Sashe 42
Unaisa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Unaisa Zaki iya zuwa ba tare da sanin Anna ba"
Na saki eye pencil din dake hannuna nace
" Lafiya?"
Yace
" Labor take muna asibiti"
Na saki ajiyar zuciya na ce Masa kada ya damu Ina Hanya, cikin sauri na karasa shiri na cikin Royal blue atamfa me kyau anyi Mata ado da kananan zane, na daura dankwali sannan na fito cikin hanzari, Anna Dake zaune tana wanke wanke Dan ita tace mu bar Mata Wai muna sangar tata da yawa ta dubeni
" To fa sauri Haka? Na zata Zaki ci abinci tukunna"
Na danyi murmushi nace
" Zanci acan"
Ta yimin addua hade da bani kudi da na nuna Mata akwai a guri na Amma dukda Haka se data saka na karba. Ina fita na tare napep ya kaini asibitin da dama ya fada min, Yana reception Shi kadai, Yana hango ni ya mike, na karasa muka gaisa nace
" Ya jikin nata, sun ce ta kusa?"
Ya girgiza Kai yace
" Wai kamar ko 5mm suka ce, I'm not sure"
Na danyi murmushi nace
" 5cm kenan, Bari na ganta"
Da midwife din ya hada ni, Jin Nima I'm a colleague ta barni na Shiga, tana Duke na same ta ta cije Baki, na sakar Mata faint smile as ta riko hannuna, na shafa hannun cikin sigar lallashi Ina reassuring dinta, da kaina na duba kayan su abinda Babu na fada Masa ya kawo. Har ya juya na Kira shi
" Yaya Man Dada zatai fada idan baa fada Mata ba, baka ganin mu fada musu?"
Ya girgiza Kai yace
" Bata son su sani, so I'm respecting her wishes"
Se na gyada Kai na koma ciki, cikin lokaci Babu jimawa da na saka ta daure tana ambulating tuni se ga haihuwa, Ina gefen ta da ana karba, ba karamin daurewa tayi ba ko uhm ba tace ba. Se gashi ta Haifa yaron ta, ni na karba na goge shi na Masa komai na saka Masa Kaya sannan na fita Dan a gyara ta, tunda ya karba yaron a hannuna bakin shi ya kasa rufuwa Bai San se hoto nake Masa ba, Dada na fara fadawa sannan Anna, Basu mayi fada ba saboda farin ciki, jikan fari. Ni na fadawa mutane zancen haihuwar kaina har seda yayi ciwon amsa waya. Da yamma Abba yazo, ni ya Kira na sauka kasa shigowa dashi, bakina dauke da murmushi yace
" A'a Unaisa wannan farin cikin duk na Dan ne?"
Nayi murmushi nace
" Abba se ka gan shi abokin ka dinnan me kyau ne'
Yayi murmushi Yana fadin
" To Zan gani idan da gaske kike, Allah ya Masa albarka"
Muka karasa ciki, Dada na zaune dashi a hannun ta ta kankame se Nuzla Dake hade Kaya Dan zaa sallame mu tunda lafiyar ta kalau har Babyn. Abba ya zauna a kujerar Dana saka Masa, muka gaishe shi tare da Masa barka, ya tambayi Badi'a ko akwai wani Abu ta girgiza Kai cike da kunya, dama tun can ita Bata sakin jiki da Abba ita da Nuzla, Amma ni yadda muke da Abba se kuyi tunanin da gaske shi uban nawa ne, we've a good relationship da shi, ya karba Babyn hannun Dada Dake ce Masa Wai yaron da ita yake Kama, ya dubeni yace
" Unaisa kin ji Babar ku ko? Ba wani Dani yake Kama"
Me Zan Yi Banda dariya, yayi Masa addua, Dada tace
" Ya bawa Badi'a zabin sunan yaron Amma tace Wai sunan ka ta zaba, yayi Masa huduba da hakan"
Dama tunda yace ta zaba suna nake adduar tace Abba, shi din Bai haife mu ba Amma ya tsaya Mana akan komai na rayuwar mu, irin su zuciyar su ba zata taba yin tauri ba Dan mu marayu ne, Kuma Manzon Allah SAW yace kaji Kan maraya ka kyautata Masa se zuciyar ka tayi taushi. Ya Kara murmushi yace
" Yanzun Badi'a sunan da yayi Miki kenan, to ubangiji yayi Masa albarka, yasa mahaddacin Qur'an me"
Muka amsa da Amin, na karbe shi na rungume Ina jin son shi cikin zuciyata, se Abba yace kada a tafi da ita ko ina a barta gidan ta na zauna da ita kafin ayi suna idan yaso se ta koma gurin Anna. Da zai tafi yace
" Wannan bafulatanar uwar taku Bata zo ba kenan. Hassana daji zamu maida ita"
Nayi dariya ya tafi, se yamma Yaya Man yazo muka tafi, seda muka gyara gidan Dada da Nuzla Suka tafi, na Goya shi a bayana sannan na Shiga kintsa wasu abubuwan. Wajen Isha sega Anna tazo, ban taba ganin murnar Badi'a irin na wannan ranar ba, bayan ta zauna tace min
" Zaki sani Adda, Ashe yarinyar nan labor take Kika ficewar ki"
Nayi dariya Ina kunto Mata Babyn daga bayana, nace
" Nasan Zaki tada hankali, Amma kawai se sako kuka ji"
Kitchen na wuce na daura Irish din Dana fere tace zata hada da abinci, Bata Jima ba ta tafi, na kwantar da shi cikin net dinsa bayan na tofa masa addua nace Mata
" Bari nayi sallah se kici abinci ko?"
