← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 129

Sashe 103

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

baya fad'uwa a waya"Aiko gani nan zuwa yanzu"duk daukarsu wasa take basu yarda ba da zatazo sai Bayan two hours data kira Chuchu ta ce "Na Iso kizo ki tafi dani security sun hanani shiga" Da mamaki Chuchu tace "waida da gaske kike gani nan" Tana fita suka shigo Tare da chuchu Asmy na ganin Zahra batasan lokacin da taje ta Rungumeta ba ta ce "I really miss you so much My Dear nayi kewarki over kafin kuma ta Goge hawayen da suka zubo mata ta ce " kina ina tsawon watannin nan zahra"Shiru zahra tayi mata saikuma ta sauya hirar da cewa "Yagida yasu Mama Ya jikin Baba" murmushi d'auke da fuskar Asmy ta ce "kowa lafiya qalau Baba yanaji sauki yana Batsari jiya ma su Mama sunje duba sa sunce ya warke sosai Dukda yana tambayarki " Goge hawayen da suka zubo mata zahra tayi sosai takeson ganin Baban Nata ko taji sanyi a ranta Sosai suka sha Hira da Asmy Sosai sukaji dad'in ganin juna dukda Zahra bata da wata sakewa sosai da fara'a fuskar asmy ta kalli cikin zahra ta ce"tubarakalla sis ji yanda cikinki yayi girma saikace yanzu ne lokacin haihuwar"Harararta Zahra tayi tare Jan tsaki ta kauda kai "Dariya Asmy tayi ta ce " Daga magana Sorrry Harna k'agara naga Unborn d'innan Na *Auren wata Tara* sosai zahra ta k'ara shakuwa tsaki taja tare da mik'ewa ta shige ciki Dariya Asmy tayi ta ce "Wlh Chuchu zahra duk ta sauya hali dukta zama wata jarababbiyar karfi da yaji" inaga fa Cikin nan ne ya sanyata haka"Uhm kuma hakane Allah dai sauketa lafiya "Ameen Chuchu ta fad'a Asmy ce ta ce " bakiban labarin yanda akayi kuka sameta ba "A sanyaye Chuchu ta labartawa Asmy cewar yayantane " Sosai Asmy tayi mamaki jin cewar da Yayan Chuchu akayi haka no wonder kamarsu da Ammy daman ta baci Dan tun sanda sukaga Ammy suka San tana tsananin kama dashi ta wani bangaren Asmy taji dad'i da abun yazo da sauki tasan Ammy mutuniyar kirki ce Zata kula da Zahra sannan zata fahimtar dasu Baba Ita yanzu chuchu Tsoranta bai wuce Zahra ta gane Yayanta shine MD d'innan data tsana tasan tsanarsa ninkuwa zatayi a ranta "Sai yamma Asmy tayi musu bankwana zata wuce bayan taje ta gaishe da ammy Inda Chuchu ta sanya driver ya kaita har gida sosai Asmy taji Kashi tamanin na damuwarta ya ragu zahra ko saitaji ba dadi da asmy ta tafi koda taje gida ta yanke shawarar fad'awa iyayenta Maganar Gaskiya dukda tasan zasuyi mata fad'a mamanta ta samu a tsorace ta labartawa mata komai " salati mamansu tayi ta salamce "sosai ta shiga yiwa Asmy fad'a kamar ta doketa ta ce " daman ashe kece kikayi silar shigar zahra wannan halin kece silar komai Dan Ubanki ita kuma ta biyeki to ai gashinan kinja mata "fad'a sosai maman su Asmy take Inda asmy ke bata hakuri daga karshe kuma ta godewa Allah da Cikin zahra ya kasance ta hanyar aure aka samesa ba hanyar banza ba dukda dai tasan mutane ba kowa zai fahimta ba har videon d'aurin Auren saida Asmy ta nuna mata Dan ta tabbatar.....Shiru MD yayi gaban Ammy yama rasa abunda zaice mata saboda tun gaisheta da yayi ta amsa a