Sashe 39
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsaye tayi Mamaki yagama cika ta Abun mutumin nan ma ita girmame Mata yake ganin tsayuwar bazata fisheshetaba ya sanyata komawa ciki tunowa tayi da bata sha maganin da Dr Halima ta rubuta mata ba cikin Sauri taje ta d'auko ruwa a bottle tare da fiddo maganin daga Jakarta Ta b'alla ta sha Tare da mayarwa...da misalin K'arfe sha biyu saura MD ya fito daga d'akin sanye cikin Wata shigar kallo d'aya tayi masa ta kauda kai duk Haushi yake bata "Ki girkamun Tuwo Miyar Agushi zansa a kawo miki abubuwan da zaki buk'ata yanzu" ya fad'a yana sanya cover shoues d'inshi "Dagowa tayi ta Kalleshi kamar bazatayi magana ba sai kuma ta kauda kai ta ce "Ai ni ba y'ar aikinka bace " kallonta yayi ya ce "Okay bazakiyi ba kenan" Turo baki tayi ta ce "Eh " Matsowa yayi Dab da ita kamar zai shige jikinta saurin Mikewa tayi tare da ja da baya ta ce "Meye haka" Binta ya yi har saida yayi mata rumfa saurin rumtse idonta tayi da karfi kafin tayi wani Abu saijin bakinshi cikin nata tayi ya dau minti ashirin yana kissing d'inta daga tsaye tuni jikinta yayi lakwas Ganin tsayuwar bazata fishshesu ba Ya sanyashi daukarta sukutum tare da Yin bedroom da ita.....Bayan komai ya lafa ya fito daga wanka yana cikin sabon shiri kauda kai Zarah tayi tare da Yin shiru tana tunanin wannan wace irin rayuwace ta tsinci kanta a ciki kamarfa tana cin Amanar Hafiz ne mutumin da ya taka rawar gani a cikin rayuwarta Wanda inbanda bada silar sa ba da karatunma Saidai taga anayi Goge hawayen da taji sun zubo mata tayi tana wannan tunanin har MD ya gama shiryawa tsinkayar muryarshi tayi da cewa "zan fita Yanzun ma ko bazaki girka ba a d'ora daga Inda aka tsaya " turo baki tayi tare da gunguni kasa kasa ta kauda kai "Matsowa dab da ita yayi ya ce " Keee ?Dagowa tayi tare da Kallonshi da dara daran idanunta Saikuma ta kauda kai Dan Inda tana kallon cikin idonshi ji take bazata iya gaya masa magana ba ta ce "Na gaya maka ba suna na kee ba suna na zarah meyasa bazaka kirani da suna na ba in banda cin fuska" yanda tayi maganar ne cikin sanyi ya sanyashi Saukowa ya ce "Bazan iya kiran sunan naki ba kai tsaye shiyasa yafimun sauki na kiraki da kee" Kallonshi tayi ta ce "saboda me bazaka iya Fad'ar sunan ba " saboda Sunan wacce ta kawoni duniya ne ina daraja sunan da martaba shi yanda bazan iya fad'ar sunan kai tsaye ba "wara idanu tayi sai kuma ta turo baki ta ce " To ai indai kana daraja mai sunan bai kamata Ace kana kiranta da keee ba sannan kuma kana yi mata mugunta da cin zalinta kodan darajar sunan kamar yanda ka fad'a "Murmushin da bai fito fili ba yayi ya ce " to da wani suna kike son na kiraki dashi?babu kawai ka kirani da Zarah bana son keee din please "Mikewa yayi ya ce " Zan Kiraki da Mamy"Yana gama fad'ar hakan yabar dakin "Mamy ta maimaita a cikin zuciyarta Yanda ya Fad'a sunan saika rantse a bakinsa aka rada tabe baki tayi tare da mik'ewa taje ta sake wanka tana turo baki ta mayar