← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 129

Sashe 53

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ya gaji Dan kanshi ya kyaleta shi kanshi yasan yau kam tayi juriya Bayan ya fito daga toilet sanye da towel kalllonta yayi da take maida numfashi ya ce "Sorry dear je kiyi wankan ko nayi miki" Girgiza kai tayi ta ce "zanyi da kaina honey Dan tasan halinshi sarai daga wankanma sai yace ayi second round sai maida numfashi Amera take a haka harta shiga toilet daman tasan za a Rina badan komai ba ma ta nemu hakan ba saidan ta tabbatar da ya huce Dan ba abunda ta tsana sama da fushin mijin nata abar kaunarta MD ko bayan fitarta lotion ya hau shafawa yana shafawa yayi murmushi ya ce " ko ya akayi ita Yarinyar take da jarumta dukda kasancewar ta yarinya k'arama takan iya daukar lalurata amma Amera da ta tafi shekara 30 har yanzu ta kasa daukata "Yana wannan tunanin har Amera ta fito ta bayanshi ta rungomshi ta ce " tunanin me kake honey "Murmushi ya sakar mata tare da lakutar kumatunta ya ce " tunaninki nake "Cikin farinciki Amera ta bashi peck a kumatu ta ce " Kamar ni a duk Inda nake da halin da nake tunaninka baya tab'a barin kwalwata mijin da yafi na kowa"... <Zarah> Zarah kam wannan hutun bataji dad'in shiba Dan kwata_kwata hankalinta baya waje guda ga aibu da bakaken maganganun da Mama Rabi take binta dashi kullum Saidai ta yini a d'aki Dan gidan su Asmy ma ba barinta take zuwa ba haka dai ta hakura take cigaba da yiwa Mama Rabi biyayya dukda wata zuciyar takan zugata akan tayi mata Rashin kunya musamman idan tana hada zaginta da mahaifiyarta sai wata zuciyarta ta ce "Kiyi hakuri kici gaba da yi mata biyayya wata rana sai labari da ma tayi miki Wanda yafi haka kin jure bare yanzu da bazaku maimaita shekarun da kukayi a baya ba" A daddafe dai har suka ci hutun wata guda Zarah har k'agara tayi su koma sch danma dadinta d'aya Baba cikin satin ne taje Batsari dangin mahaifinta tayi musu sati sosai sukaji dad'in zuwanta Dan daman duk a gidan suna k'aunar Zarah saboda nutsuwarta ranar da ta dawo gida ya rage saura 3weeks su koma sch sai doki take Inda Asmy ta ciro 100k a cikin kudin sadakin Zarah Wanda tare sukayi shawarar taje ta dinga Musu sayayyar provision da kayan sawa koda mamansu Asmy ta tambayesu kudin meye cewa tayi kudin schooler ne da aka basu Da daddare misalin Goma na Dare kwance take ta lulluba da blancket kasancewar sanyin da ake sosai ta kudunduna a bargo tana jin sanyi na ratsa kowani sassa na jikinta batasan ya akayi ba ya Musty yake fado mata a rai lumshe ido tayi kafin ta bud'e a hankali taji feeling na k'ok'arin taso mata rumtse ido tayi da karfi kafin ta bud'e ta ce Ya Allah "Kara lumshe ido tayi kamar mai bacci kafin ta saki murmushi a hankali kamar murya mai rad'a ta ce " Ka iya sarrafa Mace Allah sa ya hafiz shima ya kasance haka"sai kuma ta rufe baki ta ce "Subhanallahi me nake shirin Cewa" a haka dai tana sak'e sake har bacci barawo ya kwashesa. <Kd> Cikin kwanakin nan ya rasa me yasanya yake yawan tunanin yarinyar musamman lokacin da yazo kwanciya bacci yauma kwance yake wajen 11 bacci yakeso yayi amma ya kasa Tunanin irin mood din da suke shiga lokacin da suke tare ya dingayi lumshe ido yayi kamar mai bacci a hankali ya furta "Sugar babe You are so sweet like Zuma koma abunda ya fita "sai kuma ya k'ara sakin murmushi yana tuno irin dramar da suke sha a gida a hankali ya ce " Yarinyartarta na burgeni"Saikuma Chan yaja tsaki ya ce "me yake damu na ne na zauna ina tunanin y'ar Ciki na mtwssss" (Nikam nace kajika MD kasan da y'ar cikin naka ce har kake eyane da ita😉)Kallon amera yayi dake sharar bacci a gefenshi peck ya bata a kumatu ya ce "I love you my one nd only wife " ya fad'a kamar rada kafin ya janyota jikinshi a hankali Dan karta tashi............✍🏿
Chapter 53 · 0% Book details