← Book details Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 129

Sashe 42

Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sak taga Matar kamarta daya Da ya Musty kamar yanda take ce masa ba banbanci kamar an tsaga Kara an karya lallai Allah yayi kama a nan ta fad'a cikin ranta Cikin fara a Ammy tayi welcoming d'insu Bayan ta zauna Har kasa suka Duka suka ce "Ina yini Ammy ya jiki" Alhamdulilla jiki da sauki ya hanya kunshawo tafiya ko sannunku ko "Murmushi sukayi Chuchu ce ta shigo Tare da maid house din gidan ubayen kulol A hannunsu da kayan makuleshe daka Kalleta zagaka tana cikin farinciki zaunawa tayi gefen Zarah tana kama hannunta ta ce " Ammy Kinga takwarar taki fa "Cikin fara a Ammy ta ce " Ah masha Allah Ba shakka takwara taho kusa dani "ba musu Zarah ta je gefen Ammy ta zauna kallo d'aya Ammy tayiwa Zarah taji yarinyar ta shiga ranta over duba da irin nutsuwarta ga hankali uwa uba tarbiya sosai Ammy ta kwadaitu da hada zuri'a a Zarah taji inama tana da wani d'an namiji da ta had'ata dashi Sosai Ammy ta dinga nan nan da su Zarah an cika musu gaba da abubuwa Wanda suka rasa ma yanda zasuyi da su Sosai Chuchu da Ammy suka karrama su a gidan kamar wasu sarki Sai wajen La'asr Sukayi musu bankwana Ammy ta ce " Har tafiya yarana ai na zata Kwana zakuyi mana"murmushi Zarah ta yi ta ce "Ai zamu dawo Ammy Allah ya k'ara sauki" Ameen y'an kirki mungode mungode Allah bar zumunci nagode sosai wlh"Murmushi sukayi su kansu har mamakin irin godiyar da Ammy take musu suna nan tsaye Chuchu ta fito da k'atuwar leda a hannunta har rinjayarta take Hijab a jikinta Tana kwabe fuska ta ce "Muje to momcy amma wlh ni nafison ku kwanar mana fa" Hararar wasa Zarah tayi mata ta ce "Bana fad'a maki zamu dawo ba" Badan Chuchu ta so ba ce "Muje to driver ya kaiku" Dubu ashirin Ammy ta zago ajika tare da mik'awa Asmy ta ce "Gashi nan kunyi transfort" girgiza kai sukayi suka ce "Allah Ammy ki bari " ba yanda Ammy batayi dasu ba su amsa sai Chuchu ta amsar musu da niyyar idan sun fita Ta basu suna fita Chuchu ta hau kwalawa driver kira Yakai nawa amma bata ganshi ba Kallon Mai bawa flowers ruwa tayi ta ce "Wai ina sani ya shiga ne " cikin girmamawa ya ce "ranki ya dad'e ya fita ba jimawa gidan marayu mai gida ya aike sa"okay Yayan bai dawo ba kenan" Eh ya fad'a "Kallonsu Asmy chuchu tayi ta ce " Dan Alla ku jira yayana ya dawo ku gaisa"gwalo idanu Zarah ta yi ta ce "Ki duba time fa Chuchu karfe biyar saura kinsan hanyar nan tayi dare ba kyau ki bari sai wani time d'in kawai " cikin shagwaba Chuchu ta ce "Amma banso baku gaisa da yayana ba wlh To ku bari driver ya dawo yanzu saiya mayar daku har Zaria " Asmy ta Kalleta ta ce "Ki bari Chuchu kawai mungode mun koma a motar haya wlh kar dare yayi "to ku bari na d'auko mota mana na kaiku garrage din Kunga kun rage tafiya" Dariya Zarah tayi ta ce "Ai bazan hau tukin ki ba wlh " itama dariyar Asmy tayi ta ce "Chab Bafa zanhau ba wlh nima in kin ganni lahira kaini akayi kawai kina wannan rawan