da kayan dake jikinta dukda wani iri takeji da ma Chan da take rayuwar kunci a gidansu ita ma'abociyar tsafta Ce Dan bata tab'a fita da kaya da datti....kafin 3 ta gyara gidan tsaftsaf ta sanya air freshener Dan taga babu turaren wutan kamar yanda ya fad'a haka ya turo driver da kayan girkin Tuwon da ya fad'a ta girka da Miyar Agushi Bayan ta gama ta jera a dining Tana cikin Sallar la'asr taga shigowarshi bata daga Ta Kalleshi ba har ya wuce Ba ayi minti goma ba taga fitowarshi cikin wasu K'ananan kaya na hutawa a gida Dan wandon ko gwuiwa bai kai ba ita kanta mamakin tsafta irin ta mutumin nan take kullum cikin wanka da sauya kaya yake kamar kwado da baya ma mura duk cikin ranta take maganar nan shiko MD tunda yashigo yake Karewa gidan kallo yanda yayi tsaftsaf ga k'amshi dake tashi har wani lumshe ido Yake karo na farko da yarinyar tayi Abu ya burgeshi Dan har a ranshi yana son tsafta Dining ya wuce ya d'aga cooler din Yaga tuwo ne da Miyar agushi k'amshi duk ya cika masa Hanci nan ya zauna ya take cikinshi shi kanshi saida yayi mamakin iya girki na yarinyar Kamar a hotel ga Tuwon ya tuku A Rayuwarshi MD yana son tuwo da abincin gargajiya amma baya samunsu yanda yakeso shi kanshi yayi mamaki yanda yarinya karama ta iya girki haka tayi tuwo da miya lafiya qalau ita kadai Dan yasan ko Chuchu da Ammy ke kokarin Koya mata girki ta iya abubuwa amma bata iya tuwo haka ba bare Amera da zai iya cewa tsawon rayuwarsu ko ruwan tea bai tab'a ganin ta dafa ba"duk cikin Zuciyarsa yake wannan tunannikan baisan ya cinye na plate din da ya zubo ba saida yazo zai dauka yaga babu wara idanu yayi tare da lumshe ido palour ya dawo ya zauna Tab'e baki Zarah tayi a ranta ta ce "sai kace y'ar aikinshi Ko sannu" bata gama tunanin wannan ba ta tsinkayi muryarshi da cewa "Thnks" Bata mayar masa ba sai sauke ajiyar zuciya da tayi a ranta ta ce "Kamar yasan tunanin da nake " Ganin yamma nayi gashi baida niyar mayar da ita ga Asmy dake kiranta akan meyasa bazata taho ba tana son tamashi magana amma kuma ta rasa sunan da zata kirashi dashi Dan ita ko sunan shi bata sani ba tayi minti biyar tana sak'e sake kafin tayi k'arfin halin cewa "kar dare yayi Bankoma school ba gashi ka rufe kofar" Banza yayi mata kamar badashi take ba "Kamar bazata k'ara magana ba Dan Haushi turo baki tayi gaba ta ce " da kaifa nake Ka budemun Na tafi "Nanma banza yayi mata Zarah Haushi kamar ya kashe ta Ta ce " Magana fa nake maka kuma nasan kana jina "Tsaki yaja a ranshi ya. Ce matsala kafin ya Kalleta ya ce " Wai Dan Allah ke burinki kawai kiga kin sanyamun ciwon kai kin isheni da magana bakisan suna na bane "Haushi kamar ya kashe zarah Amma kuma dole ta kwantas tunda so take ya bud'e mata ta ce " To ai bansan sunan ka ba "Okay to ki kirani da Kaii!?Turo baki tayi ta ce " Ai Ni bazan iya kiran mutum da haka ba ko na girmeshi bare Wanda ya girmeni"Murmushin da baizo fuska ba yayi Dan daman son gwadata yake ya ce "Ashe Kina da hankali suna na Mustapha