Na tada sallah kenan se gata ta shigo, ta Dan tsaya sannan tace
" Wayyo Adda Baki nayi, gashi sallah kike"
Se ta Kuma fita, na idar da sallar Amma se na tada shafa'i da wutri, se da na idar sannan na fito na samu parlon Babu kowa, se ruwa da lemu da akai serving, se gata ta shigo da yaron a hannun ta, tace
" Kina tada Sallah se ga Abiey da Mamaa sun zo"
Da confusion nace
" Su waye hakan?"
Tace
" Parents din su Aseey"
Na gyada Kai nace sun kyauta, ta nuna min kayan da Suka kawo, very classy and expensive, daga nata har na yaron, ga Kuma kudi da Suka aje. Ni zauna da ita har kwana bakwai, ana jibi suna Ina zaune da Adeel a bayana, Ina yin list din abubuwan bukata ni da Zuhra da tazo da safe,Dan Yaya Man zai fita. Se naji sallamar Aseey da Bilkisu muka dago na saki fuska Ina musu sannu da zuwa, Aseey ta zauna ita Kuma se yatsina fuska take tana Mana kallon daidaya, na Mata sannu da zuwa da Kuma tayin ta zauna, ta zauna na gaishe ta ta amsa a ciki ciki, Zuhra tace
" Anty Bilki ya jiki jiki?"
" Lafiya! Shi ne ko kizo gidana and mind you ki daina ce min Bilki, I'm Bilkisu"
Zuhra ta dube ta a kule, nikam se murmushi nake tace
" Gidan ki Kuma? Ai idan kin ganni gidan ki haihuwa kikai..."
Na zungure ta Dan tayi shiru saboda bacin ran ta time din da tayi Bari Bata kirata ba sannan Kuma Bata je ta duba ta ba. Se kawai tayi shiru, na kwalawa Badi'a Kira bayan na sauke Babyn na Mika Mata, ta girgiza Kai tana fadin
" Nop bana daukan neonates, ji nake kamar Zan kayar dasu"
Muka kwashe da dariya saboda like abun da mamaki ga ciki a jikin ta, wannan dariyar da mukai shi ne mafarin rashin shiri na da ita, ta kullace no Amma dama tun haduwar mu ta farko zaman baiyi kyau ba, su ba zata kullace su ba tunda Yan uwan ta, Kuma nazo na auri sirikin ta, Zuhra tace
" Allah ko?"
Aseey tace
" Lallai Anty Bilki yo waye zai dauki naki, tabdi kin daurawa kanki"
Ta fada tana karbar Adeel daga hannuna, Badi'a na zuwa Suka ta Hira abin su, abinda na lura akwai kyakyawan alaka tsakanin biyun.
Bayan nan se bikin Aseey ya taso duk yadda nake Jan baya Haka dai seda aka saka ni a komai, Dan shi Kan shi bikin seda mukai sati muna Abu daya, har haushi nakeji, bikin was too extravagant Dole dai se da aka nuna ita daya ce siyar su, ko gidan ta ma kanshi abin kallo ne balle abinda ke ciki. Nayi Mata wahala sosae a bikin Kuma wani ikon Allah se bamu hadu da honorable ba, har akai bikin aka Gama, aka kaita dakin ta.
Bayan an nutsa da biki na dawo daidai se na fara Jin ya kamata nayi aure nima, ya kamata na samu Abu daya da Zan Kira shi mallaki na, dukda wasu na Dan nuna interest din su Amma ni ke kin maida hankali, saboda kina mace kema kina da damar kice ga irin mijin da kike son ki aura. Zancen Anna da tayi min na wannan mutumin da tace ya samu Abba Bata Kara min ba, ni Kuma bazan taba iya tambayar ta ba. A kwanaki na danyi samari Wanda kawai zuwa suke su tafi sudai ba aure zasuyi ba, ni wasu bama na sanin Ina Suka sanni. A Haka shekara ruf ta rufa, wani yammaci Zuhra tazo no Kuma ranar Ina afternoon duty, Bata fada min zuwan nata ba se dawowa nayi a gajiye na same ta. Murna kamar me na gyara Mana daki muka shiga, na zubo Mana abinci mukai ta hirar kwana biyu, tace min
" Sister ciki ne Dani"
Na wangale Baki nace
" Alhamdulillah! Allah ya inganta, how many months Kuma?"
Ta nuna min Dan yatsan ta daya tace
" Just one month kawai"
Nace
" To Allah ya kawo Mana ko ma meye lafiya"
Tace
" Amin! Ehen Naga advert na school of midwifery gezawa, na siya mana Dan Naga zaman Haka kamar bazaiyi ba"
Nace
" Wow sister you're a darling, Allah yasa ban siya Mana na paediatric ba"
Ta kwalalo idanu tace
" Sokoto kike so muje?"
Nace
" A'a, na Kano ma yayi, kawai muyi midwifery din, idan Muka Gama kawai se Kuma mu fara maganar degree"