takaice bata Kara ce masa komai ba " Dak'yal yayi jarumtar cewa "Ammy Dan Allah kiyi hakuri" Me kayimun da zaka bani hakuri "Ammy ta fada'"Shiru ya sake kafin ya ce " Ammy nasan fushi kike dani Dan Allah kiyi hakuri Bazan iya jurar fushinki ba "murmushin da yafi kuka ciwo Ammy tayi ta ce " Ah ah ni ai baka tsoron fushi na ga Amira uwarka data haifeka ta kawoka duniya ita kake shakka kake tsoron fushin ta baniba "Omg MD ya fad'a ya ce " Ammy ba haka bane nasan ban kyauta ba ki tsaya nayi maki bayani"Daga masa hannu tayi ta ce "ba bayanin da zakayimun " duk yanda yaso Ammy ta sauraresa kin sauraransa tayi kullum.MD saiyayi zarya gidan Dan son shawo kan Ammy amma bata kulawa wani lokacin ma tashi take ta basa wajen Dan ba abunda yafi mata ciwo kamar idan ta tuna wai Dan Matar d'aya aura a boye ta haihu suce mata Dan ko d'iyar ya mutu ya kaiwa Amera ace ita ta haihu idan ta tuna wannan Abun sosai takejin zafi a ranta tana tunanin yaushe MD ya zama marar imani haka a saboda da matarsa ya saka wata cikin wani hali hakan yasa ko tayi shirin sassauta masa take fasawa sosai MD ya shiga damuwar da bai tab'a shiga irinta ba ga sosai yakeson ganin Zahra saboda ya ganta kullum yana gidan Amma ko giccinta baya gani mamaki yake to ina Ammy ta kaita yauma yana zaune a palour shida Ammy dake kallo tayi banza ta kyalesa cikin dauriya ya ce"Ammy bazan gaji da baki hakuri ba Dan Allah ki yafemun"Kallonsa ta k'asar glass Ammy tayi taga harya rame.sosai yaso bata tausayi amma ta fusge ta ce "Na fad'a maka ka daina bani hakuri me kayimun " Shiru yayi yana sauke numfashi kafin ya d'ago ya ce "To Ammy Ina Mamyn ina kika kaita" wacece haka?Ammy ta tambayesa dukda tasan da wacce yake Dan baya fad'ar mai irin sunanta "Saida tadanyi shiru kafin ya ce " Takwarar taki"Wani irin kallo Tayi masa ta ce "Ina ruwanka da ina take ai babu wani abu tsakaninka da ita Illa iyakar ta Haifa maka abunda ke cikinta a ranar ta mik'a maka Ka kaiwa Matar gold Matar so da tafi duka mata kyau da Asali "Innalillahi " MD ya fad'a a ransa Kafin ya ce "Ammy ba haka bane Dan Allah"Tsaki Ammy taja ta mik'e ta ce " idan kagama zaman ka rufemun palour "Dafe kansa dake Sara masa MD yayi Yasan tsananin fushi Ammy take dashi kafin ya ce " Allah yasa basu fad'a mata haka ba ta k'ara kullatuwa dani"Tunani yake ina take,sosai yakeson ganin ta yanda shi kanshi baiyi tunanin zaiso ganin wani Abu da yayi kewa kamar yanda yake son ganinta ba wayarsa ya janyo tare da kiran Chuchu yace "Kizo ina son ganinki palourn k'asa" koda Chuchu tazo sosai tayi mamakin Ganin ramar da Yayan nata yayi Daka Kalleshi kasan baya cikin yanayi mai dadi dukda yaji haushin abunda yayi kusa dashi ta zauna ta ce "Ina yini Yaya" Lafiya qlau "ya bata amsa a takaice tana ganin yanda ya had'e fuska tamau" Ina Mamy"ya tambayeta"Shiru tayi tana nazarin. Wa yake nufi da haka Kallonshi tayi ta ce "Yaya ko Momcy kake nufi " a takaice ya ce "Eh " Ohh tana sama Bacci ma take"Nauyayyar Ajiyar zuciya taga ya sauke kafin ya Mike ya nufi hanyar sama "binshi da gudu Chuchu tayi ta ce " Dan Allah karkaje Ammy ta hana fad'a zatayi