← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 129

Sashe 68

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Lafiya ta qalau kawai ina suyar kwan ne karninsa ya dinga tasomun ya tayar mun da zuciya shine ya sanyani amai" okay Sorrry yanzu kin kashe gas din"girgiza masa kai tayi ta ce "a a a bazan iya komawa kitchen din ba" Mikewa yayi ya ce "okay bari ni na kaso " Bayan ya kaso gas din ya dawo "Kallonta ya dingayi yanda ta baje a kujera tana maida numfashi idonta Rufe kamar mai bacci jin shiru ya sanyashi lekata yaga Kamar bacci take " Mamy"ya kira sunanta A hankali"jin shiru ya tabbatar masa da tayi bacci"shiru yayi yana tunanin sauyin da ya gani tattare da ita cikin satittikan nan "Karewa beauty face d'inta kallo ya dingayi samun kanshi yayi da shafa Fuskarta tare da lotsa hannunsa a dimple dinta d'aya daya lotsa dukda kasancewar bacci ta ke " Black beauty "ya fad'a a hankali" After one week Hafiz ya zo ganinta A sch suka had'u kasancewar lokacin sun fito daga lectures farinciki d'auke da fuskarsa ya ce "Kinga ko yanda kika k'ara kyau da fresh kuwa my Zarah ko har amfara dilkan Amarcin ne" Rufe fuska tayi ta ce "Kai ya Hafiz ana sch ina aka samu daman dilka kawai idonka ne ke gane maka haka fa" Serious fa nake maki magana wlh kin k'ara kyau da fresh da komai ma"Uhm"Kawai Zarah tace cike da jin kunya sai wajen Yamma ya tafi Tukwana ta koma hostel Dan yau bata da niyyar komawa gidan MD Dan yanzu Abunda yake mata ba dadinsa take jiba ita kanta har mamaki take da yanda takeson abun Amma yanzu kwata_kwata ko feeling ta dainaji"Tana shiga Chuchu kadai ta tarar kwantawa tayi kan gadon ba bacci take ba duniyar tunani ta Lula Wanda a kasheta bazatace ga tunanin da take ba a haka har Asmy ta shigo"saida ta daddabata tukwana ta dawo "harya tafi Hafiz din" Eh "ta bata amsa a takaice" okay kunyi maganar shirye shiryen bikin dashi"Girgiza kai Zarah tayi ta ce "a a a " to saboda me Abu na tahowa yanzu ai ya kamata a fara tsara abubuwan tunda Kinga damun koma wata gudane za a k'ara ba wani isashen time"ku shirya kawai ni bani da wani shiri da zanyi ta fad'a tana hade fuska"Ikon Allah Asmy ta fad'a kafin ta ce "hmm kede kika sani" Bata kula ta ba Zarah da dare tana jin Suna dahuwar indomie Bayan sun gama Chuchu ta ce "Ki sauko muci momcy wai ko baki da lafiya" Girgiza mata kai Zarah tayi ta ce "Na koshi ina Lafiya kawai ina danjin kasala ne shiyasa" Gaban Asmy ne ya bada daram Kallon Zarah tayi ta ce "Kasala kuma?gyada mata kai tayi tare da juya mata baya " Chuchu ta ce "Ki sauko muci Bafa kici komai ba" na k'oshi banajin yunwa "Zarah ta fad'a tare da kauda kai Dan k'amshin abincin baiyi mata ba yana neman tasar mata da zuciya Asmy saida taga Chuchu ta fita tana waya tukwana takamo hannun Zarah tare da cewa " Sis kina shan wannan maganin nan kuwa?wani magani ?Zarah ta tambayeta ?Wanda Dr Halima ta rubuta maki mana"Sai sannan Zarah ta tuno ma da maganar cewa tayi "ohhh eh ina shansa ya akayi" Ajiyar zuciya Asmy ta sauke ta ce "Daman ina son fita kokontone tsoro nake Kar Aje ciki gareki naga duk kin sauya kwanannan" tsaki Zarah taja ta ce "Ke baki da hankalina wlh mai ciki kama da wa yake mema zai had'ani da ciki Bayan watan nan ma.Saida nayi perioud gashi ina shan magani kuma ma shida ba haihuwa yake ba karma ki damu kanki ba wani ciki da garan kawai ina tunanin Maleria ce Ke damuna" Ajiyar zuciya Asmy ta sauke ta ce "To gobe muje asibiti mana a gwada ki ko na cire zargin kokwantan da nake a raina" Ba Inda zani ni lafiya ta qalau please karki sake mun maganar nan marar ma'ana Asmy "washegari Bayan fitowarsu daga lecture driver yazo ya d'auketa koda ta isa bata samesa a gidan Ba dak'yal ta samu tayi sallah ta kwanta Dan wata gajiya a tattare da ita A sallayar da tayi salla a palour ta kwanta bacci ya d'auketa sai wajen 5pm MD ya shigo gidan dawowarsa daga kd kenan karewa d'akin kallo yayi tare da kallonta yanda ta dukunkune a kan prayer mat tana bacci harya k'arasa shigowa palourn yana mamakin baccin nan da ta tarka da sauyawar da tayi cikin satittikan nan ga wani fresh da take dukda MD baisan alamomin masu ciki ba Amma kawai zuciyarsa saita tsarga masa ko ciki gareta saurin barin tunanin nan yayi sanin irin magungunan da ta dinga d'irka tsawon watanni zaiyi wahala ta samu ciki a y'an shekarun nan ma Inma basu mata illa ba a nashi tunanin " a hankali ya shiga Kiran sunanta saida ya daddabata tukwana ta tashi tana murza ido harta gama wartsakewa kallonta MD yayi ya ce "Me yasa kike baccin yamma kinsan bakyau" Muryarta mai kama da ta mai bacci ta ce "Nima bansan ya d'auke ni ba ko har anyi la'ar ne" Tun dazu yanzu har 5 "Firgit Zarah ta mik'e ta ce " subhanalla tun fa 2 na kwanta har 5 banyi salla ba "Cikin Sauri ta wuce toilet din palourn Dan ta dauro alwala harta gama salla MD yana tunanin wani abu a ranshi Bayan ta salamce fuskantarta yayi ya ce " Na tambayeki mana?Inajinka"ta fad'a a hankali"Yaushe rabonki da perioud"Shiru tayi kamar mai nazari kafin ta ce "two weeks " Kin tabbatar kuwa?Gyada masa kai tayi ta ce "Eh" okay "kawai ya fad'a tare da maida kansa ya jingina da Bayan cushion yana lumshe ido a ransa ya ce " To me yake damunta'"ya rage sati guda yarjejeniyarsu Ta k'are cikinsu babu Wanda baiyi sanyi ba Musamman Zarah da takejin wani iri a ranta Hakan yasa yanzu suka rage Rashin jituwa ita da shi Amma kuma idan ta tuna Ta kusa rabuwa da Kalular Auren nan da aka lak'a mata saitaji sanyi a ranta bangaren Hafiz Sosai ya shiga shirye shiryen biki ba kama hannun yaro bangaren Zarah ko ba wani shirin da take Dan tayi wani irin sanyi sanyin ta na da ya dawo harma ya fi na da Asmy sai mita take akan halin ko in kula da take nunawa a bikin yauma suna zaune a jikin wani block cikin b'acin rai Ta ce "Wai me kike nufi Zarah duk sanda na d'auko miki maganar hidimar biki saiki banzatar dani " Kauda kai Zarah tayi tare da kwantar da kanta bisa cinya ta ce "Asmy Kuyi komai da kikaga ya dace please kidainayimun zancen bikin nan" kama hab'a Asmy tayi ta ce"Lallai Zarah yanda nake tunani kin wuce nan kamarya nadaina yi miki zancen bikinki me kike nufi wai ki fito fili ki fadamun"Zarah batasan dalili ba kawai saiji tayi hawaye sun fara zubo mata Wanda in za a kasheta bazatace ga dalilin kukan ta ba "Saurin kama hannunta Asmy Tai ta ce " subhanalla meye haka wai zarah"Fad'awa jikinta Zarah tayi tare da fashewa da kukan da taso rikewa "sosai Asmy ta rude ta fara cewa " meye haka Zarah karki tayarmun da hankali daga magana sai kuka me aka miki karkija hankalin mutane su dawo Kanmu please "Kasa mata magana Zarah tayi sai kuka da take Chuchu ce data hangosu ta Iso gurin ganin yanda Zarah ta lafe jikin Asmy tana shashekar Kuka ya sanyata cewa " subhanalla me akayi mata Asmy "cike da damuwa Asmy ta ce " wlh ba komai daga fara zancen biki kawai tahau mun kuka"Ikon Allah to ko batason bikin ne?kamarya su shekara hud'u suna soyayya da mutum biki yazo tace bataso ai bata isa ba abunda bazaiyu bane bama tana so kilan wani abun ne"Dak'yal suka samu Suka lallab'ata suka wuce hostel Wanda suna shiga ta fad'a Gado tare da Kara fashewa da sabon kuka Kallon juna Asmy da Chuchu sukayi sannan suka Kalleta zaune sukayi suna Kallon ikon Allah ba irin Lallashin da basuyi mata ba Amma batayi shiru Ba Saida ta gama kukanta mai isarta kafin ta Bari daka Kalleta kasan Tasha kuka Wayartaace dake hannun Asmy tayi ringing dubawa tayi taga Yusuf ne "D'auka tayi nan yake shaida mata driver ne yake jiran Zarah tun d'azu" okay gata nan "Asmy ta bashi amsa " dafa Zarah tayi da tayi shiru zuwa lokacin Chuchu na gefenta tana Lallashinta dukda basusan meya sanyata kuka ba Ta ce "Ki tashi driver na jiranki" banza tayi mata"saida ta maimaita ta ce "magana fa nake maki Zarah" tukwana ta tashi tare da Goge hawayenta cikin muryarta data fara dishashewa ta ce "Bani wayar to" Mik'a mata wayar Asmy tayi harta amsa saikuma ta riko hannunta ta ce "Ki fad'amun me yake damunki please Zarah baki da sirrin da zaki iya b'oyemun bai kamata ki boyemun wani abu meya ke damunki wai kwanannan"ba komai " ta fad'a tana goge sabon hawayen da ya zubo mata"Hmmm to wannan kukan da kike na meye"ba komai Kawai na tuno da Mamana ne da bansantaba shiyasa"ta fada tana Goge sabon hawayen daya zubo mata tayi saurin Mikewa tare da d'aukar wayarta ta ce "saida safe" saida tayi control d'in hawayen dake zarya a idanunta kafin ta fita amma kallo d'aya zakayi mata kasan tayi kuka shiru Chuchu tayi Jin Abunda Zarah ta ce saida tabar d'akin kafin ta kalli asmy da itama jikinta yayi sanyi ta ce "Me take nufi Asmy mamanta bata raye daman" eh tun wajen Haihuwarta ta rasu bata Santa ba ko a hoto saidai kawai anbamu labarin kamar yanda zarah take itama haka mahaifiyarta take banbancin ba kowa ne zai iya ganesaba hannun Matar uba ta tashi"hawaye harsun zubo a idon Chuchu ta ce "wayyo Allahsrk momcy gsky dole tayi kuka Rashin uwa ba k'aramun Abu bane kamarni Tun ina ciki bansan mahaifina ba Sai a hoto amma gwarani gaskiya akanta tunda ina da mahaifiya mancewa ma nake da rashin mahaifin da nayi saboda kallo biyu nakeyiwa yayana na uba da kuma na yaya shiya mayemun gurbin abba na amma Kuma wai ya kuke da ita ne dafa na d'auka gidanku d'aya saidaga banbanci sunan uban yasa nake tunanin ko cousin ne?Dan murmushi Asmy tayi ta ce " mubar maganar
Chapter 68 · 0% Book details