kan ki kifar damu" Dariyar da bata shirya ba Chuchu tayi ta ce "Wlh na iya shekara nawa ina driving Kudai kawai tunda kunkawo k'abli da ba Adi muje na rakaku " A tare suka fito Su Ukku suna tafe suna Hira Sosai sukayi nisa amma basu samu abun hawa ba Daman kuma haka yanayin unguwar yake samun abun hawa akwai wahala musamman magriba tayi "Kallon Chuchu take hucin gajiya Zarah tayi ta ce " ki koma Chuchu mungode wlh Kinga mu biyu ne ke kuma ke kad'aice jifa tafiyar da kikayi zamu samu abun hawa fa "Tana hak'i Chuchu ta ce " kuma hakane Amma nafison naga samun abun hawanku tukwana "murmushi Zarah tayi mata ta ce " karki damu dia zamu samu"Ledar hannunta Chuchu ta saka kudin aciki Dan karsu gani tare da dungurawa Asmy ta ce "Hajjaju amshi ke zakiyi dakon kayan nan Dan wlh momcy na bazata wahala ba " Harararta Asmy tayi ta ce "Sannu mai momcy kinjama bazan dauka ba saidai momcyn taki ta d'auka"marairaicewa Chuchu tayi ta ce " Sorry Besty wasa nake maki "Saida sukayi hug din juna tukwana Chuchu ta juya tana musu Godiya Suma suka kama hanya Inda idan Zarah ta gaji Asmy ta amshi Ledar Dan akwai nauyi kayan saida suka daga sukaga atamfofi ne da shaddoji sai kayan costimetics jinjina kai Asmy tayi ta ce " Gaskiya ammyn nan Nada kirki wlh basu da girman kai Sam na masu kudi"Itadai Zarah murmushi kawai tayi sosai suka tsorata har bayan magriba basu samu abun hawa ba ga tafiyar da suka sha Dan ko gidansu Chuchu basa hangowa zarah sai hak'i take ta ce "Wlh na gaji nikam" Daurewa zamuyi muyi ta tafiya ko Allah yasa a dace Haka suka dinga tafiya ba Alamun abun hawa Sai manyan motoci jefi jefi dake gittawa titin suna tafe sukaga wata mota dalleliyar mota har tayi gaba sai kuma suka ga ta dawo gabansu ta tsaya gefensu inda suke sauri_sauri gudu gudu sukayi Dan a tsorace suke "Mamy " ta tsinkayi muryarsa saida tayi shock a wajen jin muryar da batayi tsammani ba ko a mafarki cikin dauriya da k'arfin hali ta juyo Idanunsu ne ya sartse cikin na juna ta Cikin glass din da aka Zage yake kallonta saurin barin Kallonshi tayi saboda gabanta dake fad'uwa gashi ta kasa gaba ta kasa baya Asmy ma kallonsu ta tsayayi tana son ta tuno Inda tasan fuskar cikin Sauri ta tuno Tabbas shine Mustapha mijin Zarah na *AUREN WATA TARA* "jaber ne ya fito da fara arsa ya ce " manya ne a gari yau kenan Me kukazoyi Asmy "ba tare da kallesaba Dan tun sanda Sukayi cheche kuce din wannan a waya tayi block dinsa ta ce"wani gida ne muka je nan Ciki "ina zaku yanzu?Zaria " ta fad'a "Okay ku shigo " mu tafi naga magriba ta wuce sannan samun hawa a unguwar nan Abu ne mai wahala "cikin Sauri Zarah ta ce " a a zamu koma da Kanmu" ranki ya dad'e kiyi hakuri ku shigo mu mikaku ko garrage ne"ya fad'a da sigar zolaya "Tana kauda kai Zarah ta ce " mungode amma zamu koma da kanmu" "zungurarta Asmy tayi tare da Hararar ta kasa kasa ta ce " ke wai baki da hankali ne duk wuyar da muka sha Munsamu sauki zaki wani ce a a to wlh Saidai na tafi na barki anan amma na gaji"harararta Zarah