Sashe 14
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suma Suka Fadi Haka sannan muka shiga daki, Banga Anna ba na tambaye su se Suka ce ai ta fita sunje masaya da Dada, har da bubbuga kafata Wai tasan Zan dawo me yasa zata fita. Se dare ta dawo kamar zata maida ni ciki tana complain nayi Rama ni dai se murmushi nake, hutun bashida yawa se da mukai sati daya sannan muka shirya zuwa masaya. Na shirya cikin shadda brown dinkin gown na yafa milk din mayafi Bayan na daura dankwalin sannan Yaya Saif yazo, dayan motar Yaya khulthum, Dada da Zuhra se Yaya Man, seda yasa Badi'a ta koma can karewa ita ce a gaban mota. Yadda yake ma Badi'a mamaki yake bani, nasan dukkan su suna ji damu, duk abinda Suka samu to mune, they treat us specially Amma Kuma yadda Yaya Man yake treating Badi'a is exceptional, Bayan Zuhra ta zauna tace da Nuzla
" Nuzla bakiga yadda Yaya Man yake ma Badi'a ba"
Yaya Saif dake gaba yace
"Ku barsu dai, ai idan tayi wari zamu ji"
Dukda zuwana Bai Kai biyar ba Amma still ban manta hanyar ba, Koda mukaje garin ta kofar gidan dagaci muka tsayar da motocin, muka fiffito sannan muka shiga a tare muka bar mazan a waje, aka dinga maraba da zuwan mu tunda zuwan Anna yasa sun fahimci lallai baa taulaci muke ba asirin mu a rufe yake, aka shimfida Mana tabarma na bogaji muka zauna ana kallon mu gwanin shaawa, muka gaishe su, Babu jimawa aka fara kawo abinci kowana zuzuta giramn da mukai, yayinda su Kan tuna Inna Zulai, Sega Baba Fiddau ta zagayo, tunda Nuzla da Badi'a Suka kalleta suka fara dariya har seda Dada ta musu magana, ita Kam Zuhra tambayar su take Wai dariyar me suke, Badi'a ta tsegunta Mata nan ta hau dariya kamar tababbiya itama, nikam kawai bin kowa nake da idanu Ina hasasho yadda suke rayuwa, yadda suka ki mu se yanzun da muka tsaya da kanmu, ni nasan musababbin zuwan mu saboda yaran Inna Zulai ne da nasan ba zamu taba zuwa ba.
" Hassana barka da zuwa! Se ki zauna anan har yaran memakon ki karaso can ai yafi iska"
Dada ta dubi Baba Fiddau sannan ta dubi Anna alamar Karin bayani, ni cikin turanci na fada Mata, a take Naga Dada ta tamke fuska tace
" Ai ba nan muka zo ba, Baki ga mun zauna gurin Wanda muka zo ba?"
Na Dan zaro idanu, I can see Jin Dadi a fuskokin su,se tace
" Ayya! Baiwar Allah ni din kakar yarannan ce, na tabbatar Baki San ni wacece ba shiyasa kike fadin Haka"
Dada ta gyara zamanta tace
" Se me Dan ke kakar yaran ce? Su Unaisa Zaki ce suzo gurin su Amma ba ita ba, meye hadin ku da ita? Aure ne ya hade Kuma ya raba yanzun"
Baba Fiddau ta hadiyi yawu ta dubi Anna tace
" Hassana wacece wannan?"
Anna dake danne danne a waya kace Bata San da zaman Baba Fiddau ba tace
" Yayata ce wadda muke nema"
Se ta gyada Kai ta fara washe Baki a Dole se ta shishigge Mata, ganin ba fuska dukka mun maida hankali Kan abincin da aka kawo Mana se ta mike tana fadin mu muzo a raka mu gidan Yan uwan mu, se nan Anna tace
" A'a ba wannan ya kawo mu ba, duk me son ganin su yazo inda suke"
Wannan maganar ta Bata mamaki dama Wanda ke gurin Amma ita ko a jikinta se naji dadin hakan da tayi. Yaran Inna Zulai su biyar ne Kuma dukka sunyi aure tunda dama duka maza ne, Haka muka bi kowanne gidan shi muka ga iyalan shi, mutum daya Yaya salisu Yana Birnin kudu anan yake Zama saboda aiki da yake acan Kuma shi yayi karatu, se Yaya Kasim Dake Lagos se matar shi kawai muka gani, Dada dukka seda ta musu fadan watsar da zumunci da sukai, Suka wofantar da Anna damu, dukka suka Bata hakuri akai exchanging contact sannan Suka rako mu bakin mota. Anan dagaci ya dubi Anna yace Mata
" Alhaji Yahai Yana nan, yaran suje su gaishe shi"
Anna ta girgiza Kai tace
" Baya son ganin su tunda Bai zo inda suke ba Baba, kawai ka barshi"
Dada ta girgiza Kai tace da Anna ta barmu muje Haka muka tafi har Zuhra Dake hada puzzles din rayuwar mu, ita Bata tambaya ba Nima ban fada Mata ba. Yana zaune kofar wani shago, dama can shi ba me jiki bane Haka yanzun ko duniya ce ya rame kamar me wani ciwo, ya kankame ga kuraje sunyi Masa watsi a fuskar sho harda jikin shi, Yana hango mu ya tashi zaune mukaje muka durkusa
" Ina wuni?"