zaki iya kirana da haka" kasa tayi da kanta ta ce "Bazan iya kiran sunan Babba da sunanshi kai tsaye ba " da mamaki yake kallonta kafin ya ce "To dame zaki kirani " shiru tayi saikuma ta d'ago ta ce "Saidai na kiraka da ya Musty" Wow ya fad'a a cikin ranshi Dan yanda ta fad'a sunan sosai yaji sunan ya burgeshi kamar a bakinta aka rada ya Musty "lumshe ido yayi kafin ya bud'e ya sakar mata murmushin da bai San yayi ba ya ce " Nice name"Mamaki ne ya cika Zarah a ranta ta ce "Daman yana murmushi kenan " Dan bata tab'a ganin murmushinshi irin haka ba Sosai taga yayi kyau da murmushi dukda ba Kallon fina_finan India take ba Saidai wani time d'in idan taje gidan su Asmy tana kallo Itama tadan Kalla Kad'an saitaga ya koma mata kamar y'an Fina finan India Dan zata iya ranstewa a cikin India wan ma shi star ne tab'e baki tayi a ranta ta ce "Kyau ba hali me kyau Anyi ba ayi ba kenan" duk yanda Zarah taso MD ya barta ta tafi school banza yayi mata Sai hakura tayi da dare ko harta kwanta dayan d'akin ta zata a dayan zai kwana cikin bacci taji yanayi mata abubuwan da ya saba yi tayi kamar bacci take dukda tana jinshi Daren ranar bata bashi hadin kai ko Kad'an ba.....da misalin Goma na safe tana waya da Hafiz ya shigo d'akin kallo d'aya yayi mata ya kauda kai tare da Aje ledar hannunshi ya fice da Kallo ta bisa Cikin wayar ta ce "Ina zuwa ya Hafiz " Bayan ta katse daga Ledar tayi taga kayan sawa ne kala kusan goma Rik'e hab'a tayi ta ce "Wai me mutumin nan yake nufi da ni ne " Wanka tayi ta dauki d'aya daga cikin rigunan tasa a palour ta samesa yana kallo kamar zatayi kuka ta ce "Wai me kake nufi dani ne Kwana na biyu a gidan nan kak'i barina na tafi makaranta lectures sai wuceni take Bayan next week zamu Fara Exams" kin dawo gidan ne da zama shiyasa bazaki cigaba da zaman hostel ba ?da mamaki ta kalleshi ta ce"kamar ya"Kamar yanda kikaji na fada "Kame k'ugu tayi ta ce " wlh bazata sabu ba me kake nufi Ai a yarjejeniyar da kukayi babu haka"Okay basu fad'a maki haka ba kenan to ni a yarjejeniya ta akwai haka "Aurenki nayi na Wata Tara Dan haka a gidan nan zaki zauna Har wata taran ya cika ke zaki dinga mun girki gyaran gida da sauransu idan lokacin ya cika sai kowa ya kama gabanshi daga lokacin idan kika hadu dani ma a hanya karki nuna kin taba Sani na amma yanzu a k'ark'ashin iko na kike"tunda ya fara maganar Zarah take kallonsa mamaki ya gama cikata Kamar zata fashe da kuka ta ce " Wlh baka isa ba ni ba ayi haka dani ba sannan ba wani girki da zandinga maka tunda ba y'ar aiki bace ni ka bud'emun na fita Allah kona Tara maka mutane"tsaki yaja Dan ta fara isarsa shi wani lokacin har mamaki yake yanda har yake Dan biye yarinyar a yanda baisan magana jin ta fara ihu ne ya daka mata Tsawa yace "meye haka baki da hankali" Cikin kuka ta ce "kome zakace Saidai kace wlh ka budemun kona Tara maka mutane " Ganin zata sanya mashi ciwon Kaine ya sanyashi saurin fardota ta fad'o cikinshi duk sanda taso kwatar kanta kasawa