Sashe 49
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Me yasa se yanzun na sanki? You know Unaisa I love you, I really do Unaisa, Ina jinki kamar wani Bari na jikina da ya Dade da Bari na se yanzun na gane shi"
Cak na tsaya, wannan na uku kenan Ina jin ta, wannan se naji ta so genuine, so lovely, a tausashe ya fada har seda naji kamar nace Ina son shi nima, yace
" Ko dai I'm not welcomed?"
Nace
" Ni na Isa, ni ban ce ba fa!"
Yayi dariya yace
" Don't rush yourself kinji, take your time and sort your feelings, Amma dai nasan Ina son ki sosae fa"
Na danyi murmushi Ina sake kasa da kaina, kamar bani ce nake cika bakin bazan Kara soyayya ba, see me blushing kawai Dan ance ana sona, ciki muka Shiga, ya zauna Nima na zauna, God dukkan mu Babu Wanda ya iya larabci a cikin mu, Suma Basu iya turanci ba Amma dai a Haka aka kukuta akai siyayyar. Washegari ya Kira Mummy yace ta kaini a saka min Golden tooth. Kusan dukkan siyayyar da nayi ta tsaraba shi yayi, nayi ta complaint Amma a banza. Bansan na Saba dashi ba se da ya tafi, we were meant mu tafi tare Amma se Abu ya taso Masa Dole zai koma Nigeria, da Rana ne flight din shi Dan Haka tun safe yazo ya min sallama, inata Murmushin abinda yake fada min, har zai tafi yace
" Wai ba Zaki kuka ba?"
Nayi dariya nace
" I'm gonna miss you"
Yayi wani murmushi na Jin Dadi yace
" Kina dawowa Zan aureki"
Dukka munyi tunanin abin me sauki ne Ashe nan ma wani balai ke jirana!
Unaisa is not free, pay N300 to 3091721807 A'isha kwalam Hassan first Bank of Nigeria and send evidence of payment to 09063467258
*P_P*
Da gaske da yake cewa Wai bazan Yi kuka ba, kawai gani nake se na fara kewar shi Haka kurum, gani nake he meant nothing to me, Dadi na da zuciya saurin karyata mutum. Na yini a daki ko abinci banci ba Dan Mummy ta fita wajen wasu distant relatives dinta Dake zaune cikin wata unguwa anan Makkah din. Se ni daya a daki inata juyi abuna. Har yamma Ina kwance se daf da maghrib sannan wayata tayi Kara, na Dan dago ta se nayi saurin tashi na zauna fuskata dauke da murmushi, na amsa call din dama through WhatsApp ne,
" Yaya Ahmad, mutanen Vancouver"
Shima muryar shi da Murmushi yace
" Hajiya Unaisa! Ya kike ya ibada?"
Nace
" Alhamdulillah, mun kusa dawowa ma"
Yace
" Mashaaa Allah, Ina fatan kinyi addua dai ko?"
Nace
" Nayi da yawa, kaima na maka"
" Nasan Zaki min ai ke babbar kawa tace, kinsan idan kin tashi aure ko waye angon sede yayi hakuri"
Nayi dariya nace
" Ba ruwana ba zaka kashe min aure ba tun kafin nayi"
Yace
" So, ba wata matsala dai ko?"
Nace
" Babu komai, yaushe zaka dawo"
Yace
" In a months time"
Na Masa addua sannan muka taba Hira yace min na tashi na fita na zagaya Naga gari, bayan munyi sallama na Mike na shirya na Dan dauki kudi ko zanga abin siya, se kawai ya fado min, da tuni ya Aiko min abinci, da tuni ya Kira mummy yafi a kirga yaji yadda nake, nayi murmushi na fita zuwa kasa, nan Naga Dr Kamal tsaye da pack din da ake kawo min abinci, tunda na sakko yake harara ta har na karaso nace
" Me nayi Kuma? Ni fa bani na Kar zomon ba"
Yace
" Ai an Baki rataya"
Nayi murmushi yace
" Daina min irin wannan Murmushin, gashi duk kin rikita honorable"
Na girgiza Kai nace
" Wallahi baka da dama, me yasa kake min Haka ne?"
Ya Mika min bag din yace
" Na tura Masa contact din ki yanzunnan nasan zai kiraki"
Na gyada Masa Kai nayi godiya na koma bayan mun to sallama, na bude abincin lafiyayye me kamshi da Kuma appetizing a idanu, na wanko spoon na zauna naci sannan na lumshe idanuna kawai se nake ganin fuskar shi Yana min murmushi nayi saurin bude idanuna Ina fadin
" What's this?"
Se nayi dariya na fara rolling akan gadon Ina Jim wani irin yanayi me dadi a zuciyata, da dukkan jikina. Se bayan maghrib na fita Ina Hanya kuwa Sega kiran shi through main line Dina, kamar bazan dauka ba Dan a roaming calls yake Kuma akwai extra charges sosae, Haka na dauka, kafin ma nayi Masa sallama yace
" Beautiful I missed you!"
Nayi murmushi, se naji Dadi jin muryar shi kawai, naji farin ciki ya mamaye ni, na Dan samu gefe na zauna nace
" Ina wuni? How was your flight?"
Yace
" Bayan Baki damu dani ba, ko missing Dina bakiyi ba, ba ruwana Dake"
Wani lokacin zuciya ta kanyi Abu ba tare da kwalkwalwa ta ankare ba, bansan nace
" Allah I missed you, Kuma ko Ina feels..."
Dariyar da ya fara yasa nayi shiru Ina rufe bakina da hannuna yace
" Haba Mana cigaba da fada, it feels what?"
