Sashe 108
Auren Wata Tara Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
an haifawa mijinki triple yaushe kika haihu mu bamu sani ba"a rude amera ta mike ta ce "what daddy daman jita-jitar nan gaskiya ce tun last week friends dina ke kirana sunamun barka daga karshe har kashe wayata nayi nama dauki abun a rainin wayau Innalillahi wa inna ilaihiraji'un wai meke faruwa shima honey din nayi ta kiransa baya dagawa"kome kike ki maza ki dawo kasar nan akwai gagarumar matsala "cikin tashin hankali ta ce "To dad ganinam"a take ta ,Mike ko bag dinta bata tsaya dauka na passpord da wayarta kawai ta dauka ta fito kai tsaye Airport ta nufa hankali tashe zuciyarta chunkushe da tunani kala^kala ba bata lokaci tayi clearing din komai a daren jirginsu ya d'aga daga London zuwa Nigeria......... ✍