← Book details Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 78

Sashe 78

Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

" Ya kamata mu rungumi Yan matan mu da basuyi aure da wuri ba, mu nuna musu aure is about timing, idan lokacin yazo it will occur naturally. Ni mahaifiyar da ta haifeni, Yan uwana seda Suka juya min baya saboda banyi aure ba, nayi kuka naso nayi aure Amma lokaci baiyi ba se a karshe nayi aure I was beyond happy, na manta cewar na ma jira har Haka. Ya kamata mu sani aure sunna be we shouldn't be discriminating girls saboda basuyi aure ba"

Ta zauna daga Haka Nanan Abba Prof ta fada Mana ita soyayya ta sani, tana mantawa idan akwai kiyayya tasan mijin ta na sonta Kuma duk inda taje tana alfahari dashi. Afiyya, Afin me borno, ta fada Mana yadda rayuwa ta wullar da ita yadda zumunci yayi karanci wani lokacin Babu shi. Daga ita se Sofy, the bookworm a gurin ma littafi ne a hannunta, our vet doctor ta fada Mana su waye dangin uba, wacece kishiyar uwa sannan Kuma wacece kishiyar. Da na tashi a matsayina ta Unaisa na fada musu

" Ni dinnan I was raised by a single yet strong woman, Anna duniya ta ce, Alhaji Yahai ya barmu yama manta damu, Abiey ya Soni ya bani dukkan abinda kudi zai iya bayarwa, Amma a Haka ya tafi ya barni Al'amin Cànîm Dina shi Kuma ya daura, muka tashi tare mukai kudi tare sannan ya bani rayuwa, farin ciki da dukkan abinda nake ganin are beyond my reach, with Al'amin I got the world, so far a gurina shi din namijin da Zan kalla na Kuma kalla ne!"

Thank you so much and I love you loads🥰❤️

Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258

Documented by H.M.G
02/07/2022
Chapter 78 · 0% Book details