Sashe 47
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*07026166536*
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇*
1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨
*_Miss Hajo ce_*🤙🏿
🅿️.........*49 & 50*
"Kishiyarki ta ce a gaishe da ke " wara idanu Zarah tayi saikuma tayi Dariya tunowa Da Amera rufe bakinta tayi tana gumtse dariyar da tazo mata Kallonta ya tsayayi yanda take dariyar cikin nutsuwa jin ta gimtse ya sanyashi murmusawa ya ce "Ko na kira maki ita kiji da kunnanki"Tana Dariya ta girgiza kai" Murmushi yayi ya ce "Kina tsoranta ne?" Uhm saboda Kaura ce karta kasheni"wara idanu yayi cike da mamakin jin Abunda ta ce ya ce "Matar tawa ce Kaura" Dagowa tayi ta Kalleshi sai kuma ta turo baki tayi kasa da kai "d'an murmushi yayi ya ce " ni kike turowa baki Ko Duk kishi ne ya sanyaki haka?da mamakin jin Abunda ya fito daga bakinshi ta ce "Allah kiyaye " meye kikewa Allah kiyaye kishin nawa ne bakyayi "Gyada mashi kai tayi" wara idanu yayi ya ce "to meyasa nasan dai duk mace na kishin mijinta? Ai kai ba mijina ba ne " To me d'inki ne?Mijin wucin gadi ne ko kuma mijin *Auren wata Tara* kaga ko akanme zanyi kishinka "Dariyar da bai shirya ba MD yayi wara idanu tayi ganin yanda yake dariyar sosai yayi kyau da Dariya saida ya tsagaita kafin ya ce "mumu girl kin iya fadar magana daman har haka"harara ta maka masa kamar zatayi kuka cikin shagwaba ta ce " Ni ba mumu ba ce "Murmushi yayi ya ce " To Beauty ce?I don't know "ta fad'a tana shan magani" yanda tayin ne ya k'ara basa Dariya ya ce "Kin iya shagwaba daman kenan ?Batace uffan ba " shiru sukayi na Dan mintuna kafin ta d'ago ta Kallesa ta ce "Wai daman kana Dariya" Murmushi ya sakar mata yana lakutar kumatunta ya ce "Saita kama " marairaicewa tayi ta ce "tafiyi maka kyau akan had'e fuskar nan da kake ka dingayi " murmushin ya sake mayar mata ya ce "kina son ganin ina Dariya kenan "Samun kanta yayi Da daga mashi kai "to zan dingayi daga yau mumu girl ya fad'a yana Mikewa " kamar zatayi kuka ta ce "Ni Allah ka daina Cemun mumu bana so" To Mamy "ya fad'a yana shiga bedroom da kallo ta bisa har ya bacewa ganinsa kafin ta sauke ajiyar zuciya lumshe ido tayi a ranta cike da mamaki ta ce " Daman yana magana haka harda Dariya "samun kanta tayi da sakin murmushi sai wajen 6 ta ga ya fito da wasu K'ananan kayan da ya saba zama da su a gida a lokacin waya na K'are a kunnen ta tana saya da Hafiz da ya kira kallo d'aya tayi masa ta kauda kai tana cigaba da wayarta da Hafiz ta bangarenshi Shima kallo d'aya yayi mata ya zauna yana kallon Kwallo a makekiyar plasma din dake manne a d'akin cikin shagwaba ta ce " A a a Ya Hafiz Gaskiya ni bazanyi kamu ba banason bidi'a a bikin kawai walima zanyi "daga bangaren Hafiz ya na Dariya Ya ce " na manta fa ashe Amaryar tawa Malama ce Amma Dan Allah ki bari ko event d'aya ne ayi please abun zaifi kayatarwa"Girgiza kai tayi ta ce "a a a ya Hafiz kawai ka barshi ni Allah bazan iya kamu ba gwara ma kayi lunch kaida abokananka yafi" Eh kuma kin kawo shawara me kyau zanyi lunch din kawai yanzu me kike?bakomai?ina Asmy?gabantane ya fad'i ta rasa k'aryar da zatayi"ta ce "Uhm gata nan " Okay kwana biyu bamu gaisa ba b'ata mu gaisa "Gabanta ya k'ara bada daram Dagowar da zatayi ta sauke akan MD da ya kura mata ido ba ko k'iftawa in ina ta fara ta rasa abun cewa Chan kuma ga ce" Uhm tadan shiga toilet "okay to shikenan next time magaisa ki kulamun da kanki bye I love you" love you too"ta fad'a kasa kasa tana rufe fuska "Bani wayarki?ta tsinkayi Muryarshi daga sama" Da mamaki ta dinga Kallonshi kafin ta ce "wayata kuma ?Eh ko kurma ce Ke ?To saboda me zanbaka wayata " Saboda kin karya Dokar gidana ba ayimun waya a cikin gida dama ko waye sai anfita "Mamaki duk ya cika Zarah " a ranta tace waishi wannan wani irin mutum.ne mai siffa biyu dazu mutumin kirki yanzu ya koma wani Kamar mai tsaron wutar jahannama "Samun kanta tayi da cewa " Ai baka fad'amun ba da wannan dokan "yanzu ai kin sani" Danne fushinta tayi Dan batason rigima ta mik'a masa wayar ta na shan kunu"Amsa yayi yana cigaba da Kallo ba ayi minti biyar ba Kuma saitaga ya maido mata cikin Sauri ta amshi wayarta tana Sanyawa a jaka Mikewa tayi ta shiga bedroom ta na turo baki da dare Take away yayi musu sukaci Around 10 Zarah harta kwanta Amma bacci bai d'auke taba taji shigowarshi tana jinshi ya shiga wanka a ranta ta ce "shidai baya gajiya da wanka kamar kwado Saikuma ta ce " ai naga alama tsaftace tayi masa yawa "tana jinshi ya fito ya shafa lotion da turarruka masu sanyin k'amshi Gado ya zauna tare da janyo laptop dinsa ya fara operating cikin nutsuwa Zarah tana jinshi har bacci ya d'auketa jin saukar numfashinta Alamun bacci ya d'auketa ya sanyashi linke Laptop din ya maida ita gefe Dan tun dazu dauriya kawai yake amma a matse yake janyota yayi jikinshi tare da Fara Aika mata sakwanni Zarah cikin bacci taji abun kamar a mafarki tana farkawa taga gaske ne Zatayi magana yayi saurin hade bakinsu waje Daya....... MD shine Baidamu gamsuwa ba sai wajen Asuba Dan yarinyar jinta yake kullum kamar Kara mata dadi ake tamkar Zuma haka yakejinta gashi kuma mamakinshi na hakurinta duk yanda ta gaji da abun Bata nuna masa ta gaji cike da gajiya Zarah taje tayi wanka Dan sosai tayi likis ga Rashin bacci Shima Bayan yayi nashi wankan yayi alwala ya wuce masallaci Zarah na gama salla a sallayar baccin gajiya ya kwasheta yana dawowa ya isketa yanda ta takure take bacci saita basa Tausayi Daukarta yayi ya maida ita kan gadon a hankali Kafin Shima ya rungumota Bayan yaja musu blanket sune basu tashi ba sai 12Pm sosai Zarah tayi mamakin lokacin da suka kwashe suna bacci sai sannan ta tuno da tana da CA sosai hankalinta ya tashi gashi tasan Angama MD shigowarshi kenan d'akin Bayan ya shirya da dayan d'akin kallonta yayi ganin yanda ta firgice ya ce "Lafiya?Kamar zata fashe da kuka ta ce " text gareni yau tun 8 kuma yanzu har 12:30 "tunda C A ce ba saiku hade a Exams ba " Tana shirin fashewa da kuka ta ce "Yana da tsauri malamin Text din ita ke taimakawa " ya sunan Malamin "Umar" Umar Habibu"Cikin Sauri ta ce "Eh eh shi" Okay gobe zamuje saiya yi miki Tunda yanzu ta wuce "Ya yarda yayimun kuwa baya yarda fa ko assignment ya bayar kakai daga baya baya amsa bare text" Zaiyi maki karki sake musu "Shiru Zarah batare da tace uffan ba " yana gyara kwalar rigarsa ya ce "Akwai komai a kitchen ki girka Abunda yayi miki sai zuwa dare zandawo " Dan Allah na tafi hostel to "Ban bada umarni ba " ya fad'a yana barin d'akin "Dogon tsuka taja tare da kwaiwayar sa " ban bada umarni ba"ta fad'a tana yamutsa fuska tare da Jan tsaki ta ce saikace wani uba na "Koda ta fito palourn harya bar gidan Kitchen ta shiga ta girka lafiyayyan indomie da tasha vegetables da kwai sosai ta kimtsa cikinta kafin ta gyara gidan Dan Zarah Daman Chan ma'abuciyar tsafta ce ita aiki baya gunduranta Dan tayi training aiki a wajen Mama Rabi idanma batayi ba wani iri takejin jikinta Bayan ta gama tayi wanka tayi sallar Azahar what's app tahau ta d'an duba sakwanni kafin ta kwanta ta koma bacci Dan har yanzu Rashin baccin jiya bai gama Sakarta ba.
<Kd>
Yanda ta lafe a jikinshi yana yi mata magana kasa kasa zai tabbatar maka da Lallashinta ne ya ke " Cikin muryar mai shirin fashewa da kuka ta ce "Amma Honey Jiya ma fa Cemun kayi bazaka kwana ba yanzu kuma kazo mun da wata magana Wai zakayi tafiya maiduri yaushe rabonka da garin sanadin Hajiya kaka ta k'ara takura maka Akan maganar Aure wanda kasan bazan taba juran hakan ba zan iya mutuwa akanka md dana zauna da kishiya sanin kankane bana kaunar hakan kasan ganinka yake tuno mata da abun please honey karkaje" murza hannunta yake ya ce "My Merah kenan Baki da zance saina kishi me ya kawo zuwana kuma da maganar kishiya kinsan na jima banjeba shine zanje mu gaisa da y'an uwa " Dak'yal da lallashi MD ya shawo kanta ta amince masa Akan zaiyi one week amma tace zata zauna ne a gidansu saida yaga tafiyarta kafin ya d'auki hanyar komawa Zaria kamar ko yaushe a motarshi da ba a Santa ba Kuma mai tinted koda ya isa ya iske gidan tsaf_tsaf Sannu yayi mata ganin harda lafiyayyan girki tayi...washegari Zaune suke a office d'in Mlm Umar ita dashi sosai Zarah tayi mamakin yanda Mlm Umar ya amince cikin Sauk'i hada fara'arshi akan zaiyi mata text D'in amma question d'inta Da ban ya rubuta mata nan ya mik'a mata MD na kallonta yanda take rubutu da kanta saida ta cika paper hada bayanta shi kanshi yayi mamakin kokarin yarinyar da kanta tayi abun nan in banda yana wajen da saiyace kwafa tayi Bayan tagama tayi submitted Kallonshi tayi ta ce "Zanwuce hostel ?karkije jirani jikin mota " Zarah na turo baki ta fita Tana fita ta kira Asmy ta fad'a mata Inda suke Bayan fitarta Kallon Mlm Umar MD yayi ya ce "Tana maida hankali yarinyar?Tana da kokari ai sosai aboki School d'innan ai babu mai matsala da Zarah ga girmama malamai yarinyar akwai Ilimi wlh ga nutsuwa ai inbanda mata na hud'u ai da na k'ara da ita wlh idan kunbani ma sai na saki guda" Tashi MD yayi tare dayi mashi musabaha ya ce "mun wuce sai anjima" Binshi da Kallo Mlm Umar yayi ya ce "Tofa ko meye alakarshi da yarinya naga mood dinsa ya chanza Dan nafada Dana yi ta hud'u da ita saiya tuna last time daya kirasa akan ya kira masa ita yace masa cousin sister dinsa ce " a bakin mota ya tarar da Zarah tare da Asmy suna ta hira suna Dariya Gaisheshi Asmy tayi ya amsa ba yabo ba fallasa horn yayiwa Zarah Bayan ya shiga Sakin hannunta Asmy tayi ta ce " Sai gobe kawai karki tsaidashi "Harararta Zarah tayi tana turo baki ta shiga gaba " Har suka isa ba mai cewa uffan suna isa ta iske dogayen riguna a palourn jibge kuma duk masu manyan kudi sai hijabai "ki kwashe ki kai bedroom d'inki " yana gama fad'ar haka ya wuce ciki..washegari Bayan tayi shirin tafiyarta makaranta 5k ya mik'a mata har zataki amsa tunowa da maganar da yayi mata rannan ya sanyata amsa tare da cewa "Thnks" Karfe nawa zaku gama lecture din?Karfe biyu?Okay "tana fita ta samu driver na jiranta cikin girmamawa ya ce " Hajiya barka da fitowa nine sabon driver d'in naki da zai dinga kaiki"Da mamaki take binshi da Kallo tana tunanin me.MD yake nufi koda suka gama lecture tana fitowa taga driver d'in tana Jan tsaki ta ce "Gaskiya nidai nema ake a takura rayuwata wlh" Cemashi tayi bari ta fito tana zuwa hostel ta samu Chuchu da Asmy cikin Sauri ta Ruga ta rungumesu ta ce "Daugher yaushe kikazo" dazu na shigo wlh duk nayi kewarki momcy sosai suka dinga hira Zarah harta ma manta da driver sai wajen 3 ta tuno Firgit ta mik'e ta ce "Subhanallahi na manta nabar driver waje sai Allah ya kaimu tayi saurin fad'a tare da barin dakin tana zuwa ta samu driver d'in bai tafi ba yana can Inda ta barsa tana shiga ya ja suka nufi gidan Bayan fitar Zarah d'akin da mamaki Chuchu ta ce " ina zata wai naga ta fita "Karyar da zatayiwa Chuchu Asmy ta nema ta rasa Chan kuma kome ta tuno tayi firgit ta ce.........✍🏿