mun"Hararar d'aya watsa mata ce ya sanyata Jan bakinta tayi shiru yana haurawa sama kai tsaye d'akin Chuchu ya nufa Yana shiga ya sameta kwance tana bacci hankali kwance daga ita sai wata doguwar rigar Chuchu kasancewar rigar bata da nauyi yaba cikinta damar bayyanuwa a hankali MD ya zaune gefen gadon saitin da take kafeta yayi da Kallo bako k'iftawa beauty face d'inta kawai yake kallo Ajiyar zuciya ya sauke koba komai ya rage damuwar dake cinsa a hankali ya shafa cikinta tare da sumbatar cikin ya ce "I love you more my unborn Allah ya fito mun da kai/ke Lafiya Ganin tayi motsi kamar zata tashi ne ya sanyasa saurin matsawa ganin ta koma bacci ne ya sanyasa sauke ajiyar zuciya saida MD ya shafe 20 minutes a d'akin yana kallonta kafin ya Mike ya fito a palour ya samu Chuchu na chart hanyar fita yayi " Zey na gida"Yafada kamar bashi yayi maganar ba"Eh yaya tana gida Sundawo "bai amsa mata ba yabar gidan kai tsaye MD gidan Zey ya nufa Wanda harya mance rabonshi da gidan Palourn ya zauna yaranta duk sun baibayeshi suna murnar ganinsa sai tsalle suke mai yana musu murmushi da wasa jin suna oyoyo uncle ya sanya Zey ganewa yaya md ne da Fara a tashigo d'akin ta ce " Yaya yau Kaine a gidan namu kamar kayi Batan kai"b'atan kan nayi Shiyasa kika ganni"ya fad'a yana sanyawa Mimi da Daddy sweet a baki "Dariya Zey tayi tana zaunawa ta ce " ina yini Babban yaya"Bayan sun gaisa Ana shirin gabatar masa da abinci ya ce "Ki barshi ina Sauri magana nazo muyi" Kallon su Mimi tayi ta ce "My Daughter My son ku wuce waje mai lesson dinku yazo" Suna barin d'akin MD ya sauke ajiyar zuciya kallonta yayi ya ce "Nasan kunyi magana da Ammy kinji duk abunda ya faru" Jim tayi kafin ta d'ago ta ce "Eh Tun a waya ta kirani ta sanar mani to kasan bama k'asar Duka sai shekaranjiya muka dawo ina ma son zuwa gidan to dadyn su Mimi na gida pull time sai yanzu ya fita ina shirin injema gidan kazo"Okay kinsan da Ammy fushi take dani taki saurarata shine nazo wajenki nasan zaki iya taimakamun wajen shawo kanta" numfashi zey taja kafin ta d'ago ta ce "Insha Allahu Yaya Amma kaima yaya sai nakega baka kyauta ba lokacin da ammy ta labartamun ba karamun mamaki nayi ba wlh Naji yarinyar ancema kawar Chuchu ce " Numfashi yaja ya ce "maganar kyautawa da Rashin kyautawa Duka wannan ya wuce tunda Mai faruwa ta Riga ta faru " Hakane.kam yaya Allah ya kyauta insha Allah zamuyi magana da Ammy"yawwa Zey Thnks ya fad'a tare da mik'ewa yayi mata bankwana ya wuce Abuja wani meeting da aka kirasa a ranar Zey tazo gidan koda ta fara bawa Ammy hakuri Akan ta janye fushin da take akansa ce mata tayi "Zainab ba fushi nake dashi ba ina kwatarwa yarinyar nan hakkintane yasan darajarta tafi yanda yake Tunani" numfashi zey taja ta ce "Kuma fa hakane Ammy Tabbas ciwon y'a mace na y'a mace ne Amma a sassauta masa " Shiru Ammy tayi ta kyaleta "Mikewa Zey tayi ta ce " bari naje mu gaisa"lokacin da ta isa palourn Sama Zahra na saman sallaya tana karatun qur'ani Chuchu na gani Zey ta guda da gudu ta Rungumeta ta ce "oyoyoy My Aunty nayi missing naki sosai ya Paris
Chapter 103 · 0% Book details