanyar dawowa Daura.
Sallama ta yi ma Bilkisu yaran suka tashi za su bita Bilkisu ta ce su je can bangaren Ummu Salma dama ta gaji da hayaniyar su.
Suka É—umguma zuwa bangaren Ummu Salma, duk da ta so su zauna a bangaren Bilkisun saboda akwai ayyukan da za ta yi.
Amma ba ta da yadda za ta yi tunda sun maƙale mata, tunda suka koma bangarenta suka tasa ta suna kirga sunayen in da za su je hutu aƙarshen shekara.
Hanan da Beena suka ce Adamawa da Lagos, Banafsha ta ce Kaduna gidan Mami, Sadauki ya ce Abuja Ali ma ya ce Abuja Ummu Salma ta ce duk za su je duk in da suke so, daman ita ce ke tafiya da su hutun, ko wancan shekaran sun je Lagos tunda gidajensu na can su James na kula da su.
Sun je har Jimeta ba za su manta mafari ba daga can suka sauka a Kano wajen Bilkisu suka kwana É—aya suka dawo tare Masarauta, ita ce daman mai biye ma yaran Bilkisu ba ta da wannan lokacin, Mai martaba kuma sha'anin mulki ba ya barin shi ma, amma wannan shekaran tana so su je hutun gabaÉ—aya har da shi da Bilkisu.
Kiran mangariba ya sa hayaniyar yaran ya ƙare, Sultan ya shigo ya ce Sadauki da Ali su zo su tafi masallaci sun san in ba su je ba Papa zai yi faɗa. Matan kuma suka yi a gida.
Ummu Salma na idar da salla ta faɗa kitchen yau 8 ga watan September yau Hamma Lamiɗo ke cika shekaru arba'in da takwas a duniya ita kuma tana da talatin da takwas a jibi kenan. Dalilin dawowanta kenan daman sai kuma za ta je Center ɗinta watan da ya fita ba ta samu sarari ba, sau abu na uku kuma ta duba Mai martaba ya dawo daga London ganin likita, Mai martaba tsohon Sarki yana nan da ran shi cikin ƙoshin lafiya sai dai jikin girma da tsufa.
Burukan Umma Salma sun gama cika a duniya.
Gidauniyarta ta shahara a cikin shekaru shidda a arewa wajen tallafama mutane, suna da afisoshi yanzu a garin Kaduna da Abuja bayan na Daura da Katsina ga na Jimeta.
Sannan shekaru biyu da suka gabata ta samu nasaran buɗe Cooking center ɗinta, gini ne mai girma akwai ajujuwa ga ɗakunan girki ba abin da babu, an ɗauki malamai ƙwararru da suka cancanta suka samu ƙwarewa a bangaren da za a yi taron buɗe wajen Ummu Salma da taimakon mijinta Mai martaba Sarkin Daura Muhammad Lamiɗo ta gayyaci manyan mutane, sannan ta gayyaci manyan masu girke girken online na arewa sannan a ɗaliban farkon da aka fara da su training ne na wattani uku kyauta sannan an ba su certificate da jarin dubu hamsin daga Gidauniyar Sarauniyar Daurama.
Received at 08:05Reactions: ⤠10, 👠1

Ana yin tranning na wata uku, wata ɗaya, sati uku, har na wattani shidda wajen ya samu karɓuwa sosai kuma kamar tallafawa ne ga mata da garin Daura gabaɗaya.
SARAUNIYAR DAURAMA COOKING CENTER ya samu shaidar Rigister NAFDAC National Agency for Food and Drug Administration and control in Nigeria. Ummu Salma na can katsina tana karatu amma in ta samu sarari ta zo Daura tana zuwa itama ta koyar duk da ta ce itama har yanzu tana koyo ne.Ɗayan burinta ne ke gabda cika, yanzu haka tana shekaran ƙarshe a Jami'a a ƙarshen watan gobe za su fara final exams ɗin su, Finally bayan duka wahalhalu da rashin barci yau burinta zai cika za ta haɗa Degree a bangarenta da take so wato girke girke, da gaske ne karatu yana da wahala amma in ka saka yaƙini da jajircewa Allah zai tallafa maka.
In ta tuna gudummuwar da Lamiɗo ya ba ma rayuwarta sai ta ji tana hawaye anan duniya babu abin da ba za ta iya yi masa ba ciki har da rayuwarta ga fansar na shi rayuwar. Ya nuna ma duniya shi Miji ne, uba, Yaya kuma shugaba. Ya ba ta kafaɗarshi ta jingina ya juya mata baya ta kishingiɗa ya zama ginshiƙi na rayuwarta. Mami ce sanadi shi yasa har gobe ba kamarta a wajenta.
Yanzu haka Mami aikinta na koyarwa ta ajiye tana zaune a gida tana hutawa tunda shekaru sun ja, sai dai kawai É—an harkokin Foundation É—in da take gudanarwa anan Kaduna. Islam ta gama degree É—inta ta É—ora master É—in ta tana Kano BUK.
Faruk kuma yana jami'ar madina can ya fara karatun shi, mahaddaci ya ke son zama.
In ta yi salla biyar a rana kamar yadda take saka Baffa a cikin addu'o'inta haka take saka Mami, ita ce tsanin da rayuwarta take kan wannan bingiren har kuma gobe ita ce É—iyar ta LamiÉ—o har abada É—an Ammah ne.