Nayi shiru Amma na tabbatar Yana Jin Murmushin da nake Yi, yace
" Come on tell me, Baki Jin tausayin marayan nan ne?"
A hankali kamar me rada nace
" Empty without you!"
Ya saki ajiyar zuciya yace
" Kina dawowa Zan aureki, I promise you kina sani Ina jin kamar yau na cika ashirin da bakwai, duk kin sususta ni na koma karamin yaro"
Nace
"Dama ai age din mu daya, tunda we're soulmate"
God bakina baida linzami, why are my telling him all this without thinking na ayyana. Wani irin murmushi yayi irin with sense of humor, irin ya zance muku kamar I've got it dinnan, yace
" Munfi soulmate Unaisa, wannan maganar da Kika fada min ya tabbatar min I've been accepted, I promise you all the love you deserve"
Ashe soyayyar ba me tsayi bace, Ashe tafiya zaiyi ya barni, bansani ba dukkan abinda muke a karar kwana akeyi, God Abiey na daban ne, soyayyar ta daban ce. Zakuga kamar nafi son shi a'a ban fi son shi ba, daga baya na fahimci hakan, shi Abiey yazo lokacin da nake bukatar makusanci, lokacin da zuciyata take bukatar Wanda zai saurare ta, abinda nake bukata shi ne soft guri da Zan tsugunna, da Abiey yazo se ya tattaro dukkan soft fibers na duniya ya daura zuciyata akai, yake yayyafa Mata ruwan sanyi, tare da tattalin ta Kamar kwai, ku tuna love at first sight yadda yake. Shi Kuma Al'amin was everything I've, shi duniyata ne, lokacin da na so Al'amin at my willing na so shi, son shi a hankali ya shige ni, ban ankare ba seda ya game ko Ina na jikina da rayuwa ta, I shared komai da nake dashi da Al'amin, wannan shi ne.
Kwana biyu muka Kara a Saudia Muka taho gida, yadda na tafi Ina kuka, zuciyata coke da kunci da Kuma nadama, rayuwa ta a kife Haka na tafi, Amma a dawowa farin ciki ne fal zuciyata da rayuwa ta, Babu abinda yake dakuna, zuciyata kamar an wanke ta Haka nake ji. A airport na sakko sanye da off white Abaya, anyi stonning dinta se haske take Yi, nayi kyau dukda na Kara Baki Amma fatata tayi kyau ke kuwa Nasha AC Kuma Babu a house...lol kafata cikin loafers Baki se hand luggage Dina fuskata da madaukakin murmushi na karasa inda aka Gama komai sannan na fito daga arrivals, Hunainah na fara hangowa, Ina ruwa na da wani girma na runtuma a guje na Isa garesu, muka kankame juna se murna muke, Dada tace
" Unaisa barka da dawowa"
Nace
" Yawwa Dada, na same ku lafiya?"
Tace
" Lafiya Lau muje"
Suka karba kayan hannuna muka tafi, wayata dake cikin hannuna na kunna, Ina Zama a mota na zare Sim dincan na zura Bayan wayar sannan na activating nawa na tura Masa short message na dawowa ta, Babu Bata lokaci Sega reply din shi na sannu da zuwa, Akan Yana meeting Yana fitowa zai kirani. Nayi murmushi na saka a jaka, Hunainah tace
" Adda ki bamu labari Mana"
Dada dake driving tace
" Ki barta ta huta, je Badi'a ta Baki labari"
Nace
" Aikuwa dai, Dada ya Banga Nuzla ba?"
Tace
" So muke kawai su ganki irin surprise dinnan ko?"
Nayi murmushi na Jin Dadi nace
" Aikuwa dai"
Straight gidan Anna muka wuce, kamar kullum gidan mu tas a share Kal kal Babu datti ko daya, na kwalla sallama Dan na fadawa har makwabta na dawo gida, Anna suka fito Tara ta, murna baa cewa komai. Dada tace naje nayi wanka na wuce kuwa nai wanka na canja zuwa plain peach skirt nasa top maroon na kunce ribbon din kaina ya zubo, gashin ya zubo baya na, na zauna lokacin zuwa lokaci Ina kallon wayata Wai ko zanga notification na Kiran shi. Naci abinci wajen kaka uku, Abba na Kira na fada Masa na dawo, mukia Hira se dare dai na samu na kwanta, na tabbatar ko Bai fadamin ba to Yana da Mata, Dan a shekarun shi bashi da Mata zaa samu matsala babba kuwa, so I've to respect that, ban Kira shi ba se gashi ko minti biyar banyi da kwanciya ba ya Kira, na kalla agogo karfe Tara ne kawai Amma idanuna har lumshewa sukeyi.
" Hajiya Beautiful!"
Nayi murmushi nace
" Se an saka Hajiya dinnan? Ya aiki"
" Alhamdulillah, kin dawo lafiya? Kinsan tuntuni nake son Kiran ki inata daurewa ne kawai saboda nasan kina bukatar hutawa kiyi magana dasu Anna ko?"
Nace
" Aikuwa dai Dada ta dakko ni daga airport, Anna Bata masan da zuwana ba kuwan"
Muka taba Hira na wajen thirty minutes sannan yace
" Ki kwanta kiyi bacci, ki huta kinji?"
Nace
" A'a ni"
Yayi Dan shiru kafin yace
" Menene?"
Nace
" Ni I want to keep talking to you!"
Yayi murmushi yace
" Gobe ni Zan tashe ki sallah I promise you, Amma yanzun kiyi bacci"
Na Dan Bata Rai ku kwace Yana gaba na me nace
" Ni nayi fushi tunda ma rowar murya ake min"