tayi "MD ne da ya gaji da tsayuwa ya ce " wai tsayuwar me keke Malam ka tsaidamu in basusan a taimakesu ka rabu da su man ha a ka tsaida mutane a titi"Dagowa Zarah tayi ta Kalleshi daidai Shima ita d'in yake kallo cike da takaicin da jin haushi ta hararesa tare da murguda baki taja tsaki tare da Yin gaba abunta ta ce "Ke kuma da baki da zuciya saiki shiga a wulakantaki"Sosai Asmy tayi mamakin Zarah Bayan wuyar da suka sha sannan ma ina ta sani a Kaduna ga duhu ys fara za a taimakesu ta tsaya shine zata k'iya jaber ne ya ce " Rabu da ita ki shigo muje "girgiza kai tayi ta ce " kawai kuje bazan tafi na barta ba "MD ne daga mota ya sauko ya ce " Ki shiga kuje "da mamaki jaber ya ce Kaikuma fa " Hararar da yayi masa ne ya kusa sanyashi Dariya Itama Asmyn saida ta kusa dariyar shiga tayi Ita da jaber Inda suka Tada mota Suka bar wajen shi kuma ya bita da harta fara nisa ya ce "Mamy" Banza tayi masa tanajin haushin disgin da yayi musu "Mamy " ya k'ara maimaitawa "bata waiwayoba haka baisa ran amsa ba " Cikin Sauri yabi bayanta Taku baiyi biyar ba ya cimmata Tare da shan gabanta wani irin Kallo tayi masa sai kuma ta kauda kai tana turo baki "Ta ce " ka bani hanya zan wuce "tsaki yaja tare da cewa " Ke wace iri ce Wai ina zaki da magribar nan angaya maki kd Zaria ce da zaki tafi ke d'aya da dare a kasa Ke uwar y'an Zuciya "turo baki tayi tare da cewa " to ina ruwanka Inma.me zai sameni...bata k'arasa fad'a ba sakamakon murde mata baki da yayi cike da mugunta saida ta saki Kara kafin ya saki ya ce "Ni sa'anki ne da kika rainani ko wace magana kike fad'amun ko Dan Kinga ina d'an sake miki fuska an gaya maki ko wace magana ake fad'amun stupid kawai" durkushewa a wajen Zarah tayi batasan lokacin da wani kuka Yazo mata ba Dan sosai taji zafin murde mata bakin da yayi "sosai kukan nata ya bawa MD Haushi ya rasa wace irin yarinya ce wannan Ganin tana shirin Mikewa tabar wajen ya sanyashi saurin ruko hannunta kokarin fusgewa ta fara ya rik'e gam ganin tana wasting time nasa ya sanyashi rungumota gam a k'irjinshi a tare suka sauke nauyayyar Ajiyar zuciya Zarah ko shiru tayi sai Lafewa da tayi tana shak'ar daddad'an k'amshin turarenshi mai sanyaya zuciya Wayarshi ya lalubo tare da dannawa wata number kira ringing biyu aka daga wayar yayiwa Wanda ya kira bayanin Inda yake Ba ayi minti biyar ba saiga lafceciyar mota fake a wajen An fito an bud'e masa back seat tare ya shiga da ita dukda turjewar da ta fara suna shiga Driver yayiwa motar key suka bar wajen Hade kanta da guiwa tayi ta fara kuka na babu gaira babu dalili tsaki yaja a ranshi ya ce " sudai mata matsala ce wlh ita wannan matsalar tata ma tafi ta kowa mtwss"jin kukan ya fara damunshi ya sanyashi saurin janyota Jikinshi tare matseta tsam kamar zai maida ita ciki gidanshi dake nan g r a ya umarta driver da ya kaisu Bayan sun isa har lokacin shashekar Zarah take jin an tsaida motar ya sanyata saurin Dagowa Kallon wajen tayi daga mota kafin ta kalli MD da a ka
Chapter 42 · 0% Book details