Ya dubemu daya Bayan daya yace
" Unaisa! Nuzla! Badi'a! Hunainah sannun ku duk Kun girma"
Duka mukai shiru, yana kallon mu with so much love a idanun shi Wanda ko yayi expressing zai tashi a banza ne. Ya Kai hannu zai Kama Hunainah, tayi saurin sakin ihu ta koma Bayan Zuhra ta kankame ta ganin haka Muka Mike zamu tafi ya Ciro Yan dubu dubu daga pocket din shi ya Miko Mana na girgiza Kai na juya ai kuwa har mota ya biyo mu Akan mu karba Amma Dada tace Masa
" Tunda sunce ba zasu karba ba ka kyale su"
Se ya kalleta yace
" Ke Kuma fa? Ina ruwan ki shiga tsakanin yara da ubansu"
Dada ta gyara tsayuwar ta Dan dukkan alamu haushin kowa takeji a garin, musamman shi
" Kalleni nan! Kaga akwai alamar Yunwa ko rashin jin Dadi a tattare da yarannan daka Bari? Ko Dan ka barsu tunani kake zasu wulakanta, sede Kai ka wulakanta Amma wannan yaran da kuka watsar se kunzo Kuna kuka Kuna neman taimakon su"
Se ta dubeni da nake kallon su cikin rashin jin dadin abinda ke faruwa tace
" Ku Shiga mota, Man kayi gaba dasu"
Babu musu muka shige Yaya Man yaja na tabbatar seda ta wanke shi tas sannan suka taho, Koda muka koma gida ko me nakeyi se Ina tuna shi a Haka hutun mu ya Kare muka koma makaranta
***
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 Aisha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
[5/17, 11:28 AM] Hauwa Galadima: *M*
Na rike wayar a hannuna Ina kallon hoton shi Dake Kan wayata, ni na dauke Shi washegari da aka kawo ni, na runtse idanuna na saki kuka a hankali, I so much missed him na ayyana , it's ended before it's even started! Ina nan zaune nayi shiru se naji muryar Anty Aisha tana ma Nuzla fadan me yasa zata barni ni daya, Jin hakan yasa nayi saurin goge fuskata na fito, tana tsaye wannan Karan ita kadai ce, tana ganina ta saki murmushi tana fadin
" Sannu da dawowa"
Nasan ta fahimci nayi kuka Amma se Bata kulani ba balle tayi zancen, na zauna Kan sofar Dake kallon wadda ta zauna muka gaisa sosae tace dama ta shigo ta ganni se Kuma danwake da tayimin ko Ina shaawa, ai a take yawuna ya tsinke, na saki murmushi nace
" Amma Anty kin taimaka"
Tayi murmushi tace
" Duk abinda kike so I'm just a call away"
Na gyada Kai na Mata godiya ta tafi tana Kara Jan kunnena akan damuwa. Na dubi Nuzla nace
"Mu gyara gidan ko?"
Tace
" Ai ni na fara, ki zauna Zan karasa Kinga akwai kura"
Naki yadda, Se dana tayata dukda aikin da kura Amma nasan I need to do something ya dauken hankalina daga Kan rasuwar Honorable, Bayan mun Gama na afa magani Dan ji nake kamar attack din zaizo, na Dan nutsu naci abinci sannan na tafi sama zuwa dakin shi, na tura kofar na shiga, gadon Yana nan a shimfide, Dada data zo kwasar Kaya ta manta Bata cire ba, yadda na dame shi, da pillows a aje se throw pillows anyi customizing Wanda Nuzla tayi min, nashi an saka Goodnight King, nawa Kuma an saka Goodnight Beautiful! Dukka Haka muke Kiran junanmu, da adjective din yake amfani saboda ya nunawa duniya cewar ni din a gurin shi kyakyawa ce me kyakyawan halaye! Na saki ajiyar zuciya Ina shafa pillon Ina Kuma murmushi lokaci daya hawaye Yana min sintiri a fuska, may you continue to rest in peace na ayyana. Wannan Daren a dakin na kwanta Ina tuna dukkan shagalin da mukai, na rungume pillow Ina jin kamar shi dinne a jikina. Nayi bacci me dadi me cikeda mafarkin ya dawo rayuwa!
Washegari da safe nayi wanka na bude drawer gefen gado inda nan Naga ya aje transfer letter dita, Dana dakko se Naga hadda admission letter dita da Zan fara Bnsc. Na shafa takardar na aje sannan na sakko kasa, tea na hada plain nasha sannan na karasa dakin da Nuzla take, tayi daidai se bacci take, ta Kure AC Wanda yasa na fara attishawa, Babu shiri na koma da baya. Key na dauka na fita, motar tayi datti kamar na shekara ban hau ba, na bude Ina addua sannan na danyi warming se asibiti, a Hanya Kiran Anna ya shigo na dauka muka gaisa ta tambayeni ko akwai matsala na tabbatar Mata da Babu se mukai sallama, na cigaba da tafiya har na Isa asibitin, a gate aka bani card na karba sannan na shiga ciki na samu guri nayi parking, lokacin kowa yake zuwa aiki, Nima na kulle sannan na nufi admin block din, na tambaya office din HOD aka nuna min, na dubi cleaner muka gaisa nace Masa gurin HOD nazo se yace min ai ya shigo Amma Bai zauna ba yaje wards zai dawo, na samu na zauna Ina kallon yadda ake ta mopping floor din, nayi shiru Ina tunanin da na saba, se naji wayata ta fara ringing, na Dan kalla jakar sannan na Ciro ta Ina ayyana Nuzla ta tashi kenan, Amma se Naga Zuhra ce me Kiran, Ina picking tace
" Sister kamar motar ki na gani a asibiti? Kinyi reporting?"
Na danyi murmushi nasan se nasha complain din ban fada Mata na dawo ba, sannan Kuma ban fada Mata na fito ba
" Kiyi hakuri sister mota tace"