Sashe 70
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
rawar murya tace "bari na fara karantawa " Gabanta na fad'uwa ta warware takardar abunda ta gani ne a ciki ya kusan tarwatsa kwalwarta saida ta gama karantawa tsaf hannunta har karkarwa yake batasan sanda takardar ta zame kasa ba durk'ushewa a wajen Zarah tayi tare da fashewa da wani irin kuka mai cin rai kamar wacce aka aikowa sak'on mutuwa d'ora hannu aka tayi ta ce...✍