Sashe 46
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
shirya k'aryar wannan around 10pm suna zaune a palour ta narke masa a jiki ta ce " Honey baka tambayeni ya akayi na dawo yau ba"yana wasa da gashin kanta ya ce "saikin fad'a" Cikin farinciki ta ce "Gajiya nayi da zaman kadaici kuma bazan juri Rashin ka a kusa dani ba shiyasa na yanke shawarar biyo mijina ko na samu lada " Kin kyauta "ya fad'a " Nan suka Dan tab'a Hira Kad'an kafin suje su kwanta sosai Amera tayi mamakin yanda MD baiyi kokarin yi mata komai ba a ranta ta ce "huta roro Allah ya taimakeni" Dan tasan irin wahalar da takesha musamman idan suka jima basa tare da wannan tunanin har bacci ya d'auketa Wanda Bata kawo komai a ranta ba. <Zaria> Dariya Asmy ta kwashe da ita Bayan ta gama sauraran labarin da Zarah ta bata ta ce "Kam amma Matar nan anyi y'ar iska wlh tabarya fa da Adda kikace yo ko dai k'aura ce?Duk yanda Zarah ta hade rai Dan sosai maganganun Amera suka daki zuciyarta na ce mata karuwa da tayi Jin Abunda Asmy ta ce batasan lokacin da tayi Dariya ba ta ce " Kai sis baki da dama wlh wai Kaura "Asmy na Dariya ta ce " to inba yar daba ko Kaura ba wazaiyi haka itadai wannan kishin nata na hauka ne Wlh Dan daga gani matarsa ce "tab'e baki Zarah tayi ta ce " oho dai koma me dinsa ce chanta matse musu"asmy ta ce"Ke matarsa ce ma Gaskiya tunda Kinga daman sunce akwai matarsa da ke karatu waje saura wata Tara ta gama kila Hutu ne tazo""Umm hakane na ganta da akwati kuma a zagin da tadinga mun ta ce mijinta dukda tashin hankali bai bari naji sauran abunda take fada ba Ni fa bama wannan yafi damu na ba yanzu Wai gobe Nakoma gidansa da kayana ni bansan yanda zanyi da wannan murdadden mutumin da kuka lakamunba wlh"Asmy na boye dariyarta ta ce "yazakiyi dole Kibi umarnin mijinki tunda haka ya ce " Dundu a baya Zarah ta kaimata ta ce "Bansan iskanci asmy Allah kiyaye wannan ya zama mijina " Asmy na Dariya ta ce "To yanzu me d'inkine inba mijinki ba "harara Zarah ta galla mata ta ce " Mijin wucin gadi dai harna k'agara 9 months d'innan yayi na huta wlh "Kedai fad'i Gaskiya Malama kemafa nasan harkar nan sonta kike har kiba kikayi irin kinsamu abunda kikeso " Asmy ta fad'a tana dariyar shak'iyanci saurin barin zancen Zarah tayi Dan karta b'allo mata ruwa...washe gari Zarah badan taso ba saidan Asmy ta karfafa mata akan taje karyazo makaranta ya jaza mata wani abun ya sanya Zarah shiryawa ta tafi gidan saida ta share gidan Tass lungu da sako tayi mooping dan taga yayi kura ta sanya tsintsiyar k'amshi da air freshener mai dad'in k'amshi kafin kace me gidan ya kaure da sanyin ni'ima ganin irin aikin da tayi ga zufa ya sanyata yin wanka a toilet din D'akin Bayan ta fito tayi Sallar Riga da sicket d'inta na atamfa da sukayi mugun amsar choculate colour din fatar ta ta mayar Sosai kayan suka kamata daman Chan Zarah Indai zata sanya kaya tofa saisun fito mata da shape d'inta Y'ar hoda da kwalli kawai ta zizara badan komai ba saidan sabo da intayi wanka saita shafa su sannan ta fesa daya daga cikin turarrukan da tagani a jikin mirror sosai ta feshe turaren hada mugunta taga bati Ganin bayanan ya sanyata sakin jiki ta fito palour ba hijab rasa abunda zatayi tayi hakan ya sanyata d'aukar wayarta ta fara chat sosai ta shagala da chat har batasan shigowar motarshi gidan ba saida taji karan shigowa ya sanyata saurin firgita ta kalli kofa Shigowa yake cikin shigar da ya saba ta turawa da suke mugun Yi masa kyau Kallo d'aya tayi masa tayi saurin kasa da kai MD sosai yaji dadi da ya iske gidan tsaf tsaf a rayuwarsa Ba abunda yakeso sama da tsafta har wani lumshe ido yake Dan sosai yakeji dad'in k'amshin na ratsa sa lokaci guda a rayuwarsa da yaji yarinyar ta burgesa Karasawa palourn yayi binta ya dingayi da Kallo da kayan jikinta da suka dameta Zarah dukda ba kallonsa take ba Amma saitaji kunyar shigar da tayi a fakaice ta d'ago tana Kallonshi Idanunsu suka sartse Cikin na juna samun kanshi yayi da sakar mata murmushinshi mai tsada gabanta na fad'uwa Tayi kasa da kanta jinta take duk a takure ta kasa koda magana daya lura da hakan ya sanyashi Zuwa kujerar da take tare da zaunawa dab kamar zai shige jikinta a hankali cikin husky voice dinsa ya rad'a mata "haka ake tarbar miji" Wara idanu tayi tare da Kallonshi sai kuma ta turo baki a ranta ta ce "Yau kuma da salon barikancin da kazo" murmushi yayi ganin yanda tayi saida ya basa Dariya Janyota yayi jikinshi tare da d'ora hannayenta gefen hips d'inta yana shafawa cikin wani irin salon da yaso rikitar da Zarah cikin salo yake shafa hips d'inta yana lumshe ido Yayinda Kanshi yake bisa kafadarta yana shinshina wuyanta bakinshi yakai saitin kunnanta tare da sanye harsheshi a ciki ya fara mata wani irin Abu ji take tsikar jikinta na tashi saurin rumtse ido tayi cikin kasalalliyar muryarsa ya rad'a mata a kunne ya